← Book details Dabaibayi Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 27 OF 30

Sashe 27

Dabaibayi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

®️Haske writers association 💡
(Home of expert and perfect writers)

(32)
Qirjinsa ya tsananta bugu tsabar kad'uwa da firgicin abinda hasheem yace, mukullin mota ya d'auka ya fice da sauri daqyar ya iya tsayawa rufe qofar d'akin.

Bumper to bumper suke tafiya dan ta side mirrow ya hango motar bellon, one sided smile yayi, bello will never choose anybody over d'anuwansa da mahaifiyarsa ya ayyana hakan, cike da farinciki ya juya akalar motarsa zuwa asibiti dan gano rigimammiyar tasa da taqi yarda ta koma gida,

Da taimakon ubangiji ya isa gida, sede yana zuwa umma salamatu ke shaida masa sun tafi gidan barrister yanzu, can ya nufa zuciyarsa cike da tararradin a wani hali Ammi da Ann suke,

A falo ya tarar da mom hajar zaune saman carpet tana pleading wa barrister, kallonsu yay cike da mamaki, "whats going on here?" Yace cikin rawar murya,

Tasowa tayi da sauri ta kama hannun bello " B please taimake ni ka taya ni bashi hakuri yaqi saurara na tun ranar da abin nan ya faru, I'm fed up with his new attitude!" Ta qarashe maganar da kuka,

Salati yayi game da dafe kansa, tamkar me koyon tafiya ya ja qafa zuwa kujerar da barrister yake,

"Uncle..."

"Shiiii.." yace game da d'ora yatsa saman lips,

"But unclee.."

"Wullahi na rantse da Allah na yafe mata, wannan halin tunanin da nake yi ba komai bane face tuna yanda na yarda da ita amma ta yaudare ni ta hanyar kwasar sirrika na ta yad'a a waje not thinking amanar da na d'auka na kula da dukiyar marainiyar Allah"

"But uncle ka duba halin da take ciki she just gave birth, and..."

Kai ya jinjina "bello kai yaro ne do you know what it takes to love a woman and to be betrayed by the same woman?, na yafe mata but dole tayi hakuri da sabbin halayen nan nawa dan baza su tafi lokaci guda ba" da fad'in haka ya bar falon zuwa sama,

Idonshi ya maida kanta da ke qasa tana zabga kuka lokaci guda duk ta sauya mom hajar din da take 'yar gayu da 'kwalisa yanzu zaune take da riga da zani dabam dabam gashin kanta yayi buyu buyu, lallai tashin hankali bashi da rana!

Daqyar ya samu ya lalla'bata game da bata baki kan komai me wucewa ne, nan ta shaida masa su Ammi sun tafi asibiti dan jikin Anwar yaqi dad'i, da haka ya bar gidan zuwa asibitin, room no 2 ya nufa kamar yanda nurse munirat ta sanar masa,

Kwance ya hango shi saman gado, Ammi na gefen kansa ta kafa uban tagumi, yayin d gwaggo ke sallah saman sallaya, a hankali ya taka zuwa gaban gadon hawaye suka yanke masa cikin kukan zuci ya sumbaci goshin d'anuwan nasa dake kwance lokaci d'aya duk ya canza kamanni, duk ta dalili na? Ya tambayi kanshi, ganin dakyar numfashi ke fitar masa bakinsa a bud'e, da sassarfa ya qarasa gaban Ammi ya tsugunna game da kwantar da kansa saman cinyarta ya riqo hannuwanta cikin nashi tare da fashewa da wani marayan kuka

yace
"Ammi dan Allah ki yafe min, wullahi sharrin shaid'an ne banyi niyyar saka ku cikin qunci da tunani ba, hasalima bansan cewa Samira mata take ga Anwar ba, i'm just saying my mind out, dan Allah Ammi ki bashi haquri kice ya tashi ni na hakura bana sonta, i just come to realize that tausayinta nake ba so bane, Ammi kice wani abu pleaseee"

Dafa kafad'arsa da akayi ne yasa shi d'ago kai ya rungume qafar mummyn Sam yana me cigaba da zubda qwalla "pls mummy talk to her taqi kulani kinji.."

Kanshi ta shafo tan girgiza kai tace "ba qin kulaka tayi ba, ever since Anwar ya shiga wannan halin taqi yin magana kwata kwata"

Cikin tashin hankali ya juyo gareta se gani yayi tana kallonsa idonta na tsiyayar hawaye, rarrafawa yayi gabanta, ta tallafo fuskarsa tana me share masa hawayen da hannunta game da girgiza masa kai a hankali ta furta "Allah ze baka wata mafi alkhairi kaji, kayi hakuri"

Kai ya gyad'a a hankali yace "insha'Allah Ammi, Allah ya bawa Bro A lafiya"

"Ameen" suka furta baki d'aya, nan dai suka had'u suka rinqa bashi baki har ya sauko suka shiga hira wace akasari ta Anwar ce da yanda auren su ya qullu.

Satin Anwar d'aya ya samu lafiya, bello ya nemi yafiyarsa kan maganganun daya fad'a masa marasa dad'i, haka rayuwa ta kasance musu suna da wata biyar a nigeria suka fara shirin komawa dan Ammi tace hankalinta yayi kan su Sam da yanzu suke ajin qarshe a makaranta,

Mummyn Sam kuma tace lallai da an koma a sanar mata abinda ake ciki dan ta gaji da ganin d'anta cikin damuwa, gwaggo ma dai wannan karan cewa tayi qafarsu qafarta dan tana son ganin lafiyar yaranta,

Kawu kabiru ma shida iyalansa sun shirya tsaf dan kai wa Sam ziyara, a gefe guda kuma hasheem dake niyyar binsu dan yin wani course Rayya tasa rigima lallai se daddynta ya d'aura musu aure ta bishi dan bazata yarda yayi nisa da ita ba, hakan yasa akayi postponding tafiyar zuwa wata biyu masu zuwa, cikin wata guda aka shirya komai aka d'aura auren Rayya jamilu mainasara tare da angonta doctor hasheem se dai bazasu tare anan ba se ya dawo daga tafiyar da za su yi tare.

Alhamdulillah komai yazo da sauki as expected! Sam ta had'u da mummynta, haka sun shirya da Ameer, after so many quarrels da su Mummy, gwaggo d umma salamatu suka yi mata ta aminta da auren Anwar duk da taqi sake wa dashi, dan ko an tura ta wurinsa idan yazo hira daqyar take zuwa wani lokacin har da kukan ta,

Bello kad'ai ke iya lalla'ba ta ta saurari d'anuwansa, d'aki guda Anwar ya bawa hasheem da matarsa da za suyi zaman shekara d'aya da rabi a nan cikin gidansa na AB machinaries,

Wani sabon al'amari daya 'bullo a gidan wanda ya ja hankulan kowa shine yanda bello ke nan nan da Munu, komai ita hatta abinci se yace ita zata zuba mishi, har tsokanar sa su Ammi keyi wai kodai akwai wata a qasa, baya ce musu komai se dai yayi dariya yace "she's my friend"

Anwar nayin iya qoqari wajen ganin Sam ta sake dashi, amma abin yaci tura, sau da yawa yana jin yacce mahaifansu ke tata'burza da ita sede abinda ya lura tana da tsaurin ra'ayi, haka zalika tana da riqo which plays a very big role cikin qiyayyar da take nuna masa.

*Bayan wasu watanni*

"Special kunun aya" bello ya furta yana me jujjuya jug d'in hannunsa,

Idanunsa dake a lumshe ya bud'e duk sun qanqance ya watsa masa harara, dakyar ya iya tashi ya nufi kitchen ruwan zafi ya tsiyaya a cup ya matse lemun tsami a ciki ya koma falon ya zauna yana kur'ba kad'an kad'an

Hasheem yasa hannu ya d'auke cup d'in lemun tsamin ya zubar cikin sink d'in dining area, kallon juna suka yi da bello suka fashe da dariya,

Anwar ya kalle su, "kun san Allah bansan iskanci ku bani abuna nasha dan Allahh" yana magana ne cikin ciccije baki game da rirriqe ciki dan be ma san sun zubar ba,

"Kaga malam da matar ka da komai bazamu lamunci ka kashe mana yara ba kaje ka nemi magani a gonarsa" cewar hasheem yana gimtse baki cike da dariya,

Wani juyi yayi a qasa yana jijjiga kai daidai lokacin da 'yammatan suka shigo, Rayya ce ta fara yin gaba ta fad'a jikin mijinta "wayyo houb na gaji sosai"

Kanta ya shafo game da riqo hannunta "zo mu shiga ciki nayi miki massage babe d'ina"

Bello kuwa nufar munu yayi "friend lets go outside kiga wani abu" ido ta waro waje dan mamakin da yake bata kwana biyu dad'a yawa yake kullum shine kiranta suyi hira ko suje shopping,

Sam da ta rage ita kad'ai tsaye tayi saurin juyawa zata fita dan dama Rayya ce ta takura musu lallai sai sun rako ta, taji Anwar ya saki wani nishi tun qarfi ai bata san lokacin da ta juya ta nufi inda yake ba,

Wani irin numfarfashi yake cikin rawar murya yake fad'in "r..u..wa.."

Wawwaigawa tayi bata gani ba se ragowar kunun aya dake cup ta miqo masa kasancewar idonsa a rufe yake be lura ba ya kafa baki ai besan lokacin daya fursar ba ya shiga yin kuka, rasa abinyi tayi ta tashi da niyyar duba ruwan ya janyo hannunta ta fad'o kansa ya ruqunqumeta tamkar ze zira ta cikin jikinsa se zabga gumi yake, jin yanda yake tightening hug d'in kamar ze 'balla ta yasa ta fashe masa da kuka, ba tayi aune ba se jin saukar bakinsa tayi cikin nata .

©️Kdeey😊

DABAIBAYI 👄

©️Khadija Ahmad (Kdeey)😊

®️Haske writers association 💡
(Home of expert and perfect writers)

(33)
Sumbatar ta ya cigaba dayi roughly har seda lips d'inta suka canza kala ya kuma cusa fuska cikin dokin wuyanta yana sakar mata love bites cikin wani qananun kuka kamar jinjirin daya jima be sha mama ba, hannunsa da taji yana karairina a ilahirin jikinta yasa ta kuma tsure wa har bata san lokacin da tace,

"B..r..o..A da zafiii"

A rud'e ya saketa game da kwantar da kansa saman qirjinta yana sakin numfarfashi tamkar wanda iska tayi ma kad'an, Sam de jikinta banda rawa ba abinda yake ga wani ubansun ciwon jiki daya damqeta,

Wani sheshsheqar kuka ya sakar mata cikin kunne game da qananun sambatu cikin rawar murya yake fad'in "ho..ld me..h..old..mehhh"ya qarashe game da ruqunqumeta lokaci d'aya jikinsa ya saki wata nannauyar ajiyar zuciya ya sauke, jin bata kuma jin motsinsa ba har kusan mintuna goma yasa tayi qoqarin tura shi gefe ta tashi gudun kada wani yazo ya same su a haka,

Murya tamkar wacce aka qwato yace "Um um baby ki barni please" hawaye ne masu d'umi suka ziraro ta gefen idonta jin abinda yace,

Cikin rawar murya tace " qirjina ciwo..kuma kar a shigo...please"
Chapter 27 · 0% Book details