← Book details Dan Achaba Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 14 OF 90

Sashe 14

Dan Achaba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Zuciya na masa ciwo masa ciwo ya fara zagayen gari ya na jin kamar ya hau sama ya faɗo tsabar baƙin ciki.
Ya gangara kenan ya ga wani tsoho kayan sa duk sun yi datti yayinda wasu samari suka kewaye shi su na zagin sa, Basheer ya ƙarasa da sauri ya na tambayar ba'asi.Wanda ya fi kowa surutun ne ya fara koro bayani "ka na ji ɗan uwa wannan tsohon da kake gani tsohon banza ne,kullum nan ya ke zama wani bi har abinci mu ke basa shine ya nemi yayi lalata da yarinyar mutane" Basheer ya ƙare ma tsohon kallo ko banza ya baiwa sheka ɗari 100year baya,tsabar tsufa fatar jikinsa har tayi tamoji yayinda idonsa suka shige suka yi zurfi.
Basheer ya riƙo hannunsa yace "Baba gaya min yadda aka yi dan sam ba kayi kama da tsohon banza ba,sannan a wannan shekarun naka mace ko zigidir za tayi ban ce za ta baka shawa ba balle har ka buƙace ta" tsohon ya jimƙe hannun Basheer yace "Jikana magani ta zo na bata ashe sharri ne ta ke son ƙulla min ba ta son gani na ne,ina tsaka da yi mata bayani shine ta fasa ihu su kuma samarin nan ƴan fada suka yo kaina" ɗaya daga cikin samarin yace "ƙarya kake a gaban idon mu ka riƙe mata hannu" idon tsohon tuni sun kawo ruwa yayinda samarin ke ƙoƙarin bugun su ita kuwa yarinyar da ta laƙa masa sharrin sai ƙara sautin kuka take saboda ita dai a rayuwar ta zaman tsohon a unguwar su sam bai mata ba.

Basheer ya ja hannun tsohon da niyyar tafiya ya ji saukar ƙaton icce a bayansa ya saki ƙara kafin ya juyo su shiga yin cin uwa shi da saurayin wanda ya kasance Yayan yarinyar.
Dakyar aka raba faÉ—an wanda tuni jikin Basheer yayi birdi saboda kusan tarewa suka yi masa,bayan sun yi nisa shi da tsohon yace "Baba daga wane gari kake zowa tallar maganin?" Yayi shiru kafin yace "Jikana ko na faÉ—a ma ba za ka gane ba,amman magani na ya yi bari na baka kyauta ka sha" Basheer yayi murmushi yace "ai Ni lafiya ta lau,yanzu dai bari na tarar maka abun hawa sai a kai ka gida"tsohon yace "mu je ga innuwa can mu zauna na yi maka bayanin wani lamari dangane da rayuwar ka"

Su na isa suka zauna abinda ya baiwa Basheer mamaki shine yadda aka yi tsohon ya san sunan sa, "Basheer buÉ—e bakin ka" tsohon ya sake faÉ—a a karo na biyu ,ba tare da yayi muso ba ya buÉ—e tsohon ya zuba masa wani garin magani mai bauri haka ya shanye ba dan daÉ—i ba.
Sautin murmushi Basheer yaji daga can saman iccen da suke ƙarƙashin innuwar sa,ya ɗaga kai sama bai ga kowa ba sai wata innuwar mace da fararen kaya.
Jin shigar zobe a yatsan sa ya maido hankalinsa ga Baba tsoho wanda fuskar shi ta cika da annuri,cikin murya ta tsoffi yace "Jikana alƙamin ƙaddarar ka ya nuna za ka auri mataye dayawa saboda yanayin ka domin kai ɗin ba ka kasance mai RAUNIN HALLITA (my next book in shaa Allah)ba sai dai ƙarfafa,hakan yasa ba za su juri zama da kai ba amman ka ga wannan zoben shi zai taimaka ma wajen gane daidai kai wato mace harija tabbas za ta zo gare ka amman ban san yaushe ba"

Jikin Basheer tuni ya ɗauki rawa karon farko a rayuwarsa da yaji tsoro,murya na ɗan rawa yace "to amman Baba ta yaya zan gane ta" "ta wannan zoben domin ita ɗaya kawai za ta ga kyawunsa sauran mata kuwa tamkar kwano mai lamba za su gansa" kafin Basheer ya kuma cewa wani abu Tsoho mai magani ya miƙe tsaye yace "yaro zan tafi ka ƙara riƙo da addini sannan banzar aƙidarka kayi ƙoƙarin cire ta daga rayuwar ka"
Tsohon yayi ɗan nisa kaɗan ya ɓace ɓat daga idanun Basheer wanda ya ke zaune a ƙasa kamar an dasa dutse,dakyar ya yunƙura ya kama hanyar gida tunani fal ransa.

____ADS

Da mugun gudu Sheera tayi tsalle ta laƙanƙame DADDY,sanye ya ke cikin costume blue gashin kan nan nasa sai ƙyalli ya ke kamar wani sabon saurayi.Ya tallabo mazaunanta da kyau kafin ya dire bakinsa kan laɓanta ya bata kiss mai sautin muaaah kafin ya direta ƙasa,har zai wuce Mai Gadi ya ƙaraso alamun magana bakinsa sai kuma yayi shiru hakan yasa Daddy ya miƙa ma Sheera sac ɗin sa mai ɗauke da system ta shiga ciki da ita.
Mai Gadi yayi ƙasa da murya yace "Alhaji jiya wani ya zo wajen Hajiya ƙarama wajen zance,sunan sa Mr Salis Na so hana shi ganinta sai kuma ita hajiyar ta zo"ran Daddy ya ƙara daɗa baƙi kafin yace "ok na gode aikin ka na kyau,ko kaji mi yace mata?"nan ya kwashe komi ya gaya ma Daddy shi kuwa da takaicin haka ya ƙarasa falon.
Direct É—akinsa ya wuce ko gaisuwar Mamy bai tsaya amsawa ba,ya na shiga ya hango Sheera zaune ta na jiransa fuskarta fal farin ciki.
"DADDY albishirin ka?"ta faɗa ta na mai yin wani murmushi tare da nufo sa ta kama hannunsa,ya ɗan saki fuska kafin yace "goro fari tass amman bai kai Sheera na ba"ta yi dariya ta faɗa jikinsa kafin tace "je suis amoureux !" Sautin bugun zuciyarsa ya saka Sheera saurin janye kanta daga ƙirjinsa Daddy kuwa murya na ɗan rawa yace "kika ce mi?kin faɗa soyay...."kawai sai tari ya ƙwace masa.Hankali tashe Sheera tace "Daddy dan Allah kar kace ba ka sonta wlh ina son Farida tamkar raina" Daddy ya waro ido cike da murna ya ɗaga Sheera sama ya na juyata,sosai yaji daɗi shi a zatonsa Mr Salis ne ta ke so..........

🤧🤧🤧🤧 Littafin nan akwai Cakwakiya 😂 to wai nan ma ba mu shiga cikin gundurun labarin ba, Hajiya kar ki bari a baki labari ki shigo daga ciki 200 ne kacal +22795045822 mai buƙata ta min magana.
[21/07 à 13:32] Chamsiya Laouali Rabo: *PAID PAGE🪶*

*LITTAFIN KUƊI NE ƳAR UWA KI BIYA 200 KACAL DOMIN KI KARANTA CIKIN KWANCIYAR HANKALI,DUK MAI BUƘATA TA TUNTUƁE NI TA WHATSAPP* +22795045822 DUK WACCE TA KARANTA MIN BOOK BA TARE DA TA BIYA TA SA A RAN TA INA BIYAR TA 200 KO GOBE.

*SIRRIN MACE*👙

Ki na fama da bushewar gaba?ƙarancin ni'ima ko kuma buɗewar gaba? Hajiya matso kusa ga wani sirrin mallaka mai mayar da tsohuwar yarinya,zai matse gaban ki ciki da waje ya saukar maki ni'ima ki koma tamkar kankana uwar ruwa👅 wannan haɗin in kika yi amfani da shi sai oga ya baki kyautar da bai shirya ba😻 *SIRRIN MACE* bai tsaya nan ba akwai maganin ƙarfin maza🍌 wanda za ku jima ku na sex,akwai na ƙarin girma kauri da kuma tsawo duk wacce ta shirya saya sai ta tuntuɓe Ni ta WhatsApp +22795045822 muna aika kaya a duk garin da kike kama daga Niger zuwa Nigeria

*C*

"Ki bani lambarta sannan ki gaya mata ina son ganin ta dan lalle ya zama doli nayi mata kyauta ta musamman"Daddy ya faÉ—a ya na kallon Sheera wacce ke cike da farin ciki da farin ciki.
Lambar Farida ta basa kafin ta bar sa ya É—an huta,bayan Sheera ta fita Daddy ya kira wata lamba ban ji mi yace ba amman yanayinsa ya nuna ba abu mai daÉ—i ya ke faÉ—a ba.
Ya ajiye wayar ya furzar da huci, Mamy ta shigo ta tsaya ta na kallonsa.Ya sakar mata murmushi tare da yi mata alama ta zo,jiki ba ƙwari ta faɗa jikinsa,bayanta ya shiga shafawa ya na mata magana ƙasa-ƙasa wacce iya ita ɗaya ta ke jin abinda ya ke cewa.
"Mu je na yi ma wanka"cewar Mamy ta na mai É—an É—aga kai ta dube sa,ya murmusa suka wuce zuwa toilet.

A falo suka tarar da Jumma ta na kallon tv,kallo ɗaya tayi masu kafin ta kawar da kanta saboda zuwa yanzu ji ta ke kamar ta fara kishin Mamy.Daddy ya zaunar da Mamy kan cinyarsa ya na mai cewa "Jumma a haɗa mana abincin da za mu ci ni da wifer" Mamy ta ƙara shigewa jikinsa ta na murmushi mai sauti wanda ya ke bayyana tsantsar farin cikin ta,gefe guda kuma kallon ƙasa-ƙasa ta ke yiwa Jumma ta na an kare da ita.
Rai haɗe Jumma ta haɗa masu komi kafin ta ja gefe ta tsaya,su na tsaka da cin abinci Sheera ta fito daga ɗakinta sanye da wata riga rose iya cinya sai wasu manyan takalmi irin na ƴan ƙwallo,gashin kanta kuwa ta tubke sa a tsakiya.
Wani irin kallon ƙurilla Daddy ke yi mata kafin ya sakar mata murmushi yace "Babyn Daddyn ta sai ina kuma?"ta kewayo ta bayan sa ta sarkaye hannuwanta ga bayan shi kafin tace "Daddy kar dai ace har ka manta?shine kuma kake cin abinci alhalin za mu restau mu da baƙuwar mu ta musamman"jin furcinta ya saka Daddy aje cokalin hannunsa yace "au !har kin shirya mana zaman?"Sheera na dariya tace "Yes Daddy"

Wata haɗaɗiyar restaurant suka je babu jimawa sai ga Farida kamar yadda Sheera ta tsara,tsukaken kwankwasonta ya tsure da ido zuwa ƙugunta wanda ya ɗan buɗe ya fitar da shap mai kyau.
Sheera ta rungume ta cike da murna kafin ta nuna Daddy tace "Daddyna ne wannan Daddy ga Farida"cike da wayewa yace "Barka da zuwa matar mu"da murmushi a fuskar sa ya miƙa ma Farida hannu,ta miƙa nata ta saka cikin nasa Daddy ya ɗan jimƙe sa sosai ya na jijigawa wani abu mai sanyi-sanyi zafi-zafi ya ratsa tafin hannun Farida wanda launin fuskarta ya canza, Daddy ya sake mata hannu kafin ya nuna mata kujera duk suka zauna.
Jikin Farida duk yayi sanyi kafin wani lokaci ta dawo normal sai taji ta daram,hira suke sosai da Daddy in da a ƙarshe yayi mata alƙawarin waya iphone 12 da ita Sheera suka shewa haɗi da godiya.

Da kwatance Daddy ya sauke Farida sabon gidan su kafin su koma gida, Daddy na gama parking wayar shi tayi ringing "kun kamo shi ok gani nan zuwa"shine abinda Daddy ya faɗa ya kalli Sheera yace "Baby shiga ciki na samu kiran ujila"ta zumɓure baki kafin ta fita ta na jin haka kawai zuciyarta na bugawa.
Chapter 14 · 0% Book details