Sashe 5
Dabaibayi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Zaune yake yayi crossing qafafunsa bisa table yayi baya da kansa idanunsa a rufe sosai yayi nisa cikin tunani ba komai ke damunsa ba se waccan ficiciyar yarinyar da duk ta rud’a shi, a tunanin sa masifar daya zazzaga mata ze sa yaji sau’kin abinda ke damunsa se dai tamkar ya hurara ta cikin zuciyar sa ne, To shin damuwar ta meye? Bansan ta ba, hasali ma uncle aiki ya bamu a kanta and her stupid family, wait who the hell is she, what is so special about her da har uncle yasa muke wasting precious time d’inmu a kanta?! All this answers are to be answered by Bro B, jin zuciyarsa na tsananta bugawa tamkar zata ‘ballo mishi qirji ya dafe da sauri yana rintse ido “please wacece ke? Meyasa zaki min haka?”..numfarfashi ya shiga saukewa yana jin qirjinsa har ciwo ya fara saurin miqewa yayi dai dai lokacin suka turo qofar
Neman fad’uwa yake Bro B yayi saurin riqosa “Anwar lafiya?”
Girgiza kai yayi yana faman sauke numfashi batare daya furta ko kalma d’aya ba ya koma da baya ya zube saman kujera Bro B ya zo Yana gyara masa kwanciyar ya ri’ko hannunsa
“Wacece ita?”
“Wa kenan?”
Fuska a murtuke hasheem yace “wacce ka wullar a bakin qofa?, wullahi baka da kirki Anwar....”
Rufe ido yayi yanaji hasheem yana masa fad’a be hanashi ba har se da yaji shiru ya bud’e ido, yana me kallon Bro B yace “I need to know her more bro, yarinyar da uncle ya bamu aiki kanta”
Baki ya bud’e ze fara magana ya katse shi “tashi muje gida, ba tare
Daya kalli sashen da hasheem yake ba yace “se mun dawo!” Ya fice Bro B na biye dashi bayan sunyi musabaha da hasheem, batare da ya bawa asibitin 2nd glance ba ya figi motar qiris ya rage ya bigi security man din dake gate.
Ranar duk samarin uku haka suka wuni sukuku
Anwar Sam ce damuwar sa meyasa a duk sanda ya tuna da ita se gaban sa ya fad’i gashi Bro B yana ciwon kai be samu bashi labarin Sam ba!
Bello a.k.a Bro B a.k.a mu’allim bello, yace da Anwar yana ciwon kaine kad’ai dan ya barshi ya sama damar tunanin yanda ze fidda Sam daga cikin wayan nan mutane ya yadda zata bar cikin su baki d’aya! Dan a yacce yake ji baze ta’ba samun kwanciyar hankali ba matswar tana rayuwa cikin iyalin Alhaji kabiru, after all ciwon da ake zargin wasu cikinsu sukayi still suna neman gurgunta rayuwanta, mene aibunta dan ta kasance cikinsu, mene aibunta dan ta aminta dasu d’ari bisa d’ari ya Allah wannan wace irin jarabawa kake yiwa baiwar ka, ubangiji ka tsare ta daga sharrinsu dan tsarewar ka. Da wannan addu’ar ya lumshe ido nannauyan bacci yayi awon gaba da shi.
Can bangaren hasheem kuwa hankalinsa tashe yake dan yarinyar da suka samu sa’bani da Anwar ta’ki farfad’owa se bakinta dake furta Bro A wanda yake da tabbacin ji tayi Bello ya ambata, ba komai ke dugunzuma masa lissafi ba se tunanin cewar yau sukayi alqawari da iyalan me girma governor cewar ze sallami yarinyar su, gumin daya shatato masa ne yasa shi zaro handky daga gaban rigarsa ya share iska ya fursar ya nufi ‘kofa da niyyar zuwa d’akin rayya ya kuma bincikar halin da take ciki, sa hannunsa bisa handle kenan yaji an turo ‘kofar
Wani kakkauran yawu ya had’iya a lokacin da sukayi ido biyu da firstlady hajiya maryam mainasara gefenta governor ne his excellency dr jamilu mainasara ne wanda suka rakiyar commissioners ne da S.A’s, har ‘kasa ya sunkuya dan basu girmamawa, tun kan ya furta wata kalma maganar firstlady ta doki dodon kunnensa
“Dr hasheem don’t stress yourself please, zan fi so mu qarasa d’akin rayya tukunna, dan kaga taron nan duk nata ne.
Yatsa yasa ya sharce zufar dake tsiyayo masa ta gefen kunne a zuciyarsa kuwa ba abinda yake se fad’in Anwar ka sakani yin qarya, ka sani jin kunyar dubbanin jama’a, na tabbata yacce sukayi gangamin nan to tabbas zan rasa kujerata a yau, ya kalli qanin mahaifinsa Commisioner of health Dr sufyan yana ta sakin fara’a, na tabbata fara’ar nan is going to be replaced by disappointment,
Allahumma la sahla..ya shiga karanta wa a zuciyar sa har suka isa bakin qofar, bismillah yace da gov. Mainasara, yatsa ya girgiza masa da cewa “ah ah anan kaine jagaba doctor kai zaka fara shiga,
Dariya yayi mai kama da yaqe kan ya wangale ‘kofar inda sukayi ido hud’u da d’iyar su kwance tayi male male mara lafiya Zam! Runtse ido yayi a zuciyar sa fad’i yake ta faru ta qare tun bare da ya bud’e ido sukayi ido hud’u da firstlady da ta kafa masa dara daran idanunta
‘Kasa yayi da kansa yayin da yaji mahaifan nata na ta qoqarin tashin ta, amma shiru maqatau kake ji wai maye yayi amarya.
A d’an rud’e yaji muryar dr sufyan “hasheem ya haka?”
Cijewa yayi ya d’ago kai “uncle b.....”
“Suprise..”
Sak ya tsaya da maganar da yake baki bud’e, tacigaba “mummy na” ta rungume ta ‘kaqam nan fa d’akin ya cika da shewa kowa na tofa albarkacin bakinsa,
Hamdala hasheem yayi tare da kuma jingina jikin bango idonsa kafe bisa fuskar yarinyar dake ta faman zabgawa mahaifanta shagwa’ba su kuma suna biyeta ko dan itace ‘yarsu guda d’aya tal da Allah ya basu.
“Alhamdulillah “itace kalmar data su’buce daga bakin hasheem, Dr sufyan dake gefen sa ya dafo kafad’ar shi tare da furta “Allah ya biya ka da gidan aljanna, she’s there source of happiness”
Murmushi yayi tare da sosa qeya dan tabbas ya sani Allah ne ya cece shi se de me? Maganar da rayya ke fad’a ce ta sanya shi cikin wani d’an qaramin tashin hankali.
“Mummy he is so handsome, ni dai Allah ina son shi idan ban same shi ba zan kashe kaina na mutu”
“Doctor waye haka?!”
Nannauyan numfashi ya sauke idonsa cikin na uncle d’insa ya furta “Anwar”
Dr sufyan ya maimaita sunan cike da mamaki, “CEO AB MACHINARIES??, me yazo yi naija”
“Whaat!!! Kana nufin yaron da na jima Ina nema wanda ya rinqa decline d’in requests d’ina, shine ya shigo garina?!” Maganar da ta fito daga bakin me girma governor kenan
Bugun zuciyar sa ne ya tsananta, Anwar you are in hot pepper....
(Qarin haske😆 by next page qulle kan ya isa haka🤣, lol)
©️Kdeey😊
DABAIBAYI👄
©️Khadija Ahmad (Kdeey😊)
®️Haske writers association 💡
(Home of expert and perfect writers)
(8)
*NOT EDITED *
Waiwaye~
Marigayi Amin Alfalla d’an asalin jihar kano ne qaramar hukumar dala , cikin unguwar lamido crescent GRA area gidan shi yake ya rasu a shekara ta dubu biyu da sha hud’u inda ya bar yara biyu uku tal a duniya tare da mata biyu duk da hajjo uwargidansa sunan ya aure tane kawai amma a UK take rayuwar ta dan can mahaifanta suke befi sau biyu ta ta’ba zuwa naija ba wic ko ‘yan uwanta dake maiduguri ba wani kyakkyawan sani tayi musu ba, gaskiyar sunan hajjo maryam yaranta biyu da marigayi alfalla Anwar da basheer se d’ayar matar sa sadiya wacce take yaren ibra ce, sun had’u da Marigayi ne sanadiyyar zuwan ta office d’insa na naija dake kano matsayin secretary d’insa inda ya d’auketa aiki har ta kai su ga qulla soyayya bayan auren su Allah ya azurta su da yarinya mace taci suna bilkisu , bayan rasuwar Marigayi ta d’auke d’iyarta suka tafi wanda har yau babu ita babu dalilinta, duk kuwa da duban da Barrister qanin marigayi alfalla yayi mata.
Marigayi ya fad’i ya barwa yaransa d’inbin dukiya hakan yasa suke business ba kama hannun yaro inda sukayi naming businesses d’in nasu da AB....ma’ana Anwar bashir.
AB MACHINARIES kamfani ne da yayi suna gun producing qualitative kaya hakan yasa qasashe da dama ke kwad’ayin yin business dasu se de qalubalen da suke fuskanta shine sam mamallakin kamfanin bawai da kowa yake mu’amala ba, za’a iya cewa kamar selecting yake.
Game da maganar su da me girma gov. Kuwa akan wasu injina ne daya keso ya siya gurin su dan gyara shinkafar mu ta gida kamar yacce shugaban qasa yace akoma yi, se dai qiri qiri Anwar yayi ko oho da maganar daga baya ma se ya aika wa me girma governor cewa ya nema a wani wurin daban. Wannan kenan
Dawo wa labari,
“Doctor inason had’uwa da yaron nan within 48hrs, bawai Ina neman yardar sa bane, this is an order from me” cewar me girma governor ya juya ga P.A d’insa “ka samun cikin schedules, idonsa kan rayya yaci gaba, na miki alqawari ko ta halin qaqa se kin same shi kinji”
Girgiza kai tayi cike da farinciki, “Amma your excellency..”
“Kar ki damu kome ze zo mana da sauqi Insha’Allah “ ya qarashe a hankali zuwa can ya d’ago kai yana kallan dr sufyan yace “babban likita yaushe zaku sallame mu?”
Waiwaya wa dr sufyan yayi zuwa sashen da hasheem yake yayi yace “Doctor yaushe zaka sallami patient Dinka?”
“Yanzu am zata iya is wucewa gida zan aiko da magunguna zuwa anjima Insha’Allah”
“Allah ya kaimu” cewar First Lady, bayan yan hirarraki da yan jaridu suka tafi, inda suka tafi suka bari hasheem da tunanin yacce zeyi ya kai Anwar wurin me girma governor yar dariya ce ta su’buce masa daya tuna yanda me girma governor ya rinqa alqawarin mallakawa yarinyar sa Anwar
Mutumin da lafiyayyiyar mace ma ba ko wacce yake kulawa ba talkless of mara lafiya kamar Rayya.
Lallai be san waye Anwar ba, mutumin da yake murd’ad’d’e, mutumin da idan kayi dama hagu yake yi, mutumin da yake wa fari kallon baqi.
*Bayan wasu awanni*
Anwar Alfalla shine sunan da yayi typing cikin system d’insa nan da nan ta bud’u yaci gaba da tura saqonni tare da acceptn wasu kwankwasa qofar da ake ne ya tsaida shi ba tare da ya d’auke idonsa daga kan computer ba ya bada izinin shigowa
Babban mutum ne ya shigo, kallo d’aya zakayi masa kasan he’s in his early 60’s yana tafe yana gyaran babban riga, sallama yayi tare da jan kujera ya zauna.
*Five minutes later*