Sashe 9
Ba Ita Ba Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Murɗa handle ɗin ƙofar ta yi bakinta ɗauke da sallama lumshe idonta ta yi saboda wani irin ƙamshi daya ziyarci hancinta murmushi ta yi har saida dimful ɗinta ya loma ta ce"uhnnnnn yaya Farooq ɗan ghayu" ƙara sawa ciki tayi baya cikin parlon sai kawai ta shige bedroom ɗin batareda taji koda ɗar ba, waro idnaunta ta yi ganin nan ma baya nan hakan yasa ta zauna gefen bed ɗinsa tana jiran ya shigo juyawa zatayi sai ta hangi wayarsa da sauri ta ƙarasa wajen tana kallon wayar a fili ta ce"laa wayar ma akunne" ɗauka tayi tana kallon hoton dake kan screen ɗin, da sauri ta miƙe tsaye tana sake waro manyan idanunta sai kuma ta yi dariya ta ce"Allah sarki yaya Farooq ashe har hoto ya yimin jiya" ta faɗa tana dariya taɓe baki ta yi sai kuma ta ce"ko yaushe nayi bacci ohho" ajiye wayar tayi sannan ta koma ta zauna tana Kalle-Kalle cikin bedroom ɗin, murɗa handle ɗin ƙofar akayi ya shigo da mamaki yake kallonta ita kuwa da gudu tazo ta rungumeshi tana dariya ta ce"yayaaa nayi missing naka sosai" dakyar ya iya saka hannunsa ya rungumeta shima yana murmushi ya ce"same ƙanwata" ɗagowa tayi tana jan gemunsa ta ce"yaya na tawo maka da tsaraba"waro idanunsa ya yi ya ce" da gaske?" gyaɗa masa kai ta yi ya ce"okay ki bani" girgiza kai tayi tana haɗe hannayenta a ƙirji ta ce"inada condition" murmushi ya yi yana girgiza kansa ya ce"Ma'eesha rigima inaji" dariya ta yi ta ce"please ka siyomin ice-cream yanzu sai na baka" har ya buɗe baki zai faɗi wata magana sai kuma ya yi murmushi ya ce"Shikenan kamar angama don't worry" rungumeshi ta yi ta ce"yawwa yayana amma please kar ka bari Father ya sani"gyaɗa mata ya yi sannan ta juya ta fita daga ɗakin, tsaki ya yi yana kallon bayanta ya ce"Mumu" sannan ya ƙarasa ya ɗauki wayarsa ya fita shima.
*WEDNESDAY*
9:00pm.
*Saudi Arabia*
*RIYADH*
*Al-Olaya Residence*
Zaune yake cikin wani katafaren haɗaɗɗen parlon mai tafiya da imanin mutane wani irin parlon ne wanda kana gani kasan a ƙasar waje kake ƙasar wajen ma kuma inda ake ji da ganiyar kuɗi wani irin sanyi ne irin mai ratsa jijiyar nan ne ke tashi a parlon zaune yake yana taunar cingam cikeda isa da jinkai yana sanye cikin wasu English wears t-shirt da trouser Black colour yana danna wayarsa aƙalla ya ɗauki kusan one hour yana jiransa amma har yanzu bashida alamun fitowa tsaki ya yi sannan ya tashi tsaye yana bin parlon da kallo sannan ya yi waje, buɗe wata ƙofa ya yi mai kamada ta zinare ya rabbi nan ma wani irin ƙaton parlon ne dan har ya fi wancen girma amma bai kai tsaruwar wancen ba wasu mazane majiya ƙarfi suna sanye cikin uniform black colour kana kallonsu kasan babu wasa a tare dasu ƙara sawa cikin parlon ya yi inda wasu mata ke zaune su biyar dukkaninsu farare ne kuma kana ganinsu kasan ƴaƴan manyane saidai suma ƙaddara ta faɗawa rayuwarsu, zaune suke duka sunyi shiru suna kallon Tv inda ake haska wani show babu alamar wahala atare dasu suna sanye cikin wasu banzar shiga wacce kwata-kwata batayi kamada shigar musulmai ba wata ƴar ƙaramar rigace irin mara hannun nan iya gwuiwa sun naɗe kansu da bandana kallonsu Taj ya yi sai kuma ya yi murmushi cikin sanyin murya ya ce" Tyha" da sauri wacce ya kira sunanta ta juya ta kalleshi sai kuma tayi murmushi da sauri ta taso tana kwarkwasa tana zuwa ta shige jikinsa rungumeta ya yi yana dariya ya ce"nayi missing naki sosai" ɗago kanta tayi tana kallonsa ta ce"nima haka kadawo amma?" gyaɗa mata kai ya yi ya ja hannunta ya ce"muje ki rakani" fitowa sukayi tana yi masa hira ganin inda ya nufa yasa ta waro idanunta tana kallonsa da kyakkyawar fuskanta ta ce"ina zamuje ne?" jan kumatunta ya yi ya ce" wajen Zaki" da sauri ta sakeshi ta ce"wait" sannan ta juya da gudu. Girgiza kai ya yi dan yasan me ta tafi yi ya tsaya yana jiranta not too long ta fito tana sanye da Abaya black colour tayi rolling veil ɗin murmushi ya yi ya ce"kuna matuƙar tsoran Zaki" dariya ta yi ta ce"ba dole ba kaima fa kasan halinsa" Taj ya ce"hmmm nima nan wani tym ɗin tsoransan nakejin mutum sai rashin mutunci" ta ce"kaga nidai babu ruwana wlh" dariya ya yi daidai lokacin suka zo bakin ƙofar murɗa handle ɗin ƙofar ya yi wani irin ƙamshin turaren Creed Aventus Eau de perfume spray shine ya daki hancinsu lumshe idanu suka yi a tare sannan ya shiga bakinsa ɗauke da sallama tsaye yake jikin wani ƙaton Enlargement na hoto ya zuba masa idanu yana sanye cikin wata armless Fara wacce takama jikinsa sosai sai Chinos Three-quater black colour gashi ne zube kan gadon bayansa tamkar na mace yasha Saloon duk ya kanannaɗe kamar macaroni ya sanya Prada brand black colour akansa hannunsa ɗaya cikin aljihun wandon ɗaya kuma yana riƙeda wani haɗaɗɗen mug, kusan mintuna biyu da shigowarsu amma bai juyo ba kuma badan bai ji shigowar tasu ba saidan wata irin halitta da ubangiji ya yi masa ta jin kai. Girgiza kai Taj ya yi sannan ya sake yin gyaran murya ya ce"Zaki" a hankali ya juyo cikin wani action mai ɗaukar hankali ya ilahy ubangiji ya yi halitta akan fuskar bawansa tamkar ba mutum ba saboda tsananin kyau tun daga girarsa wacce take cike da gashi baƙiƙƙirin da ita sai dogon hanci wanda yake har baka ga lips ɗinsa sunyi wani irin pink alamun yana yawan taunesu ganin yanda suka zuba masa idanu kamar basu taɓa ganinsa ba yasa ya haɗe rai yana waro musu manyan idanunsa masu matuƙar kwarjini hakan yasa suka sunkuyar da nasu taɓe baki ya yi bai ce komai ba ya nemi kujera ya zauna ya shiga girgiza ƙafa da kallo Tyha tabi ƙafarsa wata irin kyakkyawar gargasa ce kwance kan farar fatar tasa batasan sanda ta saki wata ajiyar zuciya ba tana lumshe idanunta ita inama wata rana Zaki ya nemeta ai da tafi kowa farin ciki saidai sanin shi ba halinsa kenan ba ya sanya ta kawar da tunanin daga cikin kwakwalwarta, riƙe hannunta Taj ya yi sannan ya jata suka zauna kan kujera ɗago kansa ya yi yana kallonsu sai kuma ya ce cikin hucky voice"Keee get out" da wani mugun sauri Tyha tayi waje har tana neman faɗuwa ko kallonta bai yi ba ya mayar da kansa gun Taj ya ce"where is she?" "Tana mota amma bata farfaɗo ba that's why na barta, nd then kuma naji Farooq yana mini wata magana wacce ban kai ga fahimtar ba" yana danna wayarsa ya ce"uhnn ina jinka" gyara zama Taj ya yi ya ce"cewa yake wai ba ita ba ce yarinyar daya siyar nd lokacin dana ɗaukota saida na kirashi ya tabbatar min da cewa ita ce amma yanzu ya ce wai ba haka ba" ajiye wayar ƙirar iphone 16 ya yi yana maida dubansa ga Taj ya ce"then what he mean, Taj kasan halina banason rubbish kuma ni bai dameni ba na rigada na biyasa dan hakan ko yau na samu wanda zai karɓi yarinyar nan zan bashi ne without second thought" murmushi Taj ya yi ya ce"to dan Allah na karɓeta hannu bibbiyu wlh zan biya yanda kayi mata kuɗi please Zaki kayi min wannan taimakon" wani kallo Zaki ya watsa masa ya ce"ɗan iska kawai kai bakada wani aiki sai na Sex ne kai kenan abu ɗaya, wait dan Allah mata nawa ka yiwa ciki tell me truth" tuntsirewa ya yi da dariya ya ce"kai bakada dama wlh ai inada kayan aiki da tsari nakeyin komai, nidai dan Allah kayi min wannan alfarmar wlh yarinyar ta haɗu" taɓe baki Zaki ya yi ya ce"bring her" okay ya ce sannan ya miƙe ya fita daga parlon, girgiza kai Zaki ya yi sannan ya cigaba da danna system ɗin dake gefensa, after some minutes ya dawo yana rungume da ita da kallo Zaki ya bisu har ya kwantar da ita kan ɗaya daga kujerun parlon zama ya yi yana kallonsa ya ce"gatanan kamar baka ɗauki Mutum ba ban taɓa ganin yarinya mara nauyi irinta ba kamar bata cin abinci" kallonta Zaki ya yi wanda hakan yasa ya miƙe tsaye cikin tafiyarsa da cikkaken namiji mai ji da kansa ya ƙarasa gabanta hannunsa zube cikin aljihu yake kallon kyakkyawar fuskanta taɓe baki ya yi sai kuma ya koma ya zauna yana kallon Taj ya ce"saboda kyanta kake sonta?" murmushi Taj ya yi ya ce"to wa yaƙi mace mai kyau?" "Ni" kallonsa ya yi sai kuma ya tuntsire da dariya ya ce"ai kai Aliyu banda kai a lissafi dan ba kai ɗaya bane, yanzu nidai zaka bani ita ko A'a" buɗe baki ya yi zai yi magana daidai nan ta buɗe idanunta kallon inda take ta yi sai kuma ta miƙe a birkice tana kallonsu ba Taj ba hatta Zaki saida ya sake kallonta, murmushi ya yi ya ce"woww what a prettiest girl" da sauri Muhaira ta miƙe tsaye ta kallesu duka sai kuma tayi waje da gudu bin bayanta Taj ya yi da gudu yayinda Zaki ya tsaya yana kallon ikon Allah taɓe baki ya yi sai kuma ya bi bayansu shima.
Tsaye ya samesu a farfajiyar ƙaton gidan sunata kokawa da Taj harda wasu guards ɗinma nema take tafi ƙarfinsu dan turawa ɗaya take musu ta watsar dasu sannan ta ƙara nufar waje su bita da gudu su riƙeta, wani kyakkyawan murmushi ya yi wanda ya ƙara fito da zallar kyawunsa girgiza kansa ya yi yana kallon dramar da akeyi tamkar a cinema, kallonsa Taj ya yi cikin ɗaga murya ya ce
"Zakiiiii dan Allah help me wlh tafi ƙarfina"