← Book details Dabaibayi Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 28 OF 30

Sashe 28

Dabaibayi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ji tayi yaja jiki gefe ya zauna game da dafe kai da hannayensa zuwa can ya miqe tsaye yace da ita, "come with me" ya miqa mata soft hannayen sa, da kamar ba zata kama ba ganin fuskar nan ba yabo ba fallasa yasa tayi gaba kurum,

murmushi yabi bayanta dashi kan ya mara mata mata baya cikin tafiya kamar baya son taka qasa, turus ya tarar da ita a tsakiyar parlorn nasa, yace "shiga ciki mana" game da nuna mata d'akin da ya bud'e da hannu, kamar ta fashe da kuka haka take ji se de idan tayin wa ze lallashe ta?,

Kaf mutan gidan bayan Anwar suke bi, Ammi ma da da bata damuwa yanzu ta fara had'e mata rai tana taya su mummy yi mata fad'a, tana tunanin nan bata san lokacin da har ya shiga band'aki ba se jin saukar ruwa tayi a jikinta.

Firgigit tayi game da kallon sashen da yake ido ta waro waje ganin ba komai jikinsa sai towel d'aure a qugun sa, da qarami yana goge sumar kanshi

Ihuu ta saki tun qarfi, yayi saurin toshe mata baki da hannu, kasancewar jikinsa babu qwari yasa su yin tangal tangal suka fad'a saman gado,

Fuskar sa saman tata ba tare da ya sakar mata bakin ba in a low tune yace "ke meye haka? Kar kisa ayi zaton wani abu nake miki"

Mutsu mutsu take na qoqarin qwace kanta daidai lokacin aka banko qofar d'akin
"Bro.." maganar ce tayi saurin yankewa ganin halin da ya same su ciki, saurin ja yayi da baya game da rufe ido da tafin hannu
"Please carry on banga komai ba" yayi saurin barin side d'in baki d'aya.

Kuka tashiga yi bil hakki fad'i take "ka gani ba ka gani yanzu shikenan bro B ya gan mu dan Allah ka d'agani..wayyo mummy, wayyo daddy na"

Shi kukan nata ma dariya yaso bashi yacce ta kwaye baki tamkar wata d'iyar goye wani hot kiss ya sakar mata tsayi wasu sakanni kan ya mirgine gefe
yace "fita before i change my mind"
Saurin miqewa tayi dan sauri kamar zata kifa seda ta je qofa tace "Allah ya saka min" ta fice a guje,

dariya yayi game da sauke ajiyar zuciya a fili yace "you are indeed a blessing to me, Alhamdulillah"


Kici'bus suka yi da bello tayi saurin sadda kai,

"Amm ah..big sis munu is waiting for you outsi..."

"Gani.." daga can inda take tsaye tayi waving,

"Thank you" tace a hankali ta wuce, shi kuma ya tsaya leqen munu da ta 'buyar masa yana dariya tuno abinda ya faru da yayan nasa da sauri ya shige ciki,

"May i come in?" Yace yana me knocking bisa door

"Abinda ya kamata kayi d'azu kenan big head"

Winking eyes yayi, "sorry bro..."

Jan kunnen shi yayi, ya saki ihu cikin wasa, Anwar yace "this is for gani na da kayi da matata a yanayin da be kamata ba and for giving me kunun aya in form of lemun zaqi bayan kunfi kowa sanin matsala ta"

Zeyi magana yace "shhh, duba min kayan da zan saka i need to go and talk to Ammi, inason tare wa da matata i can't wait any longer"

Gira bello ya d'aga game da kwa'be baki yace
"longing for ..."

Nufo sa Anwar yayi da gudu ya fad'a closet yana dariya, shima Anwar d'in haka ya dafa kafad'arshi
"What going on between you and munu ne uhm?" Ya d'aga masa kai da alamun tambaya,

Dariya yayi game da rungumesa yace "wani hanin ga Allah baiwa ne bro, ina mutuqar son kasancewa da ita qarqashin inuwa d'aya, i..i deeply love her ina fatan ta zama mata a gareni"

Tightening hug d'in Anwar yayi game da bubbuga bayan bello cikin muryar farinciki yace "i'm so happy to hear this , kasan kamar ka shiga zuciya ta tuntuni nake maka kwad'ayin ta, Allah ya tabbatar mana da alkhairi"

***
Bangazar kafad'arta tayi "hey why are you blushing? Kamar wata sabuwar amarya, au ashefa itace" munu tace cikin dariya,
Kwa'be baki tayi idonta ya kawo ruwa qiris take jira ta fashe da kuka, munu tayi saurin dafo kafad'arta "Sam is everything ok, ko keda angon naki ne, wullahi Bro A ya burgeni irin wannan nuna soyayya haka tun kan ku tare?"

Cikin in ina tace "ke dalla nima bansani ba jikina ke min ciwo"

Murmusawa munu tayi game da rausayar da kai tace "ayya sorry habibty muje gida ki amsa medicine gurin Ammi"

Ta d'aga kai ido a runtse dan sosai take jin hannun Anwar har yanzu saman qirjinta da ke mata zafi, munu ta katse ta da cewa "Sam inason na fad'a miki wata magana but promise me bazaki fad'ama kowa ba tukun na"

Kallon kamar ya tayi mata kan ta kada baki a sanyaye tace
"Munu yaushe muka fara haka da ke?"

Ido ta lumshe "is just that..hmm..okay,..am.you know ni da bro B.." ta had'e yatsun manunniyarta waje guda,

Ido Sam ta waro waje game da cewa "Allahhhhh...har seda ta ja driver yaja birki dan firgicin yacce tayi maganan da qarfi, bubbuga seat d'in da yake zaune alamun yaja su tafi tayi, tace "kina nufin kin fad'a masa kina son sa?.."

"Abin Allah, shi da kansa ya fad'a min ba tare dana 'bata lokaci ba na aminta, abinda na jima inaso na samu me zan jira"

Dariya Sam tayi game da dukan hannunta "Allah ya shirye ki"

"Ameen, yace anjima ze zo gida ya fad'a wa su gwaggo"

"Allah ya kaimu" cewar Sam cike da farinciki mara misaltuwa

***
"Mariya nifa hankali na ya kasa kwanciya har biyar da kwata yaran nan basu dawo ba anya lafiya kuwa?"

"Ammi kenan su fa ba yara bane i'm very sure duk inda suke suna nan lafiya"
Girgiza kai ammi tayi hannun ta riqe da waya "bari dai nasa Ann ya bincika min mall d'in da suka je", ringing biyu tayi ya d'aga,
"Ammi na.."
"Ann pls ka bincika min mall yaran nan sun fita shopping har yanzu basu dawo ba na kasa samun nutsuwa"
"Oo Ammi na yanzu suka bar nan na tabbata sun kusa gida by now.."
"Suka bar ina? Wane ya basu izinin zuwa gidan ka, zasu zo su same ni" ta katse wayar game da yin qwafa,

Dariya yabi wayar dashi duk dan ni Ammi ke kaf kaf da yarinyar nan ever since ta gama makaranta, bata san yau na rage zafi ba, kuma tunda na d'and'ana naji dad'in abin bazan iya hakurin nisanta kaina daga gareta ba, lallai da daddare ma se na rage zafi, duk ranar da na d'ura mata 'ya'yana se ki tarkato min abata mu taho, da tunanin haka ya nufi parlour inda bello yake jiran sa,


Sallamar su ke da wuya ta amsa su ciki×2 game da watsa musu kallon daya sagar musu da gwiwa,
"Daga ina kuke?" Ta tambaya idonta saman akwatin talabijin,

"Um..amm" Suka hau inda×2

A tsawace tace "Yaushe kuka fara yin gaban kanku ba tare da sani na ba?"
Kiru kiru su kayi da ido "Ammi kiyi hakuri rayya ce tace mu rakata.."
"Shine kuka zauna kuma?" Rau rau idanunsu suka kawo ruwa wannan ne karo na farko da Ammi tayi musu fad'a haka
"Dan Allah Ammi kiyi hakuri baza mu kuma ba" cewar munu,
"Ku wuce ku bani wuri"tace ba tare da ta kalli inda suke ba, da sassarfa munu tayi ciki, Sam kuwa jikin Ammi ta fad'a game da fashewa da kuka
"Dan Allah Ammi kiyi hakuri bazan iya jurar ganin ki cikin fushi ba"
"Haka kuke so ai"
Girgiza kai tayi "um um insha'Allahu baza mu kuma ba kinji"

Sallamar su Anwar ce ta katse maganar da suke, qasa×2 suka ansa
Qirjinsa yayi wani irin bugu ganin Sam kwance bisa kafad'ar Ammi tana shar'bar hawaye tsintar kansa yayi da addu'ar Allah yasa ba fad'awa Ammi abinda ya aikata mata take ba,
Qasa qasa yake kallonta se de fir taqi yarda su had'a ido se ma lumshe su da tayi, muryar Ammi ce ta dawo dashi daga balaguron daya tafi,

"Soja ka zama ne da zaka tsaya mana a kai"
Kai ya sosa game da matsawa jikinta ya zauna "barka da gida Ammi"
"Barka ka dai, ina su hasheem da Rayya?"
"Suna nan qalau mun baro su zasu fita"
"Uhm Allah sarki"
"Inasu mummy da gwaggo?"
"Suna d'aki" ta bashi ansa
"Bari mu gaisa"yace yana miqewa tsaye, seda ta tabbatar sun bar falon tace "Ammi bari na shiga d'aki na watsa ruwa" kai ta d'aga mata har ta fara tafiya ta jiyo muryar Ammi na cewa "zo ki je d'akina kiyi a can" haka kuwa tayi,

3hrs later

Fitowarta daga wanka kenan sanye take da towel daidai cinya hannunta riqe da dryer tana drying gashinta aka turo qofa,
"Ammi kinjini shiru ko wlh seda na tsaftace d'akin da band'akin shiyasa.."
Jin da tayi an tsaya a bayanta yasa ta waiwayo gashinta ya mari fuskar sa ruwa ya shiga dripping saman fuskar sa, murmushi yayi mata game da matso da fuskarsa daf tata yace "ke haka ake zama a d'akin suruka baki da kunya dama?"

Turo baki tayi gaba tare da saurin sakin dryer tana mammaqale towel d'inta, hannu yasa saman gashinta yace "meyasa kika wanke gashinki? Ko kema wanka ya kamaki kamar yanda nima nayi d'azu? Uhm" ya goga karar hancinsa saman nata, baby tamkar mayen qarfe nake a jikinki we r gleud" ya qarashe maganar yana manne jikinsa cikin nata tare da cusa hannuwansa ciki wet gashinta, "i adore you beautiful" ya d'an ciza lips d'in kunnenta, "i will never live your side till death do us apart " ya cusa kansa a dokin wuyansa giving her the best hickeys of her life, har bata san lokacin data lumshe ido ba tare da tallafo shi jikinta tana goga gefen fuskarta jikin lallausan sajen shi tasaka hannu ta rungumoshi jikinta, her lips are parted yayin da jikinta ya shiga maida masa martani, hannunta dake bayansa ta janyo har zuwa dokin wuyansa ta shiga shafowa zuwa sumar kansa

"Ahhhh..." yayi making erotic sound dan yacce hannunta ke yawo wuyansa ba qaramin rud'ashi tayi ba.
Chapter 28 · 0% Book details