Sashe 14
Bayan Duhu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ayrah bata tashi shiga damuwa ba sai ranar Alhamis da taga mama abu na ta, shirin auren su, sosai hankalin ta ya tashi tarasa abin yi, wai Ma'u ce da babu abinda da ta iya zata mata lalle a matsayin ta, na wacce za'a aurar gobe, tace ita kam ba sai an mata lalle ba haka suka barta, tana kwance a ɗaki da dare tana tunani, hawaye na bin ƙuncinta tace "ummi ina kika shiga kika barni za'a lalata min rayuwata a saka ni acikin duhun da ban san ranar fitowa ba". A ranta tace "Allah sarki ni Ayrah yanzu daga gobe rayuwa ta, ta ƙare, duk wani mafarki na da yah mufaddhal ya yazo ƙarshe,". Cikin kuka taci gaba da cewa " Yah mufaddhal bazan iya rayuwa da wanin ka ba, duk tsanani duk wahala sonka bazai bar zuciya ta ba, ko ƙaddara ta ƙaddara aurena da Tanko to gangar jikina kawai zai aura amma zuciyata tana tare da kai,ina fatan watarana Allah ya haɗa fuskokin mu, ina fatan mu rayu cikin inuwa ɗaya a matsayin ma'aurata,". Ita ka ɗai take magana kamar mahaukaciya,
___________ 🥀BAYAN DUHU🥀__________
FEATURE WRITERS ASSOCIATION....
*AISHA MUHAMMAD KABIR*
*MER'EESHER âœï¸*
Book 1
Page 13......
Cikin ɓacin rai yace "baki da hankali ko?, ina tunanin ki ya tafi da zaki ɓata min jiki". Ita dai tayi shiru ta sunkuyar da kanta ƙasa, tana hawaye, Yace "ba da ke nake magana ba?". Tace "I'm sorry Yah Ammar". Kallon ta yayi daga sama har ƙasa sai kuma yayi ƙwafa ya juya, i tama ta juya ta koma ɗakin su, Mubeenah ta ɗago kai tana kallon ta, tace "sister lafiya". Maya ta kalle ta, tace" wannan Yah Ammar ɗinne mana". Mubeenah tace "me ya Miki?". Maya tace "wai ban sani ba, zan kaiwa Yah Amjad kunun madara kawai ya bige ni abun ya zube a jikin sa, kuma ya tsaya yana min faɗa". Mubeenah tace "ikon Allah shiyasa nifa banason zaman mutumin nan a gidan nan yabi ya taƙura rayuwar Mutane kaman uban mu ne shi". Maya tace "Ni wallahi sai yanzu ma nakejin haushin hakurin da na basa, idan ni tunanina ya tafi wani guri shi ina nasa tunanin ya tafi?". Mubeenah tace "Allah ya kyauta amma sam Yah Ammar bai kyauta ba". Maya bata ƙara cewa komai ba, kawai ta kwanta akan gadon, tare da rufe idon ta, she wish bacci ma ya ɗauke ta, ko zata rage jin baƙin cikin da take ji idan ta farka,........
*AYRAH*
Wani tunani ne yazo mata lokaci guda ta miƙe ta nufi ƙofar fita, ai kuwa tayi sa'a Mama Abu tana zaune a tsakar gida ita da ƙanwar ta aunty Maryam da kuma Ma'u, ƙarisawa tayi gun Ma'u tace "ƙanwar mijina dan Allah ɗan ƙiramin mijina mana, a wayar ki inaso na faɗa masa wani abu". Ba Ma'u kaɗai ba hatta mama Abu da aunty Maryam sai da suka shiga shock, ka ɗan ya rage Ayrah ta fara dariya saboda yadda mama Abu ta sake baki da hanci tana kallon ta, ganin Ma'u bata da niyyar bata wayar yasaka ta sa hannun ta akan wayar, ai kuwa Ma'u ta sake mata , kallon Ma'u tayi tace " me kikayi saving numbern mijin nawa?". Ma'u tace "ɗan uwa". Searching Ayrah tayi tare da dailing bugu biyu, yayi picking babu ko sallama, Yace " sa'a dai ƙanwata". Ayrah tace " ba ita bace masoyi amaryar ka ce Ayrah". Tanko wani abu yaji ya daki zuciyar sa, yayi shiru na wani lokaci, Ayrah tace "baby kana jina". Yace "sa'a dai amaryar Tanko inajin ki wallahi Allah". Tace "dama kaga tun safe banci komai ba, kuma wallahi yunwa nakeji nace barin sanar maka nasan baxaka so amaryar ka ta kwana da yunwa ba". Yace " yanzu mekike son ci". Tace "kaza". Yace "angama yanzu za'a kawo miki ". Cikin shagwaɓa tace "Nagode sosai masoyi". Ta kashe wayar ta miƙawa Ma'u, kawai ta wuce ta barsu da sakakken baki, zama tayi a ɗakin tana hawaye tare da addu'ar Allah yasa plan ɗin ta yayi aiki, tana zaune after 30 minutes taji Muryar Tanko yana ƙwala mata ƙira da sauri ta fita, tana ƙaƙalo murmushi, tana fita ta ƙarisa inda yake tace" Barka da shigowa masoyi". Yace"sa'a dai amaryar Tanko ga kazarki hadda lemon gora aka haɗa miki, ta karɓa tare da godiya tace"Allah ya kare min kai mijina". Ya daka tsalle yace "wiyihuhu aradu sai ni Tanko angon Ayrah ". Ta juya tana murmushi ta shige ciki, sai a lokacin ya lura da su Mama Abu da suke kallon ikon Allah baki sake, Yace" ya dai kun antayo min ido ne?". Bai jira me zasu ce ba, yayi ficewar sa daga gidan, ita kuwa tana shiga ta laɓe a bakin ƙofa tana jira taji result ɗinta, Aunty Maryam ce ta kalli Mama Abu, tace "yanzu haka zaki bari wannan makirar yarinyar tana juya Miki ɗa?". Ma'u tace "ina wallahi da sake, ki duba kiga wannan kafin ayi auren fah kenan, inaga anyi auren kuma?". Mama Abu tace "Ni kam wallahi nama rasa abinyi". Aunty Maryam tace " ai kuwa ya kamata ki san abun yi, dan haka in kika bari ɗan ki ya auri wannan yarinyar to wallahi baƙin ciki ne zai kashe ki dan sai yadda tayi da shi ". Ma'u tace" tun wuri ki dakatar da auren nan idan ba haka ba, duk azabtar War da kikeyiwa yarinyar nan, agidan nan sai ta rama bayan ta auri Tanko ". Mama tace " kira min kawun ku yanzu a waya Ma'u". Ma'u tai dailing numbern kawunsu tabawa mama Abu, bayan sun gama magana, Mama Abu ta miƙa mata wayar ta, Ma'u tace "wani hanzari ba gudu ba, Mama ya kamata ki kori yarinyar nan a gidan nan, dan idan Tanko ya samu labarin fasa auren nan, kuma yazo yaga yarinyar nan a gidan nan akwai matsala, ". Ayrah sosai zuciyar ta, ta buga taja da baya ta zauna tana addu'ar Allah yasa kar mama ta amince ta koreta daga gidan, dan ita a plan ɗin ta fasa auren ne kawai amma babu batun korar ta a gidan, tana zaune suka shigo Ma'u ta wafce ledar hannun ta tace"munafuka wallahi bazaki ci kazar nan ba,wato kina so ki mallake min ɗan uwana ko?". Mama tace"Ma'u ɗago mata jakar kayan ta dan Allah mu korata waje". Ayrah tace "mama dan Allah kiyi hakuri ki rufamin asiri karki koreni cikin daren nan, wallahi ban san ina zan shiga ba". Mama Abu tace " wallahi sai kinbar gidan nan yau tunda ba na ubanki bane". Aunty Maryam ne taja hannun ta Ma'u kuma ta ɗauki jakarta suka wullata waje tare da wulla mata jakar ta, suka rufe gidan su, sosai Ayrah take kuka dan batasan ina zataje ba gashi dare yayi dan an daɗe da yin Isha, ganin kukan bazai kaita ba, ya saka ta ɗauki jakarta kawai tafara tafiya ba tare da sanin zata je ba.........
*MAYA*....
Bayan ta gama baccin ta, ta farka bathroom ta shiga tayi wanka ta fito , ta zauna a gaban dressing mirror, ta shafe jikin ta da tsadadden lotion ɗin ta, Sannan ta saka riga da wando masu taushi da laushi na bacci, ta feshe jikin ta da turaruka masu daɗin ƙamshi, sannan ta ta juyo ta ɗauki wayar ta akan bedside drower taga 9:30, ajjiye wayar tayi ta fice daga, a main falo ta samu Mubeenah da Yah Ahmad da fadilah suna hira ƙarisawa tayi jikin ta a sanyaye, ta zauna tare da sallamar ta, fadilah tace " Maya kin tashi kenan?". Tace "Erh wallahi". Mubeenah tace " Yawwa Yah Ahmad dan Allah yaushe Yah Ammar zai koma ne?". Dr. Ahmad yace" i don't know, wani abu ne?". Mubeenah tace "shi yasaka Maya baccin dole". Ta ƙarisa maganar tana ƙumshe dariyar ta, kallon ta Maya tayi tace"kiyi dariyar ki". Mubeenah zatai magana wayar ta, ta fara wringing tashi tayi tare da musu sallama ta wuce ɗakin su, Maya ta kalli fadilah tace"sister fadilah kunyi dinner be?". Fadilah tace " Erh fah munyi dinner tun ɗazu". Maya tace barinje nayi nima, tana faɗan haka ta miƙe, suma su Yah Ahmad tana tashi suka mata sallama suka wuce ɓangaren su, tana shiga kitchen ɗin kawai ta ɗaura tea, bayan tagama tea ɗin, ta juye a cup ta rufe, ta fice ɓangaren Yah Ahmad ta nufa, knocking tayi fadilah ta buɗe tace "Bissimillah Maya ki shigo mana, tace" no sister fadilah dama zuwa nai na tambaye ki, idan kina da snacks ki ɗeba min zan je naci ". Fadilah tace"ok barin kawo Miki". Daga haka ta juya ta koma ciki, bata daɗe ba sai ga ta, ta fito da bowl mai kyau ɗauke da snacks aciki, miƙawa Maya, Maya ta amsa ta mata godiya tare da sallama kawai ta wuce, tana shigowa falon ta kalle shi, hannun sa riƙe da kalan cup ɗin da ta juye tea ɗinta yana danne-danne a wayar sa yanayi yana sha, bata kawo komai a ranta ba ta wuce kitchen, tana shiga ta duba inda ta ajjiye tea ɗin ta, taga wayam, a ranta tace "kenan Yah Ammar tea ɗina ya ɗauke yake shanye wa". Har zata ƙara ɗaura wani sai kawai ta fasa, ta buɗe fridge ta ɗauki, nutri-milk ta juya ta fice daga kitchen ɗin,......
*Kuyi hakuri da wannan yau banajin daÉ—i wallahi so ban samu damar typing da yawa ba*.
___________ 🥀BAYAN DUHU🥀__________
FEATURE WRITERS ASSOCIATION....
*AISHA MUHAMMAD KABIR*
*MER'EESHER âœï¸*
Book 1
Page 14......
Bayan ta fito daga kitchen wani kallo ta watsa masa kafin ta wuce ɗakin su, ko da ta shiga bata tadda Mubeenah ba, amma taji ƙarar ruwa alamun, Mubeenah tana wanka, zama tayi a ƙasan carpet ɗin ɗakin ta ajjiye snacks ɗin hannun ta tare da nutri-milk ɗin, tunawa tayi bata ɗakko cup ba, dan haka ta juya ta koma kitchen, wannan karan bata ganshi a falon ba, sai ƙamshin turaren sa da yake tashi a falon , ƙarisa wa tayi kitchen ɗin, ta sameshi yana wanke cup ɗin da yayi using, bata ko kalli inda yake ba, ta ɗauki cup ta ficewar ta, shima haka ko inda take bai kalla ya ci gaba da abinda yake yi.......