Sashe 36
Sarauniyar Kyau Takun Farko Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Lailah ta karɓe da faɗin "ai tamayi ƙoƙari tunda har tana ganewa,"
Da sauri Deejarh ta ce "au ke bakya ganewa?, a lokacin da kike a secondary school kenan?,"
Dariya tayi ta ce "jerk kawai akwai ki da surutu fa," Deejarh ta ce "haka ake faÉ—a, to idan mutum bayyi surutu ba, É—inke bakinshi zayyi da zare da allura?,"
Lailah ta ce "bawai haka ba, kawai wani lokacin ki dinga yima bakinki linzami."
💅ð“ð¡ðž ð…ðšð¬ð¡ð¢ð¨ð§ ð’ð¡ð¨ð° ð’ðð¨ð«ð²ðŸ’…
ʜᴀʟᴇᴇsᴀᴛ
A gajiye ta fito daga practical lab. Chest É—inta rungume da ma'ajin bayanai.
Tsayawa tayi da tafiyar da takeyi jin ana qwala ma ta kira, bata juya ba saima duba wristwatch ɗin dake ɗaure a tsintsiyar hannunta tayi ƙarfe huɗu saura na Yamma...
Sannan ta ɗago tana kallon Jenny da ta ƙariso gurin tana sauke haki alamar tasha gudu ba laifi.
"Menene sauri nake faÉ—a abin da zaki faÉ—a zanyi gaba,"
Da tsananin mamaki Jenny take kallon Haleesat, sai kuma tayi murmushi ta ce "haba Leesat ai bani na kar zomon ba, dama akwai abin da nakeso na tambaye ki, idan babu damuwa?."
"Okay, ina sauraronki," Haleesat ta faÉ—a tana gyara tsayuwa cike da gajiya.
"Wai mene ya faru ne, a tsakanin ki da su Zuree naga kamar baku ga maciji, yanzu kuma naga kin dena zuwa Night club, shine nakeso naji ko lafiya?,"
Jenny ta dire maganar tana kallon Haleesat, murmushin takaici Haleesat tayi sannan ta bata amsa "au su basu faÉ—a miki abin da ya faru bane, kokuwa zakice baki san komai ba?."
Da sauri Jenny ta ce "ba wani abu da na sani,"
"Okay yanzu dai kinaso kicemin bakisan sunyi kidnapped ɗi na ba kenan?, kuma sunyi attempting raping ɗina😓
Qwalalo madaidaitan idanunta Jenny tayi waje baki da hanci sake take faÉ—in.
"what, mekike nufi kinaso kicemin dai sunyi abin da naji suna shiryawa kenan...." ta faÉ—a cike da mamaki.
"Of course not! Sunyi attempt haka amma basu sama nasara ba,"
Jenny da taji tsayuwar da take bai isheta ba, ta zauna daɓas zaman ƴan bori a ƙasa, ta kuma miƙewa sannan ta koma ta kuma zama, babu abin da bakinta yake furtawa fa ce.
"jesus oh amma fa, su Zuree sun bani mamaki ba kaÉ—an ba," Haleesat tana murmushin abin da Jenny tayi ta ce.
"ashe dai kinsan wani abu,"
Kallonta Jenny tayi har yanzu bakinta bai bar faÉ—in 'jesus' ba ta ce "nasan dai wani abu daga ciki, amma zamu iya zama saboda maganar ba za ta yuwu a tsaye ba,"
"Okay to ga guri can ai, Haleesat ta bata amsar, tana gaba, ita ma Jenny tabi bayanta kamar wacca kwai ya fashewa a ciki.
A wasu kujerun hutawa farare ƙasan bishiya suka zazzauna, suna fuskan tar juna sunyi shiru na ɗan lokaci, kafin Jenny ta katse shirun da faɗin.
"Wata Ranar Saturday misalin ƙarfe uku na Rana. Muna zaune a hostel."
[da yake a hostel suke zaune Jenny, Zuree, Feenah, a tare a]
"Lokacin idan banmanta ba, ni ina daga saman bed ina karanta wani £nglish book 'SAY NO TO CORRUPTION' yayinda Zuree take kwance a saman doguwar sofa mai ɗaukar mutane biyu, tana chatting a wayarta, ita kuma Feenah tana goge wasu kayanta da iron, a lokacin munayi muna ɗan taɓa fira sama sama.
Har É—an hayaniya yaso ya kaure a tsakanin Zuree da Feenah akanki, saboda bakya shan kayan ruwa ko wani abin da ya dangance maye daÉ—in daÉ—awa kuma bakya kula ko wani kalan Namiji balle kuma wani abu ya shiga tsakani.
Zuree ta ce 'ai saboda taba waye bane shiyasa,' ita kuma Feenah ta ce 'ba wani waye wa, ai waye ba shine shashaye ba, ko kuma bin maza da mata kamar busuruwa ba,' jin haka yasa Zuree ta fusata ta miƙe tana nuna Feenah da yatsa, tana faɗin, 'ai qwara ita, kowa yasan tanayin abinta a fili wata kuma bin matan ma a ɓoye takeyi,' da faɗar haka ita ma Feenah ta fusata a miƙe tsaye ita ma tana faɗin, 'ai qwara ita watan, saboda iya mata take bi, wata kuwa har maza tanabi saboda rashin sanin ciwon kai.'
"HABBA!.
Nanfa aka fara bankaÉ—e bankaÉ—e kowa yana faÉ—ar sirrin kowa idan wannan ta faÉ—a wannan ta faÉ—a.
Nidai ina daga gefe sai haƙuri nake basu ba abinma da yafi ɗauremin kai sai jin da nayi Zuree na faɗin Feenah tana bin jinsinta mata, kamar yadda ita ma Zuree take, abin ya ɗaure min kai, sosai.
Ni aga ganina ba haka abota ko ƙawance yake ba, A ZATO NA idan akace aboki ko ƙawa ana nufin wanda komai ya sameka tamkar shiya sama ne, A ZATO NA idan aboki yana cikin matsala ko wani abun aboki shi zai jajirce da ƙarfin shi ko da wani abu daya mallaka har sayya ceto wannan aboki nashi.
A TUNANINA idan aboki ya faɗi ƙasa da sauri shima ɗayan abokin nashi zai bishi su faɗi tare, ashe nayi kuskure ba haka abin yake ba, ashe abotar yanzu anyinta ne kawai amma ba'a san Menene ainihin 'KALMAR ABOTA YAKE NUFI BA.'
Haka sukayita yi har saida suka gaji dan kansu, sannan suka saurarawa juna, nidai ina daga gefe nayi tagumi hannu bibbiyu ina kallon abin mamaki, tun lokacin da naje janye Feenah na sama nabon naushi a ciki daga Zuree nayi gefe😂
Can wuraren Ƙarfe huɗu da rabi wata 'Hanifa Falalu' wacca ɗakinsu yake ƙasan namu ta shigo tana faɗa mana wai munyi baƙo a waje, kuma mu dukan mu yake kira, da mamaki mu duka muke kallonta, jin abin da take faɗa, Zuree ta ce 'mu kuma?, kodai bamu bane, amma ta ya za'ace mu duka yake kira?, Hanifa ta ce 'haka yace ma ta', Zuree da Jenny da kuma Feenah, sannan kuma mutumin yana daga wajen gate yana jiranmu gate man yaƙi bari ya shigo.'
Jin haka yasa Feenah da Zuree suka miƙe ko wacce ta zara gyalenta suka fita, nidai cewa nayi ba inda zani tunda bansan ko wanene mutumin ba.
'T£N MINUT£S AGO'
Sai gasu sun shigo suna fira hadda shewa kamar basu suke harare harare a lokacin da zasu fita ba.
Nidai ban bi ta kansu ba, saima saukowa daga kan bed da nayi na shige bathroom domin nayi wanka, bayan nayi ne zan fito daga bathroom ɗin kenan harna saka hannuna dake ɗigar ruwa, zan murɗa ƙofar bathroom ɗin naji Zuree tana faɗin.
"yanzu saimu san lokacin da ya kamata mu É—ana ma ta tarko, domin kuwa wannan aikin da aka bamu mai tsokane sosai,"
Feenah ta karɓe da faɗin "kedai bari kawai, a wannan lokacin wazai baka two million's akan wannan ƙaramin aikin, kai kuma ka tsaya wasa, ai da gudu zan amsa, ko kisan kai ne, ai sainayi badai akwai masu motsi ba, suka kuma kwashewa da dariya.
Nidai tsananin mamaki ma ya hanani koda motsi, sai da naji suna ci gaba da tattauna war, sannan na samu na kwashi ƙafafuna waɗanda sukayi sanyi na jin abin da suke faɗa haka na fito daga bathroom ɗin a raina ina saƙe saƙen abubuwa da yawa sosai sosai.
Ganin na fito daga bathroom ne yasa Feenah tayi shiru da faɗin abin da tayi niyya ni kuwa ko kallonsu banyi ba, har na ɗaga kafafuna na nufi closet a domin shiryawa, naji ina ai gwara kawai na taresu a fili ba ɓoye ɓoye, domin naji abin da suke shiryawa budurwar da ko saninta banyi ba, domin a lokacin basu ambaci sunanta ba, idan ma na rabu dasu tsoro ma kenan, bayan kuma naji suna shiryawa wata gadar zare, banga amfanin zaman tare, babu amana ba, indai ban fito na musu magana akan hanyar da suke su jefa kansu ba.
Cike da gwarin gwiwa na juya ina kallonsu dukansu, da idanuna da suka rine da ɓacin rai, wanda ban taɓa shiga ba tsawon rayuwata, domin naji abin da yafi ƙarfin tunanina da lissafina.
Cikin faÉ—a da hargowa nake faÉ—in, 'kundai ji kunya wallah, kuna mata bakusan ciwon É—iya mace sai É—iya mace ba, akan wata banza two million's zaku jefa kanku cikin masifa.
Shin ko kunsan abin da shi mutumin zayyi da ita budurwar da ya baku umarnin samota?.
Ko kuwa ya faɗamuku ne?, kuka sani ko kasheta zayyi ko kuma yayi Raping ɗinta ko kuma yayi wani aikin asiri da ita, ko ko duka dai bakusani ba, kawai dai akan wata banza two million's kunzo nan kunata wani cika baki menene da menene ku ba Ruwanku. Tur da zama da ƙawaye irin ku, tir da halinku kaico wallah.
Tunda na fara maganar na fahimci jikin Feenah ya É—anyi sanyi, ko kuwa yanayin hallitar ta ne ya motsa, na yawan sanyi, nidai bansani ba, na nufe ido ina zazzaga ruwan masifa.
Yayinda Zuree ta cika tayi fom fam ƙiris take jira ta fashe duk surutun da nake yana shiga right ear ɗinta ne ya fita ta left.
Aikuwa ban rufe baki ba ta tashi a fusace, dama bahaushe yace da hauka ake naÉ—e tabarman kunya, aikuwa nanta hau yi kamar bakinta zai tsage dama gata da saurin baki kamar me faÉ—i take, "to ke ina ruwan ki koma miye zayyi da ita ba abin da ya damemu mudai munji dumus, kuma zamuyi aiki sai naga uban da ya isa ya hanamu banza dake a gurin."
Nima cikin masifa na hayayyaƙo ma ta nace "dubeki shashasha dake a gurin, ke a cikin shashashu ma sai dai a kira ki 'DANKALI' yasin, saboda tsananin shashanci da akuyanci, ki rasa wacca zaki cuta sai ƴar uwanki mace, aikuwa anyi asara."
Cike da kumfar baki Zuree ta ce "E, naji koma miye zakice kin daÉ—e baki faÉ—a ba, kuma anjima da dare saina kai mishi 'Haleesat' É—in idan ma kasheta zayyi ko Raping É—inta yayi, kawai dama ta isheni a rayuwa."
Tun a lokacin data kira sunan 'Haleesat' jina da ganina na wani lokaci ya É—auke sakamakon banyi tunanin ke ba ce, ashe É—an Adam ba'a bakin komai yake ba.
Da ƙyar na samu na dawo da nutsuwata, na kalleta a ƙasƙance nace.