Sashe 59
Sarauniyar Kyau Takun Farko Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Murmushi tayi sannan cikin kashe murya ta ce Bayan ya zauna ke nan "Barka da ƙari sowa Mister Mai Kyau."
"Yauwa Barkan ki dai fatan kin wuni lafiya?."
"Lafiya qalau Wallahi."
Ta bashi amsa cikin sauri, ya kuma tambayarta
"Ya baƙunta kuma?."
Murmushin jindaÉ—i tayi kana ta amsa da
"Awesome."
Ci gaba da fira sama sama sukayi, suna cin Dinner É—in su, har suka kammala a tare, tashi ya yi ya bar wurin da alama bedroom nasa zai koma.
Kallon murmushi tabi bayansa dashi bayan ya ƙule tayi dariya a fili ta ce "Abubakar Sameer Lamiɗo mijina Mai Kyau, ni kaɗai ba tare da wata mace ba, muddun kuma wata mummunar makauniyar kaddara ta saka wata mace tayi kuskuren zama mata a gare shi, hmn hmmm hhhhh ina tsoron kaina, dan ban san abin da zai biyo baya ba Wallahi..."🔥
Tayi maganar tana kuma sheƙewa da dariyar bosawa Like a zararriya woman.😅
Sai da ta kammala gyara Dining table É—in tsaf sannan ta kwashe plates da suka yi amfani dasu, kana ta wuce kitchen ta wanke su gaba É—aya ta jeresu a ma'ajiyar su."
Fitowa tayi ta haye Up kai tsaye bedroom nata ta nufa, tana shiga kamar yadda tasa barwa kanta bathroom ta shige tayi wanka da Brush da alwala sannan ta fito, cikin ƙaramin lokaci ta shirya cikin sleeping dress.
Sannan ta hau saman mattress, ita batayi bacci ba, ita batayi wani abu ba.
Kawai dai tunanin mijinta take duk da cewa basu taɓa kasancewa a tare ba, amma tunanin shi takeyi sosai.
Wani lokaci?. A'ina?. Da yaushe?. Saboda wani dalili?.
Gaba ɗaya bata sani ba, abu ɗaya kawai ta sani shine tana son mijinta Abubakar Mai Kyau. tana ƙaunarsa da duka zuciyarta.
Tana masa son da batayi wa kanta, tabbas ta sani ƙaunar da take masa tayi yawa, ta sanie tana masa son da yafi a kira shi da, 'MASEEFAR SO' sai dai a kira shi bala'in ƙauna.
Tana ji a ranta da duka zuciyarta zata iya yin kisa akan shi, idan ta ce "Kisa tana nufin kashe mutum ɗan Adam har lahira."🙄
Tana cikin wannan tunane tunanen ne ta jiyo knocking a hankali sama sama.
Kasa kunenta tayi a domin taji shin da gaske ne, ita ake wa wannan knocking haka?.
Ilai kuwa tabbas ƙofar bedroom nata taji ana bugawa, du ba agogo tayi ƙarfe sha ɗaya na dare. Ta ga agogon ya nuna.
Saukowa tayi daga saman mattress ɗin kana ta nufa ƙofar ta buɗe.
Tsuru tayi tana kallon mutumin dake tsaye gabanta sanye cikin sleeping dress na maza, hannayen sa, gaba É—aya cikin trouser pocket É—in sa.
Ajiyar zuciya ta sauke sannan ta bashi hanya ya shiga ciki.
Ita kuma ta mayar da ƙofar ta rufe, saman bed ya zauna yayin da ita kuma ta zauna daga saman wata doguwar stool, tana kallon shi cike da mamaki can ƙasan zuciyarta kuwa ba za ta iya kwatanta irin farin cikin da take ciki ba.
Ajiyar zuciya ta sauke tana kuma kallon sa cikin ƙasa da murya take faɗin
"Mister Mai Kyau, me kazo yi nan, a wannan daren, kuma a daidai wannan lokaci wurina?."
Ta jero masa tambayoyin tana zuba masa manyan idanunta.
Murmushi Mai Kyau ya yi kamar yadda shima yake Mai Kyau kana Yace
"Wai ni kam, wannan sunan ba za'a canza min bane, ko dai har yanzu ba'a É—aukeni a matsayin miji ba ne?."
Shi ma ya yi maganar yana zuba ma ta kyawawan idanun shi yana kallo.
Ɗan murmushi tayi, Aha lallai ba shakka, sai yau, kuma yanzu sannan dai dai wannan lokacin ta yadda cewa Namiji ba shi da kunya ko kaɗan kuwa, domin ko bata tunanin mijinta Abubakar Mai Kyau yana da kunyar, mutumin da ya gama waya ɗazu ɗazunnan da ƙanwar ta yana faɗa ma ta irin son da yake ma ta amma yanzu saboda lokacin da ake raba kunyar yana kwance saman royal bed, shi ne zai zo ma ta da wani ƙauli da ba'adi.
Ita sai yanzu ma ta fahimci abin da yake nufi.
Wato dai wannan Bawan Allah yana nufin yace haƙƙin sa yazo karɓa.🙃
Murmushi tayi, ita ba shashasha ko kuma sakaryar mace ba ce, tunda haƙƙi yazo nema aikuwa zai sameta sabuwa fil a leda, shi zai É“are abin da. ðŸ¤
A fili kuwa ƙasa tayi da kanta wai kunya kana cikin kashe murya da kisisina ta ce
"Toh ni kuma mai zance?."
Tayi maganar kamar wata sakarya, murmushi Abubakar ya yi sannan yace "Ki zaɓa mana, ga sunaye nan kala kala."
Qara ƙasa tayi da kanta tare da faɗin "To My Lawful..."
Wani haɗaɗɗe kuma ƙayataccen murmushi ya kuma saki sannan Yace "Okay aikuwa naji daɗin wannan suna da aka sakamin, wato Your halal. To yanzu dai your lawful yana da buƙatar SARAUNIYAR KYAU ta shiga bathroom tayo alwala a domin suyi sallar godiya ga Allah. Ya yi maganar ne cike da zaulaya kamar... 🤓
Da sauri ta miƙe ta shige bathroom tana rufe fuska wai kunya, tana shiga a maimakon tayo alwala ta fito a'a, tsayawa tayi tana kallon kanta a jikin madubi dake a bathroom ɗin, dogon tsaki taja tana sakin murmushi kamar ta zare, cikin hura hanci ta ce "Wani wai sallar godiya ga Allah."
Ta kwaikwayi muryar shi, taja qwafa sannan ta fara alwala, bayanta kammala ta fito tana rufe da fuska, hijabi ta É—auka dogo ta saka sannan ta shimfiÉ—a musu sallaya a wurin da aka tanadar domin yin sallah, kana yaja su Raka'a biyu kamar yadda addini ya hukunta.
Bayan sun idar kamar yadda aka saba tambayoyi ya yi ma ta akan addininta ta bashi amsa fi ye ma da tambayar sa, murmushin jindaɗi ya yi sannan sannan...🔥
Daga wannan Ranar, daga wannan dare, daga wannan lokaci sabuwar Rayuwar Aure suka buÉ—ewa juna, duk da cewa ba wani soyayya da kulawa yake nuna ma ta ba.
Amma kuma a kullum kwanan duniya a saman faffaɗan ƙirjin shi take kwana, Rungume da juna sannan kuma a bedroom ɗin sa.🙄
__*BAYAN_SATI_BIYU*
A Ranar da suka cika sati biyu da Aure Abubakar Mai Kyau shi da Amaryarsa Rafi'atu suka je gidansu Rafi'at a domin duba iyayenta.
A Ranar kuwa Hajiya Zinaru mahaifiyar su Rafi'at da kuma Alhaji Rafiq Rayyan mahaifin su Rafi'at ba ƙaramin daɗin ziyarar da suka kawo musu suka ji ba, daɗin daɗawa ganin yadda Rafi'at har wani haske na jindaɗi tayi.
A Ranar duk wani motsin Haleesat Rashid Rayyan da Abubakar Mai Kyau a idon Rafi'at yake faruwa, tana kallon yadda Abubakar yake so su haɗa ido da Haleesat, amma ita kuma taƙi bashi dama.
Qwafa taja kawai tana ƙara matsawa jikinsa sosai, ta yadda zata fahimci idan Haleesat Rashid Rayyan tana son mijinta Abubakar Mai Kyau.
Aikuwa ta fahimci komai, dan kuwa tashi Haleesat Rashid Rayyan tayi ta bar musu wurin idanunta sun cicciko da qwalla.
Bayan barin Haleesat Rashid Rayyan wurin ne Alhaji Rafiq Rayyan yake faÉ—a musu cewa, "Ai ita ma Haleesat ta sama miji, kuma sunansa Abubakar yanzu ma yana shirin zuwa gidanne a domin su ganshi daga nan a saka biki.
A ranar ba ƙaramin farin ciki Rafi'at tayi ba jin cewa Haleesat Rashid Rayyan ta sama mijin Aure ke nan dai zata rabu ma ta da mijinta ta huta, a Ranar har suka koma gida cikin farin ciki take.
🎀🎀Ïιʋҽ ʂƚαɾ'Ê‚ ɯɾιƚҽɾ'ʂ🎀🎀
💦💦ɯҽ αɾҽ ÆšÔ‹Ò½ ÏҽɾÏҽƈƚ ɯɾιƚҽɾ'ʂ💦💦
âœï¸Î±Ê…ƙαʅαɱι ყαÏι ƚαƙσÏι🤙
https://whatsapp.com/channel/0029VaEZtE15a2429vfcpf20
*💋 SARAUNIYAR KYAU💋*
______________________________________________________________________💥👑ð‘»ð’‰ð’† ð‘®ð’ð’‚ð’Ž ðð®ðžðžð§ðŸ‘‘💥____________________ð‘©ð’š:ð‘»ð’‰ð’† ð‘µð’‚ð’Šð’ð’‚ð’“ð’‰ ð‘²ð’…____ð‘²ð’‰ð’‚ð’…ð’†ð’†ð’‹ð’‚ð’“ð’•ð’‰. ð‘ºð’‚ð’ƒð’Š'ð’–. ð’€ð’‚ð’‰ð’šð’‚ð’‰ðŸ¤™
☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆
💦ð‘³ð’‚ð’‡ð’‚ð’›ð’Š ð‘¾ð’“ð’Šð’•ð’•ð’†ð’“'ð’” ð‘¨ð’”ð’”ð’ð’„ð’Šð’‚ð’•ð’Šð’ð’💦🤙
☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆
🎀🎀Ïιʋҽ ʂƚαɾ'Ê‚ ɯɾιƚҽɾ'ʂ🎀🎀
ᵀᴴᴱ συɾ σɾԃιɳαɾყ ᴼᴺᴳᴼᴵᴺᴳ ᴮᴼᴼᴷ'ˢ
1:ȥαɳ Êιɾα ƙα
ɳα
A'isha Alƙali
/ɱɾʂ αყʂιႦ/
2:ιԃαɳ Ⴆα ƙαι
ɳα
Fateemah .M. Kabeer
/συɱ αÏɾҽҽɳ/
3:ɾαʂԋιɳ ʂαɳι
ɳα
Fatahiyya Moh'd Yakasai
/συɱ ყαʂɱҽҽɳ/
4:ʂσɳƙι ɳҽ ƙαԃԃαɾα ƚα
ɳα
Fateemah Abdullahi
/Ⴆαƚσσʅ ƙαɱႦα/
5:ʂαɾαυɳιყαɾ ƙყαυ
ɳα
Khadeejarth Sabi'u Yahyah
/ƚԋҽ ɳαιɳαɾԋ ƙԃ/
Page *57&58*
_____*
Rayuwa ta ci gaba da tafiya yau da daÉ—i gobe a kasin haka, to dama haka duniyar take, ba koda yaushe ake cikin jin daÉ—i ba.
Auren Abubakar Sadeeq Sameer Lamiɗo da Rafi'at Rafiq Rayyan nada wata biyu Rafi'at ta koma bakin aikin ta, zuwa lokacin sunje Jigawa State sun duba su Dr_Raheemah dasu Hajiya Harirah, Hajiya Zuwairiya daga nan suka wuce wurin Zuwaira, Jawaheer, Jummai, duka anan Jigawa State ɗin, daga nan kuma Adamawa State suka yi wurin Sakeenah nan ma suka sha murnar ganin juna, basu yi ƙasa a gwiwa ba, suka wuce Mai Duguri wajen Yusuf da matar sa Yusra, daga Mai Duguri kuwa Lagos suka antaya wajen Sameen da matar sa Sadiya.
Bayan sun kammala ziyarce ziyarce suka dawo Abuja City, waɗanda kuma basa a ƙasar sai dai ta waya suka gaisa, zuwa lokacin Yunus dake a ƙasar France ya zama ambassador na ƙasar.
Auren su nada watanni uku Rafi'at ta fara laulayin ciki, aikuwa koda aka gwada a kaga ciki É—an wata biyu da satikai nanfa sabuwa, domin kuwa gaba É—aya kulawar Abubakar akan Rafi'at ada da yake baifi kashi Ashirin cikin É—ari ba, albarkacin cikin dake jikinta kulawar da yake bata sai ta ninku ta koma kashi sittin cikin É—ari.
Rayuwa ta ci gaba da tafiya cike da nasara a ta kowani ɓangare, amma banda ɓangaren Haleesat Rashid Rayyan, domin kuwa Rayuwa tayi ma ta zafi musamman ma da ta fahimci Rafi'at suna zaune lafiya da mijinta Abubakar Mai Kyau, ta taya Rafi'at murna sosai domin kuwa ba Burin ta raba su ba, amma kuma ta yanke ba ita ba aure har duniya ta naɗe, domin kuwa zuciyarta ɗaya ce kuma ta riga da ta mallakawa wanda yafi cancanta a gareta, sai dai kuma tasan koda zata mutu ta dawo Abubakar Mai Kyau ya yi ma ta nisa, saboda yana Auren ƴar uwanta Rafi'at, tana ƙaunar ƴar uwanta, ba zata so suyi zaman kishi ba, a dalilin haka ta sadaukarwa da Rafi'at Rafiq Rayyan duka soyayyar da take yiwa Abubakar Sadeeq Sameer Lamiɗo har qarshen duniya kuwa ta haƙura dashi.😰
__*BAYAN WATANNI HUÆŠU*
Cikin Rafi'at Rafiq Rayyan ma ta ga Alhaji Abubakar Sadeeq Sameer LamiÉ—o nada watanni bakwai kenan.
**
Æiit! Æiit...!!!
Haka sautin yake tashi gaba ɗaya yankin a yayin da jerin motocin suke buga horn a ƙofar ƙerarren gidan.