← Book details Dan Achaba Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 62 OF 90

Sashe 62

Dan Achaba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

*Da wacce ta fitar,da wacce ta gani a wani group ita ma ta tura izuwa wani,da wacce ta karanta ba tare da ta biya ba duk kan ku kuka cuta abu ɗaya na sani shine ina biyar ki 200₦ can ke kika sani gantalalalliya*🤷🏻‍♀️

*E*

Hankali tashe Daddy ya sungumi Sheera izuwa ɗakinsa sai uban gumi ya ke fitarwa, Mamy na ta bubuga ɗakin amman ya ƙi buɗe mata.Bisa capet ya shimfiɗe Sheera sannan ya buɗe drower ya ɗauko farar hodar tsafin sa ya goga mata a goshi ,kewayarta ya fara ya ido rufe ya na karanta formul na tsafi amman shiru kake ji.Mataki na biyu ya tafi shine tsaga goshinta da wata wuƙa mai kama da tsinken kitso,jini ya fara ɓulɓulowa ya dangwali jinin ya garwaya da wani baƙin wake sannan ya kunna charbon magique.Turare ya fara yi mata na baƙin waken da ya sarrafa da jinin jikinta,nan ta hau tari ruhinta ya fara kokowar dawowa jikinta.Wani jini mai launin baƙi da ja ya fara fitowa ta ƙofofin hancinta kafin ta ja numfashi amman idonta a rufe, Daddy ya sauke ajiyar zuciya ya mayar da kayan aikin kafin yaje ya buɗe ƙofar.Mamy da ke zaune jikin ƙofar ta na kuka tayi saurin tashi tsaye ta na kallonsa,ya haɗiye yawu kafin yace "taimako min da ruwan zafi"Jumma wacce ita ma ke tsaye can ɗan nesa da su tayi saurin ɗauko bututun da ake zuba ruwan zafin.
Cikin kofi ya zuba ruwa yayinda ya zuba wani garin magani wanda ita Mamyn ba ta san ya aka yi garin ya faÉ—o ba dan a gaban idonta lokacin da suka shigo ledar maganin ba ta nan.
Bakin Sheera ya taɓe dakyar kafin ya dubi Mamy yace "ɗura mata maganin ?" Mamy ta ɗauki kofin hannunta na ɗan karkarwa ta fara tsiyaya ruwan maganin cikin bakin Sheera wanda tuni ya fara fitar da wani iska mai wari.
Mamy kawai ke jin sa sai Ni Mrs SADAUKI da ke ɗauko maku rahoto😉

Wani abu ya fara fita daga bakin Sheera mai kamar hayaƙi ga wani irin ɗohi,can komi ya tsaya kamar ba'a yi ba.
Sheera ta kuma jan dogon numfashi amman ba ta buɗe ido ba,sai wani irin huci ta ke kamar kwaɗo har wani sama da ƙasa ƙirjinta ke yi.
"Ina kuma za ka kai ta?"Mamy ta tambaya ganin Daddy ya sungumi Sheera,bai tankata ba ya fita direct can saman bene ya hau ya kai Sheera É—akinta.
Mamy ta take masa baya yayinda Jumma ta tsaya cak ta na kallon mutanen da suka kusan cika falon kowa ya sha baƙaƙen kaya da wani jan kallabi,suna a tsatsaye kamar masu jiran wani abu duk kawunansu a duƙe zuwa can suka ɗago su na kallon Daddy wanda ke taka matatakala ya na saukowa daga benen.

Duk duƙawa suka yi suka masa sujuda,ya rumtse ido ya na jin wani raɗaɗi a lokacin baya in aka yi masa irin gaisuwar nan har wani shauƙi ya ke shiga saɓanin yanzu.
"Igwai!!!"Daddy ya furta a hankali duk suka miƙe tare gyara tsayuwa, Daddy ya samu kujera ya zauna kafin su fara gudanar da meeting sam ba su yi lura da Jumma ba wacce ke rakuɓe kusan bango.Su na gama tattaunawa a nan take duk suka ɓace kamar walƙiya, Jumma tayi kwance ta na tunanin mafita sai taji saukar muryar Daddy na cewa "Jumma yaushe kika fito?tun yaushe kike nan?"ta ɗan ɗago kai ta kallesa ji tayi kamar ta ture ɗan banza tayi ta bugunsa har sai ya mutu.

"Ina barci ne ka tashe ni,yaya jikin Babyn?"Jumma ta basa amsa,ya kawar da kai kafin ya wuce É—akin sa.
Ƴar ƙaramar valise ya samu ya zuba kayan jikinsa sannan ya fito,ɗakin Sheera ya wuce ya tarar da Mamy zaune ta na faman sharar hawaye.
"Zan yi balaguro ki kula da ita sosai kullum zan rinƙa kiran ku domin jin yanayin jikin ta,ga card ATM ɗina nan in ki na da buƙatar wani ki ciri kuɗi"Daddy ke faɗa.
Mamy ta tashi tsaye tace "ban gane balaguro za ka yi ba? AlGabid Sheera fah ce kwance babu lafiya amman kake maganar barin gari?" Ya dafe goshi yace "oh!my god!Dan Allah ki fahimce ni mana duk abinda na ke saboda ku ne fa,ke dai kawai ki min fatan nasara"ya na gama faÉ—a ya fice, Mamy ta biyo bayansa sai kuma ta tsaya ta na hangen sa.

Key ɗin ɗakinsa ya miƙa ma Jumma wacce ke masa kallon tuhuma,kasa haƙuri tayi tace "Sheera fa ƴar ka ce ko ka manta hakan?"cike da zafin rai yace"sai aka ce maki laifina ne ko?kin fi kowa sanin Sheera da taurin kai sam ba ta jin magana,ba sau ɗaya ba na sha gaya mata ko da wasa kar ta bari magrib tayi mata a waje amman tayi kunnen shegu,ke ma da na ki laifin saboda haƙin ki ne kula da ita"ya na gama faɗa ya nufi ƙofa, Jumma ta ɗan ɗaga murya tace "Ahaji shi kuma Ahmad fah?am...nace sai yaushe zai dawo gare ni"ta ida maganar kamar za ta yi kuka.
Ya juyo ya kalleta kafin yayi wani murmushi wanda shi kaÉ—ai yasan ma'anar sa yace "nan ba da jimawa ba"ya fice.
Duk kuɗin Daddy bai da direver da kansa ya ke tuƙi,saɓanin yanzu da suka tafi shi da Mai Gadin gidansa wanda ya kasance yaro ko kuma Ɗa ga ƙungiyar ASOMA.

Wani haÉ—aÉ—en gida da ke can gaban compagnie hanta mai zuwa ÆŠan Issa,nan suka yi parking.
Alhaji ya kira Farida,bugu uku ta ɗaga "za'a zo a ɗauke ki yanzu nan da minti ashirin ki shirya kafin ya zo" cewar Daddy,Farida ta waro ido ta na mai kallon agogo ƙarfe taran dare,murya na ɗan rawa tace "wa zai zo ɗaukata?" Daddy ya bata amsa da "direver na" ta kuma tambayar shi "ya san gidan mu ne?" Daddy yayi murmushi mai sauti yace "ke dai ki shirya" sai ya kashe kiran ya dubi Omar yace "gidan da na nuna maka yanzu da za mu wuce can za ka je ka ɗauko min ita" Omar yayi murmushi yace "to Oga"kafin ya fice.

Farida kuwa screen ɗin wayar ta duba kafin ta baiwa Maryam amsar tambayar da tayi mata "wani Alhaji ne da mu ka haɗu jiya shine yace zai aiko wai drever sa ya tafi da Ni" Maryam tayi ihu tace "to sai mi?kawai ki tafi wlh ko caɓon ya nema ki basa ya ci ai yanzu ana sayar da virginity ta kanti in za ki yi aure sai a saka maki" Farida ta harareta tace"dallah can banza sai aka ce maki ɗaya suke da naturel" ta na gama faɗa ta shiga toilet ta ƙara yin wanka,da taimakon Maryam ta shirya cikin wata sexy robe mai tsaga daga ƙasa har zuwa cinya.
Hular gashi ta saka kafin ta feshe jikinta da turare,Maryam tace "da alamu dai wata ta shirya rasa budurcinta" Farida tayi murmushi tace "ai tun jiya mun yi waya da shi yace min shi sam sex bai cikin abinda ya ke son ƙulla alaƙa da ni,hasali ma saboda Shee.... Saboda wani ɓangare ne na rayuwar sa"
Maryam tayi shiru jin ƙawarta ta ɗan daburce ,wayar Farida ta ɗau ringing DADDY ne ta ɗaga "ya na waje tun ɗazu ya na jiran ki" da "ok" ta amsa kafin Maryam ta rakota har ƙofar gida.

Omar na ganinta yayi saurin fitowa ya buɗe mata gidan baya,Maryam ta ƙara kallon Omar sai ta ga kamar ta san shi ko kuma ta taɓa ganin sa amman ta kasa tunawa kawai sai ta share.
Sosai yayi gudu da ita yayinda Farida ke aikin selfie,ana jiji da kai irin na masu kuɗin nan.Lokacin da suka kawo da kansa ya kuma buɗe mata motar sannan yayi mata iso har ciki,a hakimce ta tarar da Daddy ya na shan sigari hancin sa sai fitar da hayaƙi ya ke.
Ta gaishe sa ya amsa,ruwan lemu ya tsiyaya masu a kofi biyu na glass suka fara sha duk Farida ta tsargu saboda yadda ya ke kallonta.
Can ya soma magana "zan so mu aje affaires É—in Sheera gefe in mun gama hutawa sai mu tattauna a kai,da farko dai zan so ki zamana cikin shiri za mu je Dubai cikin satin nan,na biyu kuma ina so ki shayar da ni daÉ—i ta hanyar tsotsata dan babu abinda na ke so kamar in ji ana tsotsar lolypop É—ina ahaaaa!"ya ja wani numfashi wanda ya saka Farida jin tsikar jikinta na tashi yammm.
Tayi ƙasa da kai dan har yanzu ta na ɗan jin nauyin sa a matsayin sa na Uban ƙawar ta "ko ba ki shirya zama maloniya ba ki samu kuɗi fiye da ƙawayen ki,ki rinƙa shiga mota mai ac ki mayar da pizza abincin ki na kullum"Daddy ya faɗa ya na shafar dorinar sa wacce ta fara kumbura daga cikin wandonsa.

Da É—an mamaki Farida ke kallonsa ta ya aka yi ya san ta na da burin yin kuÉ—i fiye da Maryam fiye da Sheera ita kanta?ashe duk inda ta É—auki Daddy ya wuce nan.
Muryar sa ta kuma ji ya na cewa "ki aje wannan tunanin na ki gefe ki zo ki fara aikin neman kuɗin ki"yayi maganar ya na mai tashi tsaye ya cire rigarsa, nipple ɗin sa uwanda suke ƴan tsiriri suka tsone idon Farida , lokacin da ya cire wandonsa sai da Farida ta matse ƙafafu saboda wani tsuttt da taji gami da muguwar sha'awa.

Ba dan ta so ba ta ƙarasa gabansa ta kama ƙatuwar bananarsa wacce ta gama girma ta ƙoshi form ɗin ta ya fito ko ina sai dai girman ba irin na fita hankali ba.Tun kafin aje ko ina har ta fara ɗiga,Farida ta danna yatsanta daidai ƴar hudar Daddy yayi saurin ɗaukar ta cak suka wuce ƙurya ɗakin.
Chapter 62 · 0% Book details