Sashe 12
Arziki Rabo 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Wajen charging tana ya samu matsala".Ya amsa.
" Toh bakuyi waya dasu ba kenan?" Umma ta fad'a.
"Tun jiya fa yau kuma aiki ya mini yawa shiyasa ban biyo nan d'in da wuri ba". Ya fad'a.
" Yanzu bata d'aga wayar ba ne?"
"A'a a busy". Ya amsa.
" Sede ko anjima". Ta fad'a.
"Eh". Ya amsa.
Reyhana kuwa koda ta ajje wayar Inno ta kai mata ruwa toilet.Yanzu ma tana kwazazo wai ruwan zafi sukai ta drama a toilet.
Mommy ta rigata fitowa daga toilet d'in tana kallo wayarta tana haske ana kira ,koda ta duba taga umma.
Wani murmushin mugunta tayi ta d'auka wayar seda taga kiran ya katse tasa a black list.
Ya kirata ba adadi waya busy har ya damu sosai.Hakannan ya ha'kura ya koma gida yana ta shawarar ko yaje gidan su se kuma ya fasa yace gobe.
Reyhana tana expecting call nashi amma shiru taga gashi Mommy ta goge kiran umma saboda haka bata gani ba.
Da daddare Abba ya sake shigowa ya dubasu ita da baby.
***
Cikin dare baby bata barsu sunyi barci ba tayi ta kuka Reyhana kuwa ta'ki bata mama wai ba komai a ciki.
Washegari da safe 'yar baby tayi ta bacci abinta jiya bata barsu ba, Reyhana tayi ba itama bacci tayi tayi.
" Reyhana tashi zaki ga ruwan wanka".Mommy ta fad'a.
Reyhana a cikin bacci taji muryar Mommy, da'kyar ta tashi.
"Ance ki bata mama kin'ki ba dole ta hanaki barci ba ,bari kici abinci sekin bata dolenki so kike ki barta da yunwa ne".
Reyhana tana yamitsa fuska ta tashi,yau ruwan yayi mata dad'i dukda kuwa da zafi.Bayan ta fito aka had'o mata breakfast taci.
Su Ikram lokacin suka shigo ,Walida dake d'aga murya Mommy ta sata yin shiru karta tashi baby.
Ba'a jima ba ta farka Mommy ta had'a mata ruwan wanka.Walida tunda aka fara yiwa babyn wanka bata tashi ba har seda aka gama se data makara a school tayi tayi Mommy ta barta ta zauna wai yau ai friday amma Mommy ta'ki bari.
Ikram ma suka tafi ita da Sageer, Abba ma ya fita aiki bayan ya shigo sun gaisa.
Mommy da Reyhana suna ta drama akan seta bawa baby mama.
"Mommy zafi fa". Reyhana ta fad'a.
" Kowa da haka yayi raino ,zaki barta da yunwa ne".Mommy ta fad'a.
Seda tai da gaske tukun ta bata tana ta 'yar 'kara.
"Ba gashi tana sha ba zaki wa yarinya azaba".Mommy ta fad'a.
Reyhana kuwa ta turo baki se hararar babyn take kamar tasan abinda ake(😂).
Mommy se yanzu ta d'auka wayar Reyhana dake chaji da dabara tayi removing daga black list.
Du wannan abun Reyhana bata lura ba hankalinta na kan baby.
Ahmad koda ya tashi da sauri-sauri ya shirya ko breakfast beyi ba.Wajen daya kai wayarsa gyara ya tafi ya kar'bo,a take yayi dialing number na Reyhana.
Mommy ta fita daga d'akin itako Reyhana ta kwantar da baby tana lalla'bata tayi bacci sega kiran Ahmad.
Dama a vibration tasa ta ,koda ta duba taga Dear❤ wani sabon jin haushinsa ta sake yi.
Seda ya kira sau uku tukun tayi picking.
" Hello Azizaty meya faru da wayanki tun jiya bana samunki?" Ya fad'a.
A zuciyarta tace"Rainin hankali a ina ya kira ni jiya?"
"Tawa wayar ko taka da tun shekaranjiya bana samunka". Reyhana ta fad'a rai a 'bace.
" Azizaty charging point ne ya samu matsala kuma aiki yayi min yawa shiyasa kika jini shiru".Ya fad'a.
"Aiki?" Ta fad'a cikeda rainin wayo.
"Au baki yarda ba?" Ahmad ya fad'a.
Yana so ya sake wata maganar ya jiyo kukan baby. Hakan yasa ya tsaya da maganar da zeyi.
"Reyhana don't tell me kin haihu bansani ba". Ya fad'a cikeda mamaki.
" Uhmm".Ta fad'a a ciki-ciki...
AR²💖
Please share
Jasko💕
🎍 *ARZI'KI RABO*🎍
*WRITTEN BY DIJENSY*
*WATTPAD @dijensy*
🅿 1⃣2⃣
Ahmad jin amsar ta yasa ya kasa sake cewa komai ,shiru dukansu sukai credit na tafiya.
Mommy data ke tsaye a jikin 'kofar d'akin 'karasowa tayi kusa da Reyhanan.Wayar ta kar'ba daga hannun Reyhana ma'kale a kunnenta.
"Ahmad yanzu abinda kayi ka kyauta kenan? Reyhana ta cancanci kayi mata haka?" Mommy ta fad'a.
Ahmad jin muryar Mommy kamar daga sama yasa ya gyara tsaiwarsa da yana jingine a garu amma jin muryarta yasa ya mi'ke tsam.
"Eyyi? Activities naka sunfi lafiyarta,ace tun shekaran jiya rabon da kayi waya da ita rashin damuwa da ita ne komey?" Mommy ta d'ora akai.
"Mommy wlh wayata ce ta samu matsala se d'azu na kar'bo daga gyara jiya na kira a wayar umma bana samun ta". Ahmad ya fad'a.
" Mommy dan Allah kiyi ha'kuri".Ahmad ya fad'a.
"Kiyi ha'kuri". Ya sake bata ha'kuri.
Mommy bata sake cewa komai ba wayar ta katse sakamakon credit daya 'kare.
" Matalauci". Mommy ta fad'a.
Reyhana taji abinda Mommy tace amma tayi kamar ba sauraro take ba.
Ahmad kuwa ba tare da ya 'bata lokaci ba ya taho izuwa gidansu Reyhana.
Seda yayi kusan 5min ya iya shiga gidan dan nauyin had'a ido da Mommy yaji balle Abba.
Yana shiga tun a harabar gidan ya had'u da Sageer.Bayan sun gaisa ya 'karasa dashi ciki.
A parlour suka tarar ba kowo dan haka Sageer ya hau sama ya sanarwa da Mommy.
Babyn na hannu Mommy lokacin Sageer ya isketa.
"Mommy gafa ya Ahmad yazo". Sageer ya fad'a.
"Shine yazo?" Cewar Mommy.
"Eh yana parlour". Ya amsa.
" Toh ungo ta kai masa ". Mommy ta fad'a tare da mi'ka masa babyn.
Hannu yasa ya amsa sannan ya fice.
Itade Reyhana ko " a" batace ba kuma bata tashi ba .
A parlour Ahmad yana tsammanin ganin Mommy amma yaga Sageer tafe da baby,bawai be damu da yaga babyn ba amma a yanzu Reyhanansa yake son gani.
A sanyaye ya kar'beta daga hannun Sageer daya mi'ko masa.
Yana mi'ka masa ya fita daga parlourn dan school ze koma, Ahmad daga shi se baby a hannunsa.Ji yake kamar ba 'yarsa ba saboda mamaki.Daya kalli fuskarta da idanuwanta suke a rufe a ziciyarsa yana me godewa Allah.
Sunan da za'a saka wa babyn ne ya fad'o masa dan,tuna Reyhana data ce zata fad'a masa sunan da take so a saka wa babynsu ya shiga yi.
A zuciyarsa kuwa yana fad'in ina ma yana nan ta haihu.
Addu'oi yayi ma babyn ya 'kura mata ido yana sake ganin kammaninsa a fuskarta.
Sakkowar Mommy ce tasa yayi saurin d'ago da kansa.So yake ya sakko 'kasa daga kan kujerar amma kuma ga baby a hannunsa,hakannan ya 'kwantar da ita a kan kujerar daga gefe ya sakko 'kasa.
"Ina kwana ". Ya gaisheta.
" Lafiya". Ta amsa.
"Mun samu 'karuwa kuma ,Allah ya raya ". Mommy ta fad'a.
" Ameen".Ya amsa a hankali.
Yana so ya tamabayeta jikin Reyhana amma ya kasa, Mommy ta gano hakan kuma dama haka take so shiyasa bata cewa Reyhana ta sakko ba.
"Kaci gidanku bazaka ganta ba"Mommy ta fad'a a zuciyarta.
Inno tasa ta kawo masa abin sha har lokacin Reyhana bata fito ba Mommy kuma ta bar parlourn.
Wayarsa ya d'auka yayi dialing numbern Reyhana yaji ba kud'i dan haka yayi rance ya kirata.
Tana jin wayarta tana ringing tasan shine,ya kira kusan 3× amma bata d'aga ba.
Please pick my call am sorry.
Ya tura mata,tana karantawa taji tausayinsa ya kamata ta sani haka kawai baze kashe wayarsa ba dole sede da dalili.
Tana cikin wannan tunaninne tajiyo kukan baby da alama ta tashi.Sosai take tsala ihu Mommy kuma tana d'akinta ta shiga toilet inno ma tana sashen d'akinta bata jiyo ba.
Reyhana jin shiru Mommy bata shigo da baby ba yasa ta sauka dan ta kasa jure kukan da babynta take😜
Wani sanyi Ahmad yaji a ransa ganin Reyhana kukan babyn ma be damesa ba.
'Karfin hali tayi bata ce komai ba se tsayawa datai tana jira ya mi'ka mata.
Mi'ka mata yayi idanuwansa yana kanta,ita kuwa bata bari sun had'a ido ba ta kar'ba.
Ya kula da yanayin kumburin fuskarta da idanuwanta take yaji tausayinta.
"Reyhana please kiyi ha'kuri kiyi min magana dan Allah". Ya fad'a a raunane.
"Reyhana baki yarda da abinda na fad'a maki bane ? kinsan bazan barki ba ina sani koh please ki amsa min i am sorry".
" Please ka barni yanzu de kaga kuka take".Ta fad'a.
"Toh ki zauna mana anan ki..."
Be 'kare ba sega wasu ba'kin suna shigowa parlourn,dan haka dole ya basu guri ya fita haraba ya zauna a kujera dake wajen.
Umma ya kira yake fad'a mata tayi masa fad'a ,tace laifinsa ne.
Reyhana zama tayi ta bata mama tasha tukun ta mi'ka musu.Mommy ta fito suka gaisa da ba'kin.
Ahmad kuwa yana waje har lokaci ya sake ja ,kiran wayarta ya sake yi again shiru kuma tana d'aki ta lura da kiran ta'ki picking.
"Am very sorry please forgive me" Ya sake tura mata text.
Tana karance text d'in ya sake kira seda ta kusa tsinkewa tayi picking.
"Azizaty kina son kasheni ne?"
"Mey kuma nayi?" Cewar Reyhana.
"Baki sani bama? Please ki saurareni dan Allah kiyi ha'kuri". Ya fad'a.
" Kin ha'kura?"Ya tamabaya.
Shiru tayi bata ce komai ba.
"Please badan ni ba". Ahmad ya fad'a.
" Toh naji".Reyhana ta fad'a.
"Thank you so much Azizaty ,toh ya jikinki?". Ya tamabaya.
" Da sau'ki".Ta amsa.
"Are you sure?"
"Sure". Ta amsa.
" Sannu my Azizaty nasan babynmu ta baki wahala".
"Maman baby wane sunan aka sama mana?" Ya tambaya.
"Uh...sunan Umma". Ta amsa.
" Are you serious? "Ya tambaya yana me mamaki dan sam be kawo hakan ba.
" Yes".Ta amsa.
"Nagode sosai,zan kira Umma yanzu na fad'a mata".Ahmad ya fad'a.
" Kaga ma tana kirana".Reyhana ta fad'a.
"Ok toh bara na katse ki amsa i will call u back". Ya fad'a.
Bayan tayi picking call na umma tayi mata barka sannan ta sake bata ha'kuri.
Suna gama waya da umma Ahmad ya sake kira.
" Azizaty ban gaji da ganinki ba fa keda baby ya za'ayi ne?"
"Ga baki basu tafi ba".Ta fad'a.
" Azizaty kinsan ya za'ai?"
"A'a". Ta fad'a.
" Anjima da maghrib zan dawo tare da umma ma zamu zo kinga lokacin Abba ma ya dawo koh?"
"Eh". Ta amsa.