Sashe 6
Bayan Duhu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yau ma bai dawo hospital in ba sai 5pm zaune yake a bakin gadon yana kallon ta, itama a zaune take a can dungun gadon tana wasa da yatsar ta, kallon ta yayi yace" Fulani". Tace "na'am". Yace " idan kin amince min inason naje na samu abbanki na nemi aurenki". Jin abun tayi tamkar a mafarki, ta kama bakin gyalen abayan ta, ta rufe fuskarta, tana dariya, yace "bakice komai ba". Tace "kar mu yaudari kan mu yah mufaddhal tausayi na kake ba sona kake ba". Yace " waya faɗa miki ko kin manta ana cewa daga tausayi soyayya take farawa, Fulani tabbas akwai wani abu a tsakanin mu wanda Allah ne kawai ya sanshi, amma tun lokacin da muka bigeki da mota, na fara jin wani abu game da ke". Tace " to Allah ya tabbatar da alkhairi ". Yace "Ameen yaushe zanje na samu Abban?". Tace " ba yanzu ba tukunna saboda yanzu ko kaje ma bazai amince da kai ba, saboda nima yanzu kallon karuwa yake min". Ta ƙarisa maganar hawaye na bin ƙuncinta, yace "haba Fulani ke fa musulma ce kuma ya kamata ki yadda da ƙaddara kyakkyawa ko mummuna , ki daina kukan nan haka kinji". Tace "to insha Allahu ". Sun daɗe suna hira, sai da yaji an kira sallah kafin ya miƙe ya mata sallama ya nufi masallaci, bayan ya dawo a inda ya barta ya sameta, da har zai mata maganar sallah sai kuma ya fasa, yace" mata kishirya zamu mai da ke gida, wannan karan insha Allahu zanje na yiwa baban ki bayani kuma zamu tafi da ta kaddun ki na asibiti as evidence ". Tace" Thom shikkenan ". Ta miƙe ta fara shirya wa, shi kuma ya fita zuwa office ɗin Dr Ahmad bayan ɗan lokaci, suka dawo tare har tagama shirya wa, ta tattara kayan ta, acikin ledan da ya siyo mata abayas, shida kansa ya karɓi ledan suka fita, Ahmad ke driving sai shi a front seat ita kuma a back seat, kallon Ahmad yayi yace "ku fara shirye-shirye dan na samu mata". Dr Ahmad yace " ai ka daɗe da samun mata dama". Yace "ina magana ne akan Fulani". Dr Ahmad yace "wacece kuma Fulani?". Yace "bayan ni da kai sai waye a motar nan". Dr Ahmad yace " ƙanwata". Sai kuma yayi shiru da ɗan wani lokaci kafin yace "to kafara min biyayya idan ba haka ba, bazan baka ƙanwata ba". Kallon sa kawai yayi ba tare da ya ƙara cewa komai ba, har suka iso unguwar tana directing ɗinsu ai kuwa sunyi Sa'a lokacin da suka ƙariso lokacin Abban ta yana zaune akan taburma a ƙofar gida sauƙa sukayi daga motar suka ƙarisa inda yake, cikin ladabi suka gaisheshi, ita kuma ta shige gida, bayan sun gaisa cikin ladabi suka masa bayanin cewa sun kaɗe ta ne, shine suka Kaita asibiti tare da gabatar masa da ta kaddun asibitin, sannan sukace sunyi ƙoƙarin kiran wani nata amma tace " bata haddace numbern kowa ba, tunda suke magana yake ta kallon su kamar wanda yake son tuna wani abu amma ya kasa, bayan sun gama masa bayani ya musu godiya sosai , suka masa sallama tare da ajjiye masa kuɗi a gefen sa, suka wuce,..
Ita kuma bakin ta ɗauke da sallama ta shiga, gidan a zuciyarta tana ta addu'ar Allah yasa Abba ya yadda da su, ai kuwa tana shiga ta samu mama abu tana girki, tace "mama ina wuni". Mama tace "riƙe gaisuwar ki munafuka, kawai sai yanzu kika ga damar dawowa daga yawon karuwancin naki ". " 'yata ba karuwa bace". Cewar Abba da yanzu shigowar sa, da sauri Ayrah ta juya ta rungume shi tana hawaye, yau dai Abban ta ya dawo bayan ta, ya kalli mama abu yace "kar na ƙara ji ko ganin kince wa 'yata karuwa". Mama abu tace "kayi hakuri ". Jiki na rawa ta shige ɗaki, a zuciyarta tana cewa na shiga uku ni abu yau asirin jikin Mallam ya karye, Abba ya kama hannun Ayrah yana bata hakuri suka shiga ɗakin sa, suka zauna, ya kalleta a hankali yace "mamana ina ummin ki?". Kuka ta fashe masa da shi mai tsuma zuciya tace "Abba ummi ta barmu Abba ummi ta daɗe da barin gidan nan ban san inda ummi na take ba". Shima kansa duk yanda ya kai ga jurewa sai da yayi hawaye, yace ". Mamana ki kwanta ki huta, zan je na sanar da jami'an tsaro". Tace "to Abba". har zai fita ta kalle shi tace "Abba". Ya juyo ya kalle ta, tace "wanda ya kawo ni ɗazu farinne ya siya min wannan wayar". Yace "bari sai na dawo zamuyi magana". Tace "to". Yana fita bai daɗe ba sai ga, Sa'adatu ta shigo har suna karo da mama abu a hanya, tana sauri zata fita, ita kuma Sa'adatu tana shigowa, ko ta kan Sa'adatu da ta bige bata biba, ta fice, babban tashin hankalin da mama abu ta shiga shine bokan da ya mata aiki akan Abba ya mutu, gawar sa har ta fara wari acikin daji, dan haka dole ta koma gun wanda ya mata aiki akan ummi, da sauri ta fice daga jejin ta nufi inda ɗayan bokan nata yake.....
A ɓangaren Ayrah kuwa tana kwance ta jiyo muryar Sa'adatu tana ƙwala mata ƙira, ta leƙo tace "kishigo ƙawata ina ɗakin Abba na". Sa'adatu ta ƙarisa ta zauna tana kallon Ayrah, tace "Ayrah na yadda dake bazan taɓa zargin ki da aika ta abinda ba shine ba, amma ya kamata ki sani abinda kika aikata ba dai-dai bane taya zamu nemeki murasa har kwana ɗaya da yini ɗaya, kinyi tunanin mu da muka damu da ke wani irin hali zamu shiga?". Tace "kiyi hakuri ƙawata". Nan ta kwashe labarin duk abinda ya faru ta bawa Sa'adatu kuma ta nuna mata wayar da Amjad ya siya mata,
Farinciki a fuskar Sa'adatu ba'a cewa komai tace "alhamdulillah Allah Nagode maka Finally dai ƙawata zata huta da wahala". ..
AMJAD.....
Shi kuwa suna juyawa ya kalli Ahmad yace "yawwa na tambaye ka mana?". Yace "ina jinka". Yace "dan Allah yarinyar nan bata maka kama da mubeenah?". Yace "wallahi nima naga kamar su, kawai dai hasken ta ya banbanta da na mubeenah ne hasken ta ya zama kalan naku, shiyasa tafi mubeenah kyau". Amjad yayi dariya yace" wato mu hasken namu daban yake".yace "Erh mana ai hasken naku ya banbanta da namu"........
AYRAH......
Sa'adatu bata bar gidan nan ba sai bayan Isha, mama abu ma bata dawo ba sai 9 Abba kam neman ummi yayi ta yi har 9:30 kafin ya dawo, lokacin har ta koma É—akin su tayi bacci,
Washe Gari.....
Misalin ƙarfe 9:00am na safe tana zaune tana wanke-wanke kamar yadda ta saba, Tanko ya shigo gidan ko sallama babu, bata kula shi ba, ya fara ƙwala kiran mama! Mama!! Da sauri mama abu ta fito tana tambayar sa ko lafiya, yace " mama yanzu saboda bakya ƙaunata Erh shine kawai zaki bar yarinyar nan ta fara karuwanci da manya manyan mutane?". Ayrah tace " Ni ba karuwa bace kuma insha Allahu bazan aure ka ba". Ai bata ankara ba taji ya ɗauke ta da mari, ta dafe ƙuncinta yace "ko zaki mutu sai kin aureni". Mama tace "ƙara mata marar kunyar banza". Ya kall unii mama yace " mama kawai a aura min yarinyar nan kowa ma ya huta". Mama tace" ka kwantar da hankalin ka akwai abinda na shirya nan da wata ɗaya zata zama matar ka".
Yace " Sa'a dai mama Allah ya biya wallahi Allah". Dai-dai nan Ma'u ta shigo ko sallama babu, ko Tanko ne ya kalle ta yace " Sa'a dai ƙanwata, ɗan yarfa min wani abu mana". Hannu ta sake a jakar ta taciro 5k ta bashi tai wucewar ta ciki, Ayrah dai cigaba da wanke-wanken ta tayi, kamar bata gurin bayan ta gama tayi shara ta ɗaura abincin rana, shi kuwa Tanko tuni ya fice daga gidan, bayan tagama abincin rana ta shiga ɗakin su ta ɗauki wayar ta, Ma'u sai bin wayar take da kallo, tana fitowa ta ɗauki bocket in ɗiban ruwan ta, ta fice, gidan su Sa'adatu ta nufa, mama tayi farincikin ganin ta samu lafiya taita sakawa su, Amjad albarka, tana fita daga gidan ta wuce ɗiban ruwa bayan ta gama ɗiban ruwan ta shiga wanka, bayan ta fito, ta saka ɗaya daga cikin abayan da Amjad ya siya mata,
Mama tace"ke kije ku fara shirye-shirye zamu bar unguwar nan saboda munafukai sunyi yawa"......
___________ 🥀BAYAN DUHU🥀__________
*A'isha Muhammad Kabir*
-Mer'eesher-âœï¸
FEATURE WRITERS ASSOCIATION....
7....
Mamice zaune a falo ita da mubeenah sun shirya sai ƙamshi suke yi, Maya da Ahmad tare suka shigo falon suma sun shirya abinsu, sanye maya take da abaya blue tayi kyau sosai, suna ƙarisowa Mami ta kalle su, tace "sai yanzu kuka ga damar fitowa for how long kuka barmu muna jira anan". Ahmad yace" ayi hakuri Mami". Mami zatai magana kenan, ƙamshin sa ya cika falon, Maya ce ta juya tana kallon sa, a hankali ta sauƙo da idon ta kan kayan jikin ta, sai kuma ta juya ta kalli mubeenah, Mami tace" dan Allah kuyo sauri mu tafi". Mubeenah ta kalli Mami yayinda suke fita daga falon tace "Mami amma a motar mu zamu tafi ko?". Tace "a'a wallahi ni fa har yanzu Ban gama yadda da driving ɗin ku ba". Maya ce ke driving sai mubeenah a front seat, sai motar can kuma Dr Ahmad ke driving Amjad a front seat sai , Mami a back seat, motar su Amjad ce ta fara fita, sai Maya ta bi bayan su, a wani makeken gida suka kutsa hancin motan nasu, suna parking suka fito, gidan baban gidane mai ɗauke da part-part,