Sashe 10
Sarauniyar Kyau Takun Farko Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ganin kamar Afeefah ta shiga duniyar tunani ne yasa Lailah É—an tafa hannu a fuskar Afeefah É—in, "Hey my friend menene kina jina ma kuwa?," Lailah ta faÉ—a tana kallon yadda Afeefah ta zuba mata ido tana kallon ta.
Firgigit Afeefah ta dawo hayyacin ta daga duniyar tunanin da ta faɗa ajiyar zuciya ta kuma saukewa a karo na biyu tana kallon Lailah sannan ta ce "indai akan wannan ne kika shiga damuwa ki kwantar da hankalin ki, Domin zanyi ma Daddy maganar da na tabbatar da zai fahimce ni akan su Aunty Nainarh harma da YaYa maleek ɗin insha Allah zai fahimta kuma zaisa a nemo YaYa maleek ɗin a duk inda ya shiga, Kinga saiki saki ranki ko saiki faɗamin damuwar naki na biyu muji ko zan iya yi miki solving ɗinta," Afeefah ta ƙarishe maganar tana murmushi.
Ita ma Lailah ɗan murmushin tayi tana kallon Afeefah ƙaunar ƴar uwan na ta na ƙara shiganta, "A'a shi wannan ba wani matsala bane sosai kawai dai Uncle Al'ameen ne ya takura min da maganar soyayya kuma ni kinsan tsarina ba soyayya a tafiya ta, Dariya Afeefah tayi "kina bani mamaki Lailah wani lokacin saiki ce wai ba soyayya a tsarin ki to haka zaki dogara ba aure ina tausayin ki duk ranar da soyayya ta shige ki ba zata miki shigan sauƙi ba Allah, Kuma da kike maganar Uncle Al'ameen ae naga ya daɗe yana ƙaunar ki kawai ki bada kai musha biki sister, Afeefah ta ƙarishe maganar tana dariyar shaqiyanci ganin yadda Lailah ta haɗe rai.
"Ke sis feefah bana son wulaƙanci fah, kisani ae idan ma maganar gaskiya za'a bi kece zaki fito da miji musha bikin tunda naga kullum sai an miki layi wajen zuwa fira," Tamke fuska Afeefah tayi ta ce "amma dai kinsan aure lokacin ne ko zan fito da miji soon amma sai buri na cika dan kuwa ae amfanin soyayya aure," Murmushi Lailah tayi dan kuwa tasan babban burin Afeefah shine zama SARAUNIYAR KYAU👰👸
"Sha re wannan topic ɗin kinji ga wani Special Dress fa na samo amma naga alamar nuna tsiraici zayyi yawa ciki amma duba ki gani", Afeefah ce mai maganar tana nunawa Lailah Dress ɗin da ta yi searching a wayarta, Karɓa Lailah tayi tana faɗin "Okay sis lemme see it, Sannan ma anan bedroom ɗin zan kwana".
Baki da damuwa madam Lailah Mai ƙyau, Cewar Afeefah cikin murmushi.
Murmushi Lailah tayi ita ma haka suka ci gaba da fira har can Afeefah ta ce bacci take ji sannan ta kwanta, Saida Afeefah ta ɗan daɗe da kwanciya da alama ma bacci yayi gaba da ita, sannan ita ma Lailah ta kwanta tana ɗan murmushi a zuciyar ta furta ina ƙaunarki ƴar uwata duk da cewa ba ciki ɗaya muka fito ba amma muɗin JINI ƊAYA NE tunda dai mahaifin mu ɗaya, addu'a tayi ta shafe jikinta sannan ita ma sarkin ɓarayi yayi gaba da ita
🅷🅰🅻🅴🅴🆂🅰🆃♥︎🅼🅰🅸♥︎🅺🆈🅰🆄
Misalin ƙarfe goma sha ɗaya da rabi na dare ta shirya tsaf cikin wasu ƴan iskan kaya doguwar riga maroon color mai hannu ɗaya anyima rigar tsagu tun daga cinya zuwa ƙasa, sannan ta ɗauki takalmi heel mai tsini shima maroon color tasa ta ɗaure igiyoyin jiki, Ga gashin kannan nata ya sha gyara in Braid style, Ɗaukar dogon hijab har ƙasa fari tayi tasa da niƙab sannan ta ɗauki jakarta ta fito, A hankali take sanɗa saɗab saɗab saida ta tabbatar da ba kowa a palon sannan cikin sauri ta nufi kitchen ta buɗe ta ƙofar kitchen ta fita sannan tabi ta garden ko tsoron dare bata yi tabi ta ƙofar dake garden ɗin wacca aka mata ado da wasu flowers masu shaining a qawace ta fita.
A hankali Momy Rafi'at wacca akan idanunta Haleesat tayi duka abinda tayi tun daga kan fitowarta daga bedroom ɗinta bin da tayi ta ƙofar kitchen fitarta ta garden, duka abinda ya faru ta gani daga tsayen da take, Zuge curtain ɗin window ɗin tayi sannan ta koma ta zauna a saman Royal bed ɗinta na alfarma, Wayarta ta ɗauko ta kira lambar Haleesat amma a kashe, Murmushi tayi tana gyara zaman ta saman Royal bed ɗin, Still tana kuma sakin murmushi mai ɗauke da ma'anoni kala kala.
Kwanciya tayi abinta kamar ba uwan da taga É—iyarta ta fita ba cikin dare baccinta tayi hankalinta kwance..............{ Ikon Allah sai kallo ðŸƒðŸƒ}
🆉🅰🆈🅽🅴ðŸ†ðŸ…±â™¥ï¸ŽðŸ…¼ðŸ…°ðŸ…¸â™¥ï¸ŽðŸ…ºðŸ†ˆðŸ…°ðŸ†„
Tana so tasha whiskey ko kwalba ɗaya ne amma kuma tana tuna alƙawarin da tayi ma Afeefah na bazata ƙara shan wani abu daya danganci maye ba, Wanda wannan dalilin ne yasa ta tashi ta ɗauro alwala a Bathroom, nafila tayi raka'a huɗu sannan tayi sallama Al qur'ani mai girma ta ɗauko tayi tilawa sannan Batareda ta cire hijjab ɗin dake jikin ta ba.
Ta tsaya gaban window tana shaƙar fresh air, Kamar da wasa ta hango mutum yana sanɗa ya nufi hanyar garden.
Tuni ta fahimci ko wacece Haleesat ce domin kuwa two months da suka gabata ta fahimci Haleesat tana satar hanya tana fita da dare, Ajiyar zuciya ta sauke sannan ta koma ta zauna saman bed tana mai yima Haleesat addu'ar shiryuwa a ƙasan ranta don banda wannan ba abinda zata iya mata.
Ita kuwa Haleesat tana fita ta nufi wata Jar mota ƙirar BMW dake a pake acan gefe, shiga tayi cikin motar ƴan mata ne aciki su uku biyu a gaban mota, Ɗaya a baya duk da Haleesat suka zama su huɗu.
Cire dogon hijab ɗin dake jikin ta tayi tare da Niƙab ɗin tana faɗin, "Oh God zufa huh", Budurwar dake kusa da ita tayi dariya tana faɗin "Baby leesat yau fa kin ɓata mana lokaci wannan tsayawa ɓadda kaman da kikayi".
"Ke dai rabu dani kawai, Kinji ki Zuree babe yanzu ma da ƙyar na fito, Samu nayi ba kowa a palo ma shiyasa kuka ganni, Cewar Haleesat lokacin aka tayar da motar suka bar gurin suna taɓa fira da budurwar da ta kira da Zuree babe da kuma sauran ƴan matan biyu dake gaban motar Feenah da kuma ɗayar budurwar Jenny.
ð”»ð”¸ð”¾ð”¸ ð”¸ð•ƒÆ˜ð•ƒð”¸ð•„ð•€â„•âœï¸ ð•‹â„ð”¼â™¥ï¸Žâ„•ð”¸ð•€â„•ð”¸â„â„♥︎ð•‚ð”»ðŸ“²
Isarsu Night club É—in suka fito a tare, Haleesat ce a tsakiya hannunta riÆ™e da hannun Zuree sai kuma Feenah ita ma hannunta riÆ™e da hannun Jenny shiga ciki sukayi, wa'iya zubilla Æ´an mata ne kawai ciki kamar yaran arna ba wata suturar kirki bane a jikin su, abin dai ba Æ™yan gani ga samari nan iri iri kuma abin da zai kuma ba mutum ta kaishi da mamaki shine zallah gurin Yaran Hausawa ne birjiqðŸ˜
Shigarsu wajen keda wuya, nanfa kiɗa ya canza manyan Yaran sun iso nan wajen ya ɗauki sowa da tafi faɗi, Suke ga manyan Yaran masu ji da lokaci sun iso ae dole a basu guri, don masu guri sun ƙariso, haka suke ta faɗi Cikin Yanayi irinna su.
Kujeru masu arnen kyau suka zauna akai Haleesat tare Zuree a kujera mai mazaunin mutum biyu sai Feenah tare da Jenny a ɗayar kujerar ita ma mai mazaunin mutum biyu sai fasa musu kai ake da yabo su kuma suna ƙarajin ba kamar ya su lokacin sune bawai bane😎
Wani ƙayatacen Tray na glass mai ɗauke da whiskey kala kala ma'aikacin gurin ya kawo ya aje saman glass table ɗin dake a gaban su sannan ya koma ya kawo wani tray ɗin kuma daban mai ɗauke da glass cups na zinare ya aje, Sannan cikin nutsuwa yake zuba musu whiskey ɗin acikin cups ɗin Haleesat ya fara miƙa ma dan kuwa ita ce jigon abun mahaifin ta yafi mahaifin su Zuree kuɗi nesa ba kusa ba shiyasa suke girmama ta ba kaɗan kaɗan ba shiyasa ta zama kamar ita ce shugaban su sai abin da ta faɗa ake bi.
Wani irin tsawa Haleesat ta bugawa ma'aikacin wanda yasa saida ya kusa zubar da whiskey É—in dake hannun shi tsaban firgita da tsoro.
"Bala'i amma Kai wani kalan bagi dajen mutum ne ka taɓa ganin nasha whiskey a gurin nan, Ko shashancine da rashin kulawa yasa zaka bani whiskey saboda ka mayar dani nonsense wacca batasan abinda take yi ba.
Cike da masifa da kuma gadara Haleesat take maganar tana girgiza ƙafa, Game da sakin huci dan ƙiris ya rage ta kai mishi mari...
GabaÉ—aya hankulan wasu daga cikin maza da mata na gurinne ya dawo kansu domin ganin abinda ke faruwa.
Shi ko ma'aikacin mai suna Vinood sai faman bata hakuri yakeyi duk yabi ya haÉ—a uban zufa jikin shi sai faman rawa yakeyi tsoron shi É—aya shine karya ya rasa aikin shi a gurin.
Ganin Haka yasa Feenah wacca duk cikin su tafisu sanyin hali kuma bata cika san hayaniya ba, Alama tayiwa ma'aikacin daya tafi ya bar gurin, da sauri kuwa ya bar gurin har yana tuntuɓe.
Kamo hannun Haleesat Feenah tayi tana faɗin "please baby leesat ki kwantar da hankalin ki yanzu zai kawo miki abin da kike buƙata kinji?", Feenah ta faɗa hakan ne saboda tasan Haleesat bata shan whiskey ko kuma Wani Abu daya danganci kayan maye...Tafi ganewa ta busha shisha ko wani abun, Amma bata shan kayan ruwa ma'ana abin da ya danganci maye.
Ajiyar heart Haleesat ta sauke sannan ta ce "ba damuwa kawai dai ya ɓata min raine amma ba komai "forget about the pass".
Murmushi Feenah tayi "shiyasa nake son ki ta waje na akwai ki sauƙin hali", Feenah ta faɗa tana komawa ta zauna.
Feenah Æ´ace ga Alhaji Sulemanu canji, shahararren É—an canji ne a garin Abuja da kewaye, Yana da kuÉ—i obaa highly dan kuwa bayan harkar canji da yakeyi É—an kasuwa ne shi na bugawa a jarida, Feenah itace Æ´ar shi ta biyar mahaifiyar ta ta rasu tun tana da shekaru sha biyu a duniya a gurin kishiyar uwanta take.
Yayinda Zuree take ƴa ga malam Adamu jama'are mahaifin ta shahararren malami ne a garin Abuja asalin shi ɗan garin jama'a re ne na jahar Bauchi, Kasuwanci ne da kuma malimta ya dawo dashi garin abuja har ya gina family ɗinshi anan yaran shi tara, Zuwairiya wato Zuree ita ce ta fita zakka a yaran malam Adamu dan kuwa ƴar malam ce wacca taƙi halin malam.