Sashe 24
Ba Ita Ba Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bata farka ba sai wajen ƙarfe 5pm a hankali ta buɗe idanunta tana ambarta sunan Allah tashi tayi daga kan bed ɗin ta shige toilet tayi wanka tayo alwala shiryawa tayi cikin wata abaya data gani black colour ta ɗaura veil ɗinta tayi sallah shiru tayi tana tunani sai kuma ta tashi ta fice daga ɗakin babu kowa a parlon sai kawai tayi waje wata ƙofa ta gani tana facing tata da sauri taje ta buɗeta dan ita tsoron gidan take ji, babu kowa a parlon sai ƙamshi da dake tashi ko'ina tsaf yake bedroom ɗin ta shige da sauri taja wani irin numfashi saboda wani irin ƙamshi dake tashi a ɗakin ga wani irin sanyin AC wanda ya gama ratsa ɗakin a hankali ta cigaba da taka ƙafafunta har taje bakin gadon ta zauna tana bin ɗakin da kallo komai na ɗakin fari ne ta haka tagane yana matuƙar son kala fara dan duk inda zai zauna zagaka farin abu ko coffee wani ƙaton Enlargement tagani a kafe a ɗakin da sauri ta tashi taje wajen ta zuba masa ido tana kallonsa haka kawai kuma ta yi murmushi ta ɗauki lokaci mai ɗan tsayi kafin ta koma ta zauna kallon gefenta tayi taga wata ƙofa aikuwa da sauri ta tashi taje ta buɗe ƙofar, ƙofar ta glasses ce daga ciki kuma wani wajene wanda aka ƙawata shi da kayan kiɗa masu matuƙar kyau da tsada sai wasu kifaye da aka zuba cikin wani glass suna motsi gwanin ban sha'awa da gudu ta ƙarasa wajen ta tsuguna tana zuba musu idanu hakan ba ƙaramin faranta mata rai ya yi ba. Wata drawer tagani daga gefenta haka kawai taji tanason ta buɗe taga mene ne aciki ƙarasawa wajen tayi ta buɗeta wani ƙaton Enlargement ne amma an rufeshi da wata ledar raping da alama ana matuƙar ji da hoton turo baki tayi ta ce"to ya kuma a rufe ni so nake nagani" ajiye tayi ta sake ɗauko wani shima dai kamar wancan ɗin an rufeshi ba'a ganin fƙarfe sake kwaɓe fuska tayi kamar tayi kuka ita kaɗai ta ce"nidai wlh sai nagani meyasa za'a rufesu to?" gyara zamanta tayi a nutse tashiga ɓare hoton kamar an sakata tana gamawa ta juyo dashi tana kalla wowww hotonsa ne cikin wasu riga ɗinkin jamfa da babbar riga sai alkyabba irinta sarakai akansa hannunsa riƙe da wata ƙaramar yarinya kallon yarinyar tayi sai kuma ta ce"kaiiiii wlh sunyi kyau dama ni ce" ita kadai take murmushi dan ba ƙaramin kyau hoton ya yi mata ba ajiyeshi tayi a gefe ta ce"yawwa sauran ɗayan" daga haka ta shiga ɓare wancan shima kamar ɗayan shi ne dai a jikin hoton amma wannan karon shida wani babban mutum ne anyi masa naɗi irin na sarakai fari ne shima kuma kyakkyawa ajin farko dukda ya fara manyanta amma hakan bai hana kyansa fitowa ba wannan karon ɗin ma da wannan yarinyar tsaye a gabansu tana murmushi kana ganinta kaga kyau da kuma zallar hutu tana sanye cikin wata doguwar riga iya gwuiwarta an raba mata gashin kanta gida biyu anyi mata kalba dashi kowanne ɗaya ya zubo kan kafaɗarta sannan an jera stones jajaye akai shafa hoton tayi sannan ta lumshe idanunta batasan ko suwane waɗannan ɗin ba amma duk inda suke sun kasance jininsa ne domin duk kama suke yi dashi abu ɗaya takeson yanzu ta sani shine wane shi???.
Haka ta ƙarasa yininta a ɗakin har akayi kiran sallar magrib sannan ta mayar da komai inda ta ganshi ta fice daga wajen anan toilet ɗinsa tayi alwala tayi sallah sannan ta fito parlon ta zauna tayi shiru tana tunane-tunane, har tayi sallar isha'i Zaki bai dawo gidan ba zuwa sannan kuma ta fara tsorata da zaman nata ita kaɗai ganin har 9pm tayi yasa ta fashe da kuka ta takure kanta jikin kujera tana kallon ƙofa tana cigaba da kuka.
*FCT, ABUJA*
*MAITAMA DISTRICT*
Da gudu suka shigo parlon suna zuwa suka rungumeta murmushi Mami ta yi tana kallonta ta ce"ke daɗina dake Aleema wauta" turo bakinta tayi ta ce"kai Mami dan Allah to menayi kuma?" dungure mata kai ta yi ta ce"bansani ba" kallon bayanta tayi sai kuma ta ce"A'a inasu jakadiyar?" taɓe baki Aleema ta yi ta ce"wai Granny ce ta ce su fasa zuwa nazo ni kaɗai ina maee?" girgiza kai Mami ta yi ta kalleta ganin tayi upstairs da gudu, tana shiga ɗakin ta rungumeta cikin jin daɗi ta ce"naji daɗi ganinki sister" shiru Ma'eesha tayi mata tana murmushi tunawa da abinda Granny ta faɗa mata yasa ta fashe da kuka daidai nan Mami ta shigo kallonta ta yi ta ce"Aleema mene yasa kike kuka?" kallon Mami tayi cikin kuka ta ce"Mami da gaske Ma'eesha batajin abinda ake faɗa kuma bazata iya bani amsa ba?" gyada mata kai Mami ta yi ta ɗora hannu aka ta ce" mun shiga uku wlh Mami duk wanda ya yi mata wannan abun Allah ya isa bamu yafe ba kuma wlh sai naje har wajen boka ya tona masa asiri shima kuma ya kurumce" girgiza kai Mami ta yi sannan halin Aleema da shirme ta ce"Aleema ki dinga yin abu irin na mutune kinji" turo baki tayi ta ce cikin shashshekar kuka"haba Mami ya za'a yi a cucemu kuma ace bazamu rama ba wlh duk inda ake nemo boka sai naje na nemoshi ya yi mana maganin duk wanda ya cutar da ita sai inda ƙarfina ya ƙare har mai martaba ma nafaɗawa" girgiza kai kawai Mami ta yi ta ce"yanzu dai ba wannan ba ki tashi kiyi wanka sai ku sakko da ita kuci abinci" okay ta ce sannan ta tashi ta shige toilet ita kuma Mami ta dawo kusada Ma'eesha ta riƙe hannunta ta ce"zaki ci abinci?" gyaɗa mata kai ta yi sai kuma ta ce mata"Khalil zai zo ki shirya" kallon bakinta Ma'eesha ta yi sai kuma ta yi mata alama da hannu tana tambayar wa? "Khalil" Mami ta sake faɗa gyaɗa mata kai tayi sannan ta tashi ta fita.
Zaune suke a parlon ya zuba mata idanu yana kallonta ita kuwa ta sunkuyar da kanta kullum son Ma'eesha sake shiga zuciyarsa yake musamman yanzu da son ya haɗa da tausayi yana matukar tausayinta ko kaɗan baya jin daɗi rashin maganarta da kuma jinta amma ya yi alkawarin da zarar an ɗaura musu aure to duk inda magani yake sai yaje ya nemowa Ma'eesha har zuwa sanda ubangiji zai yaye mata bazai gajiya ba. Dukansa ta yi wanda yasa ya dawo daga duniyar tunanin daya tafi da hannu ta tambayeshi mene girgiza mata kai ya yi ta haɗe ranta tana dungure masa kai murmushi ya yi ya kamo hannunta ya riƙe cikin nasa ya ce a hankali"sauran 1week a ɗaura mana aure" tagane abinda ya faɗa hakan yasa tayi dariya har Saida beauty point dinta ya loma sosai yaji daɗin ganin tayi farin ciki ya ce"ki rubuto mana ƙasashen da zamuje" kasancewar a hankali yake maganar yasa take fahimtar abinda ya faɗa gyaɗa masa kai ta yi daidai lokacin Aleema ta shigo parlon zama tayi kujerar dake facing tasu ta ce"wato shine aka tawo ake cin soyayya ko a kirani mu gaisa ko?" murmushi Khalil ya yi ya ce"haba wa ya isa kawai daman jira nake nagama da ita sai na kira ki" harararsa ta yi ta ce"haka fa" murmushi duka suka yi sannan suka cigaba da hirarsu gwanin ban sha'awa wani abun Ma'eesha tana tayasu da sabon yarenta.
*MOMMY FOV*
Murmushi ta yi tana kallon Farooq ta ce"ni banga abin ɗaga hankali ba bayan in Sha Allah nasara na tare damu" girgiza kansa ya yi ya ce"Mommy u can't understand what I'm talking about Mommy ina magana ne akan Ma'eesha fa, kina gani fa aure zatayi nan da one week kuma kinfi kowa sanin ni ba ƙaunar wannan guy ɗin nake ba kamar yanda shima baya ƙaunata ko kaɗan" tsaki Mommy ta yi ta ce"kai daɗina dakai shashasha ne wlh bakasan abinda kake yiba ina ruwanka da wanda zata aura?, mene haɗinka dashi idan tayi aurenta tayi nesa damu ai shikenan daman ita kaɗai ce matsalarmu kaga idan babu ita komai zai zo mana da sauƙi ita wannan zamu iya sakawa a kaɗata kawai kaga idan muka kashe General duk abinda ya mallaka zai dawo hannunmu mu kaɗai tunda danginsa ba anan garin suke ba kafin su yi tunanin yin wani abu tuni mun bar ƙasar" miƙewa ya yi ya ce"Mommy naji duk wannan amma ni abinda baki sani ba shine indai ina raye to Ma'eesha bazata auri Khalil ba yanda banida damar aurenta haka shima zan haramta masa ita" sakar baki Mommy ta yi tana kallonsa sai kuma ta ce"lahhh kaji shashashan yaro" ko saurarenta Farooq bai tsaya ya yi ba ya yi waje abinsa haɓa Mommy ta kama tana jinjina hali irin na Farooq. Tun kafin ya sakko yake jin dariyarsu yana zuwa ya kallesu ko inda yake Khalil bai kalla ba hakan kuma ba ƙaramin ƙona masa rai ya yi ba dan yaso ya tanka masa ne suyi tashin hankali ganin sunyi kamar basu san da inuwarsa a wajen ba yasa ya juya ya fice yana buga ƙofar da ƙarfi da sauri Ma'eesha ta kalli ƙofar dan ita bata ma ganshi ba ganin babu kowa kuma yasa suka ci-gaba da hirarsu tana binsu da kallo.