Sashe 42
Dan Achaba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ya ja doguwar ajiyar zuciya ya na shafa bayanta zuwa jiƙaƙen gashinta kafin ya furta "Sheera?"ta na jin sa sarai amman ta kasa furta komi saboda ji ta ke kamar ba ita ɗaya ba ce a cikin gangar jikinta.
Kan babur É—in ya haudata kafin ya hau dakyar ta iya zama ta na mai zagaye cikinsa sannan kuma ta kwanto kan bayansa.
Hanyar fita daga ciyayin yayi,babu wani nisa ya isa gidan su can wajen Inna.Ƙofar yayi ta bugu sai da aka ɗauki lokaci kafin yaji muryar Inna ta na tambaya "wane ne?" "Inna Basheer ne buɗe min...."bai ma ida rufe bakinsa ba ta buɗe gidan,da sauri ta ja da baya ta na kallon yadda ya ke rungume da mace mai kamar gawa dan kuwa sanye take da farin yadi irin wanda ake sa ma matattu.
Inna ta take masa baya har cikin ɗakinta,ya shimfiɗe Sheera kan dardumar da ke shimfiɗe a falo.Inna ta matso bakinta ɗauke da addu'a kafin tace "Basiru daga ina kake da wannan yarinya?ko daga cikin kabari ka haƙota?"
Bai bata amsa ba sai duƙawa yayi ya na ɗan bubuga kumatun Sheera tare da kiran sunanta amman ta ƙi buɗe ido,Inna ta kuma tambayar sa "nace wace ce wannan ɗin?"
"Yarinyar da na ke ma acaɓa ce Inna ta na cikin wani hali daga hannu matsafi na cetota please Inna kiyi wani abu"
Ruwa ta samo a kofi bayan ta gama tofe su da addu'a ta zuba ma Sheera su a fuska,a nan take ta ja dogon numfashi tare da fashewa da kuka.
"Jawo min duk wata Aya alƙu'ani wacce ka san waraka ce sannan kuma ta shafi sihiri ko tsafi"Inna ta faɗa cikin bada umarni ta na mai ɗaukar hannun Basheer ta ɗora a goshin Sheera.
Abun ka da almajiri wanda yayi karatun addini mai zurfi nan Basheer ya fara zaƙulo su ya na tofe Sheera ,jikinta zai rawa ya ke ta na kuka ita ma Inna ba'a bar ta a baya ba tuni ta nemo kunnuwan magarya ta murza su a ruwa ta fara addu'o'i.
An É—auki kamar 30mn Sheera ta buÉ—e idonta bayan ta jero atishewa wajen uku,da Basheer ta fara yin tozali kamar wacce aka tsikara tayi saurin tashi ta rungumesa ta na mai fashewa da wani marayan kuka.
Inna ta saki baki ta na kallon ikon Allah, Basheer kuwa ƙoƙarin cireta yayi daga jikinsa amman Sheera tace ba ta san wannan ba.
"Shuuttt!Ki nutsu mana gidan mu ne na kawo ki wajen Inna "Basheer ya raÉ—a mata a kunne,da sauri tayi baya Inna kuwa cewa tayi "ka tashi ka tafi gidan ka sha É—ayan dare har ya gota ni zan kula da ita"
Basheer ya miƙe ya na satar kallon Sheera kafin yayi masu sai da safe,har ya kai bakin ƙofa yaji Inna na cewa "ka kula da Azkhar kafin ka kwanta" "in shaa Allahu!"ya amsa mata.
Sai da Inna ta je ta rufo gidan kafin ta dawo inda ta bar Sheera,kuka ta tarar da ita ta na yi.Ba ta tambayeta dalili ba amman ta umarce ta da tayi wanka da ruwan addu'a bayan ta ajiye mata wata ƙatuwar roba da kuma zanen da za ta sa,Sheera tayi wankan ta wanke har gashin kanta kafin tayi ɗaurin ƙirji.
Ƙurya ɗaki suka shiga ta kwanta a gado yayinda Inna ta shimfiɗa sallaya ta shiga jero nafiloli haɗi da addu'o'in ta da ta saba yi.Sam Sheera ta kasa yin barci tsoron abinda Daddy yayi mata kawai ke ƙara shigarta,ta goge hawaye ta na ma Allah godiya da ya kuɓutar da ita kafin ya keta mata mutunci.Da tunanin Basheer ta samu barci yayi awon gaba da ita,bayan Inna ta gama sallar ta zo tayi zaune ta na kallon Sheera.Wani tausayinta taji ta na kuma yiwa Ɗanta fatan Allah sa iyayen Sheerar su bashi aurenta tunda ba sai ta ba kanta wahala wajen bincike ko suna son juna, bayyanar Abrar a tattare da Sheera kaɗai ya isa ya zame mata hujja.
BASHEER POV.
A zaune ya tarar da Badiya ta ci kuka har ta ƙoshi ido duk sun yi mata ja,ta na ganin sa ta tashi ta faɗa jikinsa.Ya rungumo abarsa ya na sunsunar gashinta,ta ɗan ja da baya ta kallesa tace "ina ka tafi har haka kuma ina ta kiran wayar ka ba ka ɗauka?" "Zan yi wanka dai yanzu,dan Allah ki nutsu lafiya ta lau ina son ki sama min nutsuwa a matse na ke"
Wani tsoro ne ya baibaye Badiya ta na jin kamar ta runtuma ihu saboda tunda cikinta ya shiga watan haihuwa ta tsani ya kusance ta.
Tuni Basheer ya cika bokiti da ruwa ya tafi banɗaki,ko da ya dawo ya tarar har ta cire kayan jikinsa.A mugun buƙace ya ƙarasa gare ta ya fara shafarta,murya na ɗan rawa tace "Ya Basheer nace ka fara cin abinci ko?"kai kawai ya girgiza mata dan ba zai iya yin magana ba.
Bakinsa ya ɗora kan nata ya fara kissing tare da matsa albarkatun ƙirjin ta uwanda suka ciko sosai saboda cikin jikinta.Idon Badiya sun raina fata ganin BASHEER na nuna alamar ya na son ya shigeta,ta na matsar ido haka ta barsa ya shigeta har wata ƴar ƙarar azaba ta ke yi.Bayan sun gama suka kwanta, Basheer kuwa sai murmushi ya ke ya na tuno yadda siffar Sheera ta ke.Yayi nisa a cikin tunanin sa ya ji Badiya na hucin wahala,da sauri ya tashi zaune ya na cewa "ya dai? "
"Ƙuguna Ya Basheer! Washhh marata" hankali tashe ya fara yin salati da hailala ga Ubangiji.Kuka Badiya ta fara yi masa dan kuwa ciwon sai gaba ya ke yi,rasa yadda zai yi yayi kawai ya tisa ta a gaba ya na kallo zuciyar sa na bugawa da ƙarfi.A tunanin sa ko ciwo ne ya ji mata sai da ya ga Badiya ta miƙe ruwan haihuwa sun fara yi mata zuba can kuma ya ga ta duƙa ta na nishi.
Da sauri ya buÉ—e É—aki ya nufi na su SA'ADIYA,mijinta ne ya buÉ—e.A É—an rikice Basheer yace"dan Allah Madam ce za ta haihuwa ko za ka kira matar ka ta taimaka mata"kasancewar mijin SA'ADIYA babu ruwan shi haka ya lamunce mata taje ta taimaka ma Badiya .
Ita ta shinfiÉ—a mata leda da wasu zannuwa,an fi awa É—aya Badiya na cikin wannan halin kafin ta haifo ÆŠanta namiji.
Kukan jariri shi ya saka Basheer shigowa da sauri,a wahalce Badiya ta yunƙura za ta tashi sai kuma ta jiri doli ta haƙura.
SA'ADIYA ta gyara bébé ta miƙa ma ubansa kafin ta taimaka ma Badiyar,tuni ɗakin ya ɗauki ƙamshi haihuwa Allah yayi Sa'a ma Badiya ba ta cikin mata masu zubda jini sosai.Turaren tsintsiya gami da na ɗaki ta yayafa kafin ta wuce ɗakinta,sosai Basheer yayi mata godiya sai kuma yaji kunya duk ta kamasa kasancewar ko gaisuwa ba ta haɗa sa da Sa'adiyya.
Washegari
Asibitin Ali Shaibu ya kai ta, likitoci sun yi faÉ—a sosai dan mi aka barta ta haihu a gida kafin su dubata.
Lokacin da Basheer ya zo ya gaya ma Inna sosai tayi murna,ita kuwa Sheera baki ta turo gaba ta na jin haushin ba ita ce mace ta farko da ta haifa masa ÆŠa ba.
"Ita wannan baiwar Allah ya kamata ka kaita gidan su ko?"Inna ta faÉ—a, Basheer ya girgiza kai yace "a'a ta zauna nan wajen ki in ya so zan je gidan nasu na faÉ—a ma Mamy" Inna tayi shiru kafin tace"to in hakan shine daidai ai gwara ka tafi tun yanzu na san yanzu hankalinta na can a tashe"
Bai wani jima ba ya nufi ADS, lokacin duka-duka ƙarfe bakwai na safe.Ya na shiga da gawar baƙin karen Daddy ya fara cin karo amman yayi tafiyar shi zuwa ciki,a falo ya tarar da Mamy ta na kuka yayinda gefenta kuma Jumma ce kwance cikin mawuyacin hali.
Mamy ta miƙe da sauri ta na cewa "Ina Sheerar ta ke?Jumma tace min ta na gun ka?" Da alamun mamaki Basheer ya kalli Jumma wacce ke ƙoƙarin tashi zaune dakyar ta zauna ta na mai cewa "kar kayi mamakin haka domin tsawon shekaru masu yawa na ke zaune da wannan familyn ba tare da su sun san wace ce ni ba.Na kasance Ƴa ga Sarkin mahalbi,tun ina ƴar ƙanƙanuwata na mayar da wasa da aljannu ɗabi'a ta,domin kullum mu na cikin daji .Bayan rasuwar mahaifina ne na dawo cikin masarauta da zama a matsayin baiwa,sai kuma naci Sa'a sarki ya mayar da ni kwarkwarar sa.Ina da aljanata wacce duk dare ta na zuwa mu yi hira,sannan ta na gaya min duk abinda zai faru.Yanzu dai in taƙaice ma duk wani aikin assha da Alhaji ke yi duk na san da shi,wanda wajen bin didigi har na shiga ƙungiyar ban farga ba amman duk da haka ban faɗi a banza ba tunda na ceto Sheera da taimakon ka.Abinda na fi takaici shine yadda ya salwantar da rayuwa Ɗana Ahmad ya cire esprit ɗinsa ya saka shi a kwanyar karensa RAM yanzu haka kuma tuni ya mutu a wannan duniyar,sai dai zai cigaba da rayuwa ne a duniyar matsafa wacce ba'a gani." Jummah na kawowa nan ta fara yin tari kafin ta ɗora da "yanzu haka nima ina daf da mutuwa tun jiya suke son janye ni daga wannan duniyar kamar yadda suka tafi da Daddyn Sheera ya na can su na azabtar shi kuma ba zai taɓa dawowa wannan duniyar ba"
Da sauri Basheer yace "Mamy taimaka min mu fitar da Jummah daga wannan gidan kafin su ci galaba kanta,ba zan so ta mutu cikin shirka ba" ba ta tsaya wani tunani ba suka talalabeta zuwa mota,a baya suka sakata yayinda Basheer ya zauna wajen mai zaman banza Mamy kuma na driving.
Su na tsaka da gudu sai su ji tamkar ana son shigowa motar hakan yasa Basheer ya fara karatu cikin ɗaga murya,a haka har suka ƙaraso makarantar Malam Abba.Wacce makaranta ce mai yawan almajirai mahardatan alƙur'ani mai girma, Basheer ya sauka ya yiwa malamin bayani kafin su shigar da Jumma cikin wani zaro.
Manyan malamai gami da wasu almajirai da shi kansa Basheer suka shiga yi mata ruƙiya ta fiddar Aljannu sihiri da duk wani dattin shirka.