Sashe 10
Dabaibayi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A fusace fad’a d’akin inda ya tarar da Anwar kwance yana bacci kashir’ban, hannu yasa ya yaye bargon ya cillar gefe,
“Wullahi na rantse duk abinda ya samu amanata ka sani se na d’aure ka, d’aurewar da se ka gwammace mutuwar ka da rayuwar ka” ya qarashe maganar cikin qunar rai,
Zaune ya tashi yana jinjina maganganun uncle, me yake nufi da yarinya? Wace yarinya? Ido ya zare da sauri ya miqe tsaye ya nufi falo, cikin tashin hankali ya nufi inda take kwance,
“Malam kar ka qaraso mana nan!!!”
Kallon bello yayi cike da mamaki jin yacce ya daka masa tsawa, “ni kake ma ha..ka!?” Gaza kallonshi bello yayi se ma juya baya da yayi, ya had’a kai da bango.
Uncle ya kalla shima ya d’auke kai, sallamar hasheem ce ta sa su duka waiwayo wa,
Goshin ya ya ta’ba da wuyanta, ya kara yatsansa a hancinta, “I think firgici be kawai de ko sanyi daya ta’bata,” warware bargon jikinta yayi, “we need to change this clothes, a kunna mata heater”
“Ok ammm please ko zaki iya taimaka mana ki canza mata kaya”
Rayya ta fito da ido waje, “waye ni?” Ta kalli hasheem cikin yatsinar fuska, d’aga mata kai yayi, turo baki tayi “ inane d’akin?” Nuna mata yayi bayan ya d’auko wasu riga da wando d’an daidai gwiwa sababbi ya bata.
“Amma wullahi ka bani mamaki, qaramar yarinya me ta sani da zakayi mata wannan hukuncin dan kawai tayi maka fitsari?”
Uncle yace “ai hasheem na rasa a ina yaron nan ya d’auko wannan mugun halin dan Sam ba haka nasan halin d’ana ba”
Anwar dai bece komai ba se ido daya zubawa d’an uwansa jin yacce ya gasa masa magana d’azu abinda be ta’ba yi ba”
Bello da hankalinsa kacokan ke d’akin da Sam ke ciki be san abinda suke tattaunawa ba, all he knows baze ta’ba yafe wa Anwar ba idan wani abu ya samu Sam”
Wucewar mintuna talatin, Rayya ta fito a guje da qarfi take shaida musu ta farka, a tare suka nufi d’akin su bello tsabar sauri kamar ze kifa, Anwar jiki a sanyaye ya bisu a baya yana zulumin abinda ze gani.
“Alhamdulillah jiki yayi kyau, sannu Samira” kallon rashin sani ta bishi dashi kan a hankali ta maida idonta saman na bello “mu’allim “ ta furta cikin sanyin sauti, tsugunnawa yayi a gabanta “Yes Sam ya kike jin jikin ki yanzu?” Bata bashi amsa ba hawaye suka gangaro “inason zuwa gurin gwaggo da munu”
‘Daga kai yayi, “yanzu zan kaiki kinji wipe away that tears, uhm!” Waiwaya wa yayi gun hasheem “Doctor yaya?”
Matsowa yayi ya ta’ba kanta “well zafin jikin ya ragu zaka iya kaita gida idan yaso zan d’ora ta a kan magunguna , idan jikin yaqi kwana biyu se a kawo ta ko allura na bata”
Kafad’a ta maqale “uhm uhm banaso mu’allim “ dariya sukayi duka, Rayya da duk ta qulu a tunaninta kan meyasa wannan yarinyar zata rinqa yiwa hasheem shagwa’ba se ciccin magani take
Anwar da tun tuni yake jingine jikin qofa kuwa idonsa stick to Sam wacce ke sanye da oversized shirt and threequarter, ajiyar zuciya ya sauke lokacin daya ji bayanin hasheem yayi wa Allah godiya da babu abinda ya same ya, dan har ga Allah ba ze so ace ta sanadiyyar sa wani abu ya sameta ba, juyawa yayi jiki a sanyaye daga can yaji muryarta na furta “sorry..” kamar ya tafi se dai ya tsaya had’e da lumshe ido kan ya bud’e yacigaba da tafiya dai dai fita waje ya jiyo tana cewa “zan baka chocolates d’in da goggo ta siyo min kaji”
One sided murmushi ya tsinci kansa da yi, kan ya waiwayo a hankali ya bata thank you look, ya sakai ya tafi, qasa mu’allim bello yayi da kanshi yana sakin murmushi wannan yarinyar wani irin zuciya take da, Samira halayyar ki na burge ni, ya ayyana hakan can qasan zuciyar sa.
***
Munu dake zaune a qofar kitchen tana gyaran kayan miya ta kalli gwaggo tayi murmushi “gwaggo baki yarda da mu’allim bane?”
“Ba haka bane munubiya, yarinyar nan amana ce a gareni taya kike expecting hankalina ze kwanta bayan bata tare dani”
“Gwaggo nayi imani tunda tana tare da mu’allim she is safe, so ki kwantar da hankalin ki ‘yar ki zata dawo lafiya”
Sauke tagumi tayi “Allah ya bi bakin ki”
“Amee..”
“Assalamu alaikum,” ta fad’o gidan tamkar wacce aka cillo
“‘Yar halak”
Gwaggo ta washe baki, “Sam yaki taho nan” ta janyo ta jikinta, rungume juna sukayi su gwaggo har da ‘kwalla,
Munu ta tashi tana d’auraye hannu a gindin famfo tana fad’in “tabb aikuwa nima Allah dani za’ayi family hug d’innan” ta tafi a guje ta fad’a kansu
“‘Yammata yi a hankali kar ki ‘balla mana gwaggon mu”
Juyawa tayi ganin me maganar ta kare fuskarta da hannu “laah..haba mu’allim ni d’in nawa nake”
“Ga ki nan duk qasusuwa “ Sam ta qarashe da yin gwalo
Kwakkwa’be fuska munu tayi tana kallon gwaggo tace “wai gwaggo bana girmi yarinyar nan da kwana shida ba, Allah kice ta dena tsokana ta, ‘bakutu kawai”
Ai Sam na jin haka se ta kwakka’be fuska ta saki kukan shagwa’ba, har da tashi a guje ta fad’a d’aki, dariya ya bisu dashi kan ya dawo da kallonsa gurin gwaggo dake sharar qwalla
Cikin sadda kai tace “ina tausayawa rayuwar samira ba uwa ba uba, Allah ka bani ikon kyautata rayuwar ta”
Numfashi ya sauke “Amen gwaggo, ni zan koma”
“To madallah , Mun gode qwarai, yawwa bello niko nace ko za a iya samar wa munubiya gurbin karatu a makarantar ku?”
“Eh me ze Hana sede yanzu kinga saura befi kwanaki ba su fara zana jarabawar shiga ajin gaba, amma wani aji take”
“Aji d’aya suke da Sam”
“To ba matsala se de nake ga idan babu damuwa ko a bari ta shiga bayan jarabawar kamar zefi”
“Hakan yayi dama dan walwalar Sam nakeson su kasance tare”
“Tom Insha’Allah zan fara processing “
“Nagode Allah yayi albarka”
Sallama yayi mata, ta tashi “bari na d’ora girkin nan dan nasan tunda kuka had’u se ta Allah, fitowar ku ba yanzu ba.
***
A can quryar d’aki kuwa Sam ce ta zage take ta bawa munu labarin abinda ya faru
“Mutumin nan is so scary Sam, meyasa baki fad’awa gwaggo ba?”
Ta girgiza kai “um um munu nice da lefi, pls kar ki fad’a mata”
“What about this medicine??”
“Wani magani ku ke magana ?” Cewar gwaggo data shigo d’aukan abu
Kallon juna sukayi kan Sam tace “dama gwaggo bani da lafiya shine school doctor ya bani magani”
Jin yacce maganar kefita daqyar yasa tace “meke damun ki” ta sa hannu a wuyanta da goshinta
“Is just a minor headache and cold”
“Minor? You are calling rashin lafiya minor ke ni bani medicines na kira hasheem ya tabbatar min da ingancin su” ta d’auki ledar maganin ta fita.
Murmushi sukayi , a hankali munu ta d’ora hannuwanta saman na Sam “mu’allim na kula mana dake”
Lumshe ido tayi had’e da jinjina kai
Ta qarashe da cewa “Nima Allah yasa yake bani kulawa haka”
Murmusawa su kayi a tare, ta kuma cewa “ba fa wani abu nake nufi ba, don’t think nagative “
Yanuwane face tayi had’e da d’aga kafad’a ta bud’e hannuwa, ta tashi ta shiga toilet dan d’auro alwalar magriba
©️Kdeey😊
DABAIBAYI👄
©️Khadija Ahmad (Kdeey😊)
WATTPAD @Deejaht ahmad
®️Haske writers association 💡
(Home of expert and perfect writers)
(16)
*NOT EDITED *
Da ya dawo daga masallaci be zarce ko ina ba se bakin shagon dake daura da gidan su, hira wasu Samaria biyu keyi da wasu daga ma’aikatan shagon hirar dai ta ball ce shi dai daga ya murmusa se ya d’aga musu kai idan an tambayesa abu dan Sam shi ba ma’abocin kallon kwallon qafa bane, wayar sa dake aljihu ya zaro ya shiga yanar gizo ba komai yana duba nasarorin da kamfanin sa ke samu a can qasar ta UK.
Kewar kimberly ta tsargo masa, tsam ya miqe tare da zagawa bayan shagon dan kiranta sosai yake son jin muryar ta,
Ilai kuwa tana d’agawa ta fashe masa da kuka, se dai tun kan ya samu damar rarrashin ta wata mota ta d’au hankalinsa wacce tayi parking daidai qofar gidan su, duk da irin kalar hello da take sirfa mishi be samu damar kulata ba, ya kashe wayar tare da seta wayar shi ya d’auki hoton plate number d’in,
Tsayuwar shi ya gyara , ya shiga dialling number bello ringing d’aya tayi ya d’aga “kana ina”
“‘Daki doing what suits me best”
“Ok duba cikin wayar na turo maka saqo ka turawa dss bashari ya duba min”
“Yes broseee”
Kashe wayar yayi, ya cigaba da karantar motar zuwa can yaga anja an tafi, numfasawa yayi a hankali kan ya ja qafa ya koma cikin gida dan ji yayi komai ya sare mishi, me ke shirin faruwa kuma? Tambayar datayi crossing mind d’insa kenan.
*
Misalin 7:45 am zaune suke bisa dining table suna breakfast shiru ya ratsa, gyaran muryar uncle ce taja hankulan su duka, inaso wani cikin ku yaje gidan su Sam ya shaidawa gwaggo Ina willing kai yaranta boarding school saboda wasu dalilai nawa and bana so taqi aminta so kuyi duk abinda kuka san zaku iya saboda ta aminta” ya miqe dai dai lokacin shima anwar ya miqe
“Uncle ni zanje na qarasa processing visa d’inka”
Kallonshi yayi “Luke gidan tare idan ka dawo kayi wannan d’in daga baya” ya wuce ya barsu dariyar data kamo bello ya guntse ta dan yasan hanya hanya Anwar keyi dan kar su had’u da gwaggo domino uncle ya fad’a masa cewa ya shaida wa gwaggo abinda yayi wa ‘yar ta.
***
Tafe suke a hanyar su ta dawo wa daga aiken da gwaggo tayi musu , munu ta dage se bawa Sam labarin da wani littafin hausa da wata ‘yar ajinsu ta basu take daf zasu tsallaka kwaltar titin gidan kawu kabiru ta hango wani mutumi ya shiga gidan, nuna wa munu tayi, “zo muje mu ga wane munu, kar ayi wa su umma sata”