Sashe 75
Dan Achaba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Dafa duka ta shinkafa Badiya ta zuba masa ya fara ci,can ya É—ago ya kalleta ganin ta Æ™i sa hannunta."Lafiya ba kya jin yunwa ne?"Badiya ta turo baki zuwa can sai hawaye shaaa,BASHEER ya ajiye cokalin ya zuban ta ido."Minene wai ?kukan minene?"ya sake tambayarta,ta turo baki tace "ba wata Æ´ar iska ba ce ta kira ka wai ina *ÆŠAN ACAÆA* shi ta ke nema,kawai dan na tambayi wace ce ita shine tayi ta zagina" BASHEER ya sauke ajiyar zuciya kafin yace "miÆ™o min wayar na gani na san dai bai wuce Sheera ce" ta Æ™i tashi sai ma tambayarsa da tayi "wace ce Sheerar?" "Wadda kuka yi waya mana"
"Na sani ai ina son sanin miye ya kawo lambarta cikin wayar ka" "ita ce wacce zan rinƙa kaiwa makaranta,Mamar ta ce ta saya min babur" Badiya ta ja tsuki kafin ta tashi ta haye bed.
BASHEER ya É—auki wayarsa sai dai ya duba kaf babu lambar Sheera wacce ko tantama babu Badiya ta gogeta,hatta appel É—in ta goge dukan liste É—in.Cikin É—aga murya yace "uban waye ya baki izinin goge min lambobi?"da sauri ta tashi zaune ta na dubansa "Ya BASHEER zagina fah ta yi shine ni kuma naji haushi,..."marin da ya É—auketa da shi ya hanata idawa,tamkar wani kumurcin zaki haka ya shiga huci ya na zazzaga mata masifa.
"In suka amshe babur ɗin su sai ki rinƙa fita aiki ki na samo mana abinda za mu ci ko kuma ki koma gidan ku da zama,babu yadda za'a yi Sheera ta zage ki sai in ke kika fara.Yarinyar da ba ta ma damu da kowa ba Big girl ƴar boko ita ce za ta ɓata lokaci wajen zagin ki? To wlh ko ki faɗa min gaskiyar zancen ko nayi maki kirɓar doya"
Cikin kuka Badiya ta fara basa labari kamar haka.
"Sheebar tun ɗazu ina ka tafi ina ta kiran ka ko har ka fara yawon acaɓar ne hhh"
"Ke banza uban waye ya baki lambar mijina?" Shiru can kuma Sheera tayi magana "ki basa wayar ba ke na ke kira ba,sannan shi zaki tambaya ba ni ba"
"Mtsw karuwa har wani maƙe murya kike tsabar iya iskanci to a ƙara dai gaba Ya BASHEER ya fi ƙarfin ƙazamar mace wacce ko tsarki ba ta iya ba kar ki sake kiran mijina"
"Uwar ki ce ba ta iya tsarki ba,shegiyar ƴar matsiyata kuma dan malfar uban ki yanzu na fara kiran Bach" tsabar haushi ya saka Badiya kashe kiran tare da bloqué lambar kafin ta goge ta.
BASHEER ya É—auki clé moto ðŸï¸ (Na gaji da saka babur ko mashin🥴 nima Hausar garin mu zan yi motoðŸ˜) Badiya ta dire daga kan bed za ta riÆ™o hannunsa yayi mata wani kallon banza,ya na fita ya buga mota sai hanyar ADS .
Sosai ya ke sharara gudu kamar tashi sama yayinda bugun zuciyarsa ya ke ƙara tsananta,sai da ya kawo ƙofar gidan kawai ya sauke ajiyar zuciya.
Ya tura Æ™ofar ya ji ta a buÉ—e, ðŸï¸ shi ya saka ciki sannan ya nufi Æ™ofar da za ta sada shi da falon.
Yayi sallama Mamy da ke zaune falo ta amsa,ya shiga ya gaisheta da mamaki ta ke duban shi kafin tace "fatan dai lafiya?" Ya jinjina kai yace "dama Sheera ce ta kira ni..."sai kuma yayi shiru Mamy tace "ok wuce ta na can É—akinta Jumma na bata abinci" jiki a sanyaye ya nufi step É—in Mamy ta bi bayansa da kallo tafiyar shi sak irin ta Adams cike da jarumta.
Ƙofar kawai ya buɗe,ta ɗago idonta masu zubar da ruwan hawaye ta kalle shi.Jumma ta ƙara kai kofin tea bakinta tace "ida shanyewa sai ki sha maganin"ta kawar da kai gefe.
Jummah ta waigo nan tayi tozali da BASHEER, shi kuwa tsaye yayi ya kasa gusawa balle ya furta wata kalma."Ƙaraso mana,zo ka bata tea ɗin ƙila in Kai ne za ta sha"cewar Jumma,BASHEER ya sauke ajiyar zuciya ya na sake auna girman shiriritar Sheera wato abinci ma sai an bata a baki?ya ƙarasa ya zauna ya na mai gaida Jumma.
Sheera ta sauke idonta ƙasa hawaye na masu sake ɗiga a bisa mini jupe ɗinta iya gwiwa, "tun ɗazu ta ke wannan kukan nayi tambayar har na gaji amman ta ƙi gaya min ko mine ne,zan gaya ma Mamyn ta kuma ta hana"Jumma ta faɗa ta na mai kallon BASHEER irin kallon nan na ƙurilla.
Sam rayuwar shi bai taɓa soyayya ba balle ya san ya ake rarrashi,bai san wane irin kalmomi ake gaya ma mace ba wanda za su saka ta farin ciki.
Wani kofin ya ƙara ɗauka kafin ya fara haɗa mata wani tean,zuma ya saka a maimakon sugar,sai da ya tofa mata addu'o'i ciki kafin ya ɗago haɓarta.Idonta sun cika da ƙwalla sosai,ya girgiza mata kai kafin ya ɗauki kofin yayi mata Bismillah ita kuma ta fara kurɓa a haka har ta shanye ta sauke ajiyar zuciya.
Nan take zufa ta fara tsatsafo mata,yayinda jikinta duk ya saki.Jumma ta fita ta bar ɗakin, Basheer yayi gyaran murya yace"ki yi haƙuri ba ta san wacce ce ke ba,amman na yi mata faɗa sosai" ta harare sa tace "faɗa kaɗai banda duka?" BASHEER ya waro ido, Sheera ta tashi tsaye tare da juya masa baya tace "da ace a gaban Daddyna ta gaya min baƙaƙen maganganun nan da babu shakka ya cire mata halshe,kai kuma da ba ka ɗauki matakin da ya dace ba sai yayi ƙasa-ƙasa da kai" ƙaton ƙugunta ya tsura ma ido yadda hips dinta suka cika sket ɗin,ya haɗiye yawu shi ma ya tashi tsaye yace "kiyi haƙuri dan Allah ba za ta sake ba,yanzu dai sake bani lambar ki" cike da masifa ta juyo ta na cewa "na ƙi na bayar ɗin,kuma wlh sai na gaya ma Daddyna na tsane ka..."ta shiga dukan ƙirjin BASHEER da ƙarfi.
Sam bai jin zafin dukan abinda ya fi damun sa kalmar tsana da ta yaɓa masa,zuciyarsa ce tayi barazanar faso ƙirjinsa ta faɗo.Caraf ya riƙe duk hannunwata,a tare suka ji wani irin shock ya shige su kamar an ja lantar ki yayinda Sheera taji shigar wani abu tamkar sarɗe ya shigeta a ɗan yatsa sanadiyar taɓawar da zoben hannun Sheebar yayi ma yatsan.
Ido cikin ido suke kallon juna,BASHEER na huci yace "kin tsane ni ?"ta gyaɗa alamar eh ɗin,ya matse yatsunta da ƙarfin bala'i ta saki ƙara haɗi da faɗawa jikinsa ta na cewa "wayyo Sheebar zafi ka bari please" fatar gefen cikinta ya yi ma wata matsa yace "na ƙi na bari sai kin ce ba ki tsane ni ba"ta fashe da kuka tace "wlh na tsane ka ni ban ma son ganin ka kuma sai na gaya ma Daddyna "
Sakinta yayi ya koma gefe kan kujera ya zauna ya na kallonta,ta goge hawaye ta na jin wani irin tsoron BASHEER na shigarta musamman yanzu da idon sa suka rikiÉ—e suka yi ja.
Tsawon lokaci BASHEER ya ɗauka ya na rarrashin zuciyarsa kafin ya tashi tsaye, Sheera ta dube sa ta na turo baki.Ya zabura kamar zai daketa da sauri ta ruga a guje ta laɓe bayan salon,kai ya girgiza kafin yayi tafiyar sa.....
[02/08 à 11:03] Chamsiya Laouali Rabo: *PAID PAGE🪶*
*LITTAFIN KUÆŠI NE ƳAR UWA KI BIYA 200 KACAL DOMIN KI KARANTA CIKIN KWANCIYAR HANKALI,DUK MAI BUƘATA TA TUNTUÆE NI TA WHATSAPP* +22795045822 DUK WACCE TA KARANTA MIN BOOK BA TARE DA TA BIYA TA SA A RAN TA INA BIYAR TA 200 KO GOBE.
*O*
"Yaf!Yaf!Yaf!" Haka ruwan sama ke zubowa,garin Allah yayi baƙi ƙirin sai giza-gizai ke gudu su na ƙara haɗawa cikin junansu.Hasken walƙiya shi kawai zai haska ya baka damar ganin na kusa da kai tsabar duhu,mutane ne jere ras tamkar uwanda ake ma rabon abinci.
Jar wutar da ta ke fitowa daga cikin ɗaya daga cikin kabarurukan shi ya ja hankulan mutane musamman uwanda suke baƙi a cikin ƙungiyar.Lawan yayi wuƙi-wuƙi da ido ya na kallon ƙatuwar magen da ta fito daga cikin kabarin,lamari ne mai matuƙar girgizawa abinda ba'a taɓa gani ba shine mage kore tsanwa sharrr da ita tamkar jikin hawainiya.
Bugun zuciyarsa ya ƙaru yayinda tsoronsa ya ƙara lunkuwa sama da na farko,girgiza magen tayi jikinta ya fara fitar da tartasin wuta ya na ɓal-ɓal .
Dukkan Mutanen wajen suka zube akan ƙafafunsu,ganin haka yasa Lawan shi ma yayi kamar yadda suka yi.
A sannu magen nan ta fara rikiɗa ta dawo sak mutum,wannan mutumen ba kowa ba ne fa ce Marlin shugaba ga ƙungiyar ASOMA.
Wani haske ya baibaye shi,duk illahirin mutanen su na ganin shi sosai.A sannu hasken ya fara game ko ina na maƙabartar.
Taɓa hannuwa yayi hakan ya saka duk mutanen suka fara miƙewa,da ɗaya-ɗaya ya fara kallon su har ya zube idonsa kan Lawan wanda tuni ido sun raina fata.
Alama yayi masa da yatsa,Lawan ya haɗiye yawu kafin ya ƙarasa gabansa.Saitin zuciyarsa ya taɓa,nan wani abu ya soke sa tamkar mashi mai masifar zafi da raɗaɗi.Yayi baya ya faɗi tsabar azaba, Marlin ya lumshe ido kafin yayi tambaya "waye ya kawo wannan?"da sauri Omar yace "Ni ne ya shugaba tare da umarnin mai girma AlGabid" ba tare da ya buɗe ido ba yace "kayi mashi albishir demon sun karɓe sa muna yi masa Barka da shigowar ƙungiyar ASOMA,ƙungiya mai cika burinka mutum.Ka shirya kawo sacrifice ɗin ka,abu ma fi daraja a rayuwar ka bima'ana wanda ka fi so"
Omar yace "an gama shugaba"ya je ya kama hannun Lawan ya tada sa,dakyar ya iya tsayuwa kan ƙafafunsa.
Haka Marlin ya cigaba da yin recruter mutane, wasu an yi na'am da su yayinda wasu kuma sai wani jiƙon.