Sashe 7
Bayan Duhu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Part na biyu suka shiga dukkanin su, bayan sun saka masu aiki su shigo musu da kayan da suka tafo da su, suna shiga falon suka Zazzau na wata, babbar mata ce ta fito fuskar ta ɗauke da glass, tana shigowa Maya tace "tsohuwa mai ran ƙarfe barka da dawowa Nigeria". Tace "ai kyabari na zauna dai ko". Zama tayi dukkan nin su, suka shiga gaishe ta hadda Mami tana amsawa ɗaya bayan ɗaya, masu aiki suka fara shigo mata da abubuwan da suka zo mata da su, ta kalli Mami tace "A'isha ke kam bakya gajiya da hidima". Mami tace"babu komai hajjah ai yiwa kaine". Hajjah tace " to Allah ya muku albarka". Mami ta amsa da "Ameen". Sun daɗe a ɓangaren Hajjah kafin daga baya suka wuce ɗaya ɓangare bakin su ɗauke da sallama, momy dake zaune a falo tana waya da 'yan uwanta akan fadila ta juyo ta kalli Mami ta amsa musu sallamar cikin fara'a tare da kashe wayar, bayan sun zo sun zazzauna sun gama gaisawa, Maya da mubeenah suka wuce upstairs wani daki suka shiga, tana zaune a gaban dressing mirror, jin antura ƙofar ya saka ta juyawa da sauri tana kallon mai shigowa, Maya kam direct kan gado ta faɗa, tana cewa "wallahi na gaji". Mubeenah ta zauna a bakin gadon tana kallon fadila, tace "amaryar mu mai capacity". Fadila tace "point of correction aunty fadila". Maya ta ɗago da sauri tace "aunty? who is aunty?" Wallahi fadila kina ruwa indai Maya zatace Miki aunty ". Mubeenah tayi murmushi tace "that's my Maya ". Fadila ta, taɓe baki tace "kwaji da shi". Mubeenah tace "yawwa sister fadila ni kam nace ya jikin wannan matar?". Fadila tace "da sauƙi dai zai ace amma fa shiru har yanzu bata farfaɗo ba". Mubeenah tace "ayya Allah ya bata lafiya". Dukkan su suka amsa da "Ameen".
Suna zaune a gurin suna ta hirar su, har sai da lokacin lunch yayi mommy tazo ta kirasu, dukkanin suka tashi suka bi bayanta, a dining suka Zazzau na tare, da gaishe da kowa, kowa ya amsa, Hajjah ce ta kalli Maya tace "kishiyar ya naga sai kyau kike ƙara wane". Murmushi maya tayi tace "Hajjah kawai dai jikin yarinta ne". Hajjah tace "to ai nima nawa jikin na yarinta ne". Mubeenah tayi dariya tace "tabbb Lallai kam ragajab suna ya kama wani abu". Itama mayan murmushi kawai tayi, ba wanda ya ƙara magana har suka gama lunch ɗin, sannan suka koma ɗakin fadila dan gabatar da Sallah, bayan sun idar suka koma gun Hajjah inda suka kafa sabon hira Hajjah tana tsokalar su suna bata amsa, basu bar gidan ba sai da sukayi Isha......
AYRAH.....
zuwa yanzu soyayya mai ƙarfi ta shiga tsakanin AYRAH da Amjad wanda suke jin baza su iya rayuwa ba sai da juna, yau ma kamar kullum tana zaune, a tsakar gida tana, wanke-wanke, bayan tagama ta tattare yau tun, da tai sallar asuba bata koma bacci ba, take ta aiki, bayan ta kammala tayi wanka tana ta sauri tana yi tana duba a gogon wayar ta, a gaggauce ta shirya, cikin wata doguwar rigar material ta saka half Sunnah fari wanda duk ya koɗe, ta fito mama abu da yanzu fitowar ta, ta tsaya tana kallon ta, tace "ke gidan uban wa zakije ne kike ta sauri haka". Dammm zuciyar ta buga ta tsaya cak a inda take, ta juyo ta kalli mama tace "mama ina kwana ". Mama tace "nace gidan ubanwa zakije". Ayrah tace "zanje gidan su Sa'adatu ne" mama tace "ƙarya kike munafuka zaki fita yawon karuwancin naki dai da kika fara ballagaza kawai". Ayra batace mata komai ba ta wuce abinta gidan su Sa'adatu suka je daga nan suka ranka ya zuwa makaranta domin yin registration ɗin Neco a Ayrah .....
Rana bata ƙarya kamar yadda aka tsara haka ranar sartuday aka gabatar da ɗaurin auren Ahmad M Sarki tare da amaryar sa fadila A sarki,
Farinciki a gurin su Maya Ba'a magana ƙawayen amarya kuma ƙannan ango, gashi suma ranar akayi Engagement ɗin ta da farincikin rayuwar ta,
Bayan angama biki ranar talata dangin Mami wato Ammi wacce take mahaifiya a gurin Amjad da kuma Abbie wato mahaifin Amjad sai kuma, ƙannan sa Aliyu da kuma farhan, da kuma shi kansa Amjad ɗin suka kama hanyar gida Abuja,
A ranar yini Maya tayi jikin ta babu ƙwari kamar wata me jinya saboda rashin ganin, Amjad ɗin, ..
Tana zaune a office ɗin ta, hankalin ta yana kan system ɗinta tana typing, akayi nocking ƙofar office ɗin, batare da ta ɗaga kanta ba, ta bada izinin shigowa,
Mubeenah ce ta shigo fuskarta ɗauke da murmushi, ta ƙariso ta zauna, tace" sis dama wannan file ɗin na kawo Miki ki duba".
Ta faÉ—a tare da ajjiye file É—in akan desk É—in, É—agowa Maya tayi ta kalle ta, tace" zan duba amma ba yau ba gaskiya i have alot to do let's keep it till tomorrow".
Mubeenah tace "ok Thom shikkenan badamuwa uwar gidan mai girma C.E.O".".
Da sauri Maya ta haÉ—e rai tana watsa mata harara tace "uwar gida kuma amarya ba".
Mubeenah tace "mu fa yayan mu bazai zauna da mace É—aya ba, gara ma kisaka wannan a ranki".
Maya tace"wallahi kima daina faÉ—an haka kar Mala'iku suce Ameen, domin wallahi bazan iya zama da kishiya ba".
Mubeenah tace "Hmmm kar dai ki sake jiki dan wallahi namiji bashi da tabbas".
Tace "lallai kam kina ruwa".
Mubeenah tace "Allah fah mata huÉ—u yace su aura". Tace"Ni fah zan iya haÉ—iyar zuciya na mutu saboda kishi".
Mubeenah tace "Allah ya yaye Miki". Ta É—aura da cewa "let me go back to my office "......
AYRAH......
Yau tunda ta tashi takejin zuciyar ta na mugun bugawa, sai addu'a takeyi haka mama ta, tattaro mata kayan ta da na Ma'u da kuma na Tanko duka tace mata ta wanke, tun 9 take wanki har yanzu 3 bata gama wankin ba sallah ne kawai yake É—agata akan wankin, ko abinci ba taci ba, mama abu da tun É—azu ta fita, ta shigo ko sallama babu, tana ganin Ayrah,
Tace "kan uba lallai yarinyar nan kin cika muguwa har yanzu baki É—aura mana abincin rana ba so kike ki kashe ni, ni da 'ya'ya na da yunwa ko?".
Ayrah tace"mama dama so nake na ƙarisa wankin sai na ɗaura abincin".
Mama tace "ƙarya kike munafuka kawai so kike ki kashe mu ni da yara na saboda mugun ta da munafurci irin wanda uwarki ta koya Miki".
Tace " mama ni bazan iya kashe mutum....". Ai ko ƙarisawa batayi ba taji sauƙar mari a fuskar ta,
"Subhnallahi" tace tare a dafe gurin tace "mama dan Allah koyi hakuri". Mama tace "hakurin ubanki shegiya kawai karuwar banza ni zan faÉ—i magana ki mayar min".
Tace "mama dan Allah kiyi hakuri".
Mama abu tace" wallahi ki ma riƙe hakurin ki domin yau zakici ubanki".
Tana kaiwa nan ta fara ƙwala kiran Ma'u,
Ma'u tana fitowa ta kalle ta, tace " wai mama dan Allah menene kike ta faman ƙwala min kira sai kace mai cutar makanta".
Tace " miƙo min muciyar can naci uban yarinyar nan tukunna".
Ma'u ta juya zuwa kitchen tana ƙunƙuni tace"yanzu dan Allah baki fini kusa da kitchen ɗin nan ba amma kawai saboda a tashi mutum daga abinda yake yi shine zaki ƙirani".
Tana ta gunguni haka taje ta ɗakko ta miƙawa mama Ayrah tana ta bata hakuri amma haka ta riƙe ta da hannu ɗaya ta mata duka, gashi ita kuma bata iya ana dukan ta, ta gudu ba,
Bayan mama ta gama dukan ta, ta wuce ɗakin ta tabarta agurin, sosai ayrah take kuka ganin kukan bazai kaita ba, ya saka ta, tashi tana jin jikin ta duk babu daɗi, taje ta hura wuta, ruwan zafi ta juye ta shiga wanka da shi ta ƙara ɗaura wani,
Bayan ta fito tana wankin tana girkin, bata gama ba sai 4:30 tana gamawa ta faÉ—awa mama ta gama tare da wucewa tayi alwala taje ta gabatar da sallar la'asar,
Bayan ta idar tagama addu'o inta, ta É—an kwanta domin tanajin kanta yana mugun sara mata dan haka ta É—an kwanta,
Mamace ta shigo da kwano a hannun ta, ta kalli Ma'u dake faman danne-danne a waya tace "'yar albarka ga abincin naki".
Ma'u ta ya mutse fuska tace" shigo ki ajjiye min idan na tashi zanci". Ta shigo ta ajjiye tana kallon Ayrah tace" munafuka ke kam wallahi yau sai dai ki kwana da yunwa dan ubanki".
Ayrah tace" mama dan Allah kiyi hakuri ki daure ki bani ko kaÉ—anne naci wallahi yanzu ma kaina ciyo yake min".
Mama tace "wallahi da zaki mutu ma dan kin taimake ni, na huta da maitar ki".
Ayrah batace komai ba ta share hawayen da suke bin ƙuncinta, wayar tace tafara wringing, picking tayi tare da sallama, daga ɗaya ɓangaren yace "Ameen wa alaikissalam Fulani na".
Tace "ina yini". Maimakon ya amsa mata sai taji yace "what is wrong with you?". Murmushi ta ƙaƙalo tace" babu komai wallahi yah mufaddhal ". Yace "ok bazaki faɗa min ba kenan sai nazo?". Tace"a'a kaima kasan da akwai da na faɗa maka". Yace"yaushe ƙarya tafara shiga tsakanin mu?" . Tace"I'm serious babu komai". Yace" on my way". Yana faɗan haka ya kashe wayar,
Mamaki ne ya rufe ta shi da yake Abuja kuma yace "sai gobe zai zo ya mata sallama saboda jibi zai wuce Madina, kallon agogon wayar tayi taga 4:45 ta ajjiye wayar a gefen ta, ta koma ta kwanta,
Nan kuwa bacci ya É—auke ta sai 5:30 dan haka kawai ta shiga wanka bata daÉ—eba ta fito ta shirya cikin Abaya blue tayi kyau sosai abinta, kwalli kawai ta saka , ta É—akko wani half Sunnah fari da Sa'adatu ta siya musu tare, ta saka ta É—auki wayar ta ta fice daga gidan, ta wuce gidan su Sa'adatu, .....
A ɓangaren Amjad kuwa yana kashe wayar sa, ya kira Aliyu bayan yayi picking yace kamin booking flights yanzu zuwa Kano,