Sashe 8
Dabaibayi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
“Mine ba zan kuma yarda kayi nisa dani ba ko da hakan na nufin rasa rayuwata ne , do you know d hell I went through duk sanadiyyar rashinka, mine yaushe zaka gane irin soyayyar da nake maka dukkan numfashi na yana fita ne da sunanka dan Allah kar ka kuma yin nisa dani idan ba haka ba zan kashe kaina” ta qarashe a marairaice
Iska ya fursar daga bakinsa without saying a word ya d’auko tissue ya share mata fuska ya ja hannunta suka fita, a motar ta qirar Bentley dai dai gidan da ke street 11, average avenue suka tsaya, Sarqafe da qugun juna suka nufi cikin gidan kai kana ganin su kaga masoyan da suka jima cikin begen juna.
***
Qarfe 6:35pm daidai agogon Nigeria aka idar da sallah a masallacin asibitin GET WELL, hasheem da bello suka jero a tare, qasan bishiyar zaitun suka tsaya bello ya kalli hasheem
Yace “doctor muna stressing d’inka da yawa gaskiya”
“Hmm..a da ba, amma yanzu inajin yarinyar nan tamkar wata ta jikina”
Jinjina kai bello yayi “amma Doctor what’s your view akan case d’in nan? Kuma me kake ganin ya kamata muyi? Tsaya ma tukunna har yanzu securities basu samu wanda ya yiwa nurse d’inka illa ba?”
“Well yace basu samu kowa ba, amma sun kuma tightening security, amm kagane ba ni a nawa tunanin babu yacce za’ayi ba wani notice nothing nothing mutanen nan suyi vanishing lokaci d’aya, kuma bayan sun san cewar yarinyar su na nan...”
“Baka ganin suna gudun kar a ga gazawar su wurin kulawa da ita duba ga barazanar da ake wa rayuwarta a gidan?”
“Well hakane, amma fa kar ka manta he’s d’an ‘kasa’s brother ...”
Dariyar ‘keta bello yayi, “a naka tunanin baze iya cutar da ita ba”
Ya d’aga kafad’a “it’s up to them all I know ni dai, we have to get justice for this young girl “
Wayar sa dake qara ya d’auko a aljihu, uncle U ya bayansa a screen d’in, a kunne ya saka “my one and only uncle”
Daga can ‘bangaren ya amsa shi, ya jima beyi magana ba zuwa can yace “I’ll call him right away “
Hasheem da tuni mood d’insa ya canja yace “ni nasan dole se ya fara zuwa wurin baturiyar nan kan ya qarasa gida , Allah ya kyauta” ya ja tsaki ya bar gurin.
Bello da ransa yayi mugun ‘baci ya shiga tattauna lips d’insa na qasa idonsa ya kad’a yay Jajir bango ya kai wa duka
“Why Bro meyasa? Meyasa kake son lalata tarbiyyar da Ammi ta jima tana bamu, irin kalar sakayyar da zaka yi mata kenan???”
***
“Wayyo umma na..ze kash..e..n...” tun qarfi gwaggo ta girgiza ta, ta farka, kalle kalle ta shiga yi zuwa can ta sauke ajiyar zuciya ta ruqunqume gwaggo hannunta cikin na munu fad’i take
“Gwaggo kar ku bari yayi min, ze tsikara min allurar jikinsa, yaji wa nurse ciwo, yana ji min ciwo a jiki na wayyo qafana” munu da ta dafa qafar tayi saurin janye hannunta dai dai lokacin hasheem ya fad’o d’akin gwaggo na qoqarin gyara mata kwanciyar suka hango jini na biyo cinyar ta zuwa ‘kafar ta
“Innalillahi wa Ina ilaihir raji’un” cewar hasheem wanda idonsa ya sauka kan jinin dake zuba...
©️Kdeey😊
DABAIBAYI👄
©️Khadija Ahmad (Kdeey😊)
WATTPAD @Deejaht ahmad
®️Haske writers association 💡
(Home of expert and perfect writers)
(12)
*NOT EDITED *
Wata nurse ya qwalawa kira aka ja gadon da take kai zuwa wani d’akin inda aka shiga bata taimakon gaggawa salati da salallami gwaggo ta shiga yi fad’i take “shikenan sun lalata mana ‘ya na shiga uku ni haule me zan ce ma ibrahim da mariya “ kuka tashiga yi bil haqqi munu dake gefenta itama nayi dakyar suka yi shiru.
Wucewar awa d’aya da rabi doctor hasheem ya fito jiki a sanyaye ko d’ago kai ba yayi yazo wuce wa ta kusa dasu munu ta tare shi “Doctor ya jikin Sam?”
A hankali ya d’ago kwayar idonsa ya sauke cikin nata dake cike da qwalla “ta..na nan lafiya bacci take” da haka yaja wata zuwa office, gwaggo tayi saurin zuwa qofar d’akin tana le’kawa ta wata ‘yar ‘bula, d’an guntun murmushi ta saki “dagaske yake bacci take munu”
Murmusawa tayi hawaye suka biyo kuncinta tace “Alhamdulillah, gwaggo to muje mu ganta ko?”, girgiza kai tayi “aa munu I think zefi mu barta ta huta tukunna, zo mu jira a can” tayi pointing wasu kujerun qarfe.
~
Bello guri ya samu ya zauna har aka kira sallar isha bayan ya shiga yayi sallah ya fito ya zauna kan d’aya daga cikin kujerun shan iska dake harabar asibitin waya yake jujjuyawa a hannunsa amma zuciyarsa ta jima a duniyar tunani
_Kimberly wata hatsabibiyar yarinya ce da tayi wa rayuwar Anwar shigar bazata, a lokacin da suke jami’a Anwar ya kasance d’aya daga cikin kwarin aji ma’ana wayan da kwakwalarwarsu tafi ta kowa ja hakan yasa da yawa d’alibai suke yawan zuwa gurinshi dan ‘karin haske, had’uwar su da Kimberly ya samo asali ne wani lokaci suna shekara ta biyu a jami’a inda tayi differing semester kuma ta kasance bata d’auka summer course ba da ta dawo, so da semester ta zagayo ne hasheem ya had’a ta da Anwar dan yake koya mata karatu, Sam Anwar be so hakan ba dan da farko ‘ki yayi se da yaga ran aminin nasa ya ‘baci ya amince, from the very first time da suka fara karatu Kimberly taji itafa ko da zata tafi tsirara se ta Mallaki Anwar tun daga nan fa tun Anwar na yakice ta har ya kyale inda ta kuma shiga jikinsa kai qarshema Allah kad’ai yasan iya abinda ke wakana tsakaninsu _
Iska ya fursar idanunsa a runtse yana jujjuya kai mafita kawai yake nema a gefe d’aya kuma yana mamakin abinda Anwar d’in yayi, wato dalilin komawar sa kenan?, hannu yasa ya cakud’a curly hair d’inshi, there’s only one way out ya ayyana hakan a zuciyar sa.
Wata number yayi dialing “check your inbox” ya kashe wayar ya shige cikin asibitin, cikin reception ya hango su zaune gwaggo ta kafa tagumi munu kuma ta kwantar da kanta saman cinyarta, kai ya girgiza cike da tausayin su, ya nufi office d’in hasheem
Handle d’in ya murd’a, daga ciki hasheem ya leqo ganin waye ya sashi bud’ewa, shiga yayi jiki ba ‘kwari ya shiga, saman doguwar kujera ya zube, shiru ya biyo baya ko wannen su da abinda yake qissimawa, hannu yasa ya shafo fuskarsa a hankali ya shiga karantowa bello abinda ya faru,
Lumshe ido kawai yayi cike da tausayawa yarinyar kan ya miqe ya fita, wurin su gwaggo ya nufa ya tsugunna cike da ladabi
“Hajiya kuyi haquri komai yayi zafi maganin sa Allah”
d’aga kai tayi, ya cigaba “..amm hajiya nace idan babu damuwa zanso sanin alaqarki da Samira”
Numfasawa tayi idonta quri a waje d’aya, ta shiga fad’a masa tsakanin su, cikin gamsuwa da bayanin nata yace “hajiya ni sunana bello Alfalla ni kuma malami ne a makarantar su samira haka kuma aboki ne ga likitan dake kula da lafiyar ta, ni Lauya ne me zaman kaina...ahh ya sosa kwantaccen sajen sa, ina miki wannan bayanan ne bisa wasu dalilai wanda na bar wa kaina sani which with time zaki sani Insha’Allah”
Gwaggo dake jinjina kai tace “Allah sarki mungode da kulawa, Allah ya bada lada”
“Amen, idan ba damuwa ko zan iya samun address ko dan gaba”
“Anan muke sultan road Gidan alhaji Aminu”
Noted, ya tafi bayan yayi musu sallama.
Tashi gwaggo tayi zuwa d’akin Sam biye da munu, a lokacin wata nurse ta shigo ta duddubata murmushi d’auke a fuskarta tace “hajiya ‘yar nan taki is a fighter jikin ta yayi sauqi sosai zuwa gobe Insha’Allah zaku iya tafiya gida, let me go and give doctor hasheem the good news,” ta fita da sauri.
Da azama Gwaggo ta nufi bakin gadon daidai lokacin Sam ta fara tari tun qarfi, munu ta taro ruwa a dispenser ta bawa gwaggo ta bata, a hankali ta shiga bud’e ido har ta wangale su duka
“Gwaggo na” ta furta cikin rawar murya tare da fad’awa jikinta.
***
“You mean sunyi qoqarin yi mata fyad’e?”
Hasheem ya girgiza kai “haka ne, dan duk alamu sun nuna hakan”
“Innalillahi...she need a very tights security, Bari na fad’a wa uncle”
***
*8:00am Birmingham U.K*
“Ammi na” ya shagwargwa’be mata tamkar yaron goye, duk ya kanainaye ta, shafa hannunsa ta cigaba da yi wanda suke sar’ke cikin nata , gyaran muryar uncle ce ta d’auki hankulansu inda ya tura kujerar da yake zaune baya, yana share bakinsa da tissue, wayarsa dake haske yayi picking yana duba saqo
Yace “Anwar yaushe ka iso garin nan??”
©️Kdeey😊
DABAIBAYI👄
©️Khadija Ahmad (Kdeey😊)
WATTPAD @Deejaht ahmad
®️Haske writers association 💡
(Home of expert and perfect writers)
(13)
Tari ne ya sarqe shi tun qarfi, Ammi da mom hajar suka tashi da sauri ko wa na qoqarin nema masa ruwa, cike da takaici uncle ke kallon su duka, guntun tsaki yaja ya tashi ya hau sama, kallon juna sukayi Ammi tayi wa mom hajar Alama da ido ta bishi, gyad’a kai tayi fuskarta d’auke da tausayin Anwar da take ta faman shafa bayan sa, hannunsa dafe da ‘kirji, da’kyar ya iya yiwa ruwan kur’ba biyu ya nemi Ammi ta rakashi d’aki dan hutawa.
_Mom_hajar_
Zaune ta same shi bisa reading reading table yana gyara medical glasses dake maqale a idonshi, be ko waiwayo ba, yaci gaba da duba littafin Human values, lumshe ido tayi had’e da karya wuya gefe ta taka a nutse zuwa gabanshi, hannuwanta ta sa saman shoulder d’insa a hankali ta shiga massaging, lumshe ido yayi dan sakon ya isa inda ake buqata sosai tasan lagwan sa, she knows the right thing to do.
Cikin kwantar da murya take fad’in “Ni dai nasan yalla’bai d’ina mutum ne me kula da nasa, baya ta’ba ganin wanin sa cikin wani hali ya yi ko oho dashi” ta sunkuyo dai dai kunnen shi
“Ko zan san wanda ya ta’bo min soft heart d’ina?”