← Book details Dan Achaba Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 72 OF 90

Sashe 72

Dan Achaba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"BASHEER zaman banza ba na ka ba ne,ya kamata ko dako ka fara wannan zai fi zaman banzar"Inna ta faÉ—a ta na shafar kansa,ya turo baki gaba yace "Inna bayan lebarancin da kika sa na ke zuwa kike cewa ina zaman banza?" "To ai gani nayi yanzu wajen sati guda ba ka fita ba"
"An gama gina gidan tun tuni sai kuma in an bashi congilar wani"cewar BASHEER.
"To kafin a samu wata congilar kaje ka soma aikin dakon" Inna ta sake faɗa,BASHEER ya kumbure fuska yace "ba gwara naje shagon baban su Lawan ina taya shi tsaro ba" Inna ta girgiza kai tace "to shi Lawan ɗin yace ma su na buƙata?" "Eh mana ai yanzu haka tuni Baban shi ya buɗe masa shagon kansa,kin ga shikenan sai na maye gurbin Lawan ɗin"

Inna dai ba tace komi,da marice Basheer ya shirya ya tafi kasuwa.Bayan sun gaisa da Lawan ɗin ya shaida masa buƙatar sa "a'a ba mu da buƙatar mai tsaro akwai wasu yara da za su rinƙa yi "cewar Baban Lawan .

Wani Alhaji da ke nan tsaye ya dubi Basheer wanda duk ya kumbure fuska yace "da za ka amince da na kai ka wajen yarana ku na rinƙa sauke min dankali dan alamu sun nuna ka na da ƙarfi sosai tubarkallah" Basheer yace "zan iya samun nawa a kullum?" "7 zuwa 10k"cewar Alhajin, Basheer ya waro ido jin kuɗin dayawa nan kuwa ya amince.

Cikin sati guda kacal Basheer ya sauya ƙirjinsa ya ƙara buɗewa yayi faɗi yayinda baƙin sa ya ƙaru.Kayan abinci kuwa tuni ya saye su dayawa ya zube ma Inna,ganin kashin kuɗin zai yi yawa ne ya saka Inna basa shawarar ya rinƙa keɓe wasu gefe.Haka kuwa aka yi ya sayi ƙaton asusu na katako ya kai shagon Lawan ya na tara kuɗi.
A sannu girma ya fara kama Basheer,ƙarfin mazantakar sai ƙaruwa ya ke yayinda Inna ta baza ido akan duk abinda ya ke.Ganin ba za ta haifar masu Ɗa mai ido ba ya saka Inna ta yiwa BASHEER aure.Wannan KENAN.

*ƘARSHEN LABARI....*

______ADS

Mamy ta fito falo ta tarar da Basheer zaune ya na jiranta, ta saki ɗan murmushi ta na mai dire tray a gabansa tace "Jumma ba ta nan shiyasa yau duk gidan babu wani abincin sabo sai snak" Basheer yace "babu komi Hajiya "ruwan lemun kawai ya sha sai kuma ya sunne kai ya na jin matar tayi masa ƙwarjini.
"In shaa Allah zuwa gobe za'a kawo babur É—in ka,wace unguwa kake?"
"Sura Bildi"
"Ayya!ashe nesa kake,sura Bildi wajen ina?" Ta kuma tambayar shi "eh to gidana nan wajen bayan école Sura ya ke ita kuma Inna kafin a ida kai hilin ƴan giya"
"Allah sarki ka gaishe ta,bari na baka kuÉ—in taxi"ta faÉ—a kafin ta koma ciki, 5k ta baiwa Basheer ya na ta godiya kafin ya fito.
Mamy ta bi bayansa da kallo kafin ta koma gun Sheera ,a zaune ta tarar da ita ƙafafunta na reto a bakin bed.
Mamy ta rungumeta cike da farin ciki ta na mai sake tambayar ta jikinta.

Duk kiran sallar da ake bai saka Basheer tunawa da Sallah ba,damuwar sa ɗaya shine ya isa gida ya ruƙunƙume Badiya . Adaidaita gudu ta ke amman shi sam bai ganin haka saboda hayananiyar da hajiyarsa ke yi masa ta na neman abincinta,tsukin da ya ja ya fi dubu kamar wani mai yin salati.Surar Sheera sai sake yi masa gizo ta ke yayinda ƙasan zuciyarsa ya ke jin haushinta,har wani harar gefe ya ke yi sai kace Sheerar na kusan sa.

Mai adaidaita ya bi BASHEER da kallo ya na tunanin ko saurin na miye, Basheer na shiga ciki ya tarar da Badiya na Iƙamar sallah da sauri ya tsayar da ita yace "please ki taimaka ki katse sallar nan daga baya sai mu yi wlh a matse na ke"hijabin ta ya ke ƙoƙarin cirewa,tuni idonta sun raina fata ganin erection ɗinsa.

"Ya Basheer kar lokacin sallah ya wuce mana bari har na gama mana"
"Badiya ban iya jira wlh a matse na ke dakyar na kawo kaina gida"ya faɗa kamar zai yi kuka."Haba BASHEER nace ma sallah zan yi ko ka ƙyale ni"Badiya ta faɗa cikin ɗaga murya abinda ya haifar da Basheer wani irin ɓacin rai nan take.....
[30/07 à 11:10] Chamsiya Laouali Rabo: *PAID PAGE🪶*

*LITTAFIN KUƊI NE ƳAR UWA KI BIYA 200 KACAL DOMIN KI KARANTA CIKIN KWANCIYAR HANKALI,DUK MAI BUƘATA TA TUNTUƁE NI TA WHATSAPP* +22795045822 DUK WACCE TA KARANTA MIN BOOK BA TARE DA TA BIYA TA SA A RAN TA INA BIYAR TA 200 KO GOBE.

*M*

BASHEER yayi baya ya zauna kan bed gwajab,zuciyar sa tafasa take kamar za ta ƙone.Badiya kuwa tuni ta fara sallar ta amman ba cikin nutsuwa ba,kayan jikinsa ya cire ya fara shafar zakarinsa ya na fitar da wani huci.A buƙace ya ke sosai ya ke son jinsa a caɓo,amman zuciyarsa ba za ta lamunci wulaƙanci ba.
Pilow ya ya jawo tsakiya kafin ya hau sa rub da ciki ya fara sukuwa a kai tamkar ya na sex,ya rumtse ido ya na kuma sake hango surar Sheera wacce ta ke fara sol da manyan cinyoyin kamar kazar gidan gona.
"Haaaa!haaaa!na kusa !na kusa kawowa "yadda ya ji tamkar su na sex da Sheera har gani ya ke ta na masa kukan shagwaɓa hakan ya taimaka masa ya fara ɓarin madara,zufa ta karye masa yayinda bugun zuciyar sa ya ƙaru.Bayan ya ɗan huta ya miƙe ya saka jallabiya kafin ya ɗauki bokiti ya cika da ruwa yaje yayi wanka, Mariya da tun ɗazu ta ke tsaye wajen ƙofar lungunta tace "Allah mallaka min wannan jarumin" yi yayi kamar bai ji ta ba ya wuce ta.
Cikin dogayen kaya ya shirya kafin ya wuce masjid,bayan yayi Sallah ya zauna ya na ta karatun Alkur'ani har aka kira sallah isha'i suka yi cikin jam'i.
BASHEER gidan Inna ya tafi,kallo guda kawai tayi masa ta gane ya na cikin damuwa.
"Inna ki zuba min abinci" ya faɗa cikin sangartar da ya saba yi mata,ba tace komi ba ta zuba masa tuwon shinkafa da miyar kuɓewa.Sosai ya ci ya ƙoshi ya kora da ruwan sanyi,kan cinyarta ya ɗora kansa kafin yace "Inna na samu aiki, wata mata za ta saya min babu zan rinƙa yin *ƊAN ACAƁA* duk ƙarshen wata zan rinƙa yi mata zubi"

"Masha Allah abu yayi kyau, Allah sa alkhairi.Ai ya fi kawo kuÉ—i daman"Inna ta faÉ—a,ya ja numfashi yace "haka Lawan ya ce min" Inna ta shafi sumar kansa kafin tace "to tashi ka tafi gida" "nan zan kwana" ya faÉ—a ya na mai gyara kwanci.
"Gidan naka fa shi miye amfanin sa?" Ya turo baki yace "to Inna miye amfanin kwana na gidan tunda gudu na ta ke" Inna tayi murmushi tace"Auta na fa san halin ka sarai matsa mata kake,shi kuma sabon aure sai a hankali ba lokaci guda ba ake canye amarcin ba sai an rinƙa daga ma amarya ƙafa" yace "hum!" Ya na mai rufe ido.

"Inna ta dubi fuskar BASHEER da kyau sai ta tuno da mahaifinsa Adams,shi ma rigimame ne ga shegiyar jaraba kamar tantabara kullum ya na liƙe da ƙugun ta.
"Basiru tashi ka tafi gidan ka" Inna ta sake faɗa ya turo baki yace "Allah Inna Badiya ta rena ni yanzu duk halin da na ke ciki ita babu ruwanta ,aure ma zan ƙara da zarar na samu kuɗi" shiru Inna tayi ta na ɗan nazari kafin tace " Basiru riƙon mata biyu ba na ka ba ne kayi haƙuri da matar ka har da ƙurciya"

BASHEER ya miƙe tare da cewa "yanzu dai sai da safe tunda na ga yanzu kin bar tausayina in aka kashe maki Ɗa ai shikenan" Inna ta girgiza kai ta na mai yi ma Ɗan nata fatan alkhairi.
A kwance ya tarar da Badiya ta shagala cikin tunani don ko sallamar da yayi ba ta amsa ba,ko da ya ke ciki-ciki yayi ta.
Ya rage kayan jikinsa kafin ya ɗauki Alƙur'ani ya fara karatu ,da sauri Badiya ta tashi ta na kallonsa shi kuwa share ta yayi da ya gama karatun kuma yayi barcinsa.

Washegari
Bayan ya dawo daga sallar asubah Badiya ta gaishe sa kamar kullum,ya share ta ya na mai hayewa kan bed.Barci ya ke so ya koma amman tunanin Sheera ya zo ya tsaya masa a ƙahon zuciya,ya rasa miye dalilin tunaninta da ya ke yawan yi.Ya lumshe ido sai tudun manyan breast ɗinta suka dawo mashi a kai,ya sauke ajiyar zuciya ya na jin feeling ɗinsa ya fara tashi ya kai hannu zai shafa wutsiyarsa ya ji muryar Badiya "Ya BASHEER dan Allah kayi haƙuri kaji?"idonsa a lumshe suke ya kuwa ƙi buɗa su sai ma lalubar wandonsa da ya ke.

Badiya ta kai idonta ga wajen,tuni wutsiyarsa ta cika wandon.Tayi ƙarfin halin zaunawa tare da ciro hajiyar a fili ta na ɗan wasa da ita,BASHEER ya buɗe ido murya na ɗan rawa yace "sakar min aba ta ban so" ita kuwa ta ƙara jimƙewa ya saki ƴar ƙara tare da jan numfashi.Ido ya ƙanƙance yace "ba ki ji ba ne?sakar min aba ta nace ban so zan yi da kaina" idonta ya ciko da hawaye tace "to miye amfanin auren in dai har da kan ka za ka rinƙa biya ma kan ka buƙata?"ya harareta yace "ki jiƙa abun naki ki saka ƙanƙara ki sha tunda haka kike so!"ya faɗa ya na janye hannunta tare da juya mata baya.
Chapter 72 · 0% Book details