Sashe 13
Dabaibayi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Numfashi ya sauke had’e da furta Alhamdulillah, qoqarin miqewa yake ya Gaza jin nauyi a jikinsa tun kan ya farga yaji muryar munu a kanshi Bro A, Sam ku tashi dan Allah, ku tashi kar suzo su same mu ta shiga jijjigasu tun qarfi
Daga kwancen da yake ya d’aga kai daga can ya hango qatti kusan su biyar sun nufo su da sandina da wuqake ai be san lokacin daya ture sam daga kansa ba ya sa’ba ta a kafad’a tare da Jan hannun Munu suka yanka daji.
Daga bayan tafkekiyar bishiyar da suka la’be suna iya jiyo hayaniyar qattin
“Oga there are no where to be found may be sun fad’a tare da motor d’inne”
Daga can mutumin yace “ John are you sure?”
“Very, saboda mun duba duka wurin babu alamun su se kayan su”
“Toh ku kwashe kayan kuje dasu banaso ku alamunsu a gani, duk nacin su kafin a neme su sun tafi barzahu”
Dariya me firgitarwa mutumin yayi, yace “ok oga mungama aiki saura muji alert “
“Consider it done John kamanta ni ne?”
Kashe wayar mutumin yayi, yace “we r done here let’s go “
Komawa Anwar yay ya jingina da bishiyar a gefe guda ya sauke idonsa kan Sam dake sume har yanzu a gefen ta munu keta zabga kuka,
Gurin da suke ya shiga qarewa kallo daji ne sosai babu alamun ko bukka bare yasa ran ganin mutum, wayarsa ya d’auko da niyyar kiran waya ba network, dena jin sautin kukan munu da yayi ya tabbatar masa da tayi bacci
Dad’a ‘karewa gurin kallo yayi babu alamar wani mahaluqi hakan yasa yaji baze yiwa su zauna a gurin nan ba, hannu yasa ya bubbuga qafar ta
Munu ta bud’e ido cikin muryarsa da take a hankali yace tashi mu tafi, kai ta jijjiga, nan ya kuma sa’bar Sam suka shige dajin da Allah kad’ai yasan inda suke nufa.
*****
Alwala ta d’aro tayi sallah tare da yiwa yaran nata addu’ar Allah ya sauke su lafiya sannan ta nemi makwanci daga kan bedside drawer ta hango farar envelop, se a lokacin ta tuna da saqon Anwar
Hannu tasa ta bud’e damin kud’ad’e suka zubo had’e da farar takadda me d’auke da rubutu, “there are safe with me gwaggo 😊”
Hawaye suka ciko mata ido a fili ta furta “Allah yayi maka albarka ya kare ku daga dukkan sharri” tattara kud’in tayi ta sa a qasan pillow ta kwanta bacci me nauyi ya d’auketa cike da mafarkin yaranta.
A gefe guda kuma bello tun Bayan tafiyarsu ya Gaza samun nutsuwa gashi yana ta trying wayar Bro A bata shiga ga kuma wayar hasheem data sa shi a tunanin ko lafiya dan ba yacce ya Saba jin sa kenan ba, jallabiya ya zira saman boxers da vest d’in jikinsa ya d’auka key ya fita
Fitowarsa ke da wuya ya hango mutum jingine jikin motar jiya, komawa yayi da baya ya la’be yana iya jiyo abinda suke cewa kasancewar yana kusa da gate ne, tabbas ya d’auki murya, jikinsa banda rawa ba abinda yake zufa ta shiga karyo masa ko ta Ina , jin shiru ya ratsa ya sashi leqowa qiris ya rage suyi gware da sauri ya d’ago kai
“Uncle?”
Cike da mamaki barrister yace “bello? Me kake yi anan”
Baki ya bud’e ba tare da yace komai ba ya shiga wasi wasi a ransa yana addu’a Allah yasa mafarki yake,
Barrister yacigaba da cewa “dama naji qarar mota ne shiyasa na leqo” ya qarashe maganar idonsa akan key d’in hannun bello,
Sosa kai yayi, “ina za kaje haka kake sauri?” Ya kuma watsa masa tambaya
“Uncle inason zuwa wurin hasheem ne”
“Lafiya de ko?”
“Inajin alamun zazza’bi ne, Zanje ya min da test”
Hannu yasa saman goshinsa “subhanallahi, ai ko gashi se zufa kake, maza kaje Allah ya baka lafiya”
“Amen” yace tare da fad’a wa mota ya nausa titi a gaggauce, d’an nesa da gidan ya tsaya yana mammaida numfashi, “Uncle wannan zufar da zafin da kaji a kaina na firgici ne, ya Allah kasa abinda nake tunani a kan uncle ba gaske bane” ya furta a fili
Kwantar da kai yayi saman sitiyari game da lumshe ido, bayan wasu sakanni ya d’ago yana kuma trying wayar Anwar shiru taqi shiga dai dai lokacin wayar hasheem ta shigo,
Daga can hasheem yace
“Mu had’u a bristol palace”
Kai ya d’aga kamar yana gabansa, yayi wa motar key.
***
“Ka tabbata abinda ka fad’a haka yake?” Cewar hasheem in a serious tune
‘Daga kai yayi idanunsa na zubda hawaye “wullahil azim duk abinda na fad’a maka daidai ne, doctor yanzu haka wayar Bro A bata shiga mutumin da kaima sheda ne ko silent baya saka wayarsa bare ya kai ga kasheta”
“Motar da yake ciki ba tracker ne?”
“A...akwai”
“Then what are we waiting for?, mu wuce wurin bashari” Fita sukayi da sauri, kai da ka gansu kasan ba’a nitse suke ba.
***farkawa tayi bakinta d’auke da salati , idonta ya sauka kan agogo ganin biyu saura yasa tayi saurin miqewa dan sauke farali “wani irin bacci nayi haka?” Ta furta a fili.
Bayan ta idar da sallah ta kunna TV ta Kamo tashar sunna TV inda suka sako wa’azin malam Abdullah gadon ‘kaya me taken “tarbiyyar yaranmu a musulunci “
Idonta ya kawo ruwa lokacin da yaran nata suka fad’o mata hannu ta d’aga sama tana addu’a “ Allah kaine gatanmu Allah kana gani ba gazawa nayi ba, tafiyar tasu ce kad’ai mafita a gareni” ta shafa, zuwa can ta tashi ta leqa kitchen inda ta tarar da wata dattijuwa tsaye tana wanke kayan Miya suka gaisa ta sanar da ita sunanta lubabatu kuma ita keyin girkin gidan nan ta zauna suna ta’ba hira har lokacin sallar la’asar ta gabato.
_Bayan kwana biyu_
Numfashi taja tun qarfi kan a hankali ta bud’e ido, kamo hannunta munu tayi
“Sam Sam...Bro A Sam” ta rinqa qwala masa kira,
Kasancewar dishi dishi take gani bazata iya cewa ga wanda ke tsaye kanta ba taji dai muryar munu kafin taga inuwar mutum biyu tsaye a kanta,
Wata dattijuwar mace ta shigo d’auke da qwarya a hannunta ta tsugunna gefen Sam tana jiqa wani qaramin tsimma cikin qwaryar tana goga mata a fuska zuwa wuya, fad’i take “
“kai fillo bana fad’a maka ba ai wannan saiwar da ikon Allah mutuwa ce kawai bata magani yanzu ba gashi ba, kwana biyu tana kwance daga fara shafa mata magani yau ta tashi”
Sanyin dake sauka a jikinta ne yasa ta wartsakewa idonta ya bud’e garau munu ta fara gani wacce bakinta ya Gaza rufuwa kafin ta maida idonta kan Anwar lokaci d’aya suka sauke ajiyar zuciya a tare, wanda yaja hankalin ‘yan d’akin suka shiga binsu da kallo
Saurayin da aka kira da fillo yace
“Ha’a yau tsohuwa ta zama likita” ya shiga taka rawa da sanda, basu ankara ba se ji suka yi muq dattijuwar ta maka masa sanda
Fad’i take “yau naga mara kunyar fillo “
©️Kdeey😊
DABAIBAYI👄
©️Khadija Ahmad (Kdeey😊)
WATTPAD @Deejaht ahmad
®️Haske writers association 💡
(Home of expert and perfect writers)
(20)
NOT EDITED
Gyaran murya yay game da kara hannunsa a baki, hakan yaja hankalinsu bece dasu uffan ba ya juya zuwa waje inda ya jingina da jikin katangar bukkar, d’ago kai tayi tana qoqarin zama, tsohuwa ta nufo ta da sauri “tashi a hankali jikinka ba qarfi”
‘Daga kai tayi da taimakon tsohuwar da mun ta zauna aka jingina ta da jikin tamusashshen pillow da aka nad’e saboda yayi tudu, “zauna kusa da ita bari naje na sa mata nono” cewar tsohuwar idonta a kan munu, ta fice
Zama munu tayi a bakin gadon da aka shimfid’e da tabarma murmushi tayi har qwalla ta d’igo a idanunta tace “Sam sannu da jiki, yanzu meke damunki?” Murmushin ta mayar mata “bana jin komai se nauyi da kaina ke min”
Hannu munu tasa ta kama kan ta tofa mata addu’a “sannu se a hankali ze sauka” lumshe ido tayi kan ta bud’e a kan qofa da take iya hango inuwar mutum a sanyaye ta furta
“Is he mad at me?”
Kallon qofar munu tayi “wh..why no! Ko d’aya tausayin halin da kike ciki yake bakya ganin yacce ya fita hayyacinsa ganin kinqi farfad’owa tsayin kwanaki biyu?”
Numfashi ta sauke “bana jin zan ta’ba yin wannan matsayin a idon Bro A “ ta d’anyi yaqe kanta a qasa tana murza yatsunta tace “zan nemi afuwarka ko da baza ka kula Samira d’an ‘kasa ba hakan zesa naji na sauke wani bodem a kaina”
“Magana kike yi ne?”
Girgiza kai tayi tana bin d’akin da ido “a ina muke nan?”
“Qauyen falalu kenan, hm ai Bayan accident d’innan Sam doguwar suma kikayi dan ni tuni na fidda rai a kanki Bro A ne kawai ke da hope dan shi ke ta bani baki cewar zakiyi making that you are a survivor”
“Ya fad’i haka da bakin sa?” Tace cike da mamaki
d’aga kai tayi, ta matsa kusa da ita, qasa qasa tace “har hawaye naga yanayi lokacin da kike sume fa”
Ido waje Sam tace “he did c...”
Hannu munu tasa ta toshe mata baki “shiiii...kar ya jiyo mu, amma duk abinda na fad’a miki dagaske nake wlh”
murmushin gefen baki tayi had’e da juya idonta ta maida qofa lokaci d’aya ta had’iye abinda take qoqarin furtawa ganin sunyi ido hud’u dashi
tsaye yake bakin qofa ya zira hannuwa cikin aljihu , seda ya numfasawa kafin ya tako ya zo gaban gadon, duk qasa sukayi da ido dan Anwar na d’aya daga cikin abinda ke firgita su, tun bare Sam da duk sanda ta ganshi se punishment d’in da ya ta’ba yi mata ya fad’o mata a rai
“ ya kike jin jikin ki?”
Muryarsa ta sauka cikin kunnen ta,
“D..a s..au..qi “ tayi qoqarin furtawa a hankali murya na rawa,
Kai ya d’aga, “d’an birni kazo na raka ka dutsen yin waya” maganar fillo ta katseshi
Waiwayawa yayi ya kalli in da yaka daga waje ya girgiza masa kai, kan ya maida kanshi ‘bangaren da suke sun sussunkuyar da kai kamar wanda ke gaban siriki ,
‘yar dariya yayi,
“Hey’s ku bani few minutes, yayi pointing pink yatsansa