Sashe 7
Alakar Yarinta Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 8 min read
Haka su Umma Sadiya suka tsaya har sai da jirgin su Hizbullah ɗin ya tashi sannan suka baro airport ɗin.Sun sauka lafiya a inda suka samu masaukin su da aka ba su acan ƙasar amma dai ba cikin makaranta suke ba gida ne wanda bashi da wani nisa da makarantar tasu, yawanci dama duk ƴan Nigeri'a ne wanda gwabnati ta biya musu schoolarship, da wanda suka kusa kammalawa da kuma wanda shekaru biyu ya rage musu da ma wanda su ne ƴan wannan shekarar.Gida ne mai tsari hawa -hawa wasu a sama wasu a ƙasa ɗakuna ne gasu nan kowa da nasa akwai kuma bayi a ciki har da kicin.A upstairs Hizbullah ya samu ɗaki bayan ya buɗe da makullin da aka bashi ya shiga ɗaki yana ƙare masa kallo akwai komai da komai a ciki haka ajiye jakarsa, yana leƙa ko'ina sai dai akwai ƙura dan ba kowa ke zaune a ciki ba.
Yana tunanin yadda zai yi da gyara ɗakin domin yana buƙatar tsintsiya da mopa, gashi baya so ya fita ya tambaya dan ya ga kowa harkar gabansa yake, ɗakin da ke kusa da nasa kwa ban da kiɗa babu abin da ke tashi a ciki.
"Barka da zuwa bro kai ma saukar yanzu ne?" Ya tsinkayi wata murya a bayansa.Juyowa ya yi domin ganin mai maganar, wani matashj ya gani wanda bai fi sa'an shi ba tsaye yana masa murmushi.Hizbullah duk da baya jin daɗin zuciyarshi gashi kuma baya son yawan hayaniya, amma haka ya daure ya ƙaƙaro murmushi ya ce.
"Eh saukar yanzu"
"Ayya sannu da zuwa mu kam mun ɗan wartsake gajiya, dan yau kwananmu biyu da zuwa"Matashin ya faɗa lokacin da yake ƙarasowa cikin ɗakin.
Shiru Hizbu ya yi yana tunanin amsar da zai bashi dan shi bai saba da magana da abokai ba, babu wanda ya sani sai Ridallah, ita ce abokiyar hirarsa ita ce ke sanyashi nishaɗi tun bata san me zata ce masa ba ya saba da gwalan gwalantun ta tun tana ƙarama.Wata ƙwallah ce ta ciko masa idanunsa da bai shirya zuwanta ba dama tun a jirgin yake cike da damuwa da alhinin baro ƙasar da take.Haka yake ta tunani a jirgin har dai bacci ya yi nasarar ɗaukansa.
"Haba mazaje ya da ƙwallah haka, ai fa dama rabuwa da iyaye sai an kai zuciya nesa but be a man kar kake yarda wani na ganin hawayenka, za ka saba ne dan nima nan haka na wuni na kwana da tunanin gida amma yanzu da mun yi waya shikenan" Cewar matashin yana dafa kafaɗar Hizbu.
"Ba komai ba kuka nake ba ai, kawai dai na tuna wani abu ne"
"Yawwa my bro sunana Abulkairi Abubakar ana kirana da AA ni É—an garin Kano,a unguwar hotoro haka kawai tun da na ga zuwanka na ji kawai ka burgeni ga É—akina can sai ka wuce shi za ka zo naka"
"Thank u, sunana Hizbullah Auwalu ni ɗan jihar Jigawa ne a garin Haɗejia unguwar ƙofar arewa"
"Masha Allah suna mai daÉ—i "
Murmushi suka yi a tare, kallon É—akin Abulkairi ya yi ya ce
"Yanzu za ka ga mai gyaran wurin ya zo,kafin ya rufe bakinsa sai ga wani saurayi sanye da wasu kaya da alama ma,aikaci ne a wurin da tsintsiya da mofa ya musu sallama tare da gabatar da kansa a matsayin É—aya daga cikin masu shara da goge -goge na gidan cikin harshen nasara.
"Mu je ɗakina kafin ya gama gyara maka nan ɗin"Abulkairi yace yana kama hannun Hizbullah tare da ɗaukan jakar Hizbullah ɗin saboda kar ta yi ƙura suka fita daga ɗakin suka ba mai sharar damar yin aikinsa.
Ɗakin Abulkairi suka shiga, gabaɗaya yanayin tsarin ɗakin irin na Hizbu ne sai dai wannan a gyare yake tsaf, saɓanin na Hizbu da babu gyara.akan ɗaya daga ckn kujerun suka yiwa kan su masauki, bayan Abulkairi ya ajiye jakar, frige ya buɗe ya ɗakko lemuka da ruwan roba ya ajiye a gaban Hizbu kicin ya wuce ya ɗakko kofi ya kawo masa.Ganin bashi da niyyar ɗaukan drinks ɗin ya sha hakan yasa Abulkairi ɗaukan ruwan ya buɗe ya tsiyaya masa a kofin ya miƙa masa tare da cewa.
"Haba bro ka saki jikinka dan Allah sai wani ɗari -ɗari kake ka kasa sakin jiki dani" Ya faɗi hakan yana murmushi.Shi dai Hizbu bai ce komai ba ya miƙa hannu ya karɓi ruwan tare da kaiwa bakinsa yana mai ambaton Bismillah, ya kafa kai ya shanye ya ajiye kofin.Yana ajiyewa Abul ya ɗauki lemon ya buɗe zai tsiyaya masa a kofi.
"Ka barshi haka ma "
"Kana nufin ba zaka sha lemon ba?"
"Eh "Kawai yace a taƙaice ya koma ya jingina da jikin kujerar ya lumshe idanunsa.
"Ka koma kan gado ka kwanta in bacci kake ji" Da yake ɗakin kato ne daga can gefe akwai gado madai daici da wardrobe sai kuma kujeru guda biyu a tsakiya sai su frige kayan kallo da komai da komai na buƙata haka kowane ɗaki yake, da kicin da bayi duk a ciki.
"Bana jin bacci" Hizbu yace cikin ƙaguwa dan ya fara gajiya da waɗannan tambayoyin.
"Na lura dai baka fiya son surutu ba" Abul yace yana murmushi, shi dai Hizbu idanunsa kawai ya lumshe bai kuma cewa ƙala ba.
Bayan mai gyara ya gama suka koma ɗakin Hizbu Abul na riƙe da jakar, suna zuwa komai tsaf sai ƙamshi ke tashi haka Abul ya zauna yana kallo shi kuma Hizbu ya shiga wanka.Bayan ya fito ya sanya kaya marar nauyi, ya fitar da sauran kayan ya jera a cikin wardrobe ɗin ya fito da wayarsa daga aljihun jakar, sai ya koma ya zauna a kujera yana ɗan danna wayarsa shi kuma Abul yana kallo dan da ya lura Hizbu ba ya son yawan magana sai ya ƙyaleshi dan a tunaninsa ko gajiya ce ta sanya yake hakan bai san ba abin a jininsa yake, surutunsa na tashi ne idan yana tare da Ridallah.
_Bayan sati biyu_
Lokacin Hizbu har an zama ƴa gari domin yanzu har sun fara zuwa school, an fara karatu ba kama hannun yaro, yanzu abotarsu ta ɗan yi ƙarfi da Abul domin Hizbu ya lura yana da kyawawan ɗabi'u hakan yasa ya saki jiki dashi sai dai idan surutu ne ya yi yawa Hizbu bai biye mishi, shima kuma Abul da ya fahimci halin Hizbu ne rashin son magana sai yake ƙyaleshi idan ƴan kuramen suka zo.Yanayin zamantakewar su abin sha'awa basa shiga harkar kowa in ba gaisuwa ba bare kula ƴan mata kowa yana yin abin da ya kaishi.
Duk da ba department ɗaya suke ba amma wani lokacin tare suke tafiya school, kowa sai ya nufi nasu ɓangaren domin aiwatar da abin da ya kaishi.Hizbu yana waya da su Umma amma duk lokacin da zai kira su sai ya ji zuciyarsa ta masa rauni saboda tuno Ridallah, sannan duk lokacin da suka yi waya sai ya tambayi labarin Ridallah ko zai ji an ganta amma magana ɗaya ce ko yaushe babu labarinsu hakan na sanya ya ji duk damuwa ta dabai baye masa zuciya dan ba ya jin dai-dai da second ɗaya zuciyarsa za ta manta da Ridallah domin ita ɗin a cikin jininsa take.
MMN AFRAHðŸ˜ðŸ¥°ðŸ˜˜
â¤ï¸â¤ï¸â¤ï¸â¤ï¸â¤ï¸â¤ï¸â¤ï¸â¤ï¸
💕ALAƘAR YARINTA💞
â¤ï¸â¤ï¸â¤ï¸â¤ï¸â¤ï¸â¤ï¸â¤ï¸â¤ï¸
NA
MMN AFRAH
FIRST CLASS WRITER'S ASSO...
Page1ï¸âƒ£5ï¸âƒ£&1ï¸âƒ£6ï¸âƒ£
_Ridallah_
A ranar da za a nemi su a rasa da cikin dare, misalin ƙarfe biyu da wani abu Baba Habiba ta je bayi domin yin fitsari sai kuwa take jiyo muryoyi na maza suna magana ƙasa-ƙasa, duk da bata jin me suke cewa amma ta tsorata saboda a jikin katangar gidanta suke butar ta ajiye a hankali ta lallaɓa ta fito daga bayin ta je jikin katangar gidan inda za ta fi sauraren me suke cewa dan dai ta sana tabbas akwai wani abu tun da mai zai zaunar da mutane har wannan lokacin suna magana kuma raɗa-raɗa, tana kai kunnenta kwa sai ta fara jiyo me suke cewa.
"Kawai mu haura ta katanga, tun da babu namiji a gidan daga ita sai ƴarta ta, na ci alwashin sai dukanmu mu ukun mun musu faɗe, dan ita yarinyar sai mun kasheta bayan mun mata fyaɗen saboda Hizbullah, a kanta ya ƙi amincewa da buƙatarmu yana ganin mutane a raine, to zamu gama da ita sai mu buɗe ƙofar gidan mu fice kafin asirinmu ya tonu.
"Oga ka rabu dashi zai zo hannu ne dama saboda yarinyar nan da yake so shi sa bai amsa tayin ba, amma yanzu in ya ga an yi mata fyaɗe an kasheta ta bar duniyar dole zai ƙauna ce ka ya ke biya ma buƙatarka"Ɗayan shi ma ya amsa masa.
"Yanzu ga wancan Alhajin can ya yi dare inaga daga Hotel yake kasan shi mayen mata ne, bari idan ya shige gida sai mu haura tun da yanzu ma bai gan mu ba"
"Gaskiya ne yau akwai kwasar gara duk da ma dai mata ba wani damun mu suka yi ba, mun fi ƙarfi a neman ƴan uwanmu jinsinmu maza, amma saboda wannan mai taurin kan gwara mu afka musu tun d....
Cikin hanzari Baba Habiba ta baro jikin katangar jikinta sai mugun rawa yake, gabaÉ—aya ta susuce hankalinta a mugun tashe yake burinta kawai su bar gidan kafin mazan su duru, É—aki ta nufa Ridallah da ke kwance tana baccinta hankali kwance, hannun Baba Habiba har karkarwa yake ta É—ago Ridallah tare da toshe mata baki, da yake Ridallah É—in bata da wani magagin bacci ta buÉ—e idanunta amma tsoro sai ya kamata ganin Babarta ta toshe mata baki, hannunta kawai ta kama ta sakko daga kan gadon ganin hakan yasa Ridallah gane akwai wani abu da ke faruwa.