Sashe 15
Dan Achaba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Cikin fitar hayyaci ya ɗago kansa bakinsa da hancinsa suna zubar da jini,duk ya galabaita.Murɗa-murɗan ƙattin duk ko wane fuskar sa tamau babu alamar imani balle sassauci,ɗakin da suke bai da wani yalwatacen haske.
"Shugaba tun ɗazu mu ke jiran ka ga yaron nan mun ɗan lalausa sa kaɗan"wani ɗaya daga cikin ƴan daban ya faɗa, Daddy bai ce komi ba har suka ƙaraso ɗakin da aka aje Mr Salis.
Hasken ɗakin ya kunna ya na mai tsura masa ido kafin ya taka zuwa gabansa,wani mahaukacin mari Daddy ya ɗaukesa da shi kafin yace "Abbas bani wuƙa"wanda aka kira da Abbas ya zaro wata dalleliyar wuƙa ya miƙa ma Daddy.
"Kai ga ɗan iska duk yadda na killace Ƴata sai da ka samu zarrar furta mata kalmar soyayya,to yau zan cire zuciyar ta ka na baiwa kare na" Daddy na gama wannan jawabin ya sa aka taushe masa Mr Salis ya sa wuƙa ya ɓarka ƙirjinsa ya ciro zuciyar sa.
Hannuwansa duk jini haka ya saka zuciyar cikin wani ƙyalle ,murya a kausashe yace "ku ɗauke sa ku jefar da shi a ƙofar gidan su" Abbas yace "Oga ba mu san gidan su ba yanzu ma bisa hanyar makaranta mu ka cabke sa" Daddy na goge hannuwansa da suka ɓace da jini yace "to ku jefar da shi can"
Daddy bai dawo gida ba sai bayan isha'i saboda meeting da haɗa ma yaransa na ƙungiyar ASOMA ,ƙungiya ce wacce tayi ƙaurin suna ga dukan ƙasashen duniya saboda suna da reshe kusan ko wacce ƙasa.
Fuskar ko wanensu a murtuƙe yayinda suke kallon shugaban nasu wanda ke ta yi masu bayani game da sabbin dokoki da kuma technique ta janyo hankalin al'umma cikin su.
Kusan a gajiye ya ke,Mamy na zaune falo ta na jiransa .Bai kula ta ba ya wuce ɗakinsa ya ƙargama key,jajayen kaya ya saka ya ɗauki wani farin gari ya shafa a goshi sannan ya buɗe wata drower ta ƙarfe hoton wani ƙaton kare na gumki ya bayyana.Suratai ya fara kafin karen ya dawo na ƙwarai ya fara habshi,zuciyar Mr Salis ya basa ya canye sannan ya rufe drower.
Ya na jin yadda karen ke wani irin gurnani ya na cin zuciyar.
Aka shiga bubuga ƙofa, Daddy yace "waye?" A ƙyale,a ka cigaba da bubugawa da zarar Daddy ya tambaya sai a ƙyale shiru yayi zuwa can ya miƙe tare da buɗe ƙofar wayam ba kowa,har zai rufe ya ga hoton innuwar mutum zankaɗeɗe duk da ya na cikin secte hakan bai hanasa ɗan jin tsoro ba amman ya daure ya rufe ɗakin.
Tun cikin daren mutuwar Mr Salis ta garwaye duniyar media,wasu har hoton sa suke turawa tare da bayanin an kashe sa bayan an cire masa zuciya.Sheera da ke kwance ta na shating a facebook sai da ta kusan suma ganin saƙon,ta tashi a firgice ta fito daga ɗakinta sai dai tun kafin ta fara saukowa daga step ta ke jin muryoyin mutane a can ƙasan falo.
Gabanta na ɗan faɗuwa ta ɓuya a jikin bango kafin ta leƙa ta wata ƴar hanya,Daddy ta hango zaune bisa salon kofin wani abu ja a hannunsa ya na sha yayinda lokaci zuwa lokaci ya ke yin magana.Ba taji abinda ya ke cewa ba amman ta na jin dariyar mutane uwanda sam ita ba ta ganin su,duk Yaren da suke ba ta ji sai yanzu da wani mai babbar murya ya ɗauki parol "meeting na gaba a maƙabarta Dubai za'a yi shi kamar yadda Demon ya tsara amman ina sa ran zai ƙara mana girma musamman kai AlGabid" Daddy yayi murmushi tare da jinjina kai yace "ƙa'idodin da aka gindiya ma Kare na tuni sun cika,yanzu saura ya fara farauta hhhh har na ganni na zama multimaloniya hhhh"duk ɗakin ya ɗauki dariya sai kuma suka yi tsit jin ƙarar buɗe ƙofa.
Mamy ce idonta cike da barci ta nufi table a mangé,ruwa ta cika da kofi ta shanye ta ƙara cikawa ta shanye kafin ta sauke ajiyar zuciya.
Inda Daddy ke zaune ta kalla tace "Daddyn Sheera mi kake a falo kai ɗaya?ko ka na da wata damuwa ne?"kamar walƙiya haka Sheera ta ga kofin hannun Daddy ya ɓace saboda zuwan Mamy.
"Yanzu zan tashi kar ki damu"ya bata amsa amman ta ƙi gusawa tace "to tashi mu tafi na raka ka wlh ni tsoro na ke ji wani mummunan mafarki nayi akan Sheera"jin ta ambaci Sheera yasa shi maido duk hankalin sa gare ta yace "mi ya samu Sheerar?" Mamy ta goge ƙwalla tace "cikin duhu na ganta ta na neman taimako ga wani ƙaton kare baƙi ƙirin na biye da ita,ya na shirin cizonta sai ka zo ka tare sa" Daddy ya sauke ajiyar zuciya yace "na gode Allah da Ram bai cijeta ba"
"Ram ?kuma waye kuma shi?"Mamy ta tambaya Daddy yayi saurin cewa "ah ina nufin karen" ta murmusa tace "to zan shiga na dubo Sheera na hankalina duk a tashe" jin haka ya sa Sheera saurin tashi ta koma É—akinta idonta tuni sun yi ja tsabar kuka.
Mamy ta shigo ta tarar da ita ta na kuka,jikin mahaifiyata ta shige ta na jin wani irin ciwo,ta rasa mi ke mata Daddy.
Mutuwar wulaƙancin da Mr Salis yayi ko kuwa ganowa da tayi Daddy na cikin ƙungiyar asiri?
"Sheera mi kike ma kuka?mi ke damun ki?"Mamy ta tambaye ta,wayarta ta ɗauka ta gwada ma Mamy hoton Mr Salis tsit Mamyn tayi ta na kallo Sheera cikin kuka ta ke cewa "Mr ɗin mu ne kuma har cewa yayi ya na sona kwanaki da ya zo nan gidan mai gadi ya hana sa shigowa,Mamy ban son shi amman naji zafin yadda aka wulaƙanta shi"
Zuciyar Mamy ta shiga dakan uku-uku bakinta ya kasa furta komi,sai Sheera da ta jawo a jikinta ta na bubuga bayanta gami da fara tofa mata addu'o'i a haka barci ya É—auketa.
Washegari
Sheera da zazzaɓi ta tashi hakan yasa ba ta sauko ƙasa ba,Jumma ta kawo mata abinci kamar kullum.Ruwan shayi kawai ta sha ta kwanta,cike da tausayi Jumma ke kallonta kafin ta fice ta na jin zuciyarta na suya tare da tunanin kawo ƙarshen lamarin.
Daddy ya ci karo da Jumma ƴar kallon-kallon suka yi kafin yace "kar ki ma soma ki aje wannan banzar tunanin na ki in ba haka ba billahil azim ke da ganin Ahmad sai a lahira" Jumma ta haɗiye wasu yawu muƙut dan kuwa duk yadda ta ke son Sheera ai bai kamo ƙafar na Ahmad Ɗa ɗaya tilo gare ta.
Sheera na jin muryar Daddy jikinta ya ɗau rawa yayinda ta shiga barcin ƙarya,kumatun ta ya shafa yace "Babyna jikin ne ya motsa koko sakalci ne?kin ga tashi kiyi wanka da ruwan ɗumi za ki ji ki garas"shiru ta ƙi tankasa hanka yasa ya ajiye kwalin waya guda biyu yace "to ga alƙawarin da nayi nan na cika ki baiwa FARIDA ɗaya ke ma ki ɗau guda"ya na gama faɗa ya fice.
Sheera ta tashi zaune ta fara duba wayoyin kafin ta kira farida.
__________SURA BILDI
Dakyar Basheer ya ƙarasa gida jikinsa duk ya mace ji ya ke tamkar su biyu ne a cikin gangar jikin.Ya na shiga da Mariya ya fara cin karo,kauce mata yayi amman ga mamakinsa sai ta ƙara nufo sa.Yayi tsaye ya na kallon ikon Allah,ta sosa ƙeya tace "dama tun ɗazu na ke jiran ka akwai maganar da za mu yi"
Basheer ya haɗe rai yace "sai kuma aka ce maki ina buƙatar ji da har za ki zo ki tare ni ?"ta girgiza kafin tace "dan Allah ka saurare ni ma dan ƙaunar da kake ma Inna "Basheer ya ture ta ya wuce ya tsinkayo muryarta ta na cewa "daman a kan Badiya tace ba za ta iya jurar babbar hallitar ka ba wai na bata maganin wanda zai sa abun ta ya ƙara girma" cak ya tsaya kafin ya juyo ya na kallonta,da ɗan gudu Mariya ta ƙaraso tace "dan Allah ka aure ni tunda ina da babban farji na san zan iya ɗaukar ka,tun tuni na gama takaba"
Tsabar ɓacin rai ya saka idon Basheer ƙanƙancewa gami da yin ja,da sauri ya ƙarasa shiga kewayensu.Shara ya tarar Badiya na yi ta saka abun sauraren sauti a kunnenta,da yayi kutufo da ita har sai da ta wuntsila ƙasa.Jibgata ya fara yi kamar wanda Allah ya aiko ita kuma ta na ihu da neman taimako,Mariya ita ɗaya ce a gidan da Sa'adiyya ta fita hakan yasa ta koma gefe ta na ta dariya wai ana dukan kishiyarta😂
Sai da ya yi mata lilis kafin ya ja ta zuwa ɗaki,wuyanta ya tuƙe yace "kenan sirrina da na kwanciyar mu gami da komi ma kike tafiya ki na barbaɗa ma duniya?" Badiya ta shiga jujuya kai,ta na basa haƙuri....
[22/07 à 10:54] Chamsiya Laouali Rabo: *PAID PAGE🪶*
*LITTAFIN KUÆŠI NE ƳAR UWA KI BIYA 200 KACAL DOMIN KI KARANTA CIKIN KWANCIYAR HANKALI,DUK MAI BUƘATA TA TUNTUÆE NI TA WHATSAPP* +22795045822 DUK WACCE TA KARANTA MIN BOOK BA TARE DA TA BIYA TA SA A RAN TA INA BIYAR TA 200 KO GOBE.
*SIRRIN MACE*👙
Ki na fama da bushewar gaba?ƙarancin ni'ima ko kuma buɗewar gaba? Hajiya matso kusa ga wani sirrin mallaka mai mayar da tsohuwar yarinya,zai matse gaban ki ciki da waje ya saukar maki ni'ima ki koma tamkar kankana uwar ruwa👅 wannan haɗin in kika yi amfani da shi sai oga ya baki kyautar da bai shirya ba😻 *SIRRIN MACE* bai tsaya nan ba akwai maganin ƙarfin maza🌠wanda za ku jima ku na sex,akwai na ƙarin girma kauri da kuma tsawo duk wacce ta shirya saya sai ta tuntuɓe Ni ta WhatsApp +22795045822 muna aika kaya a duk garin da kike kama daga Niger zuwa Nigeria ga masu son saya ƴan Nigeria su tuntuɓi wannan lambar +234 816 319 9051
*D*