Sashe 47
Dan Achaba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Kirawo min Kawun ka ina son yin magana da shi"Inna ta faɗa cikin bayar da umarni, Basheer ya kumbure fuska ya ciro Nokia wayar sa daga caji yayi ƴan danne-danne kafin ya miƙa ma Inna,ana ɗaga kiran ta bar gun.
Shi kuwa zagayen ɗakin ya fara ya na tunanin rummacen mahaukaciyar da Inna ke shirin yi,ta yaya ma Badiya za ta iya ɗauke nauyin sa?yarinyar da a gaban sa aka haifeta ita ce zai haɗa shimfiɗa da ita?ya saki wani murmushi lokacin da ya shafi ƙatuwar wutsiyarsa wacce a kwance ma girmanta ya isa ya ɗaga hankali cikakkiyar budurwa balle wata aba Badiya.
A fili ya ja tsuki kafin ya cire rigar sa ya saka jallabiya,fitowa yayi ya cika bokiti da ruwa ya shiga banɗaki.Ɗan tunanin auren da ya shigo masa a rai tuni yasa sha'awarsa ta motsa,hannunsa yasa daga ƙasa ya na latsa ma'adanar madarar sa.Tuni sun kumbura sun yayinda gimbiya kuma ta ke a tsaye,rond ɗin Dick ɗin sa ya fara shafawa ya na lumshe ido hoton kyakyawa fuskar Badiya ya faɗo masa a rai sai yaji tamkar ita ce ke mulmula masa gun.
An ɗauki lokaci sosai kafin ya fara jan abar ya na murzawa kamar zai cire ta😆 har sai da ta gama amai sannan ya duƙa ya fara wankan Tsarki a gaggauce jin Inna na ƙwala masa kira.
Sam ruwan basu ishe shi yin na sabulu ba hakan yasa ya wanke soson wankan dan kar Inna ta zarge shi.
Ya na fitowa kuwa Inna ta ƙure sa da ido dan kuwa sun fi minti talatin su na waya da Kawu wanda ya kirata bayan kuɗin wayar Basheer sun ƙare.
Cikin rana ya aje kwandon sabulun ya na mai ɗan jingina shi nan ruwan soson suka shiga tsiyaya,yayi fuska dan kar ma ya ya bada ƙofar zargi.
"Har kun gama wayar?"ya tambaya ya na mai aje bokitin "eh mun gama yace zuwa jibi zai zo in shaa Allah ayi komi a gama"cewar Inna ta miƙa masa wayar sa.
Ya duba yace "Inna duk kin canye kuɗin wayar ma ko?"ta taɓe baki tace "wa za ka kira da su kai da ba ka da budurwa?"bai ce komi ba ya shige ɗaki.
Bayan kwana biyu Kawu Laminu ya zo,wanda ya kasance Ƙanen mahaifin Basheer .Sosai ya yiwa Basheer faɗa kafin ya ƙara da "duk abinda ka ga mahaifiyar ka na yi saboda goben ka ne, Basiru ka dube ka da kyau ka girma tubarkallah inda a ƙauye kake da yanzu ka na da Ƴa budurwa.Duk halin da kake ciki mahaifiyar ka na ankare da kai,kawaici ta ke yi ma a matsayin ta na mace ba ta iya fitowa fili ta faɗa ma,amman yanzu tunda Allah yasa ka tara ƴan kuɗin ka sai akai ma sadaki"
Basheer ya sauke ajiyar zuciya yace "Kawu ita yarinyar da Inna ke magana inda fa ka gan ta ƴar ƙanƙanuwa da ita babu wani girman jiki" kawu yayi murmushi yace "girman mace ai ba daga nan ya ke ba Basiru,ana auren nan da wata shekara za mu zo suna" da sauri Basheer ya sunne kai ya na jin kunya.
Bayan magrib Kawu Laminu ya shiga gidan su Badiya,bayan sun gaisa da mahaifinta ya shaida masa abinda ke tafe da shi.Baban Badiya yayi gyaran murya yace "to babu damuwa za ku iya kawo sadakin ku amman kafin nan zan tambayi ita yarinyar in ta amince" Kawu Laminu yace "to ba matsala a duk lokacin da kuka shirya za mu kawo kuÉ—in sadakin in shaa Allah"
Iya mai wake da ke laɓe ta na sauraren su da sauri ta ƙarasa shiga ɗakin ta na mai cewa "yarinya ta amince tun tuni na yi mata tambayar,kasancewar ɗazu Innar Basirun ta zo nan"
Duk da Baban Badiya yaji haushin matarsa hakan bai hana sa cewa "Masha Allah to ka ji dai,ko yanzu kuka shirya za ku iya kawowa daidai abinda Allah ya hore" a haka kawu ya dawo gida ya shaida ma Inna yadda suka yi da iyayen Badiya.
" DATTIJON ARZIKI(Ummu Fareesa)ai dama bai taɓa yanke sadaki ga duk ƴaƴansa da ya aurar shiyasa na ke kwaɗayin haɗa zuri'a da shi"Inna ke faɗa ta na goge ƴar guntuwar ƙwalla.
Duka kuɗin ta baiwa Kawu Laminu shi kuwa ya cire 100mill/100k ya mayar mata da sauran,kafin yace "wannan ne na sadaki,su kuma sauran sai ya sayi kayan abinci da sabbin kaya,gidan da za su zauna kuma zan biya masa kuɗin shekara guda" Inna tace "na zata nan za su zauna sai a buɗo ƙofa daga waje"
Kawu yace "a'a ba za'a yi haka ba gwara dai su zauna wani gun" haka dai suka ta tsara yadda komi zai kasance Basheer kuwa ya na É—aki ya na jin su.
Washegari
Tamkar da wasa sai ga shi an kai kuÉ—in auren Basheer wanda zuwa yanzu shi ma ya fara É—an jin son lamarin,ita kuwa Badiya tsabar murna har sai da ta taka rawa .
An tsayar da biki wata uku cur lokacin kaka, Basheer sam ba haka ya ke tsara auren sa ba amman babu yadda ya iya a zuciyarsa kuma ya ɗauki alƙawarin sai ya yiwa Badiya akwati mai taya ko bayan aure ne kamar ko wace amarya.
Yau ta kasance Laraba tun da safe Basheer ya tafi chantier kamar yadda ya saba duk sati sau biyu kawai a bai zuwa ranar Litinin da kuma juma'a ranakun kasuwar Maradi.
Da isar sa tuni ya tarar ana ta aikin kwaɓa ƙasa,kayan jikinsa ya cire ya saka na aiki uwanda duk suka ɓace da siminti.
Kwagirin da ake zuba kwaɓaɓen siminti nan shi ma ya fara aikin lebarancin ,tsawon wuni guda babu huta sai cin abinci da suka tsaya ci.
Daf da magrib duk suka wanke jikin su,ogan su ya fara raba masu kuɗi sai dai duk wanda aka ba sai ya ɓata fuska.
Basheer ya juya 2000f ɗin kafin yace "oga yau kuma 2k a maimakon uku?" Ogan ya tamke fuska yace "eh yanayi ne ya zo da haka,yau ai ba ku yi ma wani aiki ba duk surutu yayi yawa" Basheer zuciyarsa tuni ta kawo ga wuya yace "amman oga sam hakan ba adalci ba,duk kowa ya san lebaranci 3k ko ina wasu ma har 4k suke bayarwa dan gudun shiga haƙi" a hasale ogan yace "Basheer ni kake gaya ma magana?tsawon shekaru nawa yanzu ina baku aiki na taɓa cutar ku ne?daga yau na ɗan rage 1k shine kake zagina?to ka tafi daga yau na sallame ka ban buƙatar aikin ka"
Dandanan Basheer ya dawo cikin hankalinsa ya shiga baiwa ogan haƙuri amman sam ya ƙi sauraren sa sai ma ya shige mota yayi tafiyar sa.
Ya furzar da huci kafin ya ɗau hanyar gida,kallo guda Inna tayi masa ta gane ya na cikin baƙin ciki."Autana lafiya waye ya taɓa min kai?" Inna ta faɗa cikin son kwantar masa da hankali,kawai Basheer ya faɗa jikinta ya fashe da kuka.
"Miyasa mu?miyasa mu ka kasance talakawa Inna?kullum cikin fafutuka neman kuɗi na ke amman har yanzu shiru,duk ko wane Gara sai ya rinƙa yi mana wulaƙanci kawai dan mu na talakawa?yanzu Inna sabida Allah an danne min haƙi shikenan banda damar yin ƙorafi?" Basheer ke faɗa ya na kuka kamar wata mace.
"Waye ya danne ma haƙin?"Inna ta tambaya,Basheer ya kwashe yadda suka yi da ogansu ya shaida mata.
"Dan kyautawa sam bai kyauta ba amman mi ya kai ka yin magana tunda ba kai kaÉ—ai ba ne?bari naje da kaina na yiwa Salihun magana na san zai mayar da kai"
Basheer ya goge hawayensa yace "gwara ki tafi gaskiya kin ga ba'a aure babu sana'ar yi" Inna ta girgiza kai ta na mamakin yadda yanzu magana É—ayan biyu sai Basheer ya saka zancen aurensa.
Wanka ya fara yi kafin ya ci dadaÉ—an girkin jalof É—in taliya da Inna ta yi,bayan ya gama ya nufi gidan su Badiya wacce hirar ta su kullum a kan tambayar juna lafiyarsu,sai kasuwanci.
Ta ɗan sunkuya ta aje ruwan da ke cikin moɗar ƙarfe mai murfi, Basheer kuwa sai kallon ƙasa-ƙasa ya ke yi mata musamman albarkatun ƙirjinta wanda suke cike dam.
Kasancewar gidan babu wutar lantarki ya saka sam Badiya ba ta lura da yanayin Basheer ba,hirar su dai kawai suke ita kuwa sokuwa sai dariya ta ke.
Muryar sa tuni ta ɗan fara shaƙewa tsabar jaraba,yayinda gaban wandonsa tuni ya kumbura.
Yayi ɗan gyaran murya yace "Bad_baby anya ba gida zan je ba"ta ɓata fuska tace "yanzu sabida Allah har ka fara jin barci?Ni kuwa in ina tare da kai sam ban jin sa,ji na ke kamar na kwana a nan" Basheer ya zaro ido yace "ai kuwa yarinya da na saka ki kuka dan ba zan jure ba balle na ƙyale ki"
Abun ka da mai yawon tallar abinci tasha tuni ta gane mi take nufi,cikin rairaye murya tace "ai Kuwa dai da mun sa juna kuka bari ganin ka ƙato sai ka ga na fi ƙarfin ka" yanayin yadda tayi magana ya saka wutsiyarsa wani irin halbawa da ƙarfi yayinda ya ke jin wani abu zirrr ya na yawo a ciki kamar tsutsa.
Da sauri Basheer ya miƙe ya na jin marar sa na ƙullewa ita kuwa Badiya ta riko hannunsa da sauri har ta na buge ƙafa da kujera tace "Yayana dan Allah...."ba ta ƙarasa ba ya ɗora bakinsa kan laɓanta.....
*Masu tambayar nawa ne kuÉ—in book 200₦ kacal duk wanda bai karanta ÆŠAN ACAÆA 🪶 ba an bar sa wannan ya sa na saka kuÉ—i kaÉ—an ,Æ´an uwana Æ´an Niger a bar Æ™orafin haka ku turo carte airtel ta 200f shikenan ko😂*
I'm selling data to all Nigerian network Thank you for contacting Sdeendtm!
BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE
I'm
selling MTN data with this cheap price
MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500
Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance Validity 1 month
Airtel,9mobile and Glo also available.
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills*
Whatsapp OR
Call 08066268951
[16/07 à 10:54] Chamsiya Laouali Rabo: *ÆŠAN ACAÆA*🪶
```romantic story```
*MRS SADAUKI 💫âœðŸ»*
*â˜€ï¸ FIRST CLASS WRITERS ASSOCIATIONS ☀ï¸*
________________________________________
🔞Duk wacce ba ta kai 18years ba kar ta karanta in kuma ta ƙi dan kanta🥴