Sashe 20
Alakar Yarinta Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 8 min read
FIRST CLASS WRITER'S ASSO...
*Alhamdulillah godiya da yabo sun tabbata ga Allah maɗaukakin sarki da ya bani ikon sake zuwa da wani sabon littafina mai suna ALAƘAR YARINTA yadda na fara lafiya Allah sa na gama lafiya, Allah bani ikon rubuta abin da mutane za su amfana da shi amin* .
Wannan littafi daga farkonsa har Æ™arshensa sadaukarwa ne ga aminiyar Æ™warai Meenatu mmn muhibba Boy & sadiq , alkairin Allah ya kai muku a duk inda kuke Allah ya bar Æ™auna tsakaninmuâ¤ï¸
Page 3ï¸âƒ£6ï¸âƒ£&3ï¸âƒ£7ï¸âƒ£
*DUTSE GADAWUR*
HAJIYA SUWAIDA
Hajiya Suwaida ce cikin kicin bayan masu aikin abinci sun kammala ta zo ta dakatar da su daga ɗauka domin su kai su jera akan dinning, cewa ta yu su je uzurinsu ita za ta jera, cikin girmamawa ta suka fita daga cikin kicin ɗin suka barta ita kaɗai amma a ransu auna mamaki dan ba ta son yin aiki ko kaɗan ta fi so komai a mata amma kuma yau gashi ta buƙaci su bar ta za ta yi.
Suna fita sai da ta bari suka ɗan jima da fita ta daina jiyo motsinsu da takun tafiyarsu, sannan ta sanya hannu a cikin aljihun doguwar rigarta ta ɗakko ƙullin magani guda biyu kowanne ƙulle a leda sai dai ledar ɗaya fara ce ɗayar kuma baƙa wannan bambancin ledar ne abin da zai sa ba za ta manta da aikin kowanne maganin ba.Kallon maganin take tana dariya, saboda farincikin da ya baibaiye zuciyarta domin tana ganin ta samo maganin sauran matsalarta dan ba komai bane matsalarta yanzu ba sai riƙe aljihu da Sarkin yaƙi ya tsiro mata da shi kwata-kwata ba ya so yake sakin aljihu da kuɗi ko dubu ɗari nawa take so yana bayarwa amma kwanan nan ta fara ganin canji daga gareshi to maganin da ke cikin farar leda maganin sakin aljihu ne na baƙar ledar kuma na wani sirri ne da ta daɗe da haƙa rami ta binne, amma yanzu tana ganin kamar sirrin na neman barin jikin Alhajin wannan dalili yasa ba ta yi ƙasa a gwaiwa ba wajen samo maganin matsalarta dan dole Alhaji Sagiru ya dawwama a halin da yake ciki kuma sirrin nan da ta binne ya cigaba da bunnuwa har abada!
Na farar ledar ta kunce ta buɗe flask ɗin miyar ta barbaɗa a ciki ta sanya spoon ta gwauraya sosai, sannan ta kunce na baƙar ledar ta buɗe flask ɗin farfesun kayan ciki ta juye a ciki ta juya har maganin ya haɗe da romon ta mayar ta rufe ta jefa ledojin cikin shara, kan ta ta ɗaga sama ta kalli agogon bangon da ke manne jikin bangon kicin ɗin 12:00 pm ta yi wani shu'umin murmushi dan ta san ƙarfe 12 aka ce za a gama taron naɗin sarautar da ake a fadar mai martaba Sarkin Dutse, tabbas ta san yanzu nan da mintuna ashirin Alhaji Sagiru zai ƙaraso gidan.Fitowa ts yi daga cikin kicin ɗin ta ƙwalawa masu aikin nata kira suna ƙarasowa ta musu umarni a kan su ɗakko kayan abincin su kai kam dinning ɗin, cikin bin umarninta suka nufi kicin ɗin ita kuma ta wuce abinta.
Misalin ƙarfe 12:30 ta kiyo tsayuwar motar mai gidan nata tasowa ta yi ta fito ta nufo ɓangarensa domin tarɓarsa, Tana shigowa falon ta ƙofar baya Shi ma yana shigowa amma sai ta gan shi a wani firgice kamar wanda za a ce kamoshi ya gudu.Direbansa ne riƙe da rawaninsa sai zaginsa (Bafadensa) Riƙe da alƙyabbarsa, cikin mamaki ta ƙaraso ganin suna masa sannu har ya zauna a kan kujera yana wani sauke numfashi sama-sama.
"Ikom Allah mai ke faruwa ne?" Ta jrfa musu tambayar tana bin su da kallo É—aya bayan É—aya.
"Eh dama, dama...
"Dama me? Na ce dama me ina tambayarku mai yake samesa kana min wani kame-kame?" Ta katsewa direban hanzari cikin ƙaraji.
"Kawai fa a wajen taron wannan ne shi ne ya ga wani Hakimi Ɗan buran shi da ɗansa Hafiz to suna ƙoƙarin gaisawa ne dukansu kowa ya fara karkarwa su duka ukun har Hafiz ɗin suka dafe kan su, dama bayan an gama taron ne ana ɗan gaggaisawa, sai kawai Sarki ya ce a saka su a mota kowa ya tafi gida" Bafaden ya faɗa cikin girmamawa.
Wani murmushi ne ya sauka a kan fuskar Hajiya Suwaida jin wannan daddaɗan labari amma babu wanda zai iya ganin murmushin nata saboda cikin hikima da gwanancewa da kissa ta yi.A hanzarce ta nufi Alhajin hankali tashe tana salati, tana jero masa sannu shi dai bai iya cewa komai ba dan gabaɗaya sai wani gumi ne ke tsatssafo masa ko ta ina ga wani karkarwa da yake kamar mai zazzaɓi.
"Kai Allah kaÉ—ai ya san mai hakan ke nufi" Ta faÉ—a cikin sanyin murya.
"Wallahi Hajiya kowa ma mamaki yake hatta mai martaba ya jinjina al'amarin" Direban ya ce cikin jimanta abin.
"Allah dai ya yaye masa ya karesa daga azzalumai da sharrin duk wani mai sharri" Bafaden ya ce yana ɗora alƙyabbar a kan ɗaya daha cikin kujerun.
"Amin ya Allah, alfarmar annabi da alqur'ani" Direban shi ma ya ce yana ajiye rawanin a kusa da alƙyabbar.
Shiru Hajiya Suwaiba ta yi ba ta ce amin ba.
"Hajiya bari mu je sai ya tashi ko" Suka haÉ—a baki wajen faÉ—a.
"To to to, sannunku da ƙoƙari"
Suna fita ta bi bayansu da harara a ranta ta ce
"Amma na ji daɗin faruwar hakan, ai ba za ku taɓa gane junanku ba, duk wanda ya tarki tuno ɗaya daga cikinku to tabbas ya tarowa kan sa aradu da ka" Ta faɗi haka a cikin zuciyarta tana maida hankalinta ga Alhaji da bacci ya ɗaukeshi a jigace.Haka ta ɗan gyara masa kwanciyad da ke doguwar kujera ce ya ɗan kishingiɗa aka a duk da kasancewarsa babban mutum amma hakan bai hana kujerar ɗaukansa ba saboda irin manya -manyan nan ne.
Sai wajen ƙarfe huɗu da wani abu ya farka, kamar ma bashi ba dan ya dawo dai dai, sai da ya yi wanka ya yi sallar azahar da la'asar sannnan Hajiya ta gabatar masa da abinci, haka ya ci abincin mai maganin nan da ta barbaɗa, yadda bai mata zancen haɗuwarsa da Ɗan buran ba haka ita ma ta wagarar da zancen dan dama ba ƙaunar zancen take ba shi kuma da alama ma ya manta da komai da ya faru.
Bayan sun kammala suna nan suna ɗan taɓa hira a take Hajiya Suwaida ta bijiro da buƙatar kuɗi domin gwada sa'arta saboda tana so ta tabbatar da ingancin maganin.
"Alhaji dama inaso ka bani wasu kuɗi saboda inaso in yi siyayya dan duk wasu abubuwam buƙata ta sun ƙare" Ta faɗa tana masa wani kallo ƙasa -ƙasa.
"Cikin ɗan ruɗewa ya ce miƙo min wayata a kan Tv stand "
Cikin ɗan sauri ta tashi ta ɗakko wayar a ranta tana jinjina aikin Malamin.Tana kawo masa ta tsaya jiran tsammani dan so take ya tambayeta adadin kuɗin da zai mata buƙatun ta, dan bata so ya bata kuɗi kaɗan dan an ce in zaka roƙa ka roƙa da babban masaki...
"Kamar nawa kike buƙata" Ta tsinkayi muryarsa ya jefa mata tambayar.
"500k ne "
"
Kina ganin za su isheki?"
"Sun isa" Cewar Hajiya Suwaida tana jin wani itin daÉ—i a ranta dan tabbas magani ya fara aiki, dan tun da maganin ya karye ko 100k bai sake bata ba bare kuma har 500k.
Ƙaran shigowar saƙo wayarta ne ya ƙara tsundumata cikin gogin farinciki, tana dubawa ta ga alert ɗin transper da ya mata.
"Godiya nake Ranka ya daÉ—e"
"Ai babu komai" Ya xe yana tashi domin hawa sama dan yin alwalar magrib, yana hawa saman ta tashi ta koma part É—inta, no Hajiya Hauwa ta kira a nan ta shig bata labarin abubuwan da suka faru, dariya suka kwashe da ita
.
"Kina lokacinki ƙawata" Cewar Hajiya Hauwa tana dariya.
"Ke dai bari ƙawata ai da sannu zai gane shayi ruwa ne"
"Ina yinki ƙawata kin san ta kan tsiya, gaskiya kina wuta muna binki da fetur"
"Eh mana amma bar kani wutar na da baki kar mala'iku su ce amin"
"To na bari"
"Yawwa ko ke fa ai gwara dai ki ce ina aljanna ko"
"Hakane kam fatana nagari lamiri duk da baɓa aikin aljannar'
" Za mu tuba ai"
"Allah ba mu iko"
"Amin"
Haka dai suka cigaba da tattaunawa daga ƙarshe suka yi sallama.
*GIDAN ÆŠAN BURAN*
Hajiya Sakina ce tsaye a gaban freezer ita da ƴar aikinta tana fitar da kayan marmari waɗan da za a yanka, tana warewa domin mai aikin nata ta je ta ƙara wankesu ta kawo mata ta yayyanka, saboda ta gama haɗa komai na abinci yana dining dan ta san mai gidan nata da tilon ɗan mata yanzu suna tafe daga dawow daga wajen naɗin da suka je fada.So take daga ta kammala ta je ta yi sallah dan ga lokaci ya kusa fan ta san suma idan sun dawo sai sun je masallaci sun dawo sannan za a ci abincin.
Bayan ta gama yayyankawa ƙanana dan fruit salad ne ta haɗa tana gamawa ta zuba a kwanon flastic mai zurfi ta sanya madara da ƙanƙara sai ɗan sugar kaɗan, ta sanya murfin ta rufe, sannan ta markaɗa mangwaro ta haɗa lemon mangwaro bayan ta kammala ta zuba a jug tasa ƙanƙara ta kai kan dinning ta ajiye sannan ta wuce domin zuwa ta ɗan ƙara watsa ruwa saboda zadin da take ji, sai ta yi sallar, bayan ta kammala wankan tana ƙoƙarin yin alwala ta tsinkayo muryar mai aikinta ta shigo ɗakin tana kiranta, jin yanayin kiran da take mata da alama kamar akwai matsala hakan yasa ta suturta jijinta ta fito, aikuwa ta ga ƴar aikin nata na nuni da hannu ta ma kasa furta komai.Da sauri Hajiya Sakina ta sanya dogon hijabinta na sallah da ke ajiye tare da sallaya a kan ƙaramar loka, dan ba ta da nutsuwar da za ta tsaya sanya kaya.
Bayan Æ´ar aikin ta biyo dan gabaÉ—aya ma ganinta neman gushe mata yake