Sashe 17
Dabaibayi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Jinjina kai tayi "na farko Ammi inason mummy na ta dawo gare ni cox inaji a jiki na she's alive somewhere else in the world, na biyu kuma akwai haske na da nake kwana ina tashi dashi cikin zuciya ta, kullum daddy used to tell me kada na bari yayi nisa da ni"
"What is that?" Ammi ta tambaya cikin bata hankalinta baki d'aya, "i don't know, since when daddy passed away na kasance cikin mafarki..." nan ta kwashe labarin tsaf ta basu cikin zubar hawaye,
"Shushh...insha'Allah hasken nan naki ze bayyana gareki soon, ki kwantar da hankalin ki kinji,.." ta dad'a janta jikinta tana rarrashinta,
Gyaran muryar da yay ne yasa su d'agowa cikin ciccin magani yace "Ammi bafa ita kad'aice a gabanki ba, gani ga munubiya but duk kinyi focusing kanta, how ridiculous"
Hararar wasa Ammi ta mishi jin yana nuna kishinsa a fili, munu dake gefe tad'an dara a hankali kan ta kada baki
tace "bro A are you jealous"
Saurin shan mur yayi " am whaaat? N..no never da wannan yarinyar, malama tashi jikinta kuje kuyi sallah kuyi wanka se ku fito"
Dariya reaction d'insa ya basu, Ammi ta d'ago kanta with a smile on her face tace "maza kuje wancan way d'in there is a room by your right hand side nan ne masaukin ku," tayi pecking forehead d'inta,
"Ammi.." yace cikin ciccije lips, murmusawa sukayi duka sannan suka wuce yayin da shi kuma ya maye gurbinta, "ah ah kai ba masallaci zaka wuce bane"
Tashi yayi "inason naji d'umin Ammina tukunna"
Karan hancinsa taja, "bazaka ta'ba girma ba"
"Not until i give you grandchildren" yayi winking eyes d'insa kan ya fita a guje, dariya tayi ta juya bedroom itama cike da farin ciki, bayan ta leqa kitchen ta shaida wa cook ya maza ya shirya table for four.
Lokacin dinner Ammi ke tambayar sa school din da ze kaisu nan ya sanar mata boarding school ze kaisu kuma gobe, fork and table knife dake hannunta ta ajiye
"Why boarding school?"
Se da ya sauke numfashi, ya saci kallon su duk sun tsura masa ido yace "ku tashi ku bamu wuri" bayan sun tafi tace "Ann meke faruwa ne? Ko uncle ne yace kayi hakan?"
Girgiza kai yay, cikin rawar murya yace "Ammi i'm afraid dont know who to trust" nan ya kwashe duk abinda ke faruwa kama da wannan motar dake kawo musu ziyara and basu san ko wane daga cikin gidan nasu ke huld'a dasu ba har zuwa neman halaka su da akayi, ya d'ora da cewa "na sani uncle will never do such thing but canjin makaranta daga wacce uncle yasa na kaisu d'in is the only way for their safety, na riga da nayi wa miss chloe magana kuma mun gama komai gobe zan kai su, in 2years time they will be graduates" yayi winking eyes d'insa tare da miqewa dan barin wurin
Ammi da jikinta ke a mace dan sosai maganar tasa ta firgitar da ita, taja salati had'e da girgiza kai tace "yanzu cikin wannan yanayin kabaro min bello"
Tsayawa yayi tare da waiwayo wa, "kar ki damu na bawa gwaggon munubiya amanar shi, she will look after him, hasheem too is with him all the time, and akwai SS kewaye da gidan, duk moves d'in kowa za a ke sanar dani, bara nayi sallah nazo yau kusa da Ammi na zan kwana" yace had'e da daga gira yana mata warm smile ya fice,
Numfashi ta sauke tare da saurin maida hawayen dake qoqarin zubo mata, wannan wace irin rayuwa ce cike da qalubale who want to brings them them down, shin meye ribar ruguza farincikin marayun Allah, da wannan tunani Ammi ta qarasa d'akinta ta tada sallar magriba,
A ranar kusan kwana sukayi hira ita da anwar dan tun 8 ya kora Sam da munu d'aki da cewar kada su kasa tashi gobe da safe, a zuciyarsa kuwa har da kishin yacce Ammi ke bawa Sam kulawa sama dashi😆.
Washegari
Tun 6 suka hallara saman table sede har yanzu basu fara cin breakfast ba sanadiyyar al'adar su ce sai kowa yazo ake fara cin abinci, hakan ya faru ne ta dalilin Sam da bata fito ba,
"Anya kuwa Samira lafiya tun d'azu da kika kira ta tace gatanan amma shiru"
Munu tace "Ammi haka take bata son cin abinci ko a gida haka gwaggo ke fama da ita"
"To Ammi lets just start kafin tazo before na fad'i muku anan" ya qarashe had'e da turo baki,
"Je ka kira ta" tace dashi
"Me.." ya nuna kanshi da yatsa, ganin kallon da tayi mishi yasa shi miqewa ya nufi downstairs cike da qafuluwa ya shiga knocking bisa door, qofar ce ta bud'e alamun ba'a rufe take ba ya taka cikin d'akin daddad'an qamshi ne ya bigi hancinsa har be san sa'ilin da ya lumshe ido ba, d'akin neat yake tamkar ba'a ta'ba kwana cikin sa ba, tsintar kansa yayi da qarema d'akin kallo, numfashi ya sauke game da juyawa ze fita idonsa ya sauka bisa curtains da yaga suna motsi maida idonsa yayi view d'in d'akin ko alama be hango flowers na motsi ba bare yace iska ake, idonsa da sukayi qasa yasa shi gano sam'baleliyar farar qafa me d'auke da zara zaran fararen yatsu se mutsu mutsu suke, murmushi yayi me sauti ganin yacce take d'age qafafu ita a dole bata so a ganta,
"Yaro yaro ne" ya furta a hankali, takawa yayi har gabanta yasa hannu ya yaye curtains d'in, tun daga idonta dake runtse ya shiga qare mata kallo zuwa kyakkyawar fuskarta dake sakaye da baqar talha zuwa shining pink lips d'inta ya gangaro saman qirjinta da tsabar bugu da yake har sama da qasa yake yi, wanda ya bada qaimi wajen tona albarkatun qirjinta da suka d'an girma, riga ce fara qarama daga ciki wacce tayi fitting dinta ainun akayi stalking cikin baqin wandon palazo, sosai shigar tayi mata kyau dan duk da girman wandon seda ya tona asirin dirin da Allah yayi mata,
Ga sassanyan qamshin dake tashi cikin jikinta me d'ankaran dad'i wanda bawai turare bane kad'ai sabulu ne da toners masu d'ankaren tsada, lumshe ido yayi ya kuma bud'e saman fuskar tata wanda yayi daidai da bud'e idonta
Cikin rawar murya take furta "ni banson zuwa boarding school,..."
"Meyasa?" Ya tsinci kanshi da tambayar ta, idanunsa stick to her lips dake motsawa a hankali,
"Banson na bar kusa da Ammi.."
"She's mine Sssamm" ya qarashe da in-ina,
"Nima ai tawa...cc.."
Be bata damar qarasa maganar ba, cikin zare ido da qoqarin qwatar kanta ta shiga dukan qirjinshi tun qarfi, tsawon wasu sa'oi har ta fara yin laushi, oga Anwar kuwa hannu yasa had'e da tallafota jikin shi yana sakin numfarfashi out of control,
Jin shiru yasa Ammi mara musu baya tunkan ta qarasa ta hango qofar a wangale amma ba alamunsa to ina Anwar yayi ta ayyana hakan se de sautin da take jiyo wa daga ciki yasa ta d'aga qafa tsugunnewa tayi a bakin qofa cike da tashin hankali dakyar ta iya d'aga murya
Tace "Ann!!"
_yanzun ma dai ba yawa pls bear with me, a tunani na da babu gara ko kad'an nake tsakuro muku, insha'Allah next update will be 10 read more💪🏻😉_
©️Kdeey😊
DABAIBAYI 👄
©️Khadija Ahmad (Kdeey)😊
®️Haske writers association 💡
(Home of expert and perfect writers)
_ina dad'a neman afuwa na jina shiru da kukayi hakan ya faru ne a bisa tafiya da nayi, nagode_
(24)
Tamkar sukar aradu muryar tata ta doki kunnuwansa, daqyar ta tattara courage dinta t angije shi gefe tare da fad'awa jikin ammi had'e da sakin wani marayan kuka, a kid'ime Ammi ta d'ago kanta ta shiga duba ta tamkar me nemo wani abu, kan ta kada baki tace "maza share hawayenki yar albarka, ba abinda ze same ki kinji, makarantar da zaki ta qawata ce duk lokacin da kike kewata zansa a baku waya se mu rinqa jin lafiyar juna uhm?" Ta d'aga kai, "good, maza kuje nasa eliza tayi miki packing abincin cikin flask dan bazan so 'yata daga zuwa ta fara da abincin makaranta ba ko ya?" Nan ma kuma d'aga kai tayi , Ammi tasa thumbs d'inta biyu taja kumatunta, "oya give me that one in million dollar smile"
Murmusawa tayi, had'e da kuma shigewa jikin Ammi, "wuce ka d'auko kud'i kuje ka saya musu suturu kafin kayi dropping d'insu" Ammi ta furta ba tare da ta kalli sashin da yake ba,
Jiki a mace ya ja qafa tare da ra'bewa ya fita ta wani hanyar, saman sitiyari ya kwantar da kai, idanunsa a lumshe ya san cewa yana da yawan buqata amma be ta'ba expecting qaramar yarinya irin Sam zata iya jan ra'ayinsa har haka ba, shin meke faruwa ne?
The feeling is so weirdo that he can't even imagine yanda akayi har ya isa gareta ya kuma mallaka mata bakinsa da ko kimberly da take fad'i tashi wajen ganin ta samu matsayin sumbata ba tayi nasara ba se kwailar yarinyar da bata yi wata cikakkiyar balaga ba, fursar da iska yayi lokacin daya jiyo sautin taku
Dag can ya hangota kwance gefen kafad'ar Ammi munu na gefe suna murmusawa farinciki lullu'be da kowannen su, knocking da akayi bisa window yasa shi saurin sa hannu ya bud'e,
"Maza ka sauke su ka dawo" tace game da juyawa ta koma,
Forming line yayi da baki had'e da cije ha'koransa har ana iya hango yanda gefen goshinsa ke lo'bawa, shiru ne ya ratsa motar, munu dake a gaba tafi maida hankali wajen qarewa garin kallo yayin da Sam ke raku'be a kujerar baya,
Sosai yayi musu siyayya kan ya je ya damqa amanarsu a hannun miss chloe inda aka wuce dasu d'akin kwanan su direct me d'auke da gadaje biyu gefe da gefe
"Ya Allah" Sam ta furta ido waje munu kuma tace "Masha'Allah", rungume juna sukayi , idanunsu suka shiga roaming around d'akin bangon d'akin manne yake da stickers d'in sophia the first yayin da ko wani gado ke had'e da reading table se toilet madaidaici, kalar d'akin pink ne haka ma kalar curtains da carpet d'in duka, knocking da akayi bisa door ne yasa su dawo wa daga duniyar kallon da suke