Sashe 22
Ba Ita Ba Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Sai wajen 5pm suka dawo gida lokacin tayi bacci Khalil ya ɗaukota duk irin wasu gwaje-gwaje da aka yiwa Ma'eesha ba'a ga wata alamar ciwo wanda zai hana majiyanta aiki ba manyan likitoci na gidan president ne suka dubata amma basuga komai ba haka suka dawo babu wani result mai kyau har bedroom ɗinta Khalil ya shiga ya kwantar da ita sannan ya fito babu wanda ya yiwa sallama ya yi waje dan gaba ɗaya baya cikin nutsuwarsa. Allah sarki General gaba ɗayansa ya fita hayyacinsa kana ganinsa kasan Akwai tashin hankali mara misaltuwa a tare dashi idanunsa duk sun zurma dan rabonsa da abinci tun daren jiya tunda ya shiga bedroom ɗinsa bai fito ba har akayi sallar isha'i dan ko masjid bai jeba, wajejen 9pm Mami ta tura ƙofar ta shiga zaune ta sameta kan gadon tana sanye da baby hijab da alama sallah tayi zama Mami tayi a gefenta da sauri ta dora kanta akan cinyar Mami ɗumin hawayenta Mami taji shafa kanta tayi kawai dan itama ɓoye nata hawayen take numfasawa tayi sannan ta ɗogata tana mata nuni da abinci, girgiza kai Ma'eesha tayi Mami ta ce"A'a Ma'eesha tun jiya babu abinda kikaci kar kuma wani ciwon na daban ya sameki" tana faɗin haka ta buɗe plate ɗin gefenta wainar shinkafa ce a ciki sai zuba ƙamshi take miyar taushe aka yi mata wadda taji wadatattun kayan haɗi da nama a hankali ta gutsuro ta kai mata bakinta a hankali ta buɗe bakinta ta karɓi abincin haka Mami ta yita feeding ɗinta saida ta tabbatar da cewa ta ƙoshi sannan ta rabu da ita ruwa ta bata tasha sannan ta ce taje tayi wanka, Mami na zaune a ɗakin har saida tagama wankan ta shirya cikin wata sleeping dress fara ta kwanta saida Mami ta tabbatar bacci ya ɗauketa sannan ta gyara mata kwanciyar ta rufeta da duvet tabar ɗakin. Da sallama tashiga ɗakin zaune ta sameshi kan kujerar dake gefen gadon ya zuba uban tagumi gefensa al-qur'ani ne da alama karatu ya gama a sanyaye Mami ta ƙarasa ciki ta zauna gefensa shiru bedroom ɗin ya ɗauka na wasu mintuna sannan Mami tayi breaking silence ɗin ta hanyar faɗin"yallaɓai bakaci abinci ba tun jiya kar ciwonka ya tashi" ɗago idanuwansa ya yi wanda sukayi wani irin jaaa ya kalleta sannan ya ce" Asma'u ko kaɗan banajin yunwa yama za'a yi naji yunwa Asma'u? kin manta halin da ƴata ke ciki? Ma'eesha fa dan Allah karki karyamin zuciya ki barni kawai" girgiza kai Mami ta yi ta ce"bawai zan karya maka zuciya bane a'a zan ƙarfafa maka ita ne ka tuna cewa Allah shine wanda ya azurtamu da Ma'eesha bayan tsawon lokaci bayan mun yanke tsammanin zamu samu haihuwa sannan kuma muka kusa rasata a yayin haifarta nanma Allah ya sake bamu dama kada ka manta kowane bawa akwai irin tasa jarrabawar mu wannan ita ce tamu dukda zuciyata a karye take amma naji zan dogara da Allah kuma zan cigaba da roƙonsa har sanda zai bawa Ma'eesha lafiya kaima dan Allah dan Annabi karka saka wannan abun a ranka ka cire komai mu fawwalawa Allah haƙiƙa shi ɗin mai jin kukan bayinsa ne idan kana shiga damuwa Ma'eesha bazata samu salama ba kullum zata kasance cikin tashin hankali dan Allah General kayi mani wannan alfarma" numfasawa ya yi sannan ya kalleta ganin tana hawaye. Hannunsa yasa ya goge mata sannan ya ce"shikenan Asma'u Allah ya bamu ikon juriya da haƙuri da ƙaddara amma tabbas kowane ya yi wannan abun bazan taɓa yafe masa ba da sannu kuma Allah zai bayyana mana shi" gyaɗa masa kai Mami ta yi ta ce"dan Allah ka daure kaci abinci ko yaya yake kar ulcer ya tayar maka" bayason ya sake nuna mata damuwarsa hakan yasa ya gyaɗa mata kai kawai da sauri ta tashi ta fita dan kawo masa abincin yanda ta sanya Ma'eesha a gaba haka shima ta sanya shi a gaba saida ta tabbatar ya ƙoshi sannan ta rabu dashi tashi tayi zata fita ya ce"Asma'u" da sauri ta juyo sai kuma ta dawo ta zauna wainar shinkafar ya gutsuro ya kai mata baki batayi musu ba ta karɓa kawai dan itama rabonta da abincin tun jiya.
Khalil na zaune ya yi shiru hannayensa bisa kumatunsa ya tafi can duniyar tunani his Excellency ne ya shigo ya zauna gefensa dafashi ya yi wanda hakan ya dawo dashi daga duniyar tunanin da ya tafi gyara zamansa ya yi ya ce"na'am Dad" numfasawa ya yi ya ce"Khalil tunanin me kake?" jiki a sanyaye ya ce"Dad Ina tunanin Ma'eesha ne ina tunanin halin da take dan Allah Dad kayi magana da Father a sakko da maganar aurenmu ya dawo nan kusa zuciyata zata iya bugawa idan na cigaba da ganinta cikin wannan halin dan Allah Dad" kallonsa ya yi sai kuma ya dafashi ya ce" ka yarda zaka zauna da ita a haka?" "Dad koda makancewa Ma'eesha zatayi zan zauna da ita domin ni ita nakeso kamar yanda nasan da ace ni ne na shiga wani hali to babu abinda zai rabani da ita" murmushi Dad ya yi ya ce"kayi abinda ya dace Khalil I'm so proud of you nagode sosai" girgiza kansa ya yi ya ce"karka godemin Dad wannan yiwa kai ne" dafa kafaɗarsa Dad ya yi alamar jinjina sannan ya tashi ya shige ciki, da sauri ta koma bedroom ɗin tana zuwa ta faɗa jikin Mommy tana sakin wani irin kuka hankali tashe Mommy ta ce"ke Ramlah ke dawa?? meya sameki?" cikin kuka ta ce"Mommy kina ji ya ce zai aureta a haka Mommy Doctor ya ce zai zauna da ita koda ta kurumce dan Allah Mommy help me wlh ina cikin tashin hankali ki taimaka mini banason na rasa mijina kuma na tabbata ya aureta shikenan bashida lokacina" ajiyar zuciya Mommy ta sauke sannan ta ce" Ramlah karki wani damu kanki nasan abinda zanyi yanda na faɗa miki Khalil bai isa ya yi miki kishiya ba indai ni ce na haifeki saboda haka ki daina kukan nan" goge hawayenta tayi dan tasan tunda Mommy ta faɗa to ya zauna tashi ta yi ta ce"bari naje wajensa" okay Mommy ta ce har takai baƙin kofa ta ce"karki kuskura ki nuna masa kinji abinda suka tattauna ko kuma ranki ya ɓaci" gyaɗa mata kai Ramlah ta yi sannan ta fita.
Tsaye yake jikin ƙaton Enlargement ɗin hoton ya zuba masa idanu wasu hawayene suka shiga zirarowa kan kuncinsa cikin sanyi murya ya ce"Mom why?why? meyasa kika barsu Mom? kin barni Mom banajin daɗi Mom yaushe zaki dawo ne? I really need you" ya ƙarashe maganar yana goge hawayen fuskarsa komawa ya yi ya zauna gefen bed ɗinsa a hankali ya fara recalling abinda suka shige some years back tabbas Mommynsa tabar baya da ƙura babu Irin neman da ba'a yi mata ba amma har i Wannan lokacin basu sake jin lbrnt ba dukda an tabbatar da asiri akayi mata na kucciya baisa sun hakura da nemanta ba aƙalla ankai wajen shekaru 30 da ɓacewarta ganin lokaci na tafiya yasa ya miƙe ya shige bathroom gudun kada ya makara.
*Riyadh*
*Al hammadi international hospital*
Zaune yake kan kujerar dake facing gadon idanunsa a lumshe suke ya yi matuƙar gajiya har zuwa sannan kuma Muhaira bata farfaɗo ba duk da sunyi mata allurar bacci
"Papi"
Da sauri ya buɗe idanuwansa yana kallon inda yaji an kirashi idanunta a rufe suke ƙarasawa ya yi ya zauna gefen gadon ya riƙo hannunta cikin sanyin murya ya ce"yarinyar Papi kin tashi?" gyaɗa masa kai kawai tayi har sannan kuma idanunta a rufe suke ta ce"ka mayar dani gida please ni bazan sake kwana anan ba wajen Papina zani ka mayar dani garinmu dan Allah" hawayen da yaga suna zuba daga idanunta yasa yaji jikinsa ya yi sanyi yasan shine wanda ya jawo komai ko kaɗan bai ji daɗin abinda ya yi mata ba hannunsa yasa ya goge mata hawayen sannan ya ce"kidaina kuka kinji ki bari ayi discharging naki" girgiza masa kai tayi cikin kuka ta ce"ka mayar dani gida ni banason nan banson zama dakai ni na tsanek..." da sauri ya rufe mata baki yana girgiza mata kai buɗe idanunta tayi wanda suka sauya kala wani irin ruwa ya kwanta a cikinsu batace masa komai ba ta fashe da kuka tana ɗauke kanta daga kallonsa dafe kansa ya yi ya ce"ki yiwa Allah ki daina kukan nan haira naji zan mayar dake gida" da sauri ta kalleshi sai kuma ta ce" da gaske?" gyaɗa mata kai ya yi kawai daidai nan Taj ya shigo ɗakin yana kallonsu ya ce"
# *BA ITA BA CE!*
# *Haira*
# *Zaki*
# *SQUAD 2024*
# *Nanameera ce âœï¸*.[8/11, 7:55 PM] NanameeraðŸ˜âœŒðŸ»: *BA ITA BA CE!..💖💖*
*Nanameera ce âœï¸*
*MIKIYA WRITERS ASSO...*
```Page 15&16```