Sashe 71
Dan Achaba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Daddy ka saya min mota nima na gaji da sai Ya Ahmad ya kai ni makaranta"Sheera ta faɗa ta na mai riƙo hannun Daddy,ya sakar mata murmushi yace "ok babu damuwa zan sa a koya maki in kin iya sai a kawo maki ta ki motar,gayamin wace kala kike so?" Tayi shiru can tace "na fi son baƙa mai baƙin gilashi"ya mirza yatsunta yace "duk yadda kike so haka za'a yi princesse"tayi tsalle ta na ihu.Mamy ta girgiza kai tace "ke kam Allah kawo min lokacin da za kiyi aure na san za ki daina wannan shirmen da zarar kin fara yin Ƴaƴa" Sheera ta ɓata fuska tace "Ni kam ko nayi aure ba zan daina ba tunda a nan gidan za mu zauna kullum in rinƙa ganin Daddyna " Jumma tayi dariya tace "ai kuwa dai sai in Ahmad ne mijin...amm kuma babu aure tsakanin ku ashe"da sauri Mamy ta kalleta tace "Ni kam Jumma dan Allah ki ban labarin ki ke da baban Ahmad" Jumma ta tashi ta bar gun,Ɗanta ya take mata baya dan shi ma ya na son sanin waye mahaifin shi.
"Daddy ina za ka je?"Sheera ta tambaye sa ganin zai fita,ya shafi ƙasumbar sa yace "zan je a yi min aski ne na tara gashi dayawa" ta ɓata rai tace "Ni kam ka fi yi min kyau in ka na a haka please ka bar sa" Mamy da ke can gefe tace "Sheera wuce ki canza kaya ki zo mu yi karatu wannan shirmen na ki ba zai taɓa ƙarewa ba,bari in kin yi aure sai kice mijin ki ya bari" tayi dariya dimple ɗinta ya lotsa tace "mijina ɗan gaye ne,ya na da tsayi sosai da faɗin ƙirji kamar Singam sannan ya na da yawan surutu kamar Ni dai.Kullum a shagwaɓe ya ke ,fuskar sa ɗauke da murmushi sajen sa...." Tsawar da Daddy ya daka mata ne yasa ta yin shiru ta na turo baki kafin ta fashe da kuka.Da gudu ta nufi step, Daddy ya sauke ajiyar zuciya ya na jin wani abu ya shaƙe masa wuya.Take mata baya yayi,a kan gado ya tarar da ita ta na kuka.Ya ƙarasa ya zauna ya na dadaɓa bayanta,tayi lamo ta bar kukan shi kuwa Daddy juyar da idonsa yayi ya zamana babu baƙi sai fari kawai.Wasu formula ya shiga karantowa nan take wani hayaƙi ya fara fita bakinsa ya na shiga ta kunnen Sheera .Barci mai nauyi ya ɗauketa,Daddy ya goge mata zufar goshinta ya furta "daga yau ba za ki taɓa jin son wani namiji ba balle maganar aure,ke tawa ce ni kaɗai bayan ni babu wani namijin da ya isa ya raɓe ki" ya na gama faɗa ya tashi ya fice.
Ko da Sheera ta tashi sai duk taji jikinta babu daɗi ga wata irin kasala ta rufeta,a haka ta shiga toilet tayi wanka.Ta fito ta shirya ta sauka ƙasa,Mamy ta dube ta tace "lafiyar ki kuwa na ga kin yi yaushi?" Ta yamutsa fuska tace "Lipton na ke so" Mamy ta tashi ta haɗa mata,ta karɓa ta shanye kafin tayi pilow da cinyar Mamy tace "ina Daddyna?ina son ganin shi nayi kewar sa" Mamy ta shafi gashin kanta tace "yanzu nan zai zo mun yi waya ya na kan hanya"
Ahmad ya shigo hannunsa riƙe da wata ƴar jaririyar kurciya yace "Mamy dubi tsuntsuwar nan ta kasa tashi"Mamy na shirin yin magana wayarta ta ɗauki ringing da sauri ta miƙe ta shige ɗakinta.
Sheera tace "Ya Ahmad bani ita ina so"ya harare ta yace "na ƙiya ta ƙarfin tsiya ce" Sheera ta miƙe ta nufe sa,a doli sai ya bata.Hannunsa ya ɗaga sama ita kuma sai tsalle take ta na son karɓe tsuntsuwar,a haka suka fara guje-guje har ya zamana sun faɗi saman salon.Sheera ita ke saman shi,ido suka tsira ma juna nan Ahmad ya hango wani mummunan ƙullin sihiri a cikin jikin Sheera.Da sauri ya kai bakinsa kan nata da zumar tantance shin gaskiya ne abinda ya gani ko a'a? Wata uwar tsawa Daddy ya buga wanda shigowar sa kenan,da sauri Sheera ta sauka daga kan Ahmad ta ruga gun Daddy ta faɗa jikinsa kawai sai ta fashe da kuka.
Jummah da Mamy duk suka fito su na tambayar lafiya,jikin Ahmad banda kyarma babu abinda ya ke yi yayinda kukan Sheera ya tsananta.Daddy ya É—auki Sheera tamkar wata Baby ya shige É—akinsa da ita,Jumma ta É—auke Ahmad da mari tace "ba tambayar ka ba ake?"ya sunne kai dan sam ba zai iya cewa kissing Sheera DADDY ya tarar ya na yi ba.
Tamkar wanda aka zuba ma garwashi haka Daddy ke ji a zuciyar sa,dakyar ya samu Sheera tayi shiru.Cikin idonta ya kalla,tsantsar sha'awa gami da muradin kasancewa da namiji shimfiÉ—e a cikin su sai dai ita kanta ba ta san da haka ba.
Cikin É—akin sirrin sa ya shiga ya fito da wani biscuit ya bata ta ci,ta na gama ci ta kwanta tayi lamo ta na jin marar ta gami da sauran gangar jikinta su na wani irin abu wanda ba za ta iya misalta shi ba.
System Daddy ya bata yace "je ki É—aki daga yau ta zama taki" da murna ta fito É—akin shi ta nufi nata ba tare da ta tsaya wajen su Mamy ba.
Tom and Jerry ta shiga kallo ta na jin wani nishaÉ—i,shi kuwa Daddy tsaf ya shirya ya fito ya umarci Ahmad da ya biyo bayan sa.
Wani ƙaton gidan suka shiga mai shegen duhu,tuni idon Ahmad suka rena fata ya fara baiwa Daddy haƙuri amman ko kallon tsiya bai yi masa ba.
Omar ya ƙaraso gun su ya na cewa "Oga yau kuma waye za'a hukunta?" Da ido Daddy yayi masa nuni hakan yasa ya ja Ahmad zuwa ciki.
Daddy na nan tsaye ya fara jin kururuwar Ahmad ya na neman taimako,sai cewa ya ke ya tuba amman ina sam basu saureren shi.
Sati guda Ahmad yayi ana basa ruwa masu datti yayinda ya ke kwana cikin fitsarin karnuka,"ka tausaya ka bar ni haka nan dan Allah,kayi tunani kai ma za ka iya kasancewa a halin da na ke ciki."cewar Ahmad,Omar yace "oga ya bada umarnin a gurza ka dan haka kar kayi ɓarnar bakin ka"ya na gama faɗa yayi tafiyar sa.
Ahmad ya tsaya ya na tunanin Sheera da halin da za ta shiga nan gaba,kawai sai ya ga ya zama doli ya fita daga wannan wurin.Dare yayi can Ahmad ya fara lalube cikin duhu,da taimakon pouvoir É—insa ya tsere daga gidan.
Washegari tun da safe Daddy ya shiga jibgar Omar "ka na aikin mi ka bar sa ya tsere? To daga yau zan amshe ma duk wata pouvoir ta ka sannan za ka yi gadin gidana na tsawon shekaru biyar" Omar na kuka haka Daddy ya amshe ƙarfin tsafinsa wanda ya bar masa ɗan kaɗan ne.
Cike da baƙin ciki Omar ya fara gadin gidan Daddy,zuwa wannan lokaci tuni Jumma ta fita hayyacinta neman Ahmad take ruwa jallo.
Daddy yayi nasarar cabko Ahmad a wata hanyar jirgin ƙasa,shi kaɗai ya san inda ya ɓoye sa.
Ƙungiya ta basa damar dakatawa da neman Jumma,hakan yasa ya ɗan fita harakarta yayinda ita kuma pouvoir dinta ta dawo yanzu macen da ke zo mata a mafarki kullum sai ta ganta ita ta shaida mata Ahmad na ga Daddy.
"Ka tausaya ka maido min Ɗana tabbas yayi kuskure amman ba zai sake ba"Jumma ta faɗa ta na durƙusawa har ƙasa a gaban Daddy,zan maido sa amman da sharaɗin za ki bani haɗin kai wajen gudanar da wani abu.Da sauri Jumma tace "na amince" wani garin magani ya bata yace "daga gobe za ki rinƙa saka ma Sheera shi cikin abinci duk bayan magrib" Jumma ta karɓi maganin tace "an gama"
Dare mahutar bawa,Daddy ne da shi da maƙarabansa suke meeting a babban falo bayan sun gama suka shiga barbaɗe falon da magani su na tsafe-tsafen su.
Daddy na gefe ya na kallon duk wannan tashin hankalin saboda Sheera ne ake yin sa,bayan sun gama kowa yayi tafiyar sa.
Bayan wani lokaci jikin Jumma ya ƙara tashi,sam ta kasa gane kanta in ta shiga toilet tsutsotsi ke fita ta duburar ta.Har wani irin zillo suke yi mata ,ganin ba ta iya jurewa ya sa ta shirya zuwa ta shaida ma Daddy da zarar gari ya waye.A cikin wannan daren tayi mafarkin wannan Macen ta na mai gargaɗinta kar ta shaida ma Daddy hakan yasa Jumma yin shiru, ɓangaren Sheera kuwa sam ta kasa sabawa da dokar da Daddy ya ɗora mata na kar ta fito da zarar an yi sallar magrib.
Daddy ne ke faman zarya a É—aki,sosai ya saba yin haraka da Jumma kuma ta na kawo masa kuÉ—i.Duk wata hanya da zai bi yanzu ta gagara dan kuwa lamarin Jumma ya fara girman tunanin shi,wata dubara ta faÉ—o masa da sauri ya É—auki waya ya kirata.
Ba ta wani jima ba ta zo,baya ya juya mata yace "Jumma ga wata hanya wacce za ta dawo maki da Ahmad nan da ƙarshen wata" cike da jin daɗi Jumma tace "ta na ina? Alhaji dan Allah ka taimaka min" Daddy yayi murmushi kafin ya kai hannunsa jikinta ya fara shafa, Jumma tayi saurin ja da baya ta na jan uziya.Daddy ya haɗe rai yace "ki na iya tafiya tunda kin sadaukar da yaron ki"jin wannan furuci ya saka Jumma saurin yarda Daddy ya biya buƙatar sa.
A ranar Jumma tsaf tayi barci ba tare da tsutsotsi sun dameta da cizo ba.
Tun daga wannan rana Daddy ya mayar da Jumma abar kasuwancin sa,ita ma ya na bata kuɗi sosai wanda take tarawa.Zuwa yanzu Jumma ta gane abinda yasa tsutsotsi ke damun ta shine rashin samun sperm wanda ya kasance abincin su,tun ta na sa ran dawowar Ahmad har ta fara cire rai sai dai ko kaɗan ba ta taɓa gigin bijirr ma umarnin Daddy ba.
____________