Sashe 87
Sarauniyar Kyau Takun Farko Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da sauri Haleesat ta karɓa Wayar tana ƙara duba picture ɗin a fili ta ce
"Kai wow, amma fah kema Afeefah ta musamman ce, tsawon Kwanaki ina so na gano dawa take min kama, sai Yau haba Biri Ya yi kama da mutum kamar tasu tayi Yawa highly highly."
Amma ita wannan ta cikin pictures ɗin wacece?, dan naga alamar kamar ba musulma bace, daɗi da ƙari kamar ba Ƴar Nigeria bace, lura da Yanayin shigarta da kuma launin fatarta tafi kamada turawan Yankin Asia." Cewar Afeefah.
Dariya Haleesat Tayi Ta ce "Afeefah You are so cute and talented kina da gaskiya sunanta 'HEART CHENG JUNG' Ƴar Asalin ƙasar faransa ce amma anan Nigeria muka haɗu da ita, dalilin Wani Abu da ya taɓa faruwa dani, sannan kuma Ina matuƙar mamakin yadda ya kasance ita da Sunainah suna kama Like a twin's."
Afeefah ta ce "Ke kuwa Haleesat kamar ba Ƴar zamani b, kokin manta cewa Yanzu zamani ya sauya ana iya samun mutane Biyu ko sama da haka masu Bala'in kama da juna Like a twin's yanzu dai kamar doppelganger's kinga ae mutane Biyu ne waɗanda Yawancin su bama ƙasa ɗaya suke ba, amma kuma zaki samu suna matuƙar kama da juna."
Haleesat ta amsa da "Haka ne naji, kuma na gamsu da maganar ki, amma fah har Yanzu, am so very confused wannan Kamar tasu Ya ɓaci highly highly, wannan kama nasu sai dai Idan jini ɗaya ne kawai."
"To ina ga kawai muje mu sama ita Sunainah É—in domin tambayar ta game da lamarin tunda har yanzu kina cikin confessing."
Cewar Afeefah, dariya Haleesat tayi sannan
"Hakama Ya yi amma fah, dole sai mun dawo daga Kano State sannan ko?."
"Eh haka ma Ya yi ae babu damuwa."
Cewar Afeefah tana dariya, domin kuwa Ita ma kamannin da wannan Baturiya mai suna HEART CHENG take yi da Ummyn Farhana ya É—aure ma ta kai highly highly.
Tashi daga tsaye Haleesat tayi Bayanta mayar da diamond wristwatch É—in saman bed ta a je sannan ta ce
"Barina koma bedroom nawa bacci nake ji highly highly yau."
Tayi maganar tana nufar ƙofa sannan ta fice daga Bedroom ɗin.
Dariya Afeefah tayi tana girgiza kai tare da faÉ—in
"Auntie Haleesat tawa É—an wannan surutun harta fara jin bacci."
Mayar da abubuwan tayi cikin box ɗin kana Ita ma ta miƙe tsaye riƙe da box ɗin ta ficewa tayi daga bedroom ɗin, kai tsaye bedroom na Lailah ta nufa, kwankwasa ƙofar tayi daga ciki Lailah dake kwance saman mattress tayi ɗaiɗai cike da gajiya ta ce
"Oh my God kai koma waye Ya yi haƙuri sai gobe, domin kuwa a gajiye nake nasan ma bazai wuce Yasmin ɗiyar Uncle Yusuf ba, ok ko kuma Mah'eesha ɗiyar Uncle Sagir, so kawai koma wacece ta koma sama masauki dan bazan buɗe ba, a ƙaramin gajiya sama da wanda nake ciki.
Daiyake baƙin duka a sama zasu kwana ɓangaren baƙi na musamman.
Murmushi Afeefah tayi sannan ta ce "It's okay Tunda Haka ne, ki Huta da kyau dama wannan secret gift box nazo miki dashi domin kika abubuwan da suke ciki, amma Tunda kince Haka sai da safen good night."
___________________
*Maganar payment fa, Hajiya ta kiyi sauri har yanzu ana discount.300 ne kawai wa mutane ashirin na farko, mutane suna cika ashirin tofa sai dai ki biya 500*🙃
_-_💓The Nainarh Kd 💓_-_
*The Phone Number*
*08081129487*
*The Acct Number*
*8081129487*
*The Bank Name*
*Palmpay Bank*
*The Acct Name*
*Khadeejarth Sabi'u Yahyah*
~Karku bari a baku labari fa🤩~
~*SARAUNIYAR KYAU*~🔥🔥Takun Tsakiya_-_
*Iya kuÉ—in ki iya shagalin ki Hajiya*
______________________________________________
Wani irin hantsalowa daga saman bed Lailah Tayi tana faÉ—an
"Please My only one, feefah tsaya wallahi banyi tunanin ke ba ce, na É—auka ko Yasmin ce ko kuma Haseeya da su Mah'eesha."
"Okay to ki sauke domin kuwa ni ce."
Cewar Afeefah Lokacin da tayi gaba, kai tsaye bedroom na Zaynerb ta nufa ta tura sannan ta shiga, sai dai kuma ba Zaynerb ciki da alama ta fita.
Dan Haka fitowa Afeefah tayi daga bedroom na Zaynerb É—in, aikuwa suka buga karo da Lailah.
Yayin da Afeefah ta buge goshi ita kuma Lailah ta buge hancinta Garin buɗe ƙofar.
Gaba ɗaya suka yi baya da sauri Afeefah na faɗi cike shagwaɓa
"Ouch, My lovely Dad Lailah zata kashe maka shalele fah ka kawo ma ta ɗauki please." 🥺
Fashewa Lailah Tayi da dariya faɗi take "Kai Afeefah ki rage na gobe, ni ban san Yah yah mijinki zaiyi da wannan shagwaɓa naki ba."
'Okay to ki tsaya nanda lokaci kaÉ—an zaki gani."
Afeefah tayi maganar tana nufar hanyar bedroom na Deejarh.
Da sauri Lailah tabi Bayan ta tana faÉ—in
"Ke haba da gaske kike?. Tom kodai perfect perfume Guy ne, ko kuma mutumin waya da kika suburbuɗa masa ƙarya, da cewa sunan ki RISHITA ina ga da ɗaya daga cikin su za`ayi dashi Bamu sani ba."
Tayi maganar cikin Dariyar ƙetah.
Qin kulata Afeefah tayi sai ma tura ƙofar bedroom na Deejarh, tayi sannan ta shiga ciki, bakinta ɗauke da sallama ita ma Lailah tabi Bayan ta.
A hankali ta turo ƙofar bathroom ta fito chest nata ɗaure da Towel White color tana Raira waƙar Mawaƙi Sani Ahmad Cike da Nishaɗi takecyin waƙar, faɗi take
"Dalilin-so-kaji-dalilin-so-Nima kujerar-so.
Zauna-kujerar-so-kaidai-heyy,-soyayya_Ra'ayi, nii.!!"
Da sauri Tayi shiru ganin waÉ—anda suka shigo, sai kuma da gudu ta koma cikin bathroom É—in tana faÉ—in
"Kai Balarabiyar India kun Bani kunya. Dan Allah ku fita na fara shiryawa."
Dariya Lailah tayi tana zama saman doguwar kujera dake cikin bedroom É—in sannan ta ce
"Ae Yarinya idan zaki fito kawai ki fito, dukkanin mu ma ta ne anan, sannan kuma mun riga ki shan iskan duniya gaba ɗaya, so banga abin da zaki ɓoyemin ba, bayan kuma nima ɗin, ina dashi, Yarinya ki fito kawai ki ci gaba da Raira waƙarki ta Sani Ahmad domin kuwa akwai daɗi, wato KUJERAR SO."
Afeefah kuwa murmushi kawai tayi sannan ta ƙarisa wajen study chair dake bedroom ɗin, ta zauna tana faɗin
"Kinji Deejarh fito abin ki bari mu rufe ido kinji tawan."🤓
Kamar zatayi kuka Deejarh ta ce "Please Balarabiyar India ku koma kafin na shirya, ko kuma kiɗan miƙomin doguwar gown ta Bacci a cikin wardrobe nawa pleased."
Jin haka yasa Lailah miƙewa da sauri tana faɗin
"Bari na kawo miki kinji."
Tayi maganar tana nufar wardrobe sannan ta buɗe ta zaɓo wata sleeping dress black color mai taushi, sannan ta ƙarisa bakin ƙofar bathroom ɗin tana faɗin
"To gashi ki karɓa, da sauri ki saka tun kafin nayi fushi na mayar."
Jin haka yasa Deejarh zuciyarta guda ta ɗan turo ƙofar bathroom ɗin da ta Rufe, a hankali sannan ta zuro hannunta tana amsa wa da
"To Auntie Lailah ga hannuna ki bani kinji."
Ganin haka ita kuma Lailah ta mayar da sleeping gown É—in Left hand É—in ta sannan tasa right hand nata ta kamo Deejarh gaba É—ayan ta tayo waje da ita tana dariya.
Da gudu Deejarh ta haye saman bed ta ƙudun duna da bedsheet tana mayar da Numfashi ta ce
'Dan Allah Auntie Lailah ki Bani."
Murmushi nishaɗi Lailah tayi sannan ta miƙa ma ta sleeping gown ɗin tana faɗin
"Riƙe badan halinki ba."
Da sauri ta karɓa tana dariya sannan ta ce
"To ki Rufe idon ki sannan."
"Wannan ne kuma baki isa ba, Yarinya ni banga Abin ɓoyewa ba, bayan kuma duka muna dasu."
"It's okay wato dai bakiga Abin ɓoyewa ba ko, ke muguwa kin saka ƙaramar Yarinya gaba kina zalunta ko?."
Cewar Afeefah.
Kafin Lailah ta sama damar magana Deejarh mai baki, ta ce
"Tabɗi jan, Balarabiyar India, kinji ki da Wani zance. Yanzu ni ce ƙaramar Yarinyar, aikuwa bakiyi dai dai ba, domin kuwa a ƙauyen mu ae kamata tanada Yara biyu ko uku."
Zaro ido Lailah dake zama a doguwar kujerar da ta zauna da farko tayi sannan ta ce
"Haba sai kace wani Rayuwar Jahiliya ni dai ban Yarda ba gaskiya."
"Okay Tunda baki Yarda ba Wani Lokacin ki gwada zuwa ghetto Area, ko kuma wani ƙauye dake kusa, kiga Abin mamaki, domin kuwa zakiga mace wacca a shekaru ba za ta wuce twenty five ba, da Yara shida ko bakwai tana fama."
Cewar Deejarh iya gaskiyar ta.
Kallon Afeefah Lailah tayi tana cewa
"Wai Haka ne?."
Tayi tambayar da alamar Rashin Yarda Riƙe da Baki.
Murmushi Afeefah tayi sannan ta ce "Of course yes, da Yawa ana samun Hakan."
Daga faÉ—in Haka tayi shiru.
Ajiyar zuciya Lailah ta sauke sannan ta ƙariso wurin da Afeefah take zaune Ta ce
"To malama Feefah Yanzu sai mun roƙa za'aba mu secret gift box mu gani ko kuwa?."
Murmushi Afeefah tayi sannan ta miƙa ma ta duka box ɗin tana faɗin
"Gashin nan Miss Lailah ayi ta gani."
Da sauri Lailah ta karÉ“a box É—in sannan ta koma saman doguwar kujerar ta zauna, tana buÉ—e secret gift box É—in, da sauri Ita ma Deejarh da ta kammala sanya sleeping gown É—in a jikin ta, ta Æ™arisa wurin tana gani cike da farin ciki game da tsantsan nishaÉ—i da zaÆ™uwa. ðŸ˜
Qayataccen murmushi Mai kyau Afeefah mai kyau take ta faman saki ganin Yadda gaba ɗaya Lailah da Deejarh suka bi, suka shiga confused, na ganin wannan ƙayatattun diamond wristwatch da Diamond Ring, diamond chain and earings harda check na kuɗaɗe.
Ita dariya ma Lailah ta bata sai kace ba ɗiyar Mister Mai Kyau shahararren mai dukiya na ala tsine uwar mai ƙarya ba, koda yake ba ganin wa'innan abubuwan yasa ta wannan ruɗewar ba, harda na tayata murna, kuma taji daɗi mara misaltuwa da Hakan.
A hankali ta miƙe tsaye tana tafiya a hankali kamar mai tausayin ƙasa. Yayin da ƙafafunta suke nutsewa cikin carpet tattausa dake baje tsakiyar Room.
A hankali takai hannunta sannan in slow ta Ya ye curtains Milk color dake Rufe da Windows na room É—in.