Sashe 46
Dan Achaba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ƙarfe sha biyu na dare agogon hannunsa ta nuna wacce tsabar tsufa yasa ba'a ka iya tantance kalar ta.
Kwanciyarsa ya gyara ya na mai tallabe haɓar sa mai ɗauke da ƙasumba dusu-dusu,jajayen idonsa masu cike da sha'awa ya fara lumshewa sai dai sam barcin ya gagara ɗaukar sa.
A sannu ya fara sauke ajiyar zuciya yayinda hannunsa ke cigaba da mirza wutsiyarsa wacce ta hau sama ta dire ba za ta kwanta ba sai hayaniyar neman abincinta ta ke.
Tsawon lokaci ya na masturber kansa kafin ya fara ɓarin madara,a nan take yaji wata irin nadama ta saukar masa wacce ba ta da amfani.Wanka ya ke son yi amman sanyi da ya luluɓe garin ba zai basa dama ba wannan yasa sai da asuba ya daure yayi wankan.Ya na fitowa daga banɗaki hannunsa riƙe da bokiti hasken fitilar Inna ya haske sa,kamar wani munafuki haka ya saki bokitin ƙasa kafin murya na ɗan rawa yace "Inna har kin tashi?yanzu ne ma ake kiran assalatu" Innar ba tace komi ba koma ɗaki shi kuwa Basheer jiki ba ƙwari ya cika buta ya soma alwala kafin ya tafi masjid.
Lokacin da ya dawo gida tuni gari yayi haske ,zaune ya tarar da Inna kan sallaya ta na jan casbi.Bisa tsohon bancin da ke aje a falon ya zauna,Inna ta dube sa yayi saurin saukowa ya na mai cewa "ina kwana Inna kin tashi lafiya?" "Alhamdullah !"ta amsa masa a takaice kafin ta kawar da kai sai ƙara haɗe fuska take.
Basheer ya ja doguwar ajiyar zuciya yace "Inna kiyi haƙuri"ba tare da ta dube sa ba ta tambaye shi "da aka yi mi fah?"ya sosa ƙeya yace "da kike fushi da ni" ta girgiza kai kafin ta juyo ta kallesa tace "Basiru duk abinda mutum yayi Allah na ganinsa,sannan bai haramtawa ɗan Adam abu ba har sai ya kawo masa halalcin sa.Ba zargin ka na ke ba amman kaji tsoron Allah,ka yawaita yin azumi"
Basheer ya sunne kai tun da ya ke bai taɓa jin nauyin Inna ba in ba yau ba,duk da a baya ta na yawan yi masa jirwaye mai kamar wanka na dangane da tabi'arsa wacce kusan kullum sai yayi wanka kafin sallar asuba wani sa'in kuma har wasu sallolin muddin ya kaɗaice shi ɗaya a ɗaki.
Ganin bai da niyyar tashi yasa Inna ta miƙe ta shiga ɗaya daga cikin ɗakunan biyu da ke jere da juna,ya bi bayanta da kallo ya na jin tausayin ta tabbas da ace Inna na da kuɗi da tuni ta yi masa aure.
*Basheer Amadu* shine cikakken sunan shi,matashin yaro ɗan shekaru talatin da biyu a duniya.Ya kasance baƙi ƙirin mai yawan ƙasumba haɗi da gargasar ƙirji,dogo ne marar jiki amman ya na da cikar zati.Rashin kuɗi shi ya ɓoye sihirtacen kyawunsa sai kuma ya ƙara rinar masa da fata, Basheer ya kasance Mutum mai riƙo da addini ya hardace Alƙur'ani mai girma sai dai duk da wannan Allah ya jarabce sa da muguwar sha'awa wacce ba ta da lokacin taso masa ko a wane irin yanayi zuwar masa ta ke musamman in ya na cikin kaɗaici.
Tun kafin yayi wayo mahaifinsa ya rasu wannan yasa kulawarsa ta dawo a hannun Inna kaɗai wacce rashin ƙwaƙwara sana'a yasa ta kasa cigaba da biya ma Basheer kuɗin makarantar boko,na islamar ma a Maiduguri yayi sa inda yayi yawon almajiranci wannan kenan.
"Basiru ?Basiru?tashi maza rana tayi amman sai barci kake koko yau ɗin ma ba za ka je kasuwa ba?"Inna ke faɗa yayinda hannunta ke ɗauke da ƙaramin kofi cike da kunu.
Sai da yayi miƙa kafin ya fita,gawayi ya samu ya wanke bakinsa kafin ya wanke jiki ya zo ya karɓi kunun ya shanye .
"Yau kasuwa ce fah ko ka manta?" Inna ta sake tambaya,Basheer ya girgiza kai yace "na sani Inna yanzu zan tafi"cikin jin haushi Inna tace "shine kuma kake a zaune?" Ya dubeta da sauri karon farko kenan da ta É—aga murya a kansa.
"Sai ƙarfe goma motocin ke zowa fah Inna ,yanzu ko na tafi zaman jira ne zan yi" Basheer ya faɗa a shagwaɓe kamar zai yi kuka Inna ta haɗe rai ba tace komi ba,a doli ya fita ya nufi babbar kasuwa ta Maradi.
Tafiyar minti asharin ta kawo sa,direct inda motocin dankali suka parker ya nufa da alamu isowar su kenan.
Da abokan aikinsa ya gaisa kafin su fara jidar buhuhuwan dankali su na shiga da su can cikin kasuwa,haka Basheer ke duƙawa a ɗora masa ƙaton buhun dankali a baya ya na zufa da fitar da hucin wahala.
Tun ƙarfe goma har sha biyu na rana ya gota aikin kenan,bayan sun gama Alhaji wanda ya kasance uban gidansu ya sallami kowa.
Innuwa Basheer ya samu ya zauna,ruwan sanyi ya fara zuba ma kansa ya jin daÉ—i.
Badiya wacce tun ɗazu ta ke kallonsa ta ɗauki robar abinci ta zuba shinkafa da wake kafin ta kai masa,yayi murmushi ya karɓa yace "wannan na nawa ne?na ga kamar ya fi na kullum yawa to ni 300 zan baki yarinya" yadda ya ke magana ƙirjinsa na ɗagawa haɗi da buɗewa ta ke kallo kafin tace "a'a yau na kyauta ne dama ban taɓa yi ma alkhairi ba a matsayin ka na Yayana"
Basheer wanda ya cika baki da lomar farko ya zaro manyan idonsa ya na kallon Badiya wacce tuni ta juya ta koma inda ta ke sana'ar ta.Bayan ya ci ya ƙoshi ya kai mata robar ta,sai da yayi godiya kafin ya wuce shagon wani abokin sa da ke cikin kasuwa.
"Ango ka sha ƙamshi" Basheer ya faɗa lokacin da ya isa shagon ya na mai zama akan kujerar roba,Lawan ya ɗan haɗe rai yace "ba wani ango kai da har yanzu ka ƙi zuwa cin abincin amarya"
Basheer ya murmusa yace "har ku gama cin amarci zan je in shaa Allahu, Allah sa dai ƙanwata ba tayi fushi ba" Lawan ya sauke ajiyar zuciya yace "ƙanwar ka ko raguwa da na fara yi sai tace ta gaji wai zafi" Basheer ya kece da dariya yace "mugu! Halan cutar ta kake?ka san fah maza da zalama ba mu bi a sannu" Lawan yayi masa hararar wasa yace "yau wajen 2week fah da auren amman bai wuce sau biyar ba da nayi"
"Banda ƙarya abokina sau biyar fah?"
"Ai sai ka yi! Ta cika sangarta da zarar ta ga an zo buga ƙwallo sai ta fara koke-koke doli na ƙyale ta"
Basheer ya ja tsuki yace "kaji banza!to a hakan ta yaya za ta saba?kace kawai laifin ka ne, billahil azim da Ni ne toshe kunnuwa na zan yi na kwashi galima" dundu ya kai masa a baya kafin yace "auren soyayya mu ka yi ai,sam ban iya supporter kukanta yanzu dai gaya min ya zan yi?"
"Kawai ka bar ganin tausayinta in ta na kuka ka sa tayi mai mafari ka gurji amarcin ka malam,a haka za ta saba"cewar Basheer ya na mai jawo asusun da ya ke ajiyar kuÉ—insa.
Lawan yace "to shikenan zan gwada yin hakan,ya ne da kuÉ—in da za ka tafi?" Basheer ya gyaÉ—a kai yace "eh Inna tace na zo da su"nan suka cigaba da hira kafin Basheer É—in ya dawo gida.
A tsakar falo Inna ta baje kuɗin ta na lissafawa yayinda Basheer ke cin ƙanzo wanda Inna ta gyara ta saka mai da magi da albasa.
"Kuɗin ɗari biyu da goma ne sai wannan ƴan canjin"cewar Inna bayan ta gama lissafi,sai da ya sha ruwa sannan yace "ga kuma 7000f nan wacce na samo yau" Inna ta karɓa tace "to yanzu ya za'a yi ina son a kai kuɗin auren ka ne"wani irin tari ne Basheer ya shiga yi sam bai yi zaton haka daga Inna ba.
*In na ga comment zan cigaba in shaa Allah*
*Is not for free*🥴
[15/07 à 14:05] Chamsiya Laouali Rabo: *ÆŠAN ACAÆA*🪶
```romantic story```
*MRS SADAUKI 💫âœðŸ»*
*â˜€ï¸ FIRST CLASS WRITERS ASSOCIATIONS ☀ï¸*
________________________________________
🔞Duk wacce ba ta kai 18years ba kar ta karanta in kuma ta ƙi dan kanta🥴
BONNUS
DUK MAI SON LITTAFINA NA KUÆŠI YA ZO AN YI ARAHA AN HANA BASHI,ZAN YI RAGI DA DUK WANDA ZAI SAYI BIYU LOKACI ÆŠAYA LITATTAFAN SUNE KAMAR HAKA : *KARUWAR GIDA, HADEEYATULLAH, TUZURU, MATAR MAHAUKACI, SADAM, ÆOYAYYEN SIRRI, SOJANA, MAHAUKACIN SO, ƘAWAR MOMYNA, ƘADANGARUN BARIKI, KABEWAR KAN KABARI* ƳAN NIGER BOOK BIYU ZA KU SAME SHI A 500F KACAL WANDA YA SHIRYA YA TUNTUÆE NI TA WHATSAPP +22795045822
*PAGE 3_4*
"Miye kuma na tari?to ni dai na riga na gama yanke hukunci.Ka ga dubu É—ari na sadaki sauran kuma sai a tsara yadda za'a yi da su" Inna ta faÉ—a ta na mai kallon Basheer wanda yayi suman zaune.
"Inna to ni ina na ga budurwa?dan Allah ki bar wannan zancen don ba yanzu zan yi aure ba sai na tara kuɗi sosai yadda kowa zai yaba " Inna ta girgiza kai tace "ta yaro kyau ta ke ba ta ƙarko!To in ba abun ka ba Basiru kai da ke talaka ina ruwan ka da wani tara mutane balle su yaba,sannan maganar budurwa kuma ga Badiya nan ƴar gidan Iya mai wake tunda dama ta jima ta na sonka"
Basheer ya gyara zama yace "haba Inna duka-duka Badiya nawa ta ke?ba ta wuce 19years ba da ita ɗin ce za'a min aure?maganar kuma ta na sona a'a ƙauna ce sam babu zancen soyayya"
Inna ta kwaɗa masa kofin roba a kai tace "in an kai kuɗin auren ka je ka karɓo,yarinyar da kullum sai ta kawo min abinci kawai dan jan ra'ayin ka in ba ma jiya da na bata shawarar kai ya kamata ta baiwa ba Ni ba" sake da baki ya ke kallon Inna kafin yace "au !dama wake da shinkafar da ta ban yau ba na tsakani da Allah ba ne?hum!to ni dai ban son ta "ya na gama faɗa ya miƙe ya nufi ɗakinsa Inna kuwa ta take masa baya.