Sashe 17
Ba Ita Ba Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Da sauri Taj ya girgiza masa kai yana yi masa nuni da kar ya ce komai, furzar da wani zazzafan numfashi ya yi kana ya ɗauke kansa, ganin kamar bashi a mara ba yasa Dmash ya ce"kai har kanajin ka isa da kake aikata abinda kayi niyya?, wane kai ɗin?, har ni zaka dinga rainawa hankali ina yi maka magana ka kawo min yarinya amma ka mayar dani ɗan iska yaro wato kawota ne bazaka yiba ko me?" da sauri Muhaira ta sake shigewa jikin Zaki tana rufe fuskarta a ƙirjinsa dan ba ƙaramin tsorata tayi da Dmash ba. Ganin har sannan bai ce komai ba kuma bashida niyyar yin magana yasa Dmash ya sanya hannunsa yana ƙoƙarin fizge Muhaira daga hannunsa, girgiza kai Zaki ya yi sannan ya janye yarinya yana mayar da ita bayansa cikin wata iriyar murya ya ce"Sir ya kamata ka tsaya iya matsayarka kasan irin abinda zaka dinga yimin or else..." ya ƙarashe maganar yana taune lips ɗinsa baki buɗe Dmash ke kallonsa dan koda wasa bai taɓa jin Zaki ya yi masa makaman iyar wannan maganar ba yana bin duk maganar daya faɗa masa da muhimmanci amma yau daga ganin yanda yake ɗaga muryarsa zaka gane ba lafiya yake ba, Taj ne ya ƙaraso yana kallon Dmash ya ce"Sir please sorry maybe akwai abinda ke damunsa dan Allah ka koma zan tawo maka da yarinyar"
"Stop joking Taj billahil Azeem bazan bada yarinyar nan ba sbd haka ma kasan abinda zaka yi masa alƙawari amma banda ita mark my words" juyawa ya yi ya haye sama cikin zafin nama Muhaira na biye dashi. Kwafa Dmash ya yi sannan ya ce"ka gargaɗi abokinka idan ba haka ba zan yi masa abinda bai taɓa tsammani ba, ba'a faɗa dani a samu nasara" ya juya ya fice daga parlon sauran suka mara masa baya, girgiza kai Taj ya yi sannan ya haye saman yana kiran sunan Zakin.
Zaune ya sameshi kan kujera ya ɗora ƙafa ɗaya kan ɗaya sai huci yake kamar wani mayunwacin Zakin, zama Taj ya yi jikin hannun kujera yana dafashi ya ce"please Zaki kayi haƙuri da abinda ya yi maka sannan kuma ka ɗauki yarinyar nan ka bashi kodan lafiyarka kada wannan mutumin wanda ka tabbatar da babu Allah a ransa ya cutar dakai dan Allah" cikin ɓacin rai ya janye hannunsa daga kafaɗarsa ya ce"dalla can cikani wlh kome zai yi saidai y yi amma bai isa na bashi yarinyar ba zan ɗauki kowace kasada akan rayuwarta saboda haka leave me alone" da mamaki Taj yake kallonsa dan yasan halin Zaki da kafiya amma bai ɗauka zai kafe akan yarinyar ba ajiyar zuciya ya sauke sannan ya ce"to faɗa min meyasa bazaka bada ita ba?" miƙewa tsaye ya yi yana kallonsa ya ce"saboda haka nayi niyya" ya juya ya bar wajen
"Kana sonta ne?" Taj ya faɗa yana kallonsa, tsayawa ya yi cak ya saki handle ɗin ƙofar sannan ya dawo yana kallonsa ya ce"wa ni?, God forbid! bazan bada ita bane saboda yarinyar ta bani tausayi tabbas akwai wani abu cikin rayuwarta wanda ba daidai ba tanada buƙatar mentor wanda zai dinga kulawa da ita sbd haka nayi alƙawarin kulawa da rayuwarta muddun ina numfashi kamar yanda ta iya kirana da sunan mahaifinta zan tabbatar mata da wannan muradin nata bayan wannan babu wata alaƙa dake tsakanina da ita sbd haka kasan me zaka dinga cemin" yana gama faɗin haka ya juya ya shige bedroom ɗin yana buga ƙofar da ƙarfi. Miƙewa Taj ya ya sai kuma ya girgiza kansa ya ce"jarababbe kawai".
*Next day*
Da sassafe ta tashi bayan tayi sallar asuba ta zauna tana karatun Alkur'ani mai girma wajejen 6:30am ya shigo gidan daga masjid haka kawai yaji yana son ya ganta, shiga ɗakin ya yi bakinsa ɗauke da sallama ga mamakinsa sai yaga wayam babu kowa waro idanunsa ya yi yana sake kallon ɗakin ko ina ta shiga?, fitowa ya yi yana ƙoƙarin shiga bedroom ɗinsa ya juyo ƙamshi na tashi hakan yasa ya tafi zuwa direction ɗin da yake jiyo ƙamshin, turus ya tsaya ƙofar kitchen ɗin yana mamakin wanda yake girki a ciki bai sake mamaki ba saida ya shiga ciki ya ganta ta taƙarƙare tana ta faman aiki ƙarasawa ya yi inda take tsaye ya zuba mata idanu yana kallonta, cikeda ladabi ta sunkuya ta ce"ina kwana Papi?" bai amsa mata ba kawai ya gyaɗa mata kai sanye yake cikin wata embroidery Jallabiya Black colour ya ɗora hula akansa hannunsa riƙe da cazbaha yana ja. Yana kallonta ta ɗauki kwai tafasa sannan ta sanya masa species ɗin data gani a wajen takunna wuta tana shirin kunna gas ya kalleta ya ce"be careful" da sauri ta juyo tana kallonsa sai kuma ta ce"please Papi ka kunna min zafi inaji" ɗauke kansa ya yi sai kuma ya ƙaraso wajen, dakyar ta daidaita numfashinta saboda wani irin ƙamshi daya taki hancinta a hankali ta lumshe idanunta. Tsayawa ya yi a bayanta ya zuro hannayensa ta tsakanin hammatarta sannan ya karɓi letar ya kunna mata sannan ya ɗora pan ɗin akai ya matsa yana kallonta tagama komai kuma yaƙi fitane saboda kada wani abun ya sameta saida ta zuba a plate sannan ya fice daga kitchen ɗin ya shige ɗakinsa.
Bai fito ba sai wajen ƙarfe 11am yana sanye cikin wasu English wears wata deep V-neck t-shirt sai kuma Cargon Three-quater gashin nan nasa yasha gyara gwanin sha'awa kwance ya ganta kan kujera one seater ta dunƙule jikinta waje ɗaya girgiza kansa ya yi sannan ya ƙarasa inda take yana zuwa ya ja ƙafarta a razane ta buɗe idanunta tana kallonsa sai kuma ta tura baki tana cewa"to ba na ajiye maka naka ba ai ban cinye ba kuma" taɓe baki ya yi dan baima fahimci akan abinda take maganar ba ya juya yabar wajen kai tsaye fridge ya nufa yana zuwa ya ɗauko dabino pack ɗaya sai yogurt roba ɗaya ya dawo ya zauna. Da kallo ta bisa sai kuma ta haɗe rai ta miƙe tana tafiya a nutse ta koma kitchen ɗin, kallon plate ɗin data ajiye masa ya yi sai kuma ya kalleta ta ce"ai na ajiye maka naka" abincin ya nuna sai kuma ya nuna kansa ta gyaɗa masa kai ya galla mata harara ya ce"ni ne zanci abincin ki ƙazama dake" turo baki tayi gaba tuna kwalla ta taru a idanunta ta ce"to meyasa bazaka ciba?, Bani kura yana cin abincina idan na dafa" taɓe baki ya yi yana kai dabinonsa baki lumshe idanunsa ya yi saboda zaƙin zumar daya dakeshi saida ya cinye sannan ya kalleta ya ce"saboda ke ƙazama ce Mumu witch that's why bazan ci abin hannunki ba" fashewa tayi da kuka ta kwanta tana birgima akan lallausan carpet ɗin wajen girgiza kansa ya yi yana murmushi ya cigaba da cin abincinsa saida ya gama sannan ya goge bakinsa da tissue. Taj ne ya yi sallama ya shigo ya amsa masa can ciki, zama ya yi yana kallonta ya ce"subhanallahi ke dawa beauty?" cikin shashasha kuka ta faɗa masa abinda ya faru, murmushi ya yi ya ce"sorry dear taso kiga abinda na kawo miki" tashi tayi tana goge hawayen fuskarta ta zauna a ƙasan ƙafarsa ya miƙa mata wata takarda.
Karɓa tayi ta kalla sai kuma ta miƙa masa yana murmushi ya ce"kinsan ta mene?" girgiza kanta tayi ya ce"admission later ɗinki ce gobe zaki fara zuwa makaranta" miƙewa tayi tsaye cikeda murna tahau tsalle a parlon kamar wata ƙaramar yarinya saida tayi mai isarta sannan ta juyo tana kallonsu hararar da taga Zaki ya watsa mata ya sanya ta shiga taita yinta ta sunkuyar da kanta tana murmushi. Dawowa tayi ta zauna cikin sanyin murya ta ce"Nagode sosai" murmushi ya yi ya ce"bani zaki godewa ba Zaki ne yasa a kaiki" da sauri ta kalleshi taga ba ita yake kallo ba hakan yasa ta miƙe ta ƙarasa inda yake a tsugune ta zauna a cinyarsa ware idanunsa ya yi yana kallonta da alama tafara sabawa da zama a cikinsa cikin sanyin murya ta ce"Allah ya ƙara maka arziƙi ya baka abinda kake nema Nagode sosai" wani kyakkyawan murmushi ne ya suɓuce masa ya shafa kanta yana gyaɗa mata kai cikeda da murna ta shige bedroom ɗinta tana rawa kamar wata Baby. Murmushi Taj ya yi yana kallonta ya ce" gaskiya yarinyar nan zero tension ce ji yadda take murna dan zata fara zuwa makaranta" girgiza kai Zaki ya yi bai ce komai ba ya miƙe yana karɓar takardar ya shige bedroom ɗinsa.
*FCT, ABUJA*
"Ma'eesha!! Ma'eesha!! Ma'eesha!"