← Book details Dan Achaba Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 82 OF 90

Sashe 82

Dan Achaba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Tsaye yayi mirror yayi scanning ɗin sa kafin ya fito,a zaune ya tarar da Sweety ta na soshe-soshe ta na wasar baki.Ya rumtse ido ya na jin wani irin raɗaɗi,Omar ya taɓe baki yace "tun yanzu kake da na sanin shiga ƙungiya?hum! Ka canza shawara "ya na gama faɗa yayi ficewar sa.
Ɓangaren BASHEER kuwa haka kawai yaji abokinsa ba daidai ya ke aikatawa ba,amman ya share ya shiga harakokin gabansa.

Bayan wasu watanni
Soyayya mai ƙarfi ta shiga tsakanin Sheera da BASHEER,sai dai babu wanda ya sani iya su biyu ne ke yin kayarsu wacce har yanzu sun ƙi yarda kuma da soyayyar ce.Abu tamkar na mahaukata za su yi hira aure da masayar kalamai amman sai su ce kuma ba soyayya ba ce,duk da dai shi BASHEER wani sa'in ya kan ji zuciyarsa ta aminta da suna son junansu ne amman tsoron yadda iyayen Sheera za su ɗauki lamarin ya sa shi watsi da sha'anin sai yace kawai shaƙuwa ce.
Ɓangaren Mariya kam tun tuni suka rabu har ma ta bar gidan,ita kuwa Badiya sai rainon cikinta take wanda ya zo mata da muguwar sha'awa hakan ba ƙaramin daɗi yayi ma BASHEER ba.

A shagwaɓe tace "to wai ya zan yi ?Allah wannan zafi na ke ji in ka na yi" Badiya ke faɗa kamar za ta yi kuka,ga ƙaton cikinta ɗan wata shidda ya turo.Basheer ya lumshe ido ya buɗe,sosai ya ke jin feeling bakinsa yayi nauyi bai ma iya yin magana.
"To bari na kwanta ki hau bisana"ya furta dakyar,ta waro ido kafin tace "to bari na gwada na gani,amman dan Allah kar ka zungure min Baby" duk da ya na a buƙace sosai bai hanasa darawa ba kafin ya taimaka mata ta zauna bisa erection ɗinsa.

"Washhh ! Allah har cikin hanjina ka ɗan fita kaɗan"Badiya ta kuma faɗa ta na mai ɗan yin zillo tayi sama, BASHEER ya riƙe cinyoyinta ya fara pompé daga ƙasa Badiya sai kukan da ta saba ta ke yi.

SHEERA POV.

Hawaye ne ke kwaranya a gefen idonta sai faman turo baki gaba take ta na jan ajiyar zuciya,hotunan BASHEER ta ke kallo wanda kusan rabin su duk ita tayi mashi su ba tare da ya sani ba.
Ta kuma goge ƙwalla ta ayyana a Zuciyarta "ya na can tare da matarsa ina jin haka a zuciyata, Allah ka tausaya min na rage kishi" zuwa can kuma ta ja tsuki tace "to wai miye ruwana ma tunda ba na son shi mtsw!In ya na so ma ya cire wutsiyar ya baiwa matar sa Ni ina ruwana"tayi maganar ta na hararen hotonsa.
"Miyasa ma na ke tunanin ka dube shi,ƙazami sai uwar suma a fuska kamar mahaukaci"tayi maganar ta na bugun screen ɗin wayarta ita a doli BASHEER ta daka.

Jummah da ke tsaye tun É—azu a bayanta tayi gyaran murya,da sauri Sheera ta waigo tace "Jummahhh?ba kiyi barci ba har yanzu?"
Jummah tayi murmushi ta na mai zaunawa bakin bed tace "ta ya zan yi barci yarinyata ta faɗa tarkon soyayya?" Sheera tayi zaune ta na mai rungume pilow tace "Allah ban son shi kawai shaƙuwa ce haka shi ma ya ke damuna wai soyayya mu ke"
Kanta Jummah ta shafa nan Sheera taji wani abu tamkar shigar ruwa a cikin ƙarƙashin ƙasa,da sauri ta lumshe ido kafin ta buɗe su ta kalli Jummah.

"Na san da ina son shi amman ban iya auren shi kuma na san Daddy ma ba zai taɓa yarda na auri *ƊAN ACAƁA* ba"Sheera ta faɗi haka wanda zancen kuma har ƙasan zuciyarta ne.
Jummah tace "Daddyn ki zai shigo gobe,sai dai ina so kar ki saki ki nuna masa ki na son BASHEER.Ki aro jarumta ki rinƙa yi ma BASHEER wulaƙanci da kuma kallon ƙasƙantace a haka ne kawai Daddyn ki zai bar ki cikin kwanciyar hankali"
Shiru Sheera tayi ta na tunani haÉ—i da auna maganar Jummah sai dai sam ba ta fahimci komi ba,hakan kuma bai hanata cewa "to in shaa Allahu,amman dan Allah wai dagaske ina son Basheer ?" Jummah ta dungure mata kai tace "a'a sam ba ki son shi kin tsane shi mafarin ma kika saka hoton shi a gaba ki na kukan ya na can tare da matar shi" da sauri Sheera ta rufe ido saboda kunya.
Jummah na fita direct ɗakin Daddy ta shiga, system ɗin sa ta buɗe ta goge duk wata ɗauka da tayi washegari kuma ta ƙara komawa ɗakin Sheera ta cire Camera.

Yau ta kama Monday,tun safe ake gyaran gidan haɗi da yin girki kala-kala duk nau'in abincin da Daddy ya fi so.Mamy tuni an nemi excuse a wajen aiki, Sheera ta fito cikin shirin zuwa makaranta.Yau sanye ta ke da farar doguwar riga ta na ja har ƙasa,kanta kuma ɗan ƙaramin kallabi ne ɗaure wanda ya ɓoye sumar ta.
Lipton Jummah ta shiga haɗawa yayinda Sheera ke latsa wayarta ta na murmushi,saƙo ne ta tura ma Basheer wanda ya shaida mata tuni ya na ƙofar gida.
Ta na tsaka da shan shayi kiransa ya shigo "wai sai yaushe za ki bar raina Ni?ba ki ga text É—ina ba?"Basheer ke faÉ—a a zafafe, Sheera ta tuna huÉ—ubar da Jummah tayi mata a daren jiya haka yasa ta ce bari ta gwada yi tun yanzu.
Cike da tsiwa tace "in ba dan ka na mahaukaci ba ta yaya zan maida saƙon da ban karanta ba?nace ka jira ni sakarai kawai mtws "ta kashe kiran kafin ta cigaba da shan tea Mamy ta dubeta tace "ke da waye?" "Wannan banzar abonné da kika ɗaukar min mana" Jummah kuwa farin ciki fal ranta.

Sai da SHEERA ta ɓata lokaci sosai sannan ta fita,zaune ta tarar da shi kan babu ya kife kansa kamar wani mai barci.
Ta taɓe baki ta ƙarasa ta haye babur ɗin,bai tashi ba balle ta sa ran zai tafi."Sheebar mu tafi mana"ta faɗa cikin sanyin murya a shagwaɓe kafin ta mitsili gefen cikinsa,sarai ya ji ta amman yayi banza da ita."Dan Allah dan Annabi mu tafi kar nayi lati"ta kuma faɗa,murya a dake yace "mashin ɗin mahaukaci za ki hau?"tayi shiru ta na tunanin abinda za tace kawai sai motar Daddy ta kunno kai a layin.

"Daddynaaaa"Sheera ta furta da ƙarfi wanda hakan yasa BASHEER ya ɗago kai,idonsa ya sauka cikin na Daddy wanda tuni ya fito daga mota.
Wani kallo mai cike da ma'anoni suke yiwa junansu ko ƙyaftawa babu ,yayinda Sheera ke zaune daram kan babur ta kasa sauka.
Daddy ya game fuska tayi baƙi ƙirin,kafin ya fara takawa inda suke.Wani gigitacen mari ya ɗauke Basheer da shi tare da nuna masa yatsa yace"kai waye da har za ka zo kusa da rayuwata?uban waye yace ka goya ta kan banzar mashin ɗin ka?"Daddy ya faɗa ya na cakumo wuyan Basheer.....
[09/08 à 11:15] Chamsiya Laouali Rabo: *PAID PAGE🪶*

*LITTAFIN KUƊI NE ƳAR UWA KI BIYA 200 KACAL DOMIN KI KARANTA CIKIN KWANCIYAR HANKALI,DUK MAI BUƘATA TA TUNTUƁE NI TA WHATSAPP* +22795045822 DUK WACCE TA KARANTA MIN BOOK BA TARE DA TA BIYA TA SA A RAN TA INA BIYAR TA 200 KO GOBE.

*W*

"Haba Daddy miye na ɓata min ranka akan wani banzar *ƊAN ACAƁA*? Please kayi haƙuri wuce mu shiga gida nayi missing naka,kar farin cikin da na ke ciki ya tafi" Sheera ta faɗa bayan ta sauka daga kan babur ɗin.
Ambatar kalmar banzan ɗan acaɓa ya fi komi yiwa Basheer ciwo fiye da yadda Daddy ya mare sa, Sheera ta harare sa tace "Miye kake wani kallon mutane sauka ka baiwa Daddy haƙuri" tamkar wani Ɗan ta haka Basheer yaji zuciyarsa ba za ta iya tsallake umarninta ba.
"Kayi haƙuri Alhaji Allah ƙara girma da ɗaukaka" shiru Daddy yayi ya na kallon Basheer sai ya hango zuciyarsa tsaf da ita ba ta da wani aibu ko kuma kwaɗayi hakan yasa ya murmusa yace "ok!"sai ya ja hannun Sheera zuwa ciki,ita kuwa waiwaye take baiwar Allah dan ganin wane hali Basheer ke ciki wata uwar harara ya banka mata ya na jan ƙyaci.

Mamy ta miƙe tsaye ta na kallon Daddy wanda yayi ƙiba abun sa ga wani irin haske da ya ƙara mai nuni da hankalin sa kwance.
"Wifer ko ba kiyi kewata ba ne na koma?"Daddy ya faÉ—a ya na É—aga mata gira guda,shiru tayi kawai amman zuwan yanzu ta gama hasko waye Daddy zarginta ya ida tabbata.
"Daddy ka zama lukuti abun ka koko dai ba ka motsa jiki?" Sheera ta faɗa ta latsa ƙaton cikinsa.

Ya ja dogon hancinta yace "ke ma ga shi kin ƙara ƙiba miye sirrin?" Sheera tayi murmushi kawai, Jumma da ke fitowa daga kitchen tace "sirrin kwanciyar hankali ne kawai amman daga shi babu wani abu"
Cike da mamaki Daddy ya kalleta sai kuma gabansa ya faɗi hango wasu manyan-manyan Ƙarfin Iko a tattare da ita,a zuciya ya fara tunani "yaushe Jumma ta shiga ƙungiyar asiri ba tare da na sani ba?wace ƙungiya ce ta ke wacce ta bata ƙarfin iko har haka?" Muryar Jumma ta sake katse sa inda ta ke cewa "Alhaji an sha hanya amman alamu sun nuna kamar ba ka gaji ba kayi tsaye tun ɗazu"
"Jummah ki gabatar ma da Oga da abincinsa ni zan je na kwanta"cewar Mamy ta na mai nufar ɗakinta Daddy ya ƙara bin ta da kallon mamaki,wato ba ta ma damu da shi ba?
Chapter 82 · 0% Book details