Sashe 25
Dan Achaba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Mamy ta taso da sauri ta karɓi Sheera ta na cewa "ya kike Babyta?"nan kuwa ta fara zuba kamar kanya saɓanin da can da ba ta fiya yin magana ba ko ma tayi ba za ka gane ba. Cike da murna Mamy ta ke cewa Jumma "dan Allah ko Daddyn Sheera ya zo kar ki taɓa gaya masa kin dai ji yadda malam yace" "ai ba zan faɗa masa ba har abada" a zuciya kuma Jumma cewa tayi "ai tuni ya sani mutumen da banbancin da Aljani ɗan kaɗan ne" haka dai suka nufo gida Jumma na ta tunanin Basheer wanda ba ta ma san sunan shi ba ,ko da suka isa gida sun tarar da Daddy zaune a falo amman bai tambaye su daga ina suke ba.Jumma kawai ya kalla irin za ki san wa kika ɓata ma plan,Sheera ta ruga jikin Daddyn ta tace "Daddy ina cakuleti na ko yau ma ka manta?" Zuciyarsa ta sake yin ƙuna jin maganar Sheera raɗam.
Ahmad da ke gefenta yace "wa ya cire maki ak..."sai kuma yayi shiru bai ida ba,tuna gidan daga shi sai Daddy kawai suke ƴan ƙungiyar asiri kuma sun san duk wani sirrin gidan.
A can ɓangaren Basheer kuwa sai da malam ya sha daga kafin Abrar ta fara yin magana,da farko tayi gardama na ba za ta fita ba a ƙarshe kuma ta karɓi kalmar shada ta zama musulma.
"Madalla da Abrar tunda har kika karɓi kalmar shahada,na san sosai Sarki Nurein zai yi alfahari da ke kin musulunta kin zama tsarkaka dan haka ki nisanta da bawan Allahn nan"
"In shaa Allah malam nayi ma alƙawarin ba zan sake dawowa jikinsa ba"cewar ABARAR kafin ta fita ta hanci,Basheer yayi atishewa sau uku kafin ya dawo hayyacinsa.Ruwan magani aka basa yayi wanka,sannan aka baiwa Inna sauran magungunan da zai rinƙa sha."Ki ƙara zage dantse game da Ɗan ki domin ya na tare da wata baiwa duk da ta kasance da lamarin asiri ciki amman akwai alkhairi ba zai taɓa cutuwa ba,ki ƙara masa ƙarfin gwiwa wajen riƙo da addini su sannan yayiwa zuciyar sa ado da Tauhidi"
Inna tayi godiya suka dawo gida,sosai ta cigaba da baiwa Basheer kulawa.Shine Ɗan farin kuma Auta a gare ta wannan yasa suke gane ma juna,zai iya zaunawa su yi hira da ita ba tare da yaji kunyarta ba suna son junan su irin soyayyar Ɗa da uwa.Abu guda ne yanzu ke damun Inna shine ganin tun ba'a je ko ina ba Basheer na fama da sha'awa wannan lamari sam bai yi mata daɗi.Azumin litanin da Alhamis suka fara yi ita da shi hakan kuwa ba ƙaramin taimaka masa yayi ba,tuni ya fara sanin yadda zai mayar da dala ta koma dala biyu.
Æangaren DADDY kuwa tsaye ya ke tsakiyar wani Teku ya na wanka da jini,bayan ya gama yayi nutso cikin ruwan an É—auki lokaci kafin ya fito.
Sam ko kaɗan sharaɗin da aka gindiya masa bai yi masa ba,ta yaya ma zai kawo jinin budurcin Ƴar sa?da hannu zai fasa farjinta ya zubar da jinin ko yaya?wani namijin zai baiwa contrat ? "Kaiii ba zai yiyuwa ba!da dai na bar wani ƙaton banza ya taɓa min SHEERA har na gwammaci in fasa ta da kaina na kawar da budurcinta"......
😟😟😟na gaji
[28/07 à 12:50] Chamsiya Laouali Rabo: *PAID PAGE🪶*
*LITTAFIN KUÆŠI NE ƳAR UWA KI BIYA 200 KACAL DOMIN KI KARANTA CIKIN KWANCIYAR HANKALI,DUK MAI BUƘATA TA TUNTUÆE NI TA WHATSAPP* +22795045822 DUK WACCE TA KARANTA MIN BOOK BA TARE DA TA BIYA TA SA A RAN TA INA BIYAR TA 200 KO GOBE.
*L*
Da gudu Sheera ta rungume Daddy wanda ke shigowa,ya ɗagata sama yace "babyna yau kin ƙara tsayi ko idona ne?"tayi dariya tace "Daddy Ya Ahmad ya sayo min icce cream yau,kuma yace gobe ma tare da ni zai tafi" fara'ar fuskar Daddy ta ɗauke yace "a'a Sheera ko yace ku je kar ki tafi kin ga ke mace ce bai kamata ki na yawo ba" da to kawai ta amsa kafin ta ja sa zuwa dining,dama kusan kullum shi ke bata abinci a baki.
Ahmad ɗan shekaru goma sha shidda a duniya amman ya ƙware a harakar tsafi,shi ke kula da duk wasu lamurran Daddy en secret ba tare da kowa ya sani ba.
Abinci Daddy ke baiwa Sheera ita kuma sai surutu ta ke yi masa, Ahmad ya shigo ya zauna hannunsa riƙe da wani document.
"Daddy ga komi na haɗa,abu guda ne yayi mana cikas shine..."sai kuma yayi shiru ganin Sheera na kallon shi, Daddy yace "kai min ɗakina zan duba zuwa dare,sannan ka zo ina son yin magana da kai" Ahmad ya miƙe ya je ya kai document ɗin ɗakin Daddy kafin ya dawo falo.
"Sheera yarinya ce sannan kuma mace ban so ka na fita da ita waje balle kuma wuraren da ka san akwai cakuɗanyar jinsi,daga makaranta sai makaranta kawai za ta rinƙa zuwa ko Islamiyya kar ta je can mahaifiyarta ta koyar da ita.Daga yau na baka ragamar kula da ita,ban son ƙawaye mata balle maza ita ɗaya na ke son tayi rayuwarta" Daddy ya faɗa cikin bayar da umarni,Ahmad kuwa sai gyaɗa kai alamun ya ɗauka.
Sheera na gama cin abinci Jumma tayi mata wanka ta shirya ta tsaf cikin riga da sket na turawa.Gashin kanta kuma ta raba sa gida biyu ta tubke,Sheera ta fito ta na matsar hawaye kafin ta É—ale cinyar Daddy wanda shi ma yayi wanka ya canza kaya.
"Wa ya taɓa min ke kike kuka?" Ya tambayeta ita kuma cikin kuka tace "Jumma ta yi min kitso" Daddy yayi dariya yace "ta dai dunƙule maki gashi ,Sheera ki bari a rinƙa yi maki kwalliyar ƴan mata mana ina so in gani " ta shige cikin ƙirjinsa tamkar mage ta na ajiyar zuciya.
"Ko mu je Naturex kiyi wasa?"ya tambaye ta,da sauri Sheera ta tashi daga jikinsa ta na dariya tace "Daddy ina zuwa kuma ina son 🎈"ya laƙace hancinta kafin ya miƙe ya na zirar makullin motar shi.
Daidai za su fita ita kuma Mamy ta dawo daga aiki,ta sauke glass É—in motar ta sannan ta fara magana "Sheera ina za ku je haka?" Sheera wacce ta buÉ—e marfin mota tace "gidan wasar yara Naturex,gaya min mi kike so na sayo maki?" Mamy tayi dariya tace "duk abinda kika ci shi na ke so" ta rufe motar da sauri ba tare da ta amsa ma Mamyn ba.
Yara ne da iyayensu wasu kuma Yannunsu ta ko ina, Sheera sosai take nishaɗi ganin yara kamar ita su na wasa.Daddy na riƙe da hannunta,duk wani kalar wasa sai da ya kaita ta hau sai selfie ya ke yi mata cike da nishaɗi.
Brochettes suka ci ita da Daddy ta É—auki tsinke biyu ta mayar da su gefe tace "wannan na Mamy ne " "ki ci kawai in za mu tafiya sai na saya mata wani"
Ta ɗauko tsinken biyu ta mayar, DADDY shi ke bata a baki ta na ci kamar dai yadda suke in su na gida.Lemun kwalba suka sha kafin ta miƙe tace "DADDY zan hau shillo kafin ka gama ci" kai ya gyaɗa mata.
Ta je za ta hau shillon kenan wani yaro ya rugo ya haye,ita kuma da taji haushi ta ture sa ya faɗi.Yaron ya fashe da kuka,uwar shi ta zo ta ɗauke Sheera da wani irin mari wanda ya saka ta ƙwala ƙara.Hankali tashe Daddy ya nufo gun,bai tsaya ɓata lokaci ba shi ma ya yiwa matar mari biyu masu zafi.Ya jawo Sheera jikinsa ya nuna matar yace "ki shiga hankalin ki da ki taɓa wannan yarinyar har gwara ki rinƙa yankar jikin ki da reza ,zan iya ɓatar da ke daga wannan duniyar banza kawai" uwar yaron banda zanzana babu abinda ta ke dan ita kaɗai ta san raɗaɗin da ya ratsa kumatun ta.
Gida suka dawo Sheera ta ƙi yin shiru duk rarrashin duniya babu wanda bai yi mata ba,Mamy ta rungumeta kafin ta fara na ta rarrashin.A haka barci ya ɗauke ta suka samu kan su, DADDY kuwa ran sa in yayi dubu to ya gama ɓacewa dakyar yayi controling kansa bai son ya na yawan kashe mutane.
A sannu a tashi Sheera ta fara zama Æ´an mata,wata irin shaÆ™uwa ta shiga tsakaninta da mutanen gidan su musamman Daddy wanda wani sa'in a jikinsa ta ke yin barci.Æangaren Jumma kuwa har yanzu ba ta san DADDY na amfani da ita ba tunda sai tayi barci ya ke zo mata duk tsawon shekarun da aka É—auka sannan ya juyar mata da tunanin da za ta gane hakan.Ahmad kuwa yanzu har meeting ya ke zuwa a matsayin sa na magajin DADDY,tuni sun je sun sauke farali dukkan ahalin.
Cike da zumuÉ—i Sheera ta nufi step É—in sabon gidan su wanda DADDY ya gina,yau ne suka tare babu abinda babu cikin gidan.
Ta rungume Daddy tace "yanzun nan part É—ina ne a sama waiiii am happy DADDY muaaah"tayi masa kiss a kumatu,yadda kawai ta ke farin ciki shi ya haifarwa Daddy jin sha'awata na bijiro masa wacce kusan kullum da ita ya ke kwana ya ke tashi.Sheera yanzu ta na cikin 18years duk wata kamala ta mace ta bayyana gare ta,sam ba su shiri da kayan atamfa kullum ta na cikin jeans ko kuma robe .Harakar boko tun daga nan har Faransa za ta iya zuwa sai dai karatun addini Fatiha ma dakyar ta ke kawota daidai.
Ahmad ya shagala sosai wajen kallon Sheera musamman ƙirjinta,wani raɗaɗi mai yaji ya farmaki idonsa na tsawon second biyar kafin su dawo daidai.A tsorace ya ke kallon DADDY kafin ya sunne kansa, Allah na gani wani irin MAHAUKACIN SO (MRS SADAUKI) ya ke yiwa Sheera sosai ya ke sonta da aure tun bayan da ya gane Jumma ce mahaifiyar sa ba Mamy ba.
"Ka cire wannan banzan tunanin a ranka ko innuwar Sheera ba za ka samu ba balle jikinta"Daddy ya faɗa ya na mai matsowa daf da Ahmad,da sauri ya ɗago ya na kallon Daddy zuciyar sa na bugawa da ƙarfi.Ta yaya ma zai iya haƙura da Sheera alhalin ya na yi mata son da bai yi ma kansa ma?