Sashe 13
Sarauniyar Kyau Takun Farko Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Koda su Afeefah suka isa asibiti an duba Momy Rafi'at an tabbatar da ta samu goje war ƙashi da wasu gurare a jikin ta da ta sama karaya basu suka baro asibitin ba sai wajen ƙarfe biyu, Gida suka dawo da ita tayi jinyar anan don ita ta zaɓa hakan, Nanfa ƴan uwa da abokan arziki da suke a kusa suka fara zuwa duba jikin ta, Gashi daddy baya ƙasar dole sai Afeefah ce ta kira shi a waya a faɗa mishi Halin da ake ciki.
*°°*
Kwance take saman royal bed É—in ta, Daga ita sai riga shirt na bacci pink color sai wando short shima pink color.
A hankali É—an bakinta yake motsawa da alama mafarki takeyi murmushi ta saki ta kuma gyara kwanciyar ta kafin wani lokaci kuma ta buÉ—e kyawawan idanun ta.
Saukowa tayi daga zaman bed ɗin toilet ta nufa, Tun kafin ta ƙarisa shiga toilet ɗin ta cire short ɗin jikin ta tayi jifa da dashi ita ma rigar cireta tayi, ita ma tayi wurgi da ita gabaɗaya gashin kanta mai uban yawa da tsayi ya rufe mata fuskar ta ya warwatse, Toilet ɗin ta shiga takai minti arba'in ciki.
A hankali ta turo ƙofar toilet ɗin ta fito chest ɗinta ɗaure da towel White color, Da sauri ta ƙarisa gurin expensive wayarta dake kawo wuta, Alamar kira ne ya shigo, Ganin mai kiran nata yasa saida ta fara zauna saman mattress, Sannan tayi picking call ɗin ta kara a kunen ta, Daga cikin wayar mai kiran ya fara magana cikin harshen hausa.
"Hello Madam ansamo brief history na Yarinyar hotunan nan kamar yadda kika nema, Sunanta "Haleesat Abubakar Mai Kyau! Shekarunta Ashrin da uku a duniya, Ita ce ƴa ta hudu a gurin mahaifin su Alhaji Abubakar mai kyau wato dai {Mister mai kyau} wata gila zaki sanshi saboda shi ba ɓoyayyen mutum bane a ƙasar nan, Dama duniya baki ɗaya, Sannan kakanta shine mamallakin wannan shahararren company na magani wato S.L pharmaceutical industry!,"
ÆŠan lumshe idanun ta tayi tana jinshi ya civgaba da cewa "tana karantar micro biology anan American University dake a nan Abuja, Sanin da yayi ba sosai take fahimtar hausa ba, Yasa ya É—anyi full stop da maganar nashi sannan ya ci gaba da cewa.
"Ƙawayenta huɗu ne kacal, Feenah, Zuree, Sai Jennifer, Sai kuma wata da ake kira da Maryam ita ɗin Irregular Friend ɗinta ne.
A halayya kuma ta kasan mace mara son surutu sosai kamar dai ke madam, Ya faÉ—a cike da zolaya, ÆŠan murmushi tayi a gajarce "uhumm" Ina jinka tayi maganar tana kuma gyara zaman wayarta a kunen ta.
Magana ya ci gaba, Sannan kuma bata shan kayan maye sai dai kuma tana busa shisha da sauran su, Amma banda sigari, kana bata kula maza dan zan iya ce miki ma bata da saurayi ko É—aya, Nan dai ya ci gaba da kwararo mata bayani akan Haleesat yadda zata fahimta da kyau.
Mayar da expensive wayar tayi saman mattress bayan sun kammala wayan ta aje.
Cikin nutsuwa take shirinta tsab ta shirya cikin business suit pink color, Sannan ta ɗauki space pink color shima tasa, Kana ta ɗauki shoes glitter stilettos shima pink color tasa, Hair ɗinta kuwa ta gyara shi in straight style, Hular ta mai wani kalar style da kuma qwal biyu ta saka, Wanda hakan yaba dogon gashin kanta mai tsayi da santsi ga yawa damar fituwa ya sauka a gadon bayanta sannan ta ɗauki coat ɗinta pink wanda aka qawata gaban ta da wasu buttons Golden color masu shaining komai pink color, Tayi kyau highly highly harta gaji kyau gata kamar a wanke hannu a taɓa.
Fitowa tayi harabar hotel ɗin data ke, Zata shiga motar ta ƙirar BMW pink color kenan taji ankira sunanta a bazata.
"ⒽⒺⒶⓇⓉ_ⒸⒽⒺⓃⒼ_ⒿⓊⓃⒼ!!
Fasa shiga motar tayi, A hankali ta juyo domin ganin mai kiran nata, ÆŠan waro ido tayi da tsananin mamaki É—auke saman kyakyawar fuskar ta, Na ganin wacca take a gabanta, Sam bata manta ta ba duk da cewa sun É—auki shekaru masu É—an yawa basu haÉ—u ba.
"Harper David" ce classmate ɗinta da sukayi karatu tare a ƙasar "MALAYSIA" da sauri Harper ta ƙariso gurin ta, "HEART kece kuwa kodai idanuwa nane basa gani da kyau" Ta faɗa tana murza eye ɗinta dan tabbatar da wacca take gabanta.
Sannan kuma duk cikin turanci take mata maganar. Murmushi "HEART" tayi ta ce "ni ce mana,"
"Ohoo to me ya kawo ki Nijeriya nidai nasan baki da wata connection da ƙasar" Cewar Harper, "Business mana" Heart ta bata amsa cikin Hausa, Wannan karon ƙara waro ƙanan idanun ta Harper tayi "oh gosh Ashe har Hausa kike ji?,
"E' mana highly highly ma, Ae ko wata bahaushiyar bata faÉ—amin Hausa ba" Heart tayi maganar da hausa a bakinta raÉ—au.
"Harper David ke to meya kawo ki Naija tunda dai kema nasan baki da wata alaqa da ƙasar."
"Yawon buÉ—e ido mana," Zaro ido HEART tayi cike da mamakin Jin abinda Harper ta faÉ—a mata "yawon buÉ—e ido kuma?,"
"E' mana Harper ta bata amsa, "Yanzu dai ba wannan ba, Sauri nakeyi Anyway ga Room card ɗina kawai," HEART tayi maganar tana miƙawa Harper card, Karɓa Harper tayi ta ce. "Okay ni ma dai yanzu akwai gurin da zani dama".
"Okay to shiga motata na rage miki magana mana HEART ta ce ma Harper.
"Ok let's go" cewar Harper shiga motar sukayi suka bar hotel ɗin suna taɓa fira.
[Menene asalin su Afeefah, shin wata kalar ƙiyayya ce a tsakanin Momy Rafi'at da mahaifiyar su Afeefah ne, wacca bata ma a duniyar. Wacece "HEART" wacece Harper ga Jieddarh a gefe duk amsosin waɗannan tambayoyin suna a cikin wannan ƙayataccen Labarin mai suna SARAUNIYAR KYAU]💋👰💋
🅜ðŸ…🅛🅛ðŸ…🅚🅘ðŸ…
🄺🄷🄰🄳🄴🄴🄹🄰ðŸ…🅃🄷
ⓉⒽⒺ ⓃⒶⒾⓃⒶⓇⒽ ⓀⒹ}
🅺🅰🅽🅾
Zaune suke a dinning room suna lunch, Yayinda Æ´an aikin gidan ke jere musu lafiyayun Abincicika kala kala masu rai da lafiya wasu kuma na aikin serving É—insu cikin nutsuwa, dukansu Æ´an gidan ne suke a dinning É—in, Jieddarh, Humaira sai Heesham da Auntie sai kuma Abba wato Alhaji Jafar Komai Naka.
Dayake dinning table É—in mai mazaunin mutum takwas ne, cikin nutsuwa suke yin lunch É—in abinsu.
Bilkisu ce ƴar aikin su budurwa mai kimanin shekaru sha tara ta ƙariso da saurinta har ta kusa faɗi saboda sauri gurin Heesham ta ƙarisa cikin rawan jiki take serving ɗinshi yayinda ta kafeshi da ido kamar zata cinyeshi ɗanye saboda so da ƙauna, Shi kuwa baima kula da irin kallon da take mishi ba gabaɗaya yafi mayar da hankalin shi wajen kaima cikin shi haƙƙin da.
Ganin ta gama serving É—inshi amma bata bar gurin ba yasa shi dakatawa da cin abinci da yakeyi ya É—ago da kanshi yana kallon ta.
Ae bilkisu sai da ta kusa sumewa ganin yau ta ciri tuta ya kalleta, "malama baki gama bane ko dai kina jiran wani abinne?,"
Ya tambaye ta cikin tsare gida da ɗan faɗa ganin yadda ta ƙureshi da ido, Da sauri ta ce "na gama oga," gurin Jieddarh ta ƙarisa tana serving ɗinta amma gabaɗaya hankalinta yana kan Heesham wanda shi baimasan tanayi ba.
Kaf gurin ba wanda ya kula da irin kallon da take mishi sai Jieddarh cikin zuciyar ta ta ce " Wow kaga wani kalan love aikuwa sun dace da juna ,Allah ta biyo ta hannuna zan taimaka mata", Ganin yadda Bilkisu ta wani ƙurawa Heesham ido kamar yau ta fara kallon shi dama ta lura da take taken Bilkisu kwana biyu akan YaYannata Heesham tunda ya dawo daga karatu ta ganshi gabaɗaya bata cikin nutsuwar ta.
ÆŠan gyaran murya jieddarh tayi sannan ta kalli Bilkisu ta ce "please Bilkisu É—an É—aukomin maltina mai sanyi a fridge mana," Kallon Jieddarh Bilkisu tayi kawai saboda, ta katse mata jindaÉ—inta shine zata wani ce, Ta É—auko mata maltina mai sanyi a fridge bayan ga wasu drinks É—in a gabanta daÉ—in daÉ—awa kuma ae tafi ta kusa da fridge É—in.
Tana ƙunƙuni taje ta buɗe fridge ɗin ta ɗauko mata, "gashi" ta miƙa mata ba tare da ta buɗe mata ba, "Ɗan buɗe min mana" jieddarh ta faɗa tana kallon yadda Bilkisu ta ɓata fuska ga Heesham ya kusa barin gurin bata gama ƙare mishi kallo san ranta ba😂.
"Buɗe mata mana Bilki ko ba ƙyaji ne" Cewar Auntie ganin yadda Bilkisu ta zuba ma jieddarh ido tana kallon ta kamar bata fahimci mai take nufi ba.
Da sauri ta buɗe miƙa mata tayi tanaji kamar ta mari jieddarh ɗin dan haushi, Tana shirin barin dining Area ɗin Jieddarh tayi saurin cewa "please Bilki ɗan dafamin noodles mana na kasa cin wannan abincin na gaba na," Tayi maganar tana ture plate ɗin gabanta.
"Ba Ƙya jin daɗine mamana naga yanayin ki kamar baki da lafiya" Abba ne ya tambayi jieddarh cikin kulawa, Lafiya qalau Abba kawai bana cin wannan abincin ne gwara a dafamin ko noodles ɗin naji ko zan iya ci.
"Okay Toke Bilki kinji don haka jeki dafa mata noodles É—in mana kin tsaya kina kallon ta kamar baki santa ba," Auntie tayi maganar tana hararar Bilki danta tsana talaka.
Jieddarh fah ta rantse saita hana Bilki kallon Heesham cike da takaici Bilki ta wuce kitchen tana tsaki cikin ranta sai dai ba yadda ta iya, Cikin minti biyar ta kammala girka mata noodles É—in zubo mata shi tayi a plate ta kawo mata, A lokacin Auntie bata a gurin ta kammala Humaira ita ma ta tashi jieddarh ne da Abba sai Heesham a gurin, Aje mata tayi a gabanta " To gashi nan.
Ɗan murmushin rainin wayo jieddarh tayi ta ce "to gashi naga kamar kinajin yunwa malama Bilkisu mai gadon zinare zauna muci kawai dan naji na ƙoshi."
Ɗan waro ido Bilki tayi jin abinda jieddarh ta ce, Yo ae ita ko karen hauka ne ya cijeta ba zataci wannan girkin ba, "kici mana naga fa tun safe kike zurzurga baki samu kinci abinci ba" muryar jieddarh ne ya dawo da ita daga duniyar tunanin da ta lula, Ganin yadda Abba Alhaji Jafar Komai Naka da kuma, masoyinta Heesham suka zuba mata ido ne yasa ta zauna a zuciyar ta ta ce "yau na mutu sai dai kuma gawata Yau dai jieddarh ta Rantse saita kasheni🤔.