Sashe 7
Nana Khadija Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Gabanta ne ya fadi nan da nan ta harhada kalmomi tace Momy na CE tayi min waya wai batajin dadi shine naje na dubata!, ina ta addu'a ma kada in bata maka lokaci tafada kamar gaske!
"OK wa kika tambaya kafin kije duba momyn naki?
"Yi hakuri Dan Allah tafada tana kyarmar baki gami da addu'a r Allah yasa kar ya dizgata a gaban Dr din!
"Yace ai na hakura Ammafa ke da Allah wa ya San yawon da kikeyi dama idan bananan
Shiru tayi kai a kasa!
Dr yace rabu dashi kinji ko Uwargida Sarautar mata wannan Mijinnaki bashi da imani zai miki kishiya maimakon ya rarrasheki sai masifa yake miki!
Kwallar muna furchi ta soma Tarawa a idonta tace hakene Dr dazu INA tambayarsa yaushe ne daurin Auran yace bai Sani Ba"
A jiyar zuciya Dr yayi yace rabu dashi kinji yau saura kwana Uku ki kwantar da Hankalinki Abinda ma yarinyar ta gida CE!
Wani banzan kallo tayiwa Dr din taqasan ido cikin zuciyarta tace munafuki kawai ko da ta gida ce hakan bazai hana naci Ubanta Ba!
Tace Hakane kam Amma Dan Allah kafadawa Abokinka yayi mana a dalchi tafada tana satar kallon Ali!
Mtssss yaja yana Hararar Dr din da Siyama yace Abinda kukazo yi kenan?
Ya Kali Siyaman yace naqi nayi a dalchi n duk wacce tafi kyautata min a tsakaninku hankali yana kanta wacce ko bata jin Magana a cikinku sai dai taga ana yi!!!
Dr yace mubar zan can Siyama dawo nan yafada yana nuna mata kujerar da take opposite da Ali"
Simi Simi ta je ta zauna tana jin tsoron tambayar da Dr zai yi mata!
"Yace Bayani zaki yimin sosai yau tsawon kwanaki nawa kika dauka kina cikin Wannan yanayi kuma in da A kwai wani abinda kikayi Amfani dashi a gurin kifadamin karki boye min domin musan irin maganin da zamu dauaraki a kai!!
Shiru tayi! Sai da ya kara maimaitawa Sannan tabude baki cikin in da inda tace rana tsaka kawai natashi dashi Amma INA wanke gurin da kowane sabulu!
Ai kinji illarta Dr yafada yana kallon Ali cikin mamaki!
Ta6e baki Ali yayi yana daddana waya gefe guda kuma warin Siyama yafara damunsa sabida kusanchnisu da junaa ji yake kamar ya daura hannu A ka sai ya mutse fuska yake yaki kallonta ko kadan!
To shima a nasa 6angaran Dr din. Daurwa ka wai yake domin hancinsa yafara shanshano masa abinda ke a kwai!!!
💋
*MRS AHAMAD GWADABE*
🏵🎗🏵🎗🏵🎗
*🐾NANA KHADIJA*🐾
🏵🎗🏵🎗🏵🎗
*✍🏻WRITTEN BY*
Binta Umar
(MAMAN ABDUL WAHABU)
*🅿179*
Girgiza kai Dr yayi yana wasa da biron hannunsa yace kin tabbata bakiyi Amfani da irin magungunan nan da kuke sawa Ba a gurin ?"
"Kai a kasa tace ban sa ko mai Ba Dr"
"Yace Ok bara na kira "Habiba"zatai miki tes karki damu in Sha Allah zaki samu lafiya"
Wayarshi ya dauka yakira wata number ko minti uku ba'ai Ba sai gata tashigo jikinta sanye da kayan Aiki
Tace ran ka yadade barka da yamma"
Yawwa barka Habiba kuje da Madam zakiyi mata tes yafada mata irin tes din da zatayiwa Siyama n"
Tace to in Sha Allah yanzu za'ayi Mikewa Siyama tayi tabi bayan nouse din" Simi Simi"
Ita ko Habiba sai da ta tsaya ta gaida Ali sai fara'a takeyi sabida tasan Ali Abokin Dr ne shima nashi 6angaran cikin sakin fuska ya Amsa mata suka kama hanya suka fita"
Mintuna Ashirin Sai gasu sun dawo Habiba ta mikawa Dr wata farar takkada takkada na kunshe da Abinda sakamakon tes din ya nuna"
Domin ita kanta Habiba bakaramin kokari tayi Ba gurin daukar wannan ruwan gubar na jikin Siyama Sabida irin warin da ya mamaye gurin lokacin da Siyama ta kwanta da zumar yi Hankalin Habiba ya tashi ganin wani irin ruwa data zuqo daga gaban Siyama cikin Sirinji kirtif dashi gashi ya zama kamar ruwan qurji kala kala tarasa gane kalarsa" haka dai ta daure tana ya mutse fuska domin aikinta ne babu yadda ta'iya da sauri ta kauce daga gurin bayan tagama taje ta'aje tana jiran sakamakon yafito!
Ita ko Siyama duk tana lure da yadda nouse din take ya mutse Fuska cikin ranta taji babu dadi Dan sai zaginta take a zuci tana makama ta harara!!
Ya Dade yana nazarin takkadar yana girgiza kai yadago yana kallon Habiba yace jeki Abinki Ai kingama Aikinki
Simi Simi Habiba ta fita da tsaya ne tana so taji wannan wace irin sabuwar cuta ce domin dai ita ma ta duba sakamakon takasa banbance wane irin ciwo ne!
Dr ya kalli Siyama Cikin Mamaki domin yariga yagama fahimtar garin Cushe cushe irin na mata tace ta cusa wani Abin mai dauke da kwayoyin cuta mai wuyar sha'ani da wuyar magani wato Gloria kuma idan ba'ayi da gaske Ba an magance Abin zai iya zama ta iya kamuwa da Cansar" wacce zata ta 6a mata mahaifa ta hanata haihuwa daga karshe ta ru6ar mata da maihafa a ciki babban Abu nagaba shine dole sai an cire mata mahaifa shine samun kwanciyar hankali sabida wannan mugunyar ruwa dake fita mai wari daga Mahaifarta yake fita!!
🏵🎗🏵🎗🏵🎗
🏵🎗🏵🎗🏵🎗
Gyaran Murya yayi yace ki kwantar da hankili Uwargida yanzu zan daura ki a kan magani kije ki dinga sha zuwa sanda zasu kare idan ruwan bai daina fita ba sai a canja miki magani Amma na tambayeki cewar ko kin sanya Abu a gurin kince a'a ko?
Ok Allah ya sawaqe
"Ya kalli Ali yace Madam taje waje zamu danyi magana domin shi yanzu har yafara tausayawa Siyama wallahi ganin irin hadarin data jefa kanta ciki!!
Ali yace ai kinaji ko kije kawai ma hadu a gida ni daga nan zani wani guri da motarki kikazo ko?
Eh Siyama tace gami da mikewa tace to Dr nagode sannan ta Mai da kallonta gurin Ali tace yayana sai ka tawo Allah ya kikaye hanya !yace Ameen ki kula banda tukin ganganci daga nan gida nace ki koma mutukar kika tafi yawo bada yawu na Ba!Allah yana kallonki!
Kamar gaske tace ai gida zanje nima zanje da daddare nan tafada yayin data ke kokarin fita daga Ofis din dukkaninsu da ido suka bita dashi har tafita daga ofis din!!
Dr yace ' I am sorry Abokina "
Cikin Nutsuwa Ali yace lafiya?
Dallah Dallah Dr yayiwa Ali game da irin ciwon da Siyama take dauke dashi. Yaci gaba dacewa yanzu mas'ala daya ce idan magungun nan Dana bata basu yi ba basu sa ruwan ya daina fita Ba to dole za'ayi mata aiki a dauke mahaifar gaba daya domin barinta a jikinta zai iya saw a a wayi gari babu ita domin zata ru6e mata a ciki ne !!
Yanzu dole gobe ma zata dawo ko ita kadai ce za'a dauki photon mahaifar domin kara binkice a kai!
Wani irin tashin hankali Ali ya shiga jin Wannan mumumnan labari!
Ya dago kai yana kallon Dr idonshi jajazir yace"this sad story"
"Ban ji dadin wannan mummunar labarin naka Ba Dr *innalillahi wa'inna ilaiyi ra'jiun* yana fada Dr na taya shi
"Cikin Tashin Hankali kamar zaiyi kuka yace Dr meye maqasudun wannan ciwo menene ya A sa sashi domin kwata kwata ban yadda da yarinyar nan Ba!!
Dr yace binkice ya nuna tasaka wani Abine mai dauke da kwayoyin cuta masu zafi gami da cutar da Dan Adam mussaman mata mybe taje wani gurin ne a kabata kasan fa matan yanzu basu da hankali komai sai su dinga cusawa a gabansu Dan rashin hankali wai duk akanmu suke haka haka kawai su cutar da Kansu ko su hadu da lalura kamar dai wannan karshe kuma mu dasu keyi Dan mu mugudu mubarsu "Dan Ba wani tabbas garemu Ba Ai gaskiyace!!!
Cikin tu'ajibi Ali yace kaga harsashena yazama gaskya ko sabida tun kafin mu zo nan sai da nabugi cikinta tace ita babu abinda tasa!!
"Bban Abin Mamaki ma da daure kai don wa tasa ka Abin tunda ni dai nafi wattani takwas rabon da in kwanta da'ita?
"Ina ce ai sai za'ayi kwanciyar Aure suke manna Abin a gurin yafada yana tambayar!?Dr din
"Dariya Dr yasa yace yo ni ka tambaye yaya suke yi ni ma bansani bahh!!!!
*MRS AHAMAD GWADABE*
🏵🎗🏵🎗🏵🎗
*🐾NANA KHADIJA*🐾
🏵🎗🏵🎗🏵🎗
*✍🏻WRITTEN BY*
Binta Umar
(MAMAN ABDUL WAHABU)
*🅿181*
"Yaza kace baka sani Ba bayan kai likita ne naga ganin Mata iri iri Alin yafada shi dole sai Dr yafada masa"
Cikin dariya Dr yace to da nake ganin mata iri iri sai kawai in tsaya ina tambayarsu yaya suke saka Magani "kaifa rigimar maka yawa gareta"
Daga kafadu Ali yayi yana kokarin tashi daga kujerar da yake kai yace shikkenan baza dai kafada min ba kawai Amma kwanan nan zan Sani ai"
Dr yace ai gwara kasani kaga sai ka tsawatar ai "shima mikewa yayi suka fito tare da Alin domin ya Dan taka mishi!
Suna tafe suna tattauna Al'amarin Siyama Dr ya shiga da kansa dakin magani ya hadowa Siyama yayiwa Ali bayanin yadda zatayi Amfani dasu!
Sannan sukayi Sallamah Ali yashige motarsa yabar Asibitin!
Yana Shiga da Motarsa bracck di n nasu motar Faruk na shu guwa Dan haka tsayawa yayi bayan yafito daga motar yana jiran Faruk din!
Hannushi rike da wata katuwar jaka yafito daga motar ya mayar da Murfin ya rufe kana yakarasa gurin Alin " Fuska a Washe!
Fuska Babu yabo babu fallasa Ali yake kallon Faruk din hade da jakar kayan dake hannunsa!
Faruk din yace Har kun dawo kenan?
"Shigowa ta kenan yanzu wannan meye cikin jaka yafada yana kallon hannunsa!
"Muje ciki tukkuna Faruk din yafada"
"Babu inda zan shiga gidanka haka kawai yarinya naga in Mutumchi yanzu ka hadani da 'ita qila ma tace nine nace laillai sai ka Auri Na'ima!
"Tsaki Faruk yaja yace kai kafiye dawo da maganar da ta huce wallahi kwata kwata Nafisa Ba haka take Ba Dan baka yadda take nurna da Abinba! Ai ni na godewa Allah
"Kai dai kasani Alin yafada yana tafiya bin bayanshi faruk din yayi part din nashi A tare suka shiga ya bude dakin Faruk yashige ya zauna gami da A je jakar dake Hannunsa ya zauna kan Sofa yana fadin Wash yau nagaji iya gajiya wallahi!