← Book details Dan Achaba Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 2 OF 90

Sashe 2

Dan Achaba Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

"Miye kuma na tari?to ni dai na riga na gama yanke hukunci.Ka ga dubu É—ari na sadaki sauran kuma sai a tsara yadda za'a yi da su" Inna ta faÉ—a ta na mai kallon Basheer wanda yayi suman zaune.
"Inna to ni ina na ga budurwa?dan Allah ki bar wannan zancen don ba yanzu zan yi aure ba sai na tara kuɗi sosai yadda kowa zai yaba " Inna ta girgiza kai tace "ta yaro kyau ta ke ba ta ƙarko!To in ba abun ka ba Basiru kai da ke talaka ina ruwan ka da wani tara mutane balle su yaba,sannan maganar budurwa kuma ga Badiya nan ƴar gidan Iya mai wake tunda dama ta jima ta na sonka"
Basheer ya gyara zama yace "haba Inna duka-duka Badiya nawa ta ke?ba ta wuce 19years ba da ita ɗin ce za'a min aure?maganar kuma ta na sona a'a ƙauna ce sam babu zancen soyayya"
Inna ta kwaɗa masa kofin roba a kai tace "in an kai kuɗin auren ka je ka karɓo,yarinyar da kullum sai ta kawo min abinci kawai dan jan ra'ayin ka in ba ma jiya da na bata shawarar kai ya kamata ta baiwa ba Ni ba" sake da baki ya ke kallon Inna kafin yace "au !dama wake da shinkafar da ta ban yau ba na tsakani da Allah ba ne?hum!to ni dai ban son ta "ya na gama faɗa ya miƙe ya nufi ɗakinsa Inna kuwa ta take masa baya.

"Kirawo min Kawun ka ina son yin magana da shi"Inna ta faɗa cikin bayar da umarni, Basheer ya kumbure fuska ya ciro Nokia wayar sa daga caji yayi ƴan danne-danne kafin ya miƙa ma Inna,ana ɗaga kiran ta bar gun.
Shi kuwa zagayen ɗakin ya fara ya na tunanin rummacen mahaukaciyar da Inna ke shirin yi,ta yaya ma Badiya za ta iya ɗauke nauyin sa?yarinyar da a gaban sa aka haifeta ita ce zai haɗa shimfiɗa da ita?ya saki wani murmushi lokacin da ya shafi ƙatuwar wutsiyarsa wacce a kwance ma girmanta ya isa ya ɗaga hankali cikakkiyar budurwa balle wata aba Badiya.

A fili ya ja tsuki kafin ya cire rigar sa ya saka jallabiya,fitowa yayi ya cika bokiti da ruwa ya shiga banɗaki.Ɗan tunanin auren da ya shigo masa a rai tuni yasa sha'awarsa ta motsa,hannunsa yasa daga ƙasa ya na latsa ma'adanar madarar sa.Tuni sun kumbura sun yayinda gimbiya kuma ta ke a tsaye,rond ɗin Dick ɗin sa ya fara shafawa ya na lumshe ido hoton kyakyawa fuskar Badiya ya faɗo masa a rai sai yaji tamkar ita ce ke mulmula masa gun.
An ɗauki lokaci sosai kafin ya fara jan abar ya na murzawa kamar zai cire ta😆 har sai da ta gama amai sannan ya duƙa ya fara wankan Tsarki a gaggauce jin Inna na ƙwala masa kira.
Sam ruwan basu ishe shi yin na sabulu ba hakan yasa ya wanke soson wankan dan kar Inna ta zarge shi.

Ya na fitowa kuwa Inna ta ƙure sa da ido dan kuwa sun fi minti talatin su na waya da Kawu wanda ya kirata bayan kuɗin wayar Basheer sun ƙare.
Cikin rana ya aje kwandon sabulun ya na mai ɗan jingina shi nan ruwan soson suka shiga tsiyaya,yayi fuska dan kar ma ya ya bada ƙofar zargi.
"Har kun gama wayar?"ya tambaya ya na mai aje bokitin "eh mun gama yace zuwa jibi zai zo in shaa Allah ayi komi a gama"cewar Inna ta miƙa masa wayar sa.
Ya duba yace "Inna duk kin canye kuɗin wayar ma ko?"ta taɓe baki tace "wa za ka kira da su kai da ba ka da budurwa?"bai ce komi ba ya shige ɗaki.

Bayan kwana biyu Kawu Laminu ya zo,wanda ya kasance Ƙanen mahaifin Basheer .Sosai ya yiwa Basheer faɗa kafin ya ƙara da "duk abinda ka ga mahaifiyar ka na yi saboda goben ka ne, Basiru ka dube ka da kyau ka girma tubarkallah inda a ƙauye kake da yanzu ka na da Ƴa budurwa.Duk halin da kake ciki mahaifiyar ka na ankare da kai,kawaici ta ke yi ma a matsayin ta na mace ba ta iya fitowa fili ta faɗa ma,amman yanzu tunda Allah yasa ka tara ƴan kuɗin ka sai akai ma sadaki"
Basheer ya sauke ajiyar zuciya yace "Kawu ita yarinyar da Inna ke magana inda fa ka gan ta ƴar ƙanƙanuwa da ita babu wani girman jiki" kawu yayi murmushi yace "girman mace ai ba daga nan ya ke ba Basiru,ana auren nan da wata shekara za mu zo suna" da sauri Basheer ya sunne kai ya na jin kunya.

Bayan magrib Kawu Laminu ya shiga gidan su Badiya,bayan sun gaisa da mahaifinta ya shaida masa abinda ke tafe da shi.Baban Badiya yayi gyaran murya yace "to babu damuwa za ku iya kawo sadakin ku amman kafin nan zan tambayi ita yarinyar in ta amince" Kawu Laminu yace "to ba matsala a duk lokacin da kuka shirya za mu kawo kuÉ—in sadakin in shaa Allah"
Iya mai wake da ke laɓe ta na sauraren su da sauri ta ƙarasa shiga ɗakin ta na mai cewa "yarinya ta amince tun tuni na yi mata tambayar,kasancewar ɗazu Innar Basirun ta zo nan"
Duk da Baban Badiya yaji haushin matarsa hakan bai hana sa cewa "Masha Allah to ka ji dai,ko yanzu kuka shirya za ku iya kawowa daidai abinda Allah ya hore" a haka kawu ya dawo gida ya shaida ma Inna yadda suka yi da iyayen Badiya.

" DATTIJON ARZIKI(Ummu Fareesa)ai dama bai taɓa yanke sadaki ga duk ƴaƴansa da ya aurar shiyasa na ke kwaɗayin haɗa zuri'a da shi"Inna ke faɗa ta na goge ƴar guntuwar ƙwalla.
Duka kuɗin ta baiwa Kawu Laminu shi kuwa ya cire 100mill/100k ya mayar mata da sauran,kafin yace "wannan ne na sadaki,su kuma sauran sai ya sayi kayan abinci da sabbin kaya,gidan da za su zauna kuma zan biya masa kuɗin shekara guda" Inna tace "na zata nan za su zauna sai a buɗo ƙofa daga waje"
Kawu yace "a'a ba za'a yi haka ba gwara dai su zauna wani gun" haka dai suka ta tsara yadda komi zai kasance Basheer kuwa ya na É—aki ya na jin su.

Washegari
Tamkar da wasa sai ga shi an kai kuÉ—in auren Basheer wanda zuwa yanzu shi ma ya fara É—an jin son lamarin,ita kuwa Badiya tsabar murna har sai da ta taka rawa .
An tsayar da biki wata uku cur lokacin kaka, Basheer sam ba haka ya ke tsara auren sa ba amman babu yadda ya iya a zuciyarsa kuma ya ɗauki alƙawarin sai ya yiwa Badiya akwati mai taya ko bayan aure ne kamar ko wace amarya.

Yau ta kasance Laraba tun da safe Basheer ya tafi chantier kamar yadda ya saba duk sati sau biyu kawai a bai zuwa ranar Litinin da kuma juma'a ranakun kasuwar Maradi.
Da isar sa tuni ya tarar ana ta aikin kwaɓa ƙasa,kayan jikinsa ya cire ya saka na aiki uwanda duk suka ɓace da siminti.
Kwagirin da ake zuba kwaɓaɓen siminti nan shi ma ya fara aikin lebarancin ,tsawon wuni guda babu huta sai cin abinci da suka tsaya ci.
Daf da magrib duk suka wanke jikin su,ogan su ya fara raba masu kuɗi sai dai duk wanda aka ba sai ya ɓata fuska.
Basheer ya juya 2000f ɗin kafin yace "oga yau kuma 2k a maimakon uku?" Ogan ya tamke fuska yace "eh yanayi ne ya zo da haka,yau ai ba ku yi ma wani aiki ba duk surutu yayi yawa" Basheer zuciyarsa tuni ta kawo ga wuya yace "amman oga sam hakan ba adalci ba,duk kowa ya san lebaranci 3k ko ina wasu ma har 4k suke bayarwa dan gudun shiga haƙi" a hasale ogan yace "Basheer ni kake gaya ma magana?tsawon shekaru nawa yanzu ina baku aiki na taɓa cutar ku ne?daga yau na ɗan rage 1k shine kake zagina?to ka tafi daga yau na sallame ka ban buƙatar aikin ka"
Dandanan Basheer ya dawo cikin hankalinsa ya shiga baiwa ogan haƙuri amman sam ya ƙi sauraren sa sai ma ya shige mota yayi tafiyar sa.
Ya furzar da huci kafin ya ɗau hanyar gida,kallo guda Inna tayi masa ta gane ya na cikin baƙin ciki."Autana lafiya waye ya taɓa min kai?" Inna ta faɗa cikin son kwantar masa da hankali,kawai Basheer ya faɗa jikinta ya fashe da kuka.

"Miyasa mu?miyasa mu ka kasance talakawa Inna?kullum cikin fafutuka neman kuɗi na ke amman har yanzu shiru,duk ko wane Gara sai ya rinƙa yi mana wulaƙanci kawai dan mu na talakawa?yanzu Inna sabida Allah an danne min haƙi shikenan banda damar yin ƙorafi?" Basheer ke faɗa ya na kuka kamar wata mace.
"Waye ya danne ma haƙin?"Inna ta tambaya,Basheer ya kwashe yadda suka yi da ogansu ya shaida mata.

"Dan kyautawa sam bai kyauta ba amman mi ya kai ka yin magana tunda ba kai kaÉ—ai ba ne?bari naje da kaina na yiwa Salihun magana na san zai mayar da kai"
Basheer ya goge hawayensa yace "gwara ki tafi gaskiya kin ga ba'a aure babu sana'ar yi" Inna ta girgiza kai ta na mamakin yadda yanzu magana É—ayan biyu sai Basheer ya saka zancen aurensa.
Chapter 2 · 0% Book details