Sashe 8
Ba Ita Ba Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
*6:30pm*
Cikin son kwantar masa da hankali Mami ta ce"wai dan Allah General mene abun tashin hankali anan?, kasan fa inda Ma'eesha take kuma yau ta ce zasu dawo amma duk kabi ka rikice" wani banzan kallo ya watsa mata sannan ya juya ya fice daga bedroom ɗin, bayansa tafi har ya sauka main parlon na gidan dialing numbern Farooq yayi, suna zaune shida Mommy kowannesu da fara'a a fuskarsa ta ce"shiyasa nake alfahari dakai son nasan duk abinda ka sanya a gaba sai ka aiwatar yanzu mene ne nagaba?" buɗe baki ya yi zai magana kiran General ya shigo wayarsa, ɗagawa ya yi cikin ladabi sai kuma ya ce"ok gani nan" tashi ya yi yana kallon Mommy ya ce"kizo muje kisha labari, yau zanga yanda wasu zasu rikice" tuntsirewa tayi da dariya sannan ta miƙe tabi bayansa, hatta yanda suke sauke ƙafarsu a ƙasa zaka gane cewa cikin farin ciki suke, yana ya tsaya yana kallon General ganin yanda duk ya birkice ya ce"Father lafiya dai?" General ya ce"please gwada kiran Ma'eesha na kira har yanzu switch up gashi har ana shirin margib bata dawo ba" okay ya ce sannan ya shiga dialing numbern ta, still dai akashe take cewa, nan take tashin hankali ya bayyana a fuskar General ya ce" bari naje school ɗinsu na tambaya maybe ko wani abun ne" baki buɗe Mommy take kallonsa sai kuma ta ce"dan girman Allah ya yallaɓai ka nutsu, haka zakaje makarantar tasu duk ka fita hayyaci?, Ma'eesha fa da girmanta kuma i think kodai basu tawo bane" da sauri Mami tace"faɗa masa dai" kallonsu ya yi duk idanunsa sun yi jaa ya ce cikin ɗaga murya" bazan kwantar da hankalin nawa ba!, nace bazan kwantar ba!, ina naga wani kwanciyar hankali bayan ƴata bata dawo gida ba?, madadin ku tayani baƙin ciki da nuna tashin hankali shine ma kuke cewa na kwantar da hankalina you said I should come down saboda ba ƴarku ba ce kema kuma wai har da ke kina matsayin uwarta nonsense!" ya ƙare maganar yana kallon Mami, numfasawa Mami tayi sannan ta ce"Allah ya huci zuciyarka yallaɓai amma ni gani nai..."
"Heyyyyyyyy!, Shout up!!"
Shiru Mami tayi tana kallon mijin nata, itama kanta hankalinta a tashe yake amma General ya damata shiga tashin hankali kuma shi baya iya ɓoye nasa indai akan Ma'eesha ne. Cikin sanyin murya Farooq ya ce"Father dan Allah came down yanzu zan je school ɗin su na tambaya tunda..." Maganar ta maƙale a maƙoshinsa saboda sallamar Ma'eesha data daki kunnuwansa da sauri kuma a matuƙar razane ya juya mai zai gani?, Ma'eesha ce tsaye daga ɗan nesa dasu tana sanye cikin Abaya black colour hannunta riƙe da ƙaramar trolley ɗinta da gudu ta tawo tana zuwa ta rungume Father sai kuma ta saki wani irin raunataccen kuka, Farooq bai san sanda ya zauna kan kujera ba koma faɗawa ya yi bashida masaniya, Mommy kuwa jikinta sai rawa yake cikin sarƙewar murya ta ce"Ma..Maee.. Ma'eesha ke ce!" Kuka Ma'eesha ta cigaba tana ƙara shigewa jikin mahaifinta, General hannayensa yasa ya rungumeta ƙam shima a hankali yake sauke ajiyar zuciya Mami kuwa hamdala tayi a zuciyarta sannan ta nemi waje ta zauna, sun ɗauki lokaci mai ɗan tsawo a haka har saida Ma'eesha ta yi shiru sai ajiyar zuciya take saukewa, nauyin da yaji ta sakar masa yasa ya tabbatar bacci tayi hakan yasa ya ɗauketa kamar Baby ya rungumeta sannan ya haura sama without looking at anybody. Bayansa Mami ta bi hakan yasa Mommy tayi nata apartment ɗin da sauri tana zuwa ta faɗa kan gadon tana sakin wani kuka akaro na wajen uku kenan sun sake faɗuwa, anya kuwa zasuyi nasara??, Shigowar Farooq ya sanya ta miƙe zaune jijiyoyin kansa duk sun tashi idanunsa sunyi wani irin mugun ja ko ba'a faɗa maka ba kasan yana cikin tashin hankali mara misaltuwa, ko kallonsa Mommy bata yiba ta cigaba da rera kukanta wayarsa ya ɗauko ya yi dialing wata number wacce ta kasance international number ce, saida ya yi wajen 5missed call sannan aka ɗaga ana shiddan, cikin faɗa ya ce
"Heeeee!! Daman haka mukayi daku??, Why zaku yaudareni?" a hankali mutumin yake buɗe idanunsa cikin wata iriyar murya ya ce"uhnnnnn!, Ahhhhh!!, Beb" cikin ɗaga murya Farooq ya ce" kaiiii au wani abunma kake daban?, ina yi maka magana kana harkar gabanka?, kace min kun saceta ashe ƙarya kake!!" da sauri ya ture yarinyar dake kansa ya miƙe zauna yana gyara zaman wayar a kunnensa ya ce"Hey guy bangane me kake cewa ba, wace yarinya kake magana akai?, ka siyar mana da yarinya mun biyaka kuɗinka sannan kuma yanzu kana mana wani maganar nonsense!" gaba ɗaya kan Farooq ya kulle ya kasa fahimtar komai, cikin sanyin murya ya ce" please Taj ka fahimtar dani wlh Ma'eesha tadawo gida yanzu haka tana wajen babanta ko kuma sakinta kuka yi bayan nan?" mikewa Taj ya yi yana zura wata bathrobe ya ce lemme show you" yana faɗin haka ya yi waje, wani bedroom ya buɗe sannan ya sake kiransa vedio call yana ɗagawa ya ce"look at her"
"What!!!"
Sake waro idanunsa ya yi waje, babu abinda ya rabata da Ma'eesha Allah mai halitta baki buÉ—e yake sake kallonta kwance take kan royal bed É—in har sannan kuma bacci take bata farka ba, cikin É—aga murya ya ce
"Wannan ai *BA ITA BA CE!*"
# *Incident*
# *Human trafficking*
# *Destiny*
# *Unconditional love*
# *BA ITA BA CE!*
# *SQUAD 2024*
# *Nanameera ce!*[8/4, 8:13 PM] NanameeraðŸ˜âœŒðŸ»: *BA ITA BA CE!..💖💖*
*MIKIYA WRITERS ASSO...*
*nanameera08* _arewabooks_
*Nanameera ce!*
# *SQUAD 2024*
```Page 06```.
Cikin ɓacin rai Taj ya ce"kai malam me kake nufi?, wane irin ba ita ba ce to wacece kenan?, kaine fa ka bamu pic nata nd bayan na ɗaukota na kiraka ka ce Eh ita ce then yanzu kuma ka zo kana yimin wani nonsense" bakin Farooq na rawa ya ce"ka fahimceni Taj wlh ba Ma'eesha ba ce coz yanzu ita ta dawo gida ma amma bansan mene ne abinda ke going ba, kawai tunda an yi haka ka saketa tunda bansan wace ba" wani killer smile Taj ya yi yana kallonsa ya ce"da alama kanada matsala a ƙwaƙwalwarka ko?, kana tunanin Zaki zai asarar kuɗaɗensa ne?, ko ita ce koma ba ita ba ce wannan matsalarka ce ba tawa ba kai bari ma na ƙarashe maka magana zuwa anjima zamu shiga Riyadh sbd haka karka sake kirana akan wannan maganar" yana faɗin hakan ya katse kiran cikin ɓacin rai ya ce"aikin banza ina cikin jin daɗi na zai takura min nonsense!" ya faɗa yana kallon kyakkyawar fuskar Muhaira sai a sannan na lura kamarsu ɗaya da Ma'eesha babu abinda ya raba tamkar twins haka suke lumshe idanunsa ya yi ya ce"wowww kaga yarinya da halitta ina ma Zaki ya bar min wlh I'll pay for her" murmushi ya yi shi kaɗai sai kuma ya juya ya fice daga ɗakin har sannan yana kallon fuskar Muhaira. Kallon screen ɗin wayar ya yi baki buɗe dan yama rasa abinda zai yi tabbas yasan Zaki bazai taɓa yarda da rainin hankali ba amma shi yanzu matsalarsa ɗaya idan ba Ma'eesha ba ce to kenan wacece wadda har take kamada ita haka harda shi kansa ya kasa ganesu tabbas akwai wani abu something fishy, ajiyar zuciya ya sauke sannan ya cilla wayar tasa kan bed ya shige toilet dan watsa ruwa.
*MA'EESHA POV*
Kwance take kan ciyar General yana shafa kanta har sannan kuma bata ce musu komai ba sai ajiyar zuciya take saukewa, cikin sanyin murya Mami ta ce" Ma'eesha tell us mene ya sameki uhn, meyasa kike kuka keda wa?" miƙewa zaune tayi tana kallon Mami ta ce"koba Sir Najeeb ne ya ce yana sona ba kuma wai aurena zai yi" tafaɗa tana sakin wani sabon kukan, murmushi Mami ta yi sai kuma ta ce"wait amma mene ya hanaki dawowa da wuri ɗazu sannan kuma ina wayarki?" turo baki ta yi ta ce"ai faɗuwa ta yi acikin kasuwa shine ta fashe kuma bamu samu jirgin da mukayi booking ba saida muka sake jira that's why ban dawo da wuri ba" ajiyar zuciya General ya sauke sannan ya ce"ok saboda malamin kike kuka?" gyaɗa masa kai ta yi tana turo baki gaba, murmushi ya yi ya ce"shikenan zan yi masa magana yanzu ki kwanta okay"gyaɗa masa kai tayi sannan ya a tashi yana kallon Mami ya ce"Fulani muje ko" miƙewa ta yi suka fita kafin ya rufe ƙofar ta ce"Fatherr" kallonta ya yi ganin yanda ta shagwaɓe fuska ya ce" mene?" "Father yaya Farooq nakeson gani" numfasawa ya yi ya ce" okay kwanta" ya ƙarasa rufe kofar sannan ya bar wajen. Lumshe idanunta ta yi tana tunanin jiya ta kasa mance abinda Sir Najeeb ya ce mata, ganin lokaci na tafiya yasa kawai ta tashi ta shige toilet dan yin wanka babu wanda takeson gani a wannan lokacin sai yaya Farooq hakan yasa tana fitowa ta zura wata long sleeve ɗin riga milk colour ta ɗora Baby hijab black akai ta yi waje.