← Book details Ba Ita Ba Ce Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 27 OF 29

Sashe 27

Ba Ita Ba Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Murmushi Dmash ya yi bayan yaga shigewar motar Zaki ya yiwa drivern magana suka shiga gidan kasancewar gidan babu wasu securities sai mai gadi yasa ya ce masa wajensa yazo sanin yasan yana zuwa wajen nasa yasa bai hanasu shiga ba, shiga cikin gidan ya yi mutanensa na biye dashi kana ganinsu kaga marasa mutunci da imani kallon parlon ya yi ganin babu kowa a ciki yasa ya haye upstairs kai tsaye kuma bedroom ɗin ya nufa yana shiga hangota kwance tana sharar baccinta hankali kwance lumshe idanu ya yi yana cije baki sai kuma ya yi wani killer smile ya ƙarasa gabanta cikin takunsa na isa yana zuwa ya sanya hannunsa ya yaye bargon jikinsa runtse idanuwansa ya yi ganin surar jikinta dan ƴar ƙaramar sleeping dress ce a jikinta wata dariya ya saki sannan ya.

_Free pages sun kusa ƙarewa only two pages remain 😂 you can start making ur payment via 9086030007 Hauwa lawan adamu opay 500# for normal group 1k for VIP posting sau biyu a rana ki biya sister bazakiyi dana sani ba nayi muku alqawarin haka🤝😍_

_BA ITA BA CE!_

# *SQUAD 2024*
# *Power*
# *Unconditional love*
# *Trafficking*
# *Nanameera ce ✍️!*
[8/13, 11:43 AM] Nanameera😍✌🏻: *BA ITA BA CE!...💖💖*

*Nanameera*

*MIKIYA WRITERS ASSO...*

```Page 19&20```

*Last free pages*

A firgice Muhaira ta farka tana kallonsu ɗaya bayan ɗaya sai kuma ta saki wata razananniyar ƙara hawa kan gadon ya yi ya riƙe hannunta cikin sanyin murya ya ce"hyyy I'm not here to hurt you kinji" gyaɗa masa kai ta yi da sauri dan gaba ɗaya a tsorace take murmushi Dmash ya yi sannan ya ce"tawo muje" cikin rawar murya ta ce"in...ina?" bai ce mata komai ba ya kama hannunta suka sauka daga kan gadon tsorone fal fuskar Muhaira sai dube-dube take ko za taga Zaki amma bata ganshi ba suna fitowa compound ɗin gidan ta zare hannunta daga nasa tana kwaɓe fuska kallonta ya yi sai ya yi murmushi cikin sanyin murya ya ce"mene ne?" "ni Papi zani" numfasawa ya yi Sannan ya ce"to ai nima wajensa zan kai ki" langwaɓar da kai ta yi ta ce"nidai mu jira shi a nan" dafe kansa ya yi ya ce"to ai shima yana can yana jiranmu Muhaira kinga let's go" turo baki tayi sannan ta zauna kan wata kujera tana haɗe rai ta ce"ni dai ya ce na dinga jin magana kuma ai bai cemin na fita ba kaga idan na fita faɗa zai yimin kawai ka kirashi shi ya zo" shiru Dmash ya yi yana saurarenta ya fuskanci bazata taɓa yarda ya fita da ita ba dan da alama tanada kafiya da gardama da idanu ya yiwa wani yaronsa magana gyaɗa masa kai ya yi sannan ya ƙarasa ta bayanta wani gyaɗa ya rufa mata a fuska nan da nan idanunta suka rufe baya tayi zata faɗi ya yi saurin tare ta tunda mai gadin yaga haka ya yi saurin kiran wayar Zaki amma baya picking hakan yasa ya rasa yanda zai yi yana kallon sun ɗaukota ya ƙarasa wajen duk da tsoron da yake ji cikin dakkakiyar murya ya ce"Sir ina zaku tafi da ita" kallonsa yaran sukai dan tuni Dmash ya shige mota girgiza kai ya yi ya ce"aikuwa babu wanda ya isa ya fita cikin gidan nan har sai mai gidan ya dawo" taɓe baki Dmash ya yi ya kalli Drivern ya ce"what are you waiting for?" girgiza kai ya yi a nutse ya ce"shot him" ƙarar bindigar da naji shine yasa na kalli wajen amma me sai naga gateman ɗin a kwance cikin jini yanata kokawa da numfashi ko second ɗaya basu ƙara ba a cikin gidan suka fita, Above 10mins kafin Zaki ya ƙaraso gidan cikin wani irin speed ya ƙarasa wajen mai gadin tsugunawa ya yi ya riƙeshi dan tun sanda ya tura masa msg hankalinsa yake a tashe dukan kumatunsa ya yi ya ce"si... Sir I'm sorry nakasa cetonta" girgiza kai Zaki ya yi"don't worry john isn't ur fault" wani irin jan numfashi ya yi yana rike hannun Zaki ya ce"Sir na sanka karka barshi kar ka rabu dashi kada ka bari yallaɓai nasan zaka iya kaji..."tari ne ya turnuƙeshi ya yi saurin sakin hannunsa riƙo fuskarsa Zaki ya yi ya ce"don't worry john yanzu zan kai ka asibiti kaji zaka samu lpy" kallonsa ya yi da idanuwansa wanda suka sauya kala sun rine sunyi jajur dasu ya girgiza masa kai yana murmushi a hankali kuma ya sauke wani wahalallen numfashi kansa ya yi baya runtse idanunsa Zaki ya yi for some seconds kafin ya buɗe su ya kalli fuskar John wacce a yanzu ta zama gawa daidai nan securities suka shiga shigowa gidan da guards ɗinsa bai ce musu komai ba ya shige gidan su kuma suka ɗauke John daga wajen.

Kai tsaye bathroom ya shiga yana zuwa ya sakarwa kansa shower ta ruwan sanyi yana jin yadda ruwan ke ratsa kowace ƙofa ta jikinsa hannayensa ya tura cikin gashin kansa wanda shima ya gama jiƙewa da ruwan ya jima sosai a haka kafin ya kashe showern ya yi wanka sannan ya fito sanye da bathrobe Acn ɗakin ya kunna nan da nan wani irin sanyi ya mamaye ɗakin kai tsaye kan royal bed ɗin ya kwanta yana lumshe idanunsa above 10minutes kafin wani baccin wahala ya ɗauke shi. A firgice ta farka tana bin inda take kwance da kallo kafin kuma ta fashe da wani irin kuka mai gunji nan take ta fara birgima a ƙasa tana kiran sunan Papi buɗe ƙofar a kayi ya shigo hannunsa riƙeda mug da sauri ya ƙaraso gabanta ya ajiye mug ɗin a kan table sannan ya kamo hannunta turewa tayi cikin kuka ta ce"ka barni ni karka sake riƙeni ni wajen Papina zani" ta ƙarashe maganar tana fashewa da kuka janyota Dmash ya yi ya shaƙe wuyanta cikin kakkausar murya ya ce"keee I'm not ur mate duk ranar da kika sake yimin tsawa saina kasheki" iyaka tsorata Muhaira ta tsorata hakan yasa ta haɗe jikinta waje guda sai rawar sanyi take tuni fa fara ficewa hayyacinta tsaki ya yi sannan ya juya ya fice daga ɗakin kai tsaye kuma nasa ɗakin ya nufa dan yau babu abinda zai hanashi karɓar budurcinta. Ƙarar Alarm ce ta farkar dashi a hankali ya buɗe idanunsa ya ɗauki aƙalla awanni 3 yana baccin kuma ba ƙaramin daɗin hakan yaji ba tashi ya yi bakinsa ɗauke da addu'a ya shige toilet wanka ya sake yi sannan ya fito ya shirya cikin wasu suit black colour ko tsayawa gyara gashinsa bai yi ba ya juya ya yi waje, yana zuwa aka buɗe masa mota ya shiga gidan baya kafin drivern ya ja motar da gudu suka bar wajen tun a mota ya buɗe system ya shiga dannawa a hankali kuma tym to tym yake magana da mutane a waya a haka har suka ƙaraso gidan nasa yana shiga ya yi apartment ɗin su Tyha zaune ya samesu suna hirar cikin sanyin murya suka gaishe shi gyaɗa kansa ya yi sannan ya ce"get ready" ok sukace masa sannan ya juya ya shige apartment ɗinsa zaune ya samu Taj ya shirya cikin wasu English wears murmushi kawai ya yi masa sannan suka gaisa babu wanda ya sake cewa komai a Cikinsu shi ya yi sama shi kuma Taj ya yi waje.

*ASOKORO VILLA*
*RAMLAH POV*

Cikin shashshekar kuka ta ce"ni Mommy nagaji da jin wannan maganar da kike faɗa min kina gani fa gobene ɗaurin auren amma babu wani abu da kika yi wlh Mommy zan iya mutuwa idan Khalil ya yimin kishiya ni bazan jure ba mutuwa zanyi Mommy" ta ƙarashe maganar tana rushewa da wani sabon kukan murmushin takaici Mommy tayi ta ce"kenan Ramlah kina ganin kamar na gaza ne ko?, kina tunanin zan bari Khalil ya yi aure kenan ko?, kenan duk baki yarda da abubuwan da nake miki ba kenan idan ba daban ni ba babu yanda za'a yi Khalil ya aureki dan ko mahaifinsa bazai yarda ba amma yanzu akan wannan ɗan ƙaramin abun kike ɓata ranki nima nawa yana ɓaci bari kiji indai aka ɗaura auren Khalil da Fateemah gobe to na yadda ki sauyani a matsayin uwa!" da sauri Ramlah ta kalleta ta gyaɗa mata kai rungume mahaifiyartata tayi tana goge hawayen fuskarta ta ce"thank you Mommy" murmushi tayi sannan ta ɗago fuskarta ta ce"tashi ki tafi ki kwanta dare ya yi sosai" gyaɗa mata kai kawai tayi sannan ta tashi ta fice daga ɗakin ajiyar zuciya Mommy ta sauke sannan itama ta tashi ta fita.

*MAITAMA DISTRICT*
*MA'EESHA POV*

A hankali take tafiya a cikin gidan ko ina ya yi shiru kowa ya kwanta bacci dan lokacin wajejen 12am ne tura ƙofar tayi a hankali kwance ta samesu suna bacci ƙarasawa tayi ta tsuguna wajen General ta dakeshi da hannu da sauri ya buɗe idanunsa kallonta ya yi da mamaki sai kuma ya tashi zaune hasken ɗakin ya kunna yaga ta zuba masa idanu tana kallonsa murmushi ya yi ya ce"meya faru?" tura baki tayi gaba batace masa komai ba, Mami wacce ta farka sannan ta kallesu ta ce"lafiya?" ɗaga kafaɗa ya yi ya ce"i don't know kawai ganinta nayi" da hannu Mami tayi mata alama da tazo tasowa tayi ta zauna gefenta Mami ta kalleta ta ce"mene ne?" girgiza mata kai Ma'eesha tayi sai kuma ta nuna mata bacci za tayi Mami ta ce"muje na rakaki ɗaki ki kwanta" tura baki tayi sai ta nuna mata kan gadon General ne ya ce"a nan zaki kwanta" da sauri ta gyada masa kai ya yi ya ce"common" tashi tayi ta kwanta kan cinyarsa yana shafa kanta not too long bacci ya ɗauketa tashi Mami tayi ta ce"bari a mayar da ita ɗaki" girgiza kai General ya yi ya ce"barta ta kwana a nan ɗin tunda haka take da buƙata" shiru Mami tayi sai kuma ta koma ta kwanta kasancewar gadon babba yasa ya ishesu suka kwanta duk su ukun rabonda su kwana tare da ita tun kafin ta fara zuwa makaranta sai gashi yau tarihi ya maimaita kansa.

*RIYADH*
*Al takhasosi residence*
Chapter 27 · 0% Book details