Sashe 7
Dabaibayi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ko d’ar bata yi ba sema koma wa da tayi saman side table ya zauna still idonta stick to him, numfashi ya sauke cike da rashin sanin yanda zeyi da fat mango (in anwar’s language 😆) kallon hasheem yayi yanda ya wani bararraje yana niqar abinci bayan ya jaju’bo masa wannan aikin, ‘kwafa yay tare da d’an sakin fuska ya kalleta ji yake kamar ya ham’bareta amma ya basar yana me faking smile
“Hi beautifullll” ya wani ja word d’in, dariya ya sar’ke hasheem har be san lokacin daya fursar da ruwan bakin shi ba ya d’aga musu hannu
“Sorry sorry pls” inda sukayi parking ya nufa yana dariya wanda sautin ta ke isa har kunnen Anwar,
Fuska a d’an cunkushe ta juyo da kanta inda yake “wane wannan yake qoqarin spoiling mana special moments d’inmu, ko be ta’ba jin an fad’i haka bane”
Mamaki maganar ta bashi, sosai ya fara doubting lafiyar yarinyar cikin kwantar da murya yace “baki san shi bane?...”
‘Dan jimm tayi alamun tunani, can ta d’aga kafad’a “not at all..”
“Likitan ki ne..”
“Likita? No! This is d first time I’m seeing this guy”
“Is she suffering from..”
“Alzheimer’s yes”
Jinjina kai yayi idonsa a kan hasheem, tausayin yarinyar ya cikashi, a tausashe yace “Rayya wannan doctor d’inki ne, shine yake kula da ke kinji”
Turo baki tayi “To amma ni ai lafiya ta qalau fa”
Tsintar kansa yayi da murmusawa ya kalli agogon dake maqale a hannunsa a hankali ya furta I need to save a life, a fili kuma yace “Rayya will you like to join me for a ride?”
Farinciki fal ranta ta yi nodding har da saurin miqewa, tsaye shima ya tashi ya kalli hasheem da ya ke kallonsa tamkar wani baqonsa ya kashe masa ido ya juya suka nufi mota,
Hasheem tsabar mamaki ya gaza furta ko ‘A’ mamakin hali irin na Anwar yake, jin ana laluba masa aljihu yasa ya dawo present time Anwar ke neman key
“Thank you” ya furta yana nuna masa muqullin ya koma motar a guje inda Rayya ke jingine tana jiransa...
Wayar hasheem dake bisa table ne ta shiga ringing ya d’aga lokaci d’aya annurin fuskarshi ta gushe ya maida wayan cikin aljihu ba tare daya nemi sallama da me girma governor ba ya rubuta wani short notes ya bada a bashi ya fita ya shiga napep.
***
Gwaggo ke ta kai kawo waya a kunne minti d’aya biyu taja tsaki, munu na zaune saman cushion ta shar’bar kuka cikin sheshsheqar kuka tace “gwaggo har yanzu bata shiga ba”
Numfashi ta sauke “hmm, munu je d’aki ki d’auko min gyale mu kuma koma wa ko Allah ze sa sun dawo”
“To gwaggo” ta shiga d’aki da sauri ta fito riqe da mayafin jikinta sanye da hijab ta mi’ka mata ta yafa suka rufe gidan suka fice
***
A qagauce ya sauka a napep d’in ya fad’a asibitin straight d’akin ya nufa, bakin gado ya sameta tana ta gursheqan kuka bakin gadon ya tarar da ita zaune duk ta ciccizge carnula d’in hannunta tana ganin shi ta mi’ke tsaye
“Doctor dan Allah ka kaini gurin umma na please doc..”
Jirin daya kwasheta ne ya Hana ya ‘karasa maganar nurse munirat tayi saurin taro ta, riqe kanta tayi hawaye na bin kumatunta, gyara mata kwanciyar yayi tare da bata taimakon da tafi buqata nan da nan kuwa wani baccin ya d’auketa.
Gefe ya matsa yana dialling number Alhaji kabiru, sake kira yayi for d 101 times amma shiru hakan yasa ya yanke hukuncin nufar gidansu yaji ko lafiya dan dole ya sallami yarinyar nan dan baze juri ganinta cikin wannan halin ba
Motar sa qirar Honda 2008 wacce ke ajiye cikin garage din asibiti ya d’auka ya nufi gidan Alhaji kabiru
***
Zaune yake gefen cashier yana kallon duk wani moves d’inta ta cikin mini TV we libgar kaya take da masu amfani da marasa amfani mutane se kallonta suke wasu ta danqara musu harara wasu ta ja musu tsaki ganin yadda lokaci ke ja yasa shi dakatar da ita hakanan,
Marairaice fuska tayi “Bro A ice cream fa?”
Iska ya fursar ya tsaya riqe da qugu “oya hurry up kar nayi latti kinji”
Girgiza kai tayi ta juya ta d’auko cikin freezer har da dad’in chocolate shi dai yana ta bin kayan da ido mamakin inda zata kai uban kayayyakin yake wanda kwata da rabinsu kayan maqulashe ne
Gida ya kai ta har qofar falon mahaifinta ta kira hadimin gida ya shiga da kayan agogon hannunsa ya kalla yace “To baqo zeyi halinsa ‘yammata na”
Wal tayi da ido “ni nice ‘yammatan ka?”
Kallon yacce take farinciki yayi yace “yes, and you are also my sister..”
Ta katseshi “and..?”
Ya gane abinda take nufi amma se yace “d’aya matsayin se idan kin min alqawarin kafin mu kuma had’uwa zaki rame”
Kwa’be fuska tayi “why?”
“‘Yammata na qiba is not good to your health”
Shiru tayi kanta a qasa ya cigaba “in dai yammata na ta rage qiba I’ll surprise her”
Da fara’ar ta tace “With what?”
“Zan fad’a miki amma ba yanzu ba”
Ta girgiza kai “Zan rage kaga dama mummy na bata so itama”
“Very good yammata na, yanzu bari na tafi saura 2hrs jirgina ya tashi”
‘Kwal ‘kwal idonta ya kawo ruwa kula da haka yasa shi cewa “kinga bari naje na shirya se nazo muyi sallama ko”
“To kayi sauri kaji”
Ya d’aga kai “to shikenan” a hankali ta sauka a motar ya ja ya tafi, yana fita a gidan ya sauke relief sighs ya nufi gida. Qarfe 10:30 ya tura wa d’an uwansa text ya shiga jirgi suka lula gajimare.
***
Lokacin da hasheem ya isa gidan Alhaji kabiru yayi daidai da isowar gwaggo daidai bayanshi ta tsaya lokacin da yake juyowa cike da tunanin mafita sukayi ido hud’u
“Sannu bawan Allah, “
Kallonta shima yayi “sannu ina wuni”
Cikin rawar murya tace “lafiya qalau, kai ma neman masu gidan kake yi ko?”
“Eh amm nazo na tarar basa nan...”
Wayarshi data shiga qara ne ta katse sa
“Eh nazo gidan su yarinyar basa nan bello what’s happening?,
Hello hello...mtsw poor network” ya maida wayar aljihu
Gwaggo ta matso kusa dashi “Yaro ko kasan wani abu game da inda masu gidan nan suke ke?”
Kallonta yayi ganin resemblance d’in yarinyar da Sam ya sa shi gyad’a mata kai.
©️Kdeey😊
DABAIBAYI👄
©️Khadija Ahmad (Kdeey😊)
WATTPAD @Deejaht ahmad
®️Haske writers association 💡
(Home of expert and perfect writers)
(11)
*NOT EDITED *
“Ina suka tafi, Ina d’an uwana ya tafi ka taimake ni ka bani amsa d’annan shi kad’ai ne dangina kaf fad’in duniyar nan ka taimake ni ka had’a ni dashi...”
Tausayinta matar ya cika masa zuciya hakan yasa shi lumshe ido ya bud’e yace hajiya ni kaina tunanin inda mutumin nan ya tafi nake dan a jiya da safe ya kai yarinyar sa asibiti na da zummar a duba masa lafiyar ta se dai tun bayan barin su can ban kuma jin shi ba, ko wayar sa, hasalima da na kira ake rejecting daga baya kuma wayar a kashe na keji shiyasa nayi tattaki zuwa nan”
“Samira kake fad’i? Samira na wurinka?”
Ya d’aga kai “tabbas dan yanzu haka rigima take kan lallai se na kawo ta gurin umman ta, sai da nayi mata allura saboda ta samu nutsua sannan na samu na fito”
“‘Dannan taimake ni ka kai ni gurin ta idan wani abu ya sameta bazan ta’ba yafe wa kaina ba..”
Jikin hasheem yayi sanyi jin kalamin gwaggo hakan yasa shi saurin tare musu napep suka tafi, tare suka iso da bello wanda shima yayi parking motar sa kenan.
gwaggo ya gaisar a tsatstsaye suka fad’a cikin asibitin duk irin gaisuwar da ake wa hasheem be tsaya ba se hannu kawai da yake d’aga musu, kai da ka gan su kasan suna cikin wani yanayi na tashin hankali, dai dai shiga d’akin suka jiyo ihu daga ciki, a qagauce suka fad’a nan suka ga an fice ta window da gudu se labulaye da iska ke kad’awa
Maida ido sukayi kan Sam wacce ta ke a qaqqafe tamkar gawa baki bud’e ido a wawwangale kanta suka yi a rud’e su na jijjigata motsin da bakin ta ke yi Doctor ya bi, jin abinda tace yasa shi saurin waiwayawa baya daga lungun gado ya hango nurse munirat yashe cikin jini munu ta saki wani irin ihu tare da fashewa da kuka...
***
*Birmingham, London UK*
Zaune yake cikin wani tsadadden restaurants dake fidda wani tsadadden qamshin rose flower da ke tashi ta ko wani lungu da saqo na wurin, mata ne da maza baibaye da wurin ko wa na harkar sa, da yawan su masoya ne dan daga masu sarqafe da hannun juna se masu sumbatar juna wasu kam a rungume suke, kasancewar rayuwa irin ta waje ba wanda ya damu da abinda wani ke yi,
Yayin da kowa ke harkar sa shi yana gefe ne rungume da magazine, duk da qarar takalmin da ta nufo shi, be hanashi qarasa abinda yake ba se ma d’aukar qaramin kofin whiskey dake bisa table yayi ya kur’ba, qamshin turaren Nina ricci daya bugo sa ne yasa shi sakin wani lallausan murmushin da ya fidda sirrin kyawun fuskar shi, a hankali ya d’ago ‘kwayar idonsa ya sauke saman kyakkyawar fuskar ta,
“Kimberly” ya furta cikin sanyin sauti, tashi tayi da sauri ta fad’a jikin sa tare da sakin siririn kuka, “shhiiii ya isa haka kim pls ki bar kuka kar hankalin jama’a ya dawo kan mu”
Bata kula shi ba se ma duka da ya Kaiwa faffad’an qirjinsa tana kuma shigar da fuskar ta jikinsa, ajiyar zuciya ya sauke he know hakan ze faru dama, tana d’aya daga cikin dalilin da yasa yake son dawowa,
Be kuma furta ko kalma d’aya ba se hannu da yasa saman sumar kanta yana shafawa a hankali,
Se da tayi kuka me isarta sannan ta d’ago idonnan nata yayi jaga jaga duk maskara ta ‘bata mata fuskar, powder tayi dabbare dabbare, janbaki kuwa duk ta goge saman ash rigar sa.