Sashe 2
Arziki Rabo 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Daga haka sukai sallama,komawa tayi kan girkinta dama miya ya rage ta gama.
***
2:23pm Ahmad ya dawo gida,Reyhana kuwa tuni ta kammala komai ta sake dusting powder a fuskarta se lipgloss data 'kara a lips d'in.
Tana jiyo knocking nasa tayi saurin fita,ba 'bata lokaci ta bud'e 'kofar.Bata ankara ba taga yayi hugging nata.
" My dear mutanen waje zasu hangomu fa". Ta fad'a.
"Ina mutanen suke azizaty banga kowa ba". Ya fad'a dan unguwar ba hayaniya sosai.
'Kofar ya tura ya rufa tukun yayi breaking hug d'in." Kinyi missing d'ina ma kuwa azizaty? " Ya tambaya.
"Meyasa kace haka?" Ta tambaya.
"Ehmana naga kamar baki missing d'ina ba".
" I do mana".Ta fad'a tana turo baki.
"OK if you miss me then". Ya fad'a tare da nuni da kumatunsa alamar tayi masa peck.
Murmushi tayi tukun tayi d'age nan tayi masa peck.
" That's my Azizaty ". Ya fad'a tare da tallafota jikinsa.
Kamar koyaushe ta kai masa ruwan wanka toilet,bayan ya shirya kuma ta kawo masa abinci.Yau tare suke cin abincin dan itama bata ciba,suna ci suna hira.
" Yawwa my d yaushe zami je gaida Umma?" Reyhana ta tambaya.
"Kede kawai kina so kiji yaushe zaki wajen mommy". Ya fad'a yana mata dariya.
" Laaa! Ni ba haka nake nufi ba". Ta fad'a.
"Zaki wayence ba". Cewar Ahmad.
"Toh shikenan baka amsan tambayata ba". Ta fad'a.
" Reyhana yau har kwanakin nawa a gidannan ma tukun?"
"Kwana fa kace? Ana maganar wata fa kenan". Ta amsa da sauri.
" A'a azizaty baki kaiba de".
"Toh na lissafa ma?" Ta tambaya.
"Eh lissafa". Ya amsa tare da tattaro attention d'insa kanta.
Reyhana kuwa sosai ta fara lissafi tiryan-tiryan hadda yatsu a lissafin nata,yadda take lissafin ya bashi dariya sekace 'yar yarinya." Toh my azizaty na yarda". Ya fad'a.
"Kaga harna 'kara kwana biyu akai ma". Ta fad'a.
" Gaskiyarki uwargida". Ya fad'a cikeda zolaya.
Kallonsa kawai tayi tana jiran mey ze ce akai."To shikenan ki shirya a week d'innan".
"Toh Allah ya kaimu". Ta fad'a dukda ba haka taso ba tafi so yace ga ranar.
" Ko bakya so mu bari wani watan? " Ya fad'a yana kallon reaction nata.
"A'a inaso". Ta fad'a da sauri.
" Sorry,da wasa nake". Ya fad'a yana mata murmushi.
Haka suka kammala cin abincin,koda zata d'auraye kwanukan tare suka wanke.Bayan daya je sallar asr ya dawo nan suka cigaba da hirarsu.
"Nikam yau baza ka duba takardun d'aliban naka ba ?" Reyhana ta tambayeshi kanta akan cinyarsa.
"Azizaty yau banyi musu test ba ai". Ya amsa ta.
" Ok toh ya school da students naka?"
"Ba sau'ki nake fad'a mini,thank god ina da gimbiya mey sani farinciki".Cewar Ahmad yana shafa girarta.
" Ayya My dear ". Ta furta.
****
2days later
Reyhana wajen 4:12pm bayan ta idar da sallah tana zaune sitting room tana kallon Bollywood sega Ahmad ya dawo daga masjid.
" Sannu da dawowa". Ta fad'a.
"Yawwa".
"Azizaty ki shirya muje mu gaida mommy". Ya fad'a tare da zama gefenta.
Da sauri ta kallo inda yake" Da gaske?"
"Bakyaso ne?" Ya tambaya fuskarsa a sake.
"Wane? Yanzu zan shirya". Ta fad'a tare da mi'kewa tsaye.
D'aki ta shiga da sauri ta sauya kaya,lace tasa maroon da torches golden, se necklace nata golden me kyau,ta fesa turare me taushin 'kamshi gyalenta ta yafa golden ta zira flat shoe se purse data sa phone d'inta.Duk wannan shirin befi a 10min ba dan gani take lokacin kamar ze 'kare.
" My dear am ready". Ta fad'a tana murmushi wanda har ha'koranta seda suka bayyana.
"Iyye! Azizaty kamar wal'kiya har kin shirya?" Ya fad'a yana kallonta.
"Eh na shirya". Ta amsa.
" Zumud'i d'in kenan". Ahmad ya fad'a tare da mi'kewa.
Bayan ya kashe TV d'in ya fito ,seda ta tabbata ta rufo ko ina tukun suka fito.
Abin gwanin sha'awa da suka jero."Gaskiya next time zamu fita niqab zaki sa". Ya fad'a yana d'an 'bata rai.
"Haba niqab ". Ta fad'a tana d'an turo baki.
" Bakiga ana kallemin keba?" Ahmad ya furta.
Shiru tayi bata ce komai ba ,napep ya tsarar masu suka hau.
"Gaskiya na dad'e banga gari ba ji nake kamar na shekara". Reyhana ta fad'a tana kallon waje.
" Just a month d'in ? Aiko ki saba ".Ahmad ya fad'a.
A haka suna ta hirarsu har suka 'karasa gidan,Ahmad bayan ya sallami me napep d'in suka shiga ciki.Da Baba me gadi suka fara cin karo a gate ,ganin su ya washe baki dama shi mutum ne me barkwanci." Ahh yau Hajiya Amarya ce a gidan".Ya fad'a.
"Baba ina wuni". Ta gaishesa.
" Lafiya qalau Reyhana".Ya amsa.
Ahmad hunnu ya mi'ka masa suka gaisa,daga nan suka shiga.Koda suka shiga makeken parlourn shiru kamar ba kowa,chan kuma bayan sunyi sallama sega Ikram 'kanwar Reyhana ta sakko "Laa! Yaya Reyhana dama kece ? "
'Karasowa tayi da sauri inda take tana murnar ganin yayartata "Sannu da zuwa yaya". Ta fad'a tana murmushin jin dad'i.
Itama Reyhana da farinciki fal a ranta take magana " Yawwa Ikram". Ta amsa.
Tana ri'ke da hannunta suka zauna,Ahmad na d'ayan kujerar Reyhana kuma suna wata daban."Ya Ahmad ina yini". Ikram ta gaisheshi.
"Lafiya lau Ikram, ya gidan?
"Lafiya lau". Ta fad'a.
" Bari na fad'a ma momy". Ikram ta fad'a tare da mi'kewa.
Momy tana d'aki ta hakimce tana kallon TV Ikram ta shiga.
"Mommy yaya tazo". Ikram ta fad'a.
Mama da sauri ta d'ago kanta ta kalleta "Reyhana kuma da yammannan?" Mommy ta fad'a tana sake so ta tabbatar.
"Da gaske Mommy tareda ya Ahmad ma take". Ikram ta amsata.
Jin an ambaci Ahmad yasa Mommy ta had'e rai.Kamar bazata tashi ba ta mi'ke zuwa parlourn.
Ahmad yana ganin Mommy ta 'karaso yayi saurin sakkowa daga kujerar." Ina yini Mommy ". Ya gaisheta.
" Lafiya lau". Ta amsa ba wani walwala tattare da ita.
"Mommy ina yini". Reyhana ma ta sunkuya ta gaidata.
Bakinta a ta'be ta amsa wanda duk cikinsu ba wanda ya kula.Tana me mamakin yadda 'yartata ta tsunduma kanta a wannan irin rayuwar dan gani take kamar a takure take.
Reyhana ce ta katse shirun da d'akin ya d'auka da tambayar" Abba be dawo ba ?"
"Eh be dawo ba". Ta amsa.
Mommy ko 'kala bata cewa inba wai Reyhana ta tambayeta ba.Suna zaune a haka su Bassam da Walida('Kannen Reyhana) suka dawo daga islamiyya.Da gudu Walida ta 'karaso tana mata oyoyo.
" Walida 'yan mata an dawo". Reyhana ta fad'a tana rungumo ta.
"Eh yaya,dama zaki so?" Ta tambaya.
"Eh gani na zo". Ta amsa tana murmushi.
Bassam shima 'karasowa yayi ya gaida Ahmad sannan ya gaida ta,itama Walidan se lokacin ta lura da Ahmad ta gaisheshi.
" Toh Walida aje a sauya kaya ".Ikram ta fad'a lokacinda ta 'karaso.
Ma'ke kafad'a tayi wai bazata bar yaya ba." Good girl jeki ki cire uniform d'in kinji seki dawo ina nan".Reyhana ta fad'a tana lalla'bata.
"Toh".Ta amsa sannan ta kyalla da sauri zuwa d'aki.
Shima Bassam nashi d'akin ya wuce.Inno(me aikinsu) ce ta kawo musu abinsha bayan sun gaisa.Mommy tashi tayi ta koma d'aki dan zaman ya isheta,se Ikram da Walida suna zaune kusa da Reyhana.
Reyhana itace 'yar fari a gidansu,su biyar ne duka.Maza biyu mata uku,daga Reyhana se sageer ,Ikram,Bassam then Walida auta.Reyhana nada shekara 1½ aka haifi sageer saboda haka basuda tazara sosai.Reyhana tana da shekara 22 a yanzu se shi 20½,Ikram tana da 18 yrs,Bassam 15 then Walida 9yrs suna da tazara.
Reyhana tana kammala degree nata ta auri Ahmad dan karatunta yayi sauri ko secondary school da wuri ta gama,Bsc microbiology ta karanta.Sageer a yanzu haka yana level 2 MLT yake karanta,Ikram kuwa year d'innan tayi graduation na secondary se Bassam yana SS1 Walida kuma primary 3.
Mommy kuwa business woman ce tayi-tayi Abba ya barta tayi aiki amma ya'ki ,shiyasa business ta du'kufa kuma dama a gidan su yawanci 'yan kasuwa ne.Abba kuwa babban professor ne a university Buk.
Sun kasance happy family kuma yaran sunfi sabo da Abbansu musammman Reyhana da Sageer kasancewar Mommy mace me zafi ,Abba yafi ta sau'kin kai.Toh wannan kenan.
Wajajen 6:00pm Abba ya shigo ,cikin rissinawa ya gaishe da Abba itama Reyhana haka."Kice yau kune a gidan".Abba ya fad'a fuskarsa a sake.
"Eh Abba d'azunnan muka zo". Ta amsa.
" Toh mashaAllah yayi kyau Allah yayi albarka". Ya fad'a.
"Ameen" .Suka amsa.
Daga baya Reyhana d'akinsu ta wuce,sukuma mazan suka tafi masjid tare da Ahmad.
Mommy seda taji fitarsu ta fito daga d'akinta ta shiga d'akin Ikram ,da tare suke kwana sanda Reyhana tananan yanzu kuwa ita kad'ai ta'ki bari Walida ta komo d'akin.
"Ana san a had'u ayi ta hira da 'yan uwa amma baza a dinga waya dasu ba". Mommy ta fad'a sanda ta 'karaso.
" Laaa! Mommy ina fa kira". Reyhana ta fad'a.
"Ba wani,kuma da kika san zaki zo ba seki fad'a ba". Cewar Mommy tana shirin zama kan wani kujera dake d'akin.
" Nima bansan da zuwan ba jinai kawai yace na tazo muzo gida".Reyhana ta fad'a.
"Toh seku tashi ai kuyi sallah". Mommy ta fad'a.
" Mommy idan zasi tafi zan bisu". Walida ta fad'a kanta a cinyar Reyhana.
"Base ki bisun ba,tashi ki wuce ki sallah!". Mommy tai mata tsawa.
Ba Walida ba har Reyhana seda taji ba dad'i" Mommy meyai zafi haka ?" Reyhana ta furta.
Mommy ko amsata batayi ba ta fice daga d'akin,Reyhana kallo kawai ta bita dashi a ranta tana fad'in Allah ya kawo ranar da zata dena jin haushin aurennan nata...
AR²💖
# Comment
# Vote
Jasko💕
🎍 *ARZI'KI RABO*🎍
*WRITTEN BY DIJENSY*
*WATTPAD @dijensy*
🅿 0⃣3⃣
Bayan sun idar da sallah ne ikram ta d'akko mata wasu hotunan na bikin ta da bata gani ba.
"Yaya kalleki a nan". Ikram ta nuna wani pic da Reyhana ta rife idanunta.
Dariya dukansu sukai suka cigaba da kalla.Misalin 'karfe 7:08pm Inno ta gama abinci lokacin Abba suna parlour shida Ahmad suna 'yar hira.
Bayan an kawo wa Ahmad abincin Abba ya tashi domin ya bashi waje dan ya kula ya kasa sake wa.Reyhana kuwa a d'aki suka ci tare da Ikram.
Sageer shima lokacin ya shigo ,hannu ya mi'kawa Ahmad suka gaisa." Sageer ya school?" Ahmad ya tamabaya.
"Alhamdulillah,kun shigo kenan?"
"Eh d'azunnan". Ya amsa.