Sashe 26
Alakar Yarinta Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 8 min read
Kallon wayar kawai Iftihal ke yi hawaye na kwaranya daga idanunta, dan ta san da gangan Auntyn ta kashe wayar dan ko amsarta ba ta jira ba a kan neman uzurin shiga bayin da ta yi na ƙarya.Ajiye wayar ta yi jikinta sanyi ƙalau, ta juya ta kalli Amal da ke dafe da kafaɗarta wacce ita ma tuni hawayen sun wanke mata tata fuskar.
Rungume juna suka yi suna kuka mai tsuma zuciyar mai sauraro.Sai da suka yi kukan su suka ƙoshi sannan Iftihal ɗin ta ce su tashi su yi sallah, sallar da duk cikinsu babu wacce za ta iya tuna rabonta da ta yi sallah dan a taƙaice ma ba yin sallar suke ba.
Haka suka yi alwala suka zo yin sallah abin takaicin duk su biyun babu wacce ta iya karatun sallar dan babu ilimi dan dama ba a san a je makaranta ba sai tsantsar jahilci.Bayan sun duddugura suka zauna suka yi shiru kamar daga sama sai ganin Mummy suka yi ta hankaɗo ƙofar kamar an jefota, tana shigowa ta maida ƙofar ta rufe ta tsaya tare da kama ƙugu ta ce
"Wai dama Iftihal kin dawo gidan nan amma shi ne saboda tsabar kin raina ni shi ne baki neme ni ba, wato ni za ku rainawa wayo daga ke har uwar taki, shi ne kuka riƙe kuɗin ita ma ko kirana ba ta yi ba shi ne ke ma kika shigo ɗaki har da wani yin sallah da ban da munafurci sallah kuke? Ki tashi ki ɗakko nawa kuɗin ki bani kaso na"
Tashi tsaye Iftihal ɗin ta yi ta cire mayafin doguwar rigar da ta sanya tare da doguwar rigar ta gabatar da sallah, ɗaurawa ta yi a kan ta ta tako har gaban Mummyn ta tsaya ta ce cikin ƙaraji da ɗaga murya.
"Kowa kuÉ—i, maganarku É—aya kuÉ—i, baku da magana sai ta kuÉ—i, shin ku bakwa tunanin yadda rayuwarmu za ta kasance ku dai burinku ku saku kuÉ—i"
Baki sake Mummyn ke kallonta dan gabaÉ—aya kalaman yarinyar sun kusa sanyawa ta nuna rashin gaskiyarta a fili
"Wace magana kike yi ne wai Iftihal?"
"Ba kuÉ—i kika zo in baki ba wanda na samo a yawon karuwanci!"
MMN AFRAH🥰ðŸ˜
â¤ï¸â¤ï¸â¤ï¸â¤ï¸â¤ï¸â¤ï¸â¤ï¸â¤ï¸
💕ALAƘAR YARINTA💞
â¤ï¸â¤ï¸â¤ï¸â¤ï¸â¤ï¸â¤ï¸â¤ï¸â¤ï¸
NA
MMN AFRAH
FIRST CLASS WRITER'S ASSO...
*Alhamdulillah godiya da yabo sun tabbata ga Allah maɗaukakin sarki da ya bani ikon sake zuwa da wani sabon littafina mai suna ALAƘAR YARINTA yadda na fara lafiya Allah sa na gama lafiya, Allah bani ikon rubuta abin da mutane za su amfana da shi amin* .
Wannan littafi daga farkonsa har Æ™arshensa sadaukarwa ne ga aminiyar Æ™warai Meenatu mmn muhibba Boy & sadiq , alkairin Allah ya kai muku a duk inda kuke Allah ya bar Æ™auna tsakaninmuâ¤ï¸
Page4ï¸âƒ£2ï¸âƒ£&4ï¸âƒ£3ï¸âƒ£
*AUNTY*
Bayan ta kashe wayar sanadin rashin makamar amsar da za ta baiwa Iftihal, da sauri ta kamo sunan Hajiya Suwaida hannunta sai karkarwa yake a hanzarce ta doka mata kira amma har ta katse ba ta ɗauka ba, wani kiran ta ƙara mata dan ji take kamar dai ta zama tsuntsuwa ta gan ta a gaban Hajiya Suwaida ta faɗa mata wannan gagarumar damuwar ko kuma gagarumar matsalar da ta tunkaro kai.
Sai da kiran ya kusan katsewa sannan ta É—aga tana washe baki dan ta É—auka ko za ta tambayeta ne ta ga alert dan ta san wani lokacin ba ta fiye ganin alert ba idan kuÉ—i ya shigo accaunt É—in ta sai dai idan ta yi chacking blance cikin farinciki ta ce
"Hello ƙawata ƙawar arziƙi kin ma wuce ƙawa kin zama aminiya kuma ƴar uwa kin turo min...
"Dan Allah ki ajiye waÉ—annan kalaman a gefe ki ji mai ke tafe da ni" Hajiya Hauwa ta faÉ—a cikin tashin hankali.
Wani takaici ne ya cika Hajiya Suwaida jin abin da Hajiya Hauwa ta faÉ—a kuma da alama ma akwai mtsala dan ta ji muryarta wani iri kamar akwai damuwa.
"Wallahi kar dai ki yi zaton akwai wasu kalamai da za ki yi amfani da su wajen yaudarata a kan maganar kuÉ—in nan, dan babu wani uzuri da zan miki dan na ga alama neman kike ki canja hali"
"Wai mai kike son cewa na zo da magana hankalina a tashe ke kuma kina wani maganar kuÉ—i"
"Wai ma dan dai kar ki yi zaton zan yarda da wata magana in dai ba dumus na ji ba, faÉ—a min abin da ke tafe da ke"
"Akwai gagarumar matsala fa"
"Matsalar me fa" Ta tambaya hankali kwance dan ita magana in har ba ta kuÉ—in nan ba kawai ba za ta É—auki wani rainin hankali ba.
"Iftihal fa ba ta haÉ—u da wannan Alhajin ba"
"Hahaha lallai ma, ni za ki rainawa wayo kin manta É—azu kika gama cewa suna tare"
"Eh amma babu abin da ya shiga tsakaninsu suka rabu cewa ta yi ba za ta je Hotel ɗin ba, dan haka ma ko ƙwandala bai bata ba, ba ma hakan bane damuwata yarinyar nan da alama ta fara gane cewa ba a kan hanya mai kyau aka ɗorata ba dan idan da kin ji irin maganganun da take fala min wanda hakan ya sanya na kashe wayar sai kin mamaki har tuhumata take yi a kan hanyar da na ɗorata"
"Wai Iftihal ɗin ce ta fara gane hakan har ta ƙi zuwa su keɓe a Hotel, to ƙawaye ta sake ne suka nuna mata hakan ko kuwa?"
"Gaskiya ba na jin hakene tun da ko kafin ta koma gida da mu ka yi waya suna tare ko a muryarta babu wata alama da za ta nuna hakan, amma da na kirata ɗazu daƙer ma ta ɗauka sannan kuma da ta ɗauka babu wata magana mai daɗi"
"To ko dai al'amarin ya lalace ne?"
"
Ni ma abin da ya tada min hankali kenan tunanina bai wuce ko asirin jikinta ne ya bar jikin nata ma'ana ya karye"
"TabÉ—i lallai akwai lauje cikin naÉ—i, tabbas da alamar hakan lallai sai an sake sabon shiri, gobe zan je wurin boka in ji bayani"
"Yawwa ai gwara ki je ƙawata shi yasa na kiraki dan nasan ke kaɗai ce za ki min wannan abun"
"Kar ki damu ki kwantar da hankalinki, dama na ɗauka kuɗin kike so ki haɗa da nawa ki riƙe shi yasa kike min hanya-hanya ashe ke babbar magana ce ta taso"
"Ke dai bari ƙawata wannan maganar ma ai bai dace kike faɗa ba, dan ni mai haƙura da abu ne in bar miki"
"Ni ma wasa nake miki"
"Da sauƙi to"
Haka dai suka yi sallama Hajiya Hauwa na jin É—an dama-dama a zuciyarta ganin an samo mafita.
*MOMMA*
Labulayen ɗakin Suhaila ta shiga bubbuɗewa, ɗakin ya yi haske nan suka shiga bubbuɗe drawer ɗin na kayan jarirai suka fara da shi sai da suka fito da su gabaɗaya suka jibgesu kafin aka fito da gabaɗayan sauran aka ware kowanne a waje guda dan ba a haɗa su wuri ɗaya ba.Haka suka shiga juya jeren ɗakin komai suka canja masa mazauni sai da suka ga ɗakin ya yi yadda suke buƙata sannan suka shiga maida kayayyakin, duk abin nan da ake Momma sai share hawaye dan gabaɗaya raunin zuciyarta ya bayyana a tattare da ita.
Bayan sun gama sanya kowanne a ma'ajjinsa sai Momma ta aika Suhaila ɗakinta ta ɗakko wasu kaya ɗinkakku a cikin wata ganamasgo ƙatuwa, tanankawo mata ta karɓa ta shiga fito da su sababbin ɗinkakkun shaddodi ne da yadika masu tsada aka yiwa ɗinki mai kyau da tsaro irin na zamani wanda ake yayi da huluna kowanne kalar kaya da hularsa da wata ƙaramar jaka a ciki mai agoguna da zobunan azurfa na matasa masu kyau, haka suka ware kowai suka shirya a wardrobe sai da komai ya yi dai dai sannan aka share ɗaikin tas duk da ba wani datti ya yi ba sannan aka yi moping ɗinsa aka feffesa freshners masu ƙamshi da ke danƙare a kan mirror ɗin ɗakin sai da ko'ina ya ɗauki ƙamshi sannan Momma ta yiwa Suhaila umarni da ta tafi haka Suhailar ta fita daga ɗakin ta rufo mata, bed sheet ɗin ta cire ta shimfiɗa wani mai kyau sai da ta gama sannan ta samu wuri ta zauna daga bakin gadon wani kuka ne mai cin rai ya sarƙeta, tana jin ina ma akwai mai ɗakin nan a cikin ɗakin da kuwa damuwarta ta kau har abadah.
Sai da ta yi kukanta ya isheta har zuciyarta ta mata sanyi sannan ta tashi ta ɗauki bedsheet ɗin da ta cire ta fito da shi daga ɗakin domin a wanke shi, ta sanya mukulli ya ƙulle ƙofar.
*GAGARAWA*
*BAYAN KWANA UKU*
A yau ne Baiwar Allah za ta gama shan maganinta na mantau dama oya kwanaki uku ne, da la'asar sakaliya ne Malam É—in bayan ya tashi almajiransa daga makaranta ya shigo cikin gidan bayan ya É—akko maganin Malam Zainab ta kirawo Baiwar Allah tana É—aki tana ta faman linke kaya.Da sallama ta shiga É—akin na Malam dan a can É—akin suke dan dama Malama Zainab É—in can ta ce mata ta je.
"Wa alaikumus salam" Malama Zainab ta masa mata sallamar.
Wuri ta samu ta zauna a kan tabarmar Malam ɗin na bakin yana tsiyaya maganin a kofi bayan ya haɗa ya miƙowa Malama Zainab ta miƙa mata da hannu biyu.
"Kafin ki sha, bayan kin yi bismillah sai kin karanta ayatul kursiyyu da falaƙi da nasi, idan kin sha kuma sai ki karanta ƙulhuwallahu ƙafa ɗaya" Malam ya faɗa yana kallonta.