Sashe 32
Sarauniyar Kyau Takun Farko Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ᴀ ᴘᴀʟᴠᴋᴜᴡᴀ~
Bayan shigansu Afeefah ɗaki, ƙanwar MomyRafi'at mai suna Hajiya Sailuba, ta kalla Momyn ta ce "wannan kyakyawar yarinyar, da na ga sun shiga ɗaki da Afeefah fa?, kodai ita ma dangin mijin naki ke, bansan ta ba?,"
Momy Rafi'at ta ce wani dangin miji Æ´ar aiki ce fa,"
Riƙe baki Haj. Sailuba tayi cike da mamaki ta maimaita, ƴar aiki fa, kikace shine naga ta shiga cikin yaran gida, ta saje dasu, kekuma kina ina lokacin da hakan ya faru?."
Cike da takaici Momy Rafi'at ta ce "a lokacin ina jinyar targaÉ—en da nayi, to ko ina da lafiya ma, mai zan iyayi, tunda Æ´ar gaban goshin babanta tana sonta?,"
Haj. Sailuba ta ce "a gaskiya Auntie Rafi'a kina ƙoƙari wallahi, wannan zamanin wake riƙe yaran miji ma, balle wata ƙasƙantacciya ƴar aiki."
Momy Rafi'at ta ce "da dai kinbar zancen nan kawai, inaga baki manta ba, saboda wannan Yarinya mijina uban ƴaƴana ya taɓa ratta ɓamin saki har biyu ko?."
Haj. Sailuba ta ce cike da takaici, "inafa zan manta ae banmanta ba, sam."
Girgiza kai kurum Zaynerb tayi, dan kuwa duka abin da suka tattauna, taji a kunenta, dama ta fito ne domin ta shiga bedroom ɗin Haleesat, Sai kuma taji ana wannan zanje, "to kodai sun manta a palo suke ne?," ta tambaya kanta sai kuma taba kanta amsa da ayyana "wata Ƙila sun manta a palo suke, palon ma na ƙasa.
*~💅ᴛʜᴇ ɢʟᴀᴠǫᴜᴇᴇɴ, ᴡᴀɴɴᴀɴ ʟᴀʙᴀʀɪɴ á´á´€ÊŸÊŸá´€á´‹ÉªÉ´á´€ É´á´‡, ɴɪ ᴋᴀᴅᴀɪ ɴᴀᴋᴇ á´…á´€ á´…á´€á´á´€Ê€ sᴀʀʀᴀғᴀ ᴀʙɪɴᴀ Êᴀᴅᴅᴀ ɴᴀᴋᴇsá´, ᴡᴀɴɴᴀɴ ʟᴀʙᴀʀɪɴ ɴɪ É´á´€Êɪ á´‹á´œá´á´€ É´á´€sʜᴀ ɢᴡᴀɢᴡᴀʀá´á´€Êá´€ ᴡᴀᴊᴇɴ ᴋɪʀᴋɪʀᴀɴsʜɪ, ᴡᴀɴɴᴀɴ ʟᴀʙᴀʀɪɴ ᴋɪʀᴋɪʀᴀɴsʜɪ É´á´€Êɪ, á´…á´á´ÉªÉ´ ɪʟá´á´€É´á´›á´€Ê€á´¡á´€ á´…á´€ ғᴀᴅᴀᴋᴀʀᴡᴀ ʜᴀʀá´á´€ á´…á´€ ɴɪsʜᴀᴅᴀɴᴛᴀʀᴡᴀ, ɴɪ É´á´‡ É´á´€sᴀɴ ɪʀɪɴ ᴡᴀʜᴀʟᴀɴ á´…á´€ É´á´€sʜᴀ ᴋᴀғɪɴ sá´€á´á´€Ê€ á´…á´€sʜɪ, sᴠɪɴᴀ á´á´€Éª ɢᴀʀɢᴀᴅɪ á´…á´€ ᴋᴀᴋᴋᴀᴜsᴀʀ á´á´œÊ€Êá´€ ᴀᴋᴀɴ, ʙᴀɴ Êᴀʀᴅᴀ ʙᴀ, á´‹á´œá´á´€ ʙᴀᴢᴀɴ ÊŸá´€á´á´œÉ´á´„á´‡ ᴡᴀɴɪ ᴋᴠᴡᴀᴛᴀ sá´œÊɪá´ÉªÉ´, á´€á´Ò“ᴀɴɪ á´…á´€ ᴡᴀɴɪ sá´€sʜᴇ ᴋᴠʙᴀɴɢᴀʀᴇ É´á´€ ᴄɪᴋɪɴ ᴡᴀɴɴᴀɴ ᴋɪʀᴋɪʀᴀʀʀᴇɴ ʟᴀʙᴀʀɪ 'ð’ð€ð‘ð€ð”ððˆð˜ð€ð‘ ðŠð˜ð€ð”' ʙᴀ, ɪᴅᴀɴ ᴋᴜɴɴᴇ Êᴀᴄɪ á´á´€Ò“ɪÊá´€ Êᴀᴡᴀɴ á´á´€sá´œ ɪÊá´€ á´á´€É¢á´€É´á´€, sᴜᴋᴀ á´„á´‡ ɢᴀɴɢᴀɢᴀʀ ᴊɪᴋɪ Êá´€ á´›sɪʀᴀ, 👑ᴛʜᴇ ɢʟᴀᴠǫᴜᴇᴇɴ💅 á´á´€ÊŸÊŸá´€á´‹Éª É´á´€ É´á´‡, ɴɪ á´‹á´€ð™³á´€ÉªðŸ¤™~*
*🩸ᴋʜᴀᴅᴇᴇᴊᴀʀᴛʜ. sᴀʙɪ'á´œ. ÊᴀʜÊᴀʜ. á´„á´‡ ᴡᴀᴛá´ðŸ©¸*
☆ᴛʜᴇ ɴᴀɪɴᴀʀʜ ᴋᴅ😇☆
✦ɴá´á´ ᴇʟ ᴡʀɪᴛᴇʀ á´Ò“✦
💓sᴀʀᴀᴜɴɪÊᴀʀ á´‹Êᴀᴜ💓
♥︎ғɪʀsᴛ sᴛᴇᴘ♥︎
ð—”ð—¿ð—¼ð˜‚ð—»ð—± 5:39ð—£ð—º
αÏÒ½Ò½Ïαԋ💅
"Haba soyayya kuma wai kuma ni, kawai wahalar da kanku zakuyi, domin ni ban taɓa soyayya ba kuma banayi,"
ʅαιʅαԋðŸ˜
"E, Munsan da hakan, amma burin mu kawai ki karɓa wannan challenging ɗin, ta haka muda kanmu, zamu saka ki antaya soyayya, burin mu kawai ki amince."
ȥαყɳҽɾႦ😇
"Ke malama ki amince kawai, da challenging ɗinnan da muka baki, kokuwa kiyi rashin nasara👎,"
ԋαʅҽҽʂαƚ😉
"Ke Afeefah idan fa, baki yarda da wannan challenging É—in ba, tofah kinyi rashin nasara a wannan gasar,"
ɳαιɳαԋðŸ¤
"Ke Afeefah inaga fa, kawai ki karba wannan challenging É—in idan kinaso, kiyi nasara, bayan hakan bazan kara cewa komai ba, akan wannan challenging naku,"
ɱσɱყ ɾαÏι'αƚ🤓
"To ke Afeefah mana ki amince da wannan challenging É—in, kodan kiyi winning akansu mana,"
Shiru Afeefah tayi tana nazari akan ta karɓa ƙalubantar da duka ƴan uwan nata, suka ma ta, ko kuwa karta karɓa, a barshi tayi rashin nasara.
Dama sun saba duk lokaci bayan lokaci, sukan zauna idan basu da aikin yi, ko school, haka zasu zauna suna challenging tsakanin junan su, duk wacca aka ƙalubalanta akan wani abun, idan tayi daidai yadda akeso, ta cike duka ƙa'idoji, tofah tayi winning, kuma tanada gwagwaɓar kyauta da mutum biyu, wato Momy Rafi'at [Mrs Mai Kyau] da kuma shi kanshi uban gayyan, wato Alhaji Abubakar Mai Kyau [Mister Mai Kyau].
Gwaggwaɓar kyautar ita ce.
Na Farko
Kyautar zunzurutun kuÉ—aÉ—e Dalar America Bundles Uku da kuma canjin Mota zuwa na yayi daga gurin Momynsu Rafi'at Mrs Mai Kyau
Na Biyu
Kyautar Tsadaddiyar Waya da kuma zuwa duk inda mutum yakeso, in free ba tare da securities ba, sannan da ƙarin kuɗaɗe.
To shine fa yau suka canza tsarin abin, ya koma zasu ƙalubanci Afeefah akan zasu haɗa lambobi dukaninsu, za'a kira waya tofah duk wanda ya ɗauka wayar, idan ta macece zasu ƙulla ƙawance da Afeefah, kuma Afeefah zata kasance ta faɗi sunan Yarinyar da kuma garin da state ɗin da take, ba tare da yarinyar ta faɗa ma ta ba.
Idan kuma Namji ne, tofah salon na daban ne, domin zata kasance a duk bayan kwana ɗaya, tana kiranshi a waya ne, kuma zasu ƙulla soyayya, mai ƙarfi tsakanin su, ba kuma tare da sunsan fuskar junan su ba, kuma zata kasance mai tura mishi massage's in daily, sannan a yanzu idan ya ɗauka wayar zata faɗi sunan shi ba tare da an faɗa ma ta ba, baya da waɗannan ma akwai sauran sharuɗa daban daban, akan challenging ɗin.
{á´›á´Ò“ᴀʜ, sʜɪɴ ʀᴇᴀᴅᴇʀ's ᴋᴜɴᴀ ᴛᴜɴᴀɴɪɴ ᴀғᴇᴇғᴀʜ ᴢᴀᴛᴀ Êᴀʀᴅᴀ á´…á´€ ᴡᴀɴɴᴀɴ ᴋᴀʟᴜʙᴀʟᴀɴᴛᴀʀ á´…á´€sá´œ ʟᴀɪʟᴀʜ sᴜᴋᴀ ʙᴀᴛᴀ, ᴋᴠᴋᴜᴡᴀ ᴢᴀᴛᴀÊɪ ʀᴇᴊᴇᴄᴛɪɴɢ ᴛᴀ ʀᴀsá´€ ᴅᴀʟᴀʀ á´€á´á´‡Ê€Éªá´„á´€ ʙᴜɴᴅʟᴇs ᴜᴋᴜ á´…á´€ á´‹á´œá´á´€ á´á´á´›á´€ ɢᴀ á´›sᴀᴅᴀᴅᴅɪÊᴀʀ á´¡á´€Êá´€ á´…á´€ á´‹á´œá´á´€ Êᴀᴡᴠɪɴ ғʀᴇᴇ ʙᴀ ᴛᴀʀᴇ á´…á´€ sᴇᴄᴜʀɪᴛɪᴇs ʙᴀ?, -ᴛᴠᴋá´á´á´€ á´á´‡É´á´‡É´á´‡ á´á´œ ʜᴀᴅᴜ á´…á´€ ᴀɴᴊɪá´á´€ ᴋᴀᴅᴀɴ á´€ ᴄɪ ɢᴀʙᴀɴ ᴡᴀɴɴᴀɴ ᴘᴀɢᴇ's ᴅɪɴ ᴢᴀɴᴊᴇ É´á´€sʜᴀ á´„á´Ò“ғᴇᴇ É´á´€ ᴅᴀᴡᴠᴅá´á´ÉªÉ´ ᴊɪɴ Êᴀᴅᴅᴀ ᴢᴀᴛᴀ á´‹á´€Êᴀ😆}
☆ᴛʜᴇ ɴᴀɪɴᴀʀʜ ᴋᴅ🤙
*💓sᴀʀᴀᴜɴɪÊᴀʀ á´‹Êᴀᴜ💓*
`☆`ғɪʀsᴛ sᴛᴇᴘ`☆`
Wannan ci gaban page's 27&28 ne, bawai next page's bane, Já´œsá´› Fá´Ê€ Yá´á´œ SᴀʀᴀᴜɴɪÊᴀʀ KÊᴀᴜ Fᴀɴ's Cʟᴜʙ💅
"Tunda haka kukeso, to na amince, da za'a haÉ—a lambobi ayi kiran sannan abi yadda abin yake,"
Afeefah tayi maganar tana kallon su gabaÉ—aya, murmushi ko wannensu yayi sannan.
Lailah da ta fi kowa zaƙewa a abin ta ce, "Yauwa sis ƴar gari, yanzu tunda kin amince, sai a haɗa lambobin ayi kirar, Ni dai na fara da sifli {0} da kuma Tara {9} sai wata sifli {0} ɗin, saura ke sister Zaynerb, ae a ƙa'idar abin, ita Afeefah ba za ta faɗi lambar ba ko?,"
Lailah tayi tambayar tana kallon Æ´an uwannata, su duka suka amsa da "E, haka ne, ita Afeefah ba za ta faÉ—a ba,"
Zaynerb ta gyara zama tana faɗin, "ni kuma na gaba kenan zan faɗa ko, tunda kin faɗa guda uku, to na zaɓa 'guda' sai ke Haleesat,"
Zaynerb tayi maganar tana kallon Haleesat É—in, alamar turn É—in ita Haleesat É—inne yanzu.
"ke Zaynerb menene kuma wani 'guda' karfa ki mana irinna 'MUFEEDA' mai cewa tayar mota takwas tayar mota takwas fa, ke da zakice 'ɗaya'😀
Gabaɗaya palon dariya sukayi harda ita kanta Zaynerb ɗin, wato kar tayi musu irinna 'MUFEEDA' ta littafin 'ASMABAFFA' mai taken 'KASUWANCINA'😅😇
"Kai sis Nainarh, to bari na canza, na zaɓa 'ɗaya' {1} gaban wanda Lailah ta faɗa," cewar Zaynerb ɗin tana dariyar maganar da Aunty Nainarh ɗin tayi.
"Okay, ae gaskiya na faɗa ni kuma na zaɓa 'ɗaya' {1} ɗin again a gaban naki," ita ma Nainarh ta faɗa sannan ta ce, "Haleesat saura ke,"
ita ma Haleesat zaɓa tayi ta faɗa, sannan Nailah, wacca duk drama ɗin da ake kwasa, tana can tayi, baƙuwa wata ƙawarta 'Saddiqa', to sun fito palon da 'Saddiqan' zata ma ta rakiya, ita ma ta tsaya akayi da ita, hatta saddiqa ɗin ita ma, sai da ta faɗa na ta, sannan Deejarh sai kuma Momy Rafi'at, da sukaga saura ragowar lamba ɗaya lambobin su cika, shine kawai Afeefah ta faɗa ɗayan lambar sannan lambar wayar ya cika Goma Sha Ɗaya cifffff😛
Taruwa sukayi guri ɗaya wayar Afeefah na hannun Lailah da ta latsa kiran wannan lambobi da suka haɗa, sai dai da privet number ɗin Afeefah, Lailah ɗin ta danna kiran, dan Afeefah ɗinne ta buƙaci hakan.
*ᴀʙᴜᴊᴀ, ɴɪɢᴇʀɪᴀ*
*ʜɪɢʜᴇʀ ʙɪʟʟɪá´É´Éªá´‡Ê€'s sᴛʀᴇᴀᴠQᴜᴀᴛᴇʀ's*
Sunan Unguwan kenan, a farkon shiga Area ɗin, aka rubuta hakan jikin wani tsadadden 'sign board' wanda shi kanshi alamu ya nuna ba ƙananun kuɗaɗe, aka zubar wajen samar dashi ba, in fonts akayi rubutun da launin sky purple sannan kuma in stylish.
A gaskiyar lamari ita wannan haɗaɗɗiyar unguwa, ba irin na ƙananu ƙananun masu naira bane, wannan unguwar, tsadaddiyar unguwa ce, wacca sai kaci ka tada kai da naira sannan kake shiga irin ta, har ka kai ga zama cikinta, sannan ba'a zama cikinta haka kara zube, sai anyi register sannan kuma akwai takardu da lasisin zama cikinta.
Gabaɗaya gidajen Area ɗin, yanayi da tsari na ginin su da komai kala ɗaya ne, hatta yanayin haɗaɗɗun gate's ɗin kala ɗaya ne, da alama company ɗaya ne yayi, ko kuma ma gabaɗaya Area ɗinne mallakin wani companyn😎
Can Cikin Takuna Na Farko, Domin Son Kawowa Fan's Of Sarauniyar Kyau, Update's Na Hango Wani Hatafen Gida, Wanda Kai Tsaye Da Ganin Farko, Za'ayi Mishi Laƙani Ko Kira Da 'Daular Aljannar Duniya', Tsaban Tafiya Da Hankalina Da Kyawu Da tsarin Gidan Yayi Dani, Yasa Ban Wata Wata Ba, Da Gudu Na, Na Bara Da Bana, Anya Ciki💃💃
________________________________________________________________________ᴛʜᴇ ɢʟᴀᴠǫᴜᴇᴇɴ♥︎____Ê™Ê:_ᴋʜᴀᴅᴇᴇᴊᴀʀᴛʜ sᴀʙɪ'á´œ ÊᴀʜÊᴀʜ______ᴛʜᴇ ɴᴀɪɴᴀʀʜ ᴋᴅ💅
A gaskiya ganin cikin gidan daga ciki, yafi gani daga waje, domin komai na gidan abin burgewa ne, so thrilling, securities ne cikin gidan ta ko'ina sai dai yawan securities na gidan baisa gidan yana da wata haniya ba.
A gaskiya tsayawa faÉ—amuku irin tsari na ginin gidan, lokaci bazai bamu damar gudanar da hakan ba, sai dai kawai Just muyi manage da abin da ya samu.
Domin hatta ƙasan gidan, bawai inter log bane kamar yadda kuka saba gani a wasu gidajen, a'a wasu expensive tiles ne bawai irin masu cutarwa ba, no just tiles masu tsada da tsari, daga cikin katafen palon gidan kuwa, ma'aikata ne, wajen guda goma, ke kai kawo ciki.
Daga tsakiyar palon yake lumtse saman tattausar stool irin na sarauta, wanda ake zama ko kwanciya ciki.
Dogo ne shi, sannan mai kyakyawar haɗaɗɗiyar surar jiki ga qwamji, ga ƙira irinna mazajen sadaukai.
Yana da Jar fata, irinna larabawan ƙasar Ethiopia, sannan kuma yana da kyau irin na musamman ɗinnan, sumar kanshi, ba wata doguwa bace can irinna larabawa, sai dai tasha aski irinna haɗaɗɗun gayu in stylish, da ganin irin gyaran da aka ma sumar kasan ba ƙaramin, ji da ita ake ba.
Sanye yake cikin wata tsadaddiyar jallabiya ƙirar Saudi, hannayenshi gabaɗaya tallafe da Tablet {kwamfutar hannu} sakin tablet ɗin yayi ta koma saman lap's ɗinshi.
Yayinda yayi tagumi hannu bibbiyu, yana kuma waro fararen idanun shi, yana watsa su saman wannan tablet.