Sashe 4
Bayan Duhu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ayrah tana hawaye tabawa mama labarin duk abinda ya faru, ta share hawayen ta tace "yanzu barin baki paracetamol kisha". Tana faɗan haka ta tashi ta nufi ɗaki ta kawo mata maganin da ruwa, sai da mama tayi da gaske kafin Ayrah tasha maganin saboda bata son shan magani, bayan tasha tace "mama ki juye goron nan tunda kina ci, kawai ki bani dubu biyu acikin kuɗin nan ". Yadda tace haka maman tayi, sai kuma ta ƙara kallon mama tace "mamaki ara min wayar ki idan da kati nayi kira". Mama tace "to". Ta miƙa mata wayar, wayare ƙwalin kanta tayi , ta bincika cikin gashin kanta ta ciro wata paper, numbern jiki ta ɗauka tare da dailing, har kiran ya katse ba'ayi picking ba, ta ƙara kira a karo na biyu, har ta cire rai sai kuma taga anyi picking, karawa tayi a kunnen ta, sai kuma ta fara kuka mai tsuma zuciya, "stop carrying ". Shine abinda yace, yana jin zuciyar sa tana bugawa da sauri, amma kamar ba da ita yake ba, taci gaba da kukan ta, ya kashe wayar, ta tsaya tana kallon wayar kamar zata ƙara kira sai kuma ta fasa, tana kwance ko 2 minutes bata ƙara ba, sai gashi ya kira,
Picking tayi tare da sallama, ya amsa sai kuma yace "why are you carrying?". Murya ƙasa-ƙasa tace "bana da lafiya ne ji nake kamar zan mu......". Ai bai bari ta ƙarisa ba, yace " zanzo inda muka ajjiye ki ranar, zan ƙariso nan da 15 minutes, yana faɗa ya kashe wayar, ajjiye wayar tayi tana bin wayar da kallo, mama da yanzu fitowar ta daga ɗaki hannun ta riƙe da kofi, ta kalli Ayrah tace "tashi ki sha kunun nan kinji". Ayrah ta tashi ta karɓi kunun ta sha, duk ƙarfin hali take, Allah ne kaɗai yasan yadda takeji, haka ta daure ta karɓi tiren goron nata agun mama bayan mama ta juye, ta tashi ta fita, gidan su ta shiga bakin ta ɗauke da sallama, mama abu dake zaune a tsakar gida ba abinda take yi,...
Ta ɗaga kai ta kalleta, Ayrah ta miƙa mata kuɗi da tiren, mama abu tace "yawwa gacan wanke-wanke na haɗa miki kiji kiyi yanzu nan, ai Ayrah ko kallon inda take fa, batayi ba ta fice daga gidan tana dafe kanta saboda yadda yake mata ciyo, ga wani hajijiya da take ji ƙarfin hali kawai takeyi tana tafiya tana dafe jikin gini hawaye na bin ƙuncinta, yana zaune acikin matarsa ya hango ta, da sauri ya tada motar ya ƙariso inda take, ya buɗe mata front seat yace " shigo". Shiga tayi ya tada motar ya juya, tunda ta shiga ta lumshe idonta ƙamshin turaren sa wanda ya haɗu da sanyin AC take shaƙa, a hankali ta buɗe idanun ta da su kai ja saboda wahala ta sauƙe su akan shi, tace "good morning". Yace "morning ya jikin?". Tace "alhamdulillah". Yace " meyake da munki ?". Tace "ban sani ba kawai dai kaina ne nakejin kamar ana bugamin guduma sai kuma zazzaɓi da nakeji ka ɗan". Yace "ok dama tuntuni kinayi ne lokaci zuwa lokaci ko kuma?". Tace "sometimes inaji amma ba sosai ba kawai sai na danne bana faɗawa kowa sai ƙawata Sa'adatu saboda babu wanda zai saurereni ita kuma sai ta siya min magani na sha shikkenan ". Yace "ok". Daga nan kuma shiru ya biyo baya ta ƙara lumshe idonta, shi kuma ya ci gaba da driven da yakeyi zuciyar sa cike da tunani kala-kala akan ta, har suka ƙarisa asibitin aka fara duba ta........
________ 🥀 BAYAN DUHU 🥀 _______
*AISHA MUHAMMAD KABIR*
*Ma'eesher*âœï¸
Feature writers association
F.U.W.A
...4
Tana kwance a ɗakin su ba bacci take amma zuciyar ta cike da tunane-tunane kala-kala wayar ta ce tafara wringing, hannun ta ta miƙa ta ɗakko wayar asaman bedside drower, kallon wanda ke kiran take, numbern anyi saving da "LOML* tare da emoji na love, picking tayi tare da sallama, bayan ya amsa yace "kina ina". Tace "gida". Yace "ok ki haɗa min breakfast mai kyau ki kawo min hospital office in Dr Ahmad ". Tace"ok". Tare da kashe wayar, ta miƙe ta nufi kitchen bata daɗeba ta gama ta dawo tayi wanka, ta saka baƙar abaya mai kyau da tsada, tai rolling kanta da farin veil, sai hand bag da plate shoe in ta shima white, simple make-up tayi, ta fito wani dadɗan ƙamshi yana tashi daga jikinta, ɓangaren mami ta nufa ta sanar mata, kafin ta koma kitchen ta ɗauki haɗaɗɗen basket in da haɗa masa komai aciki, ta nufi ƙofar fita, .........
AYRAH......
An duba ta sosai, an ɗaura mata drip an mata allurai, ta samu bacci, ta daɗe tana baccin, kafin a hankali ta fara buɗe idonta ta ɗaura su akan shi, murmushi ya sakar mata, yace "ya jikin". "Alhamdulillah " tace, sai kuma ta fara ƙoƙarin tashi amma ta gagara, yace "sannu ki koma ki kwanta jikin ki babu ƙarfi". Komawa tayi ta kwanta tana kallon sa, yana zaune akan kujera yana danne-danne a wayar sa, wayar ce tafara wringing, picking yayi tare da sallama, Maya dake zaune a mota cikin sanyin murya tace "ina parking space ko in ƙariso?". Yace "no kijirani anan ina zuwa". Tare da kashe wayar, ya maida kallon sa kan Ayrah da ta zubawa saman room in ido, yace "I will be back soon". Kai kawai ta ɗaga masa ya fice, yana zuwa ya buɗe front seat ya shiga, tana zaune tana chatting da mubeenah tana tambayar ta ina ta shiga ne tazo ɗakin su bata ganta ba, yana shigowa ta ajjiye wayar tana kallon sa, yace " ina kika sani inda ake sai da jallabiya da abaya na mata masu kyau?". Bata kawo komai a ranta ba, ta sakar masa murmushi, tace "algazaru ventures". Yace "ok I'm coming barinje in dawo ki raka ni". Tace "ok". Yana fita ta turawa mubeenah recording hiran da sukayi, shi kuwa da ya fita sai da ya buɗe back seat ya ɗauki basket in kafin ya koma ciki, a yanda ya barta haka ya sameta ya ajjiye basket in, yace barina ƙira nurse ta taimaka miki kici abinci make sure kin sha magani bayan kin gama ci, sannan ta taimaka miki kiyi wanka kafin na dawo zanje wani guri yanzu ". Tace "insha Allahu " . Juyawa yayi ya fice, ya tura mata nurse ya koma inda Maya take, suka tafi, shi yake driving ita kuma tana zaune a back seat, time to time tana kallon shi, ba tare da ya kalle ta ba yace "tunda na dawo banga kunje islamiyya ba, haka banga kunje aiki ba".
Tace" islamiyya dai muna hutu, aiki kuma insha Allahu gobe zamu fara fita". Yace"ok" suna tafiya tana directing ɗinsa har suka ƙarisa tare suka fito suka shiga yace"taje ta zaɓi duk abinda take so sannan ta zaɓawa mubeenah ma". Tace"ok". Sanda ta gama zaɓa suka je gurin biya yace "taje mota ta jirashi yana zuwa". Bata kawo komai a ranta ba ta fita, zuciyar ta cike da farinciki ko ba komai yau wanda take so ya bata lokacin shi har ya fitar da ita shopping, shi kuwa tana fita shima yaje ya jido abayas guda 10 masu kyau ya zo ya bada ATM ɗin sa, bayan yayi making payment, ya fito ya buɗe boot ya saka mata nasu ya saka nasa a back seat , ya fita suka wuce,
A bakin asibitin yayi parking ya É—auki ledan nasa, itama fitowa tayi ta kalle shi, tace "thank you". Murmushi kawai ya sakar mata, ya nufi hospital in, Yana shiga ya sameta tana kwance tayi duk abinda yace, sallama yayi ta amsa masa tace"sannu da dawowa". Yace "Yawwa Fulani". "Fulani". Ta maimaita sunan a zuciyarta, ajjiye mata kayan yayi yace " ka kaya ki canza ni zan wuce Company idan na dawo zan biyo na dubaki Ahmad zai kawo miki lunch ". Tace "Nagode sosai Allah yasaka maka da alkhairi". Yace "Ameen" har zai fice ya juyo ya kalle ta , yace " make sure kina shan magani akan lokaci". Tace "insha Allahu". Yace "idan na dawo zamuyi magana mai muhimmanci". Tace "Allah ya dawo da kai lafiya". Ya amsa da Ameen yayinda yake fita". Tunda ya fita bai dawo ba har bayan la'asar kamar yadda ya faÉ—a Dr Ahmad ne ya kawo mata lunch taci suna ta hira da yake bashi da wuyar sabo har sun saba sosai jinshi take kamar É—an uwanta na jini, sai 5pm ya shigo bakin sa É—auke da sallama, tace "wa alaikassalam".
Ya ƙariso ya zauna a kan kujeran yana kallon ta, yace "ya jikin?". Tace " da sauƙi alhamdulillah". Yace "Allah ya ƙara sauƙi". Tace" Ameen, sannu da dawowa". Yace "kin sha magani?". Tace "Erh". Yace " sallah fah". Tace "nayi". Yace "yawwa masha Allah". Hannun sa ya saka a aljihun sa ya ciro waya techno spark 50 ya miƙa mata, yace ki riƙe wannan akwai layi aciki sanna akwai number ta duk lokacin da kike buƙatar wani abu sai ki kirani, sannan akwai data a layin ko kallo kinayi saboda yana ɗebe miki kewa idan babu kowa a gurin ki". Tace "a'a ka barshi wallahi Nagode ". Ya haɗe rai ya shiga yanayin da bata taɓa kallon sa aciki ba fuskar nan babu annuri yace"karɓa". Jikin ta na rawa ta karɓa dan har ga Allah ya bata tsoro, dai-dai nan Dr Ahmad ya shigo bakinsa ɗauke da sallama suka amsa masa, ta shi yayi ya koma bakin gadon ya zauna Dr Ahmad kuma ya zauna akan kujerar , ya mata ya jiki ta amsa, . Amjad ya kalle ta yace " dama na faɗa miki akwai maganar da nake so muyi da ke mai muhimmanci". Tace "Erh". Yace "ina so ki bamu labarin ki and please karki ɓoye min komai na miki alƙawarin zamu taimake ki". Sunkuyar da kanta tayi hawaye na bin ƙuncinta gurin yayi shiru babu abinda kakeji sai sautin kukan ta..........