Sashe 11
Ba Ita Ba Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A ɗan firgice ta kalleshi sai taga ba ita yake kallo ba wayarsa yake dannawa kiran wayar ya shiga yi bayan an ɗaga ya ce"uhnnn sai ka zo" abinda kawai ya ce sannan ya kashe wayar wata kujera dake facing ɗinta ya zauna yana karkaɗa ƙafa wanda ke nuni da isa da taƙama kallonta ya yi from head to toe sai kuma ya taɓe baki cikin wata iriyar hucky voice ya ce"hyy come here" kasancewar tana zuwa makaranta dukda ba kullum hakan yasa ta gane abinda yake nufi, jikinta babu ƙwari ta ƙaraso wajen tana jan ƙafa zama tayi a gefen ƙafarsa ta sunkuyar da kanta cikin raunin murya ta ce"gagg...gani" idanunsa a rufe suke ya kifa kansa a jikin kujerar yana jinta saida ta faɗa sau uku sannan ya ɗago yana kallonta da mamaki take kallonsa ganin yanda idanunsa suka sauya kala zuwa jaa jijiyoyin kansa duk sun tashi ya haɗa zufa dukda AC dake kowace kusurwa ta parlon, sosai Muhaira ta tsorata hakan yasa ta fashe da kuka tana toshe bakinta, ya ilahy tamkar ɗigar dalma haka ya dinga jin kukanta akansa a hankali hannunsa ya fara kakkarwa ƙoƙarin yake ya yi mata magana amma bakinsa ya gagara furta komai gashin bashida wata mafita yasa ya kamo hannunta da sauri da miƙe tsaye dukda yanda takejin jiri harga Allah ita tsoro ya bata hakan yasa ta sake rushewa da wani irin kuka cikin zafin nama ya janyota ta faɗo kan ƙirjinsa sannan ya riƙe fuskarta gam a hannunsa iyaka rikicewa Muhaira tayi hakan yasa itama nata jikin ya shiga rawa batasan meke damunsa ba amma tasan duk abinda zai sa mutum ya dinga ha tofa ba mai daɗi bane ganin taƙi tayi masa shiru ya sanya ya janyota sosai jikinta har suna jin numfashin juna a hankali ya ɗora fuskarta akan tasa har sannan kuma ya gagara cewa komai sai zufa wacce ke sakko masa, ita kuwa Muhaira tsorone ya hanata yin komai sai kawai ta cigaba da rera kukanta ganin taƙi yi masa shiru ya sanya ya fashe da kuka shima kamar ƙaramin yaro tsabar mamaki batasan sanda ita tayi shiru ba ta zuba masa idanu tana kallon ikon Allah kamar wannan mutumin yana kuka taɓ ta faɗa a ranta.
Saida ya yi mai isarsa sannan ya yi shuru yana sauke ajiyar zuciya kusan 5mins kafin ya janyeta a jikinsa ya tashi batareda ya kalleta ba ya shige bedroom ɗinsa, "taɓ babba da shagwaɓa taɓɗijan" Muhaira ta faɗa tana kallon ƙofar ɗakin nasa, wani irin murɗawa cikinta ya yi ta sanya hannayenta ta dafeshi tana sakin kuka yunwa take ji kamar ta mutu rabonta da abinci har ta manta dan batasan yau yaushe ba balle ta tuna ranar ita burinta ma bai shige ta tafi daga nan ba ko wama ya kawota?????.
Ganin har kusan ƙarfe 12pm bai sake fitowa yasa ta share hawayenta ta kifa kanta gefen kujera haka wani baccin rashin abinyi ya sake ɗauketa.
*2:30am*
Wani irin sanyin ne ke ratsa ƙashinta wanda hakan ya nemi ɗaukewar numfashinta batasan sanda ta miƙe zaune ba tana fashewa da wani kuka gwanin ban tausayi yunwa takeji, ga wani zazzaɓi daya kawo mata farmaki duk jikinta ciwo yake mata sake kallon ƙofar bedroom ɗin tayi sai kuma ta tashi da sauri ta koma ta zauna saboda kanta da ya yi wata irin sarawa ganin batada zarafin tafiya ya sanya sakko daga kan kujerar ta shiga tafiya da rarrafe kamar ƙaramar yarinya saida taje bakin ƙofar sannan ta miƙe tsaye dakyar tana lumshe idanu, murɗa handle ɗin ƙofar ta yi ta tura kanta ciki saurin jingina tayi da jikin ƙofar tana toshe bakinta saboda wani irin ƙamshi da sanyi da suka cure waje guda, sanyin ya yiwa fatarta yawa wasu hawayene suka shiga zarya akan fuskarta kamar ta juya ta fita amma kuma yunwar da takeji bazata barta tayi haka ba. Tafiya tafara kamar wacce babu laka a jikinta har ta ƙaraso gabansa kwance yake kan gadon ya rufe duk jikinsa da duvet. Shashshekar kukanta ce ta sanya ya farka dan kwata-kwata baya iya bacci waje da hayaniya a hankali ya yaye bargon dake jikinsa kamar ɗazu yanzuma babu kaya jikinsa da alama haka ya saba baya kwanciya da kaya, kallonta ya yi sai kuma yaja siririn tsaki ya ce"kee I'm ur mate da har zaki shigo min ɗaki?" girgiza masa kai tayi sai kuma ta sake fashewa da kuka tana kifa kanta gefen gadon, da mamaki Zaki ya kalleta dan bai saba ganin mace mai yawan kuka irin haka ba, tsaki ya ya sannan ya sanya hannunsa zai tureta wani zafi yaji a hannunsa hakan yasa ya ƙara taɓa wuyanta cikin sanyin murya ya ce"are you sick?" gyaɗa masa kai ta yi ya haɗe rai ya ce"bakida baki?" tashi zaune tayi tana murza idanunta cikin kuka ta ce"zazzaɓi nakeyi kuma yunwa nakeji" harararta ya yi ya ce"to tunda yunwa kikeji cinyeni" sunkuyar da kanta tayi tana safe Fashewa da wani sabon kukan, baki buɗe Zaki yake kallonta dan shi a zatonsa ma ko aljanun ne suka dawo banda haka yarinya ta dinga kuka babu dalili, haɗe ransa ya yi ya ce"kee wato ke shagwaɓaɓiya ce ko?" Ita dai kukanta take bata kallesa ba ya ce"rufemin baki ko na kwaɗa miki mari" haɗiye kukan nata tayi tana jan numfashi. Tsaki Aliyu ya yi sannan ya janye duvet ɗin jikinsa ya miƙe tsaye bai sake bi ta kanta ba ya fice daga parlon, turo bakinta ta yi tana binsa da kallo sai kuma ta jingina da prame ɗin gadon mai taushi kamar kujera, lumshe idanunta ta yi tana sauke ajiyar zuciya, shigowa ya yi hannunsa riƙeda robar dabino sai wani pack na biscuits ajiyewa ya yi gefen gadon sannan ya juya wajen Freezer ya ɗauko mata fresh milk ajiye mata ya yi ya ce"to mayunwaciya eat" kallonsa Muhaira tayi ya watsa mata wata harara sai ta sunkuyar da kanta tsaki ya yi sannan ya buɗe wata ƙofa ya shige ciki, da sauri ta shiga ƙoƙarin buɗe bottle ɗin robar saidai kwata-kwata batada kwari hakan yasa ta sake rushewa da kuka turo ƙofar ya yi yana kallonta ya ce"kee mene kuma?" nuna masa robar tayi fuskarta shaɓe-shaɓe da hawaye ta ce"nakasa buɗewa" wani takaicine ya turniƙeshi ya girgiza kansa ya ƙaraso wajen fizgar robar ya yi ya buɗe sannan ya miƙa mata ya juya yabar wajen, dolema gobe ya rabu da yarinyar nan idan ba haka ba sai ta saka masa ciwon zuciya.
Cikin sauri ta shiga cin biscuit ɗin tana korawa da madarar har ta cinye tass dukda babba ne sannan ta buɗe robar dabinon wani irin lumshe idanu tayi tana taunawa saida ta cinye na bakinta sannan ta buɗe idanunta tana kallon robar wani kyakkyawan murmushi tayi barinma da taga zuma kwance akansa a hankali ta sake ɗaukan wani ta ci tana murmushi haka har ta cinye na robar tass sannan ta ajiye robar sauke robar da ledar biscuit ɗin tayi a gefenta ta gyara zamanta kan gadon ta kwanta bargon taja ta lulluɓa ta saki wani kyakkyawan murmushi har saida beauty point dinta suka loma ta ce"ƙamshi" ta faɗa tana rufe idanunta nan da nan wani bacci mai matuƙar daɗi ya ɗauketa.
Kiraye-kirayen sallar asuba da aka fara ya sanya ya fito da mamaki ya ƙaraso yana kallon yanda ta ƙugundune cikin lafiyayyen bargonsa tana bacci ɗora hannunsa ya yi a ƙugu tana kallon zallar rainin hankali irin na yarinyar tsaki ya yi har zai tasheta sai kuma ya rabu da ita da mamaki ya kalli robar dabinon sai kuma ya tuntsire da dariya mara sauti ganin da ya yi tass ta cinye komai babu abinda ta rage kallonta ya yi ya ce"witch" sannan ya shige toilet dan ɗauro alwala.
*Nigeria*
*MAITAMA DISTRICT*
*MA'EESHA POV*
Lumshe idanunta ta yi tana kai chocolate ice-cream ɗin bakinta cikin jin daɗi ta ce"yaya may god bless yhu" murmushi ya yi ya ce"Ameen Shalele, yanzu dai ina tsarabata zan tafi kinga dare nayi" murmushi ta yi ta ce"yaya kenan wait for me nagama shan ice-cream zan ɗauko maka" buɗe baki ya yi zai yi magana wayarsa ta shiga ƙara kallon sunan dake kan screen ɗin ya yi sai ya ce"kinga idan kin gama kin kawomin ɗaki bye" mikewa ya yi ya fice ta bishi da kallo sannan ta cigaba da shan ice-cream ɗinta hankali kwance, saida ta shanye tass sannan ta tura robar ƙasan bed gudun kada Mami ta shigo ta tashi ta zuge trolley ɗinta sannan ta ɗauki wata leda wacce ta zubo masa kayan ta fice da sauri. Tana ƙoƙarin buɗe handle ɗin ƙofar taji Mami ta ce"Ma'eesha!" a ɗan firgice ta juyo sai kuma ta saki ajiyar zuciya tana tace a shagwaɓe"Mami yhu scared me" Mami ta ce"ina zaki je a wannan daren?" turo baki ta yi ta ce"yaya Farooq zan kaiwa tsarabarsa" wani kallo Mami ta yi mata Wanda yasa ta sunkuyar da kanta ta ce cikin kakkausar murya"koma ɗaki" sanin halin Mami wani lokacin yasa ta bi gefenta ta shige apartment ɗinta da gudu tana sakin kuka, girgiza kai Mami ta yi sannan ta shige daman General ta fito ɗaukarwa wani File.
Yana duba file ɗin gabansa ya ce"kenan me kike nufi?" numfasawa Mami ta yi ta ce"zuwa yanzu ya kamata ace Ma'eesha ta daina shigewa Farooq coz kasan alaƙar dake tsakaninsu bayan nan kuma duk sun fara girma akan me zata dinga zuwa apartment ɗinsa da daddare wannan bai dace ba yallaɓai" zare glasses ɗin fuskarsa ya yi yana kallonta ya ce"
# *BA ITA BA CE*
# *MA'EESHA*
# *FAROOQ*
# *General*
# *SQUAD 2024*
# *Nanameera ce!*.
[8/6, 5:50 PM] NanameeraðŸ˜âœŒðŸ»: *BA ITA BA CE!..💖💖*
*Ameenatou I Ibrahim*
*Nanameera*
*MIKIYA WRITERS ASSO...*
_Hauwa'u Omar writer of A WANI COMPANY Allah ya baki lafiya Masoyiya 😢, pray for my twinkle wish yhu speedy recovery, Allah ya baki lafiya mai ɗorewa 🤲._
```Page 08```
*RIYADH*
*Al-Olaya Residence*
*8:30am*