Sashe 43
Dan Achaba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tamkar wani robot haka Jummah ke kuka ta na Æ™ari ta na cewa su bar ta hakan amman ba su saurareta ba.An yi nisa sosai kafin muryarta ta canza zuwa ta namiji "banza *ÆŠAN ACAÆA* ka ruguza mana shirin da mu kayi shekaru da shekaru a kai,amman hakan duk sakacin AlGabid ne kuma wlh duk gare sa zan rama yadda ya sa nayi asarar clients É—ina uwanda suka shigo ta hanyar sa"Marlin shugaban Æ™ungiyar ASOMA gaba É—aya ya faÉ—a kafin ya cire duk wasu makamansa daga jikin Jummah.
Bayan an yi libéré ɗin ta ne malam Abba dattijon arziki ya fara yi mata nasiha tare da shawartar ta tayi tuban gaske ta lazumci Istigfar in ba haka ba Marlin zai iya dawowa muddin babu ƙarfin imani.
"Mun gode sosai malam in shaa Allahu za mu sake dawowa"Basheer ya faÉ—a kafin su yi sallama.Asibiti suka kai Jumma domin a duba lafiyarta,a nan aka tabbatar masu doli sai an yi mata tiyata an cire dattin sperm É—in da ke duburar ta.Tuni Mamy ta É—auki charge É—in komi kafin su nufo gidan Inna ,da murna suka rungume junan su Sheera sai kuka ta ke.
"Da har zan tafi asibiti sai Iya mai wake tace har an sako su tuni su na gida"cewar Inna ta na duban Basheer ,ya karyar da wuya yace "ban ma sani ba kasancewar wayata ta faÉ—i a jiya"
"Ƴar uwa na gode sosai da karamci,ina wuni ni shaf na manta ashe ba mu gaisa ba"Mamy ta faɗa ta na shafar ƙwalla,Inna tayi murmushi tace"na fahimce ki ai doli ki fita hayyaci ɓatan Ɗa ai ba wasa ba balle kuma ɗiya macce" nan suka ɗan fara tattaunawa har Mamy ta sanar da Inna Daddyn Sheera da kansa ne ya so wulaƙanta Ƴar sa.
"Innalillahi wa'inna iley raji'un !Duniya ina zaki je da mu garin son dauɗar duniya har idon mutum su rufe har haka?"Inna ta faɗa cikin kuka, Mamy tace "AlGabid babu abinda ba zai iya ba a duniyar nan sam bai da imani,ba zan taɓa yafe masa ba manyan zunuban da ya aikata min a duniya ba"
"Ina mai sunan AlGabid ya ga imani!na tsani sunan nan tunda shine silar zubar hawayen mijina tun ya na raye har ya bar duniya ya na da haushinsa" Inna ta faÉ—a cikin kuka.
"Duk abinda mai irin sunan Daddyn Sheera yayi maku na san ba zai kai irin nawa ba,ya rabo ni da gidan mu sannan ya sa na nisanta da Ɗan uwana mafi soyuwa a gare ni.Yanzu in na tafi AGADAS wa zai shaida Ni?ƙila ma sarki ya mutu har an ɗora wani kan karagar mulk...." Mamy ba ta kai ga dire maganarta ba Inna tayi saurin kamo hannunta ta na cewa "kar dai ace ke c...ce Hawas? Ƙanwar mijina Innalillahi ,dan Allah ke ma daga Masarautar Agadas kika fito ƴar asalin can ce?"
Zumbur Mamy tayi ta tashi tsaye ta na kallon Basheer wanda shi tun da suka fara hirar hankalin shi na kan Sheera suna magana da ido.
"Kamanin Ya Adams,sak Yayana Adams!wayyo Allah na!ya aka yi na zama shashasha har haka?ga photocopie Ya Adams amman na kasa ganewa?"sai kuma tayi ƙasa za ta faɗi da sauri Basheer ya tarota.
Zuciyarta ce ke bugawa da ƙarfi wanda kusan haka na faru da mutane da dama in sun ji abun farin ciki ko akasin sa.
Sheera ke yi mata fifita , Basheer na tallabe da kanta yayinda Inna ke É—iga mata ruwan sanyi tare da yi mata addu'a.
An ɗauki lokaci kafin émotion ɗin ya saketa,ta ƙure Basheer da ido ta na cewa "mai sunan Sarki miyasa ba ka taɓa gaya min ba?ashe kai JININA NE KAI (MRS SADAUKI) zo na rungume ka Ɗana ashe ba banza na ke jin sonka ba tare da yarda da kai" Mamy ta rungumesa sosai a jikinta,Sheera kuwa kuka ta ke yi lokaci guda kuma ta na murmushi wanda ita kanta ta kasa tantance na miye.....
[15/08 à 13:20] Chamsiya Laouali Rabo: *PAID PAGE🪶*
*LITTAFIN KUÆŠI NE ƳAR UWA KI BIYA 200 KACAL DOMIN KI KARANTA CIKIN KWANCIYAR HANKALI,DUK MAI BUƘATA TA TUNTUÆE NI TA WHATSAPP* +22795045822 DUK WACCE TA KARANTA MIN BOOK BA TARE DA TA BIYA TA SA A RAN TA INA BIYAR TA 200 KO GOBE.
*The END*
Duk yadda suka so Jumma ta rayu amman Allah bai yi nufi ba tuni ta koma ga ubangijinta.Sai da malumai suka je suka yi saukar alƙur'ani sannan kawai Mamy ta shiga ta ɗauki duk abinda ta ke buƙata ita da Sheera kafin su dawo gidan Inna da zama.
Duk yadda Sheera ta so ɓoye kishin ta lokacin da suka tafi yiwa BADIYA barka abu ya cuttura,sai turo baki take ta na ɓata fuska.Ita kuwa Badiya baiwar Allah tuni ta sare tunda taji bayanin wai BASHEER da SHEERA ƴan uwan juna ne,tuni kuma ta san aurensu babu fashi sai kuma wani ikon Allah.
Kawu Laminu da iyalansa su ma sun zo musamman da Inna ta shaida masa abinda ke faruwa, Allah sarki aka ce so mugun ciwo tuni zuciyar Kawu Laminu ta motsa da ya ga Mamy sai dai ko kaÉ—an bai nuna ra'ayinsa a kanta ba sun dai yi kukan farin ciki tare da tambayar juna bayan rabuwa.
Sheera da BASHEER ne zaune a cikin Naturex wani filin shaƙatawa ne domin yara da dai sauransu.Yadda tayi saƙo ya saka shi jan ɗan yatsan ƙafarta,ta ɗago da sauri ta na zuba masa marayun idonta da suka yi wani yaushi kamar za tayi kuka."Mine ne kuma?kin san saboda ki rage damuwa na kawo ki nan shine kuma za ki wani zugum ki na tunani?" Ta ɗan kwaɓe fuska kafin ta matsa gunsa ta ɗora kanta bisa kafaɗarsa "ina kewar Daddy ne ,a kullum sai na yiwa kaina tambayar miyasa Daddy zai min haka?..."jin muryarta na rawa yasa ta ƙyale.Basheer ya zagaye bayanta da hannunsa yace "Babyna ki bar maganar nan please, Daddy ya cutar da mu sosai ba zan ce ki cire sa a rai ba saboda hakan abu ne mai wuya amman ki sani ba zai taɓa dawowa ba ya tafi duniyar matsafa kenan "
Hawayen idonta ne suka samu nasarar zubowa Basheer ya fara goge mata.
"Assalamu alaikum"wata murya tayi masu sallama da sauri BASHEER ya ɗago idonsu ya haɗu da na Baba tsoho,murmushi yayi ya na mai zama kusa da Basheer yace "na san ka gane ni,da farko ina baka haƙuri na wasa da rayuwar ka da nayi sai dai alhamdullah mun ci nasarar durƙusar da ƙungiyar ASOMA sannan ta dalilin ka na karɓi kalmar shahada na musulunta." Basheer kasa cewa yayi komi sai haɗiyar yawu, Baba tsoho ya cigaba da cewa "cire zoben nan na ga hannun yarinyar nan ka miƙo min shi" Basheer ya kalli Sheera wacce ita sam ba ta ganin Baba tsoho.
Hannunta ya kama tare da zaro zoben daga yatsanta,wata zabura tayi ta na jin tamkar an cire wani nauyi na jikinta.
Baba tsoho ya karɓi bague ɗin ya na mai cewa "Abrar daga yau ba za ki ƙara cutar da kowa ba zan je na ɗaure ki a kogo,Jikana na gode sosai Allah albarkaci rayuwar ku" ya na gama faɗa ya tashi yayi tafiyar sa, Basheer ya bi sa da ido sai yau ma kamar wancan karon bai yi nisa sosai ba ya ɓace ɓat.
Sheera ya kalla wacce tayi wani liƙis tamkar wacce ba ta da lakka a jiki,ya shafi kumatun ta yace "tashi mu tafi gida"ba tace komi ba ta fara ƙoƙarin miƙewa, Basheer ya taimaka mata ta tashi.
Kan babur ɗinsa suka hau kafin su ɗau titi,direct gidan Inna suka wuce.A zaune suka tarar da su suna cin dambun shinkafa da zogale,a gajiye Sheera ta nufi Mamy ta kwanta a jikinta.Basheer ya harareta yace "dallah tashi ƙatuwa da ke kin wani ɗale jikinta" Sheera ta turo baki ta na mai ƙara gyara kanta a kan cinyar Mamy.
"Tashi ki wanke hannunki ki zo mu ci abinci na san bai baki komi ba tunda kuka fita"Inna ta faɗa Sheera ta miƙe ta na cewa "wlh kuwa Inna kamar kin sani sai wani toyayen tsire da ya saya min "ta faɗi haka ta na mai shiga ɗaki Basheer ya take mata baya.
Ƙoƙarin turesa take amman ko gizau,ta turo baki gaba shi kuma yayi saurin duƙawa ya cabke dukkan laɓan nata ya fara tsotsa.
Zuciyarta ce ta fara halbawa ta na jin wani irin daɗi na ratsa ta,ya na ƙoƙarin saka hannunsa cikin rigarta yaji motsi bayan su da sauri ya sake ta.
Inna tace "mine ne kake yi mata?"bai ce komi ba ita kuwa Sheera sai zarar ido ta ke kamar tsohuwar mayya.Inna ta harareta tace "wuce maza mu je ki ci abinci in kika biye ta wannan zai kai ki ya baro ne"sumi-sumi Sheera ta fita tsakar gida ita kuma ta wani tsare Basheer da ido ta na kallo har sai da ya tsargu ya ɗago ya dubeta yace "Inna ...." Ta ɗaga masa hannu kafin tace "ya isa haka wuce ka tafi gidan ka"ya turo baki kamar wani ƙaramin yaro kafin ya fita.
"Kai ba za ka tsaya ka ci abincin ba ne?"Mamy ta tambaye shi,ya karye wuya yace "zan ci ina tafi gida" Sheera tayi saurin ɗagowa ta na kallonsa zuciyarta banda ƙuna babu abinda ta ke yi.
Har ya kai bakin ƙofa ya tsinkayo muryar Inna na cewa "Basiru na manta ban faɗa ma ashe abokin ka Lawan haka tashi mutuwar ta shi ta zo da hauka?" Da sauri ya juyo yace "wane Lawan ɗin"
"Abokin ka dai an ce ya na tsaka da tuƙin mota ya fito ya fara hauka kafin kuma wani lokaci wai ya mutu"
"Lawan É—in ne ya haukace ?"
"Ni ma wannan ya fi tayar min da hankali ba irin yadda matarsa ta warke garas daga nata haukan sannan wai an zo wankan gawa aka tarar babu wasu sassa na jikinsa"
"Innalillahi wa'inna iley raji'un !" Shi kawai Basheer ke maimaitawa ya na jin kamar ma ace bai taɓa sanin Lawan ba amman ya zai yi sai dai haƙuri,jiki babu ƙwari ya nufi gidansa.