← Book details Nana Khadija Part 4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 24 OF 32

Sashe 24

Nana Khadija Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Fuska babu yabo babu fallasa D'ija tace toum Aunty Siyama Allah ya kiyaye hanya sai kin dawo,

Amin tace , tazo ta gifta D'ija dake tsaye bakin kofa, tayi sauri ta dauke kanta jin wani mugun tsami ya buge ta ,har Siyaman tafice bata waiwayo Ba, sai da ta tabbatar tafita sannan ta ja tsaki , taje ta nemi gurin zama cikin kujerun falon tana tur da halin kazanta irin na Siyama,A nutse tafara cin Abinci n ta,,

*✍🏻,,,,,,,*
🏵🎗🏵🎗🏵🏵
🎗🏵🎗🏵🎗🏵

Bayan tagama sai ta gyara gurin ,yadda ya kamata ta saka turaran wuta mai mai bala'in kamshi nan da nan falon ya gauraye da qamshi, TV ta kunna ta zauna cikin kujera tana kallon , tarasa ma mai zatayi da da wayar ne ma sai takira Fa'ixa taji , ita yaya take ciki da nata angon nata ,domin dai Na'ima ba'sar tabace. Wata zuciyar tace mata kawai ki tafi gurin Na'ima n mana ki raga zama ay bazai ce dake komai Ba,yaya Alin , har ta yadda da shawarar da zuciyar tata tabata, sai kuma tafasa, ta dai zauna kurum, tana kalle ce kallece daga taji motsi sai ta mike taje ya yaye labulen tagar falon tana leqen harabar gurin, masu gadi ne suke ta kara kaina gurin hade da shaushin karnukansu,

To ko da Ali yaje ofis sai yakasa tabuka komai ,tunanin D'ijanshi ya addabeshi ,idan ya tuno wasu Abubuwan da suka yi da'ita sai tsigar jikinshi ta mike,wata zuciyar tace masa kaga daka bata wayar da sai ka kirata kaji yaya take ciki,Ai kwan shaushin kanshi ya kamashi ,ya dinga sakin tsaki shi kadai , da qyar ya rage wasu ayyukan ,sannan ya kira Faruk a waya yace ,zai fita zuwa asibin Dr a kan matsalar Siyama, Faruk yace Amma zaka dawo ofis ko Ba Dan waken zagaye zaka yi mana Ba ko,

Yace zan dawo mana da ina kake tunanin in tafi, Faruk yace oho nasani nifa ban yadda wani gurin Dr zaka Ba kace zakaje ka takurawa yarinyar mutane ne kawai,

Mtssss Ali yaja jin Abinda Faruk din yafada a kufule yace kai wannan Abin ya dama Dan iska,kawai yafada yana kokarin kashe wayar , cikin dariyar shakiyanci Faruk din yace kaima ya dame ka waza rainawa hankali,

Sai kawai Ya kashe wayar bai bi ta kan Maganar da Faruk din yake Ba , ya dauki key din motarsa saman teble din gami da dauko rigarshi ta saman wacce ki saqale cikin hanga ,ya zura ,sannan yafito daga ofis din,yana fitowa a ka dinga kawo gaisuwa, wani karamin soja ya nufi can gurin motocinsu na Aiki yana kokarin budewa masa kofa, Ali ya dakatar dashi ta hanyar daga masa hannu yace A'a halliru, ba'aiki zan fita Ba. Zanje Unguwa ne yanzu, nan zan dawo,
Sorry Oga Allah ya kiyaye hanya Halliru yafada kanshi a kasa'

Daga masa hannu kawai yayi yaje ya bude motarshi ta gida yafita, daga breck din, kai tsaye Asibitin Dr yayiwa tsinke,,

*kuyi hakuri dani jiya na fita yauma haka*
💋

*✍🏻,,,,,,,*
🏵🎗🏵🎗🏵🏵
🏵🎗🏵🎗🏵🎗

Kafin ya karasa sai da ya kira number Siyaman yace mata tana Asibitin ko kuwa ,gabanta ya fadi domin kai tsaye da ta fita daga gida gidansu ta tafi gurin nomynta, Ai ko bata bari momyn nata ta rufe baki Ba ta mike a hanzarce, tace kinga ya kirani ko yanzu haka ma yana can ,na shiga Uku , momyn tace ,Ba sai kice masa nan kikazo Ba bani da lafiya Nima" tsaki Siyaman ta ja tana yin han yar fita tace ni kam wallahi Momy har nagaji da yin karyar baki da lafiya ,

Har waje momyn tarako ta ,sai da taga tashiga motarta san nan ta koma gida tana sake sake n ta yadda zata bulluwa Ali,da Amaryarshi,

Gudu Siyama tayi Dan haka Ali ko gama gyara parking bai Ba motarta ta shigo harabar Asibitin, kusan a tare suka fito, kanta a qasa kamar wata Mara gaskiya, yana jingine jikin motarsa ran shi a mutukar bace ganin irin sutturar dake jikinta, ko sauraron ,Maganar datake masa bai yi Ba, ya hau sirfa mata bala'i babu ji babu gani,Allah yasa babu mutane sosai a harabar asibitin in kacire masu gadi sai daidai kun mutane, masu San ganin likita,yace yanzu sabida baki da mutumci da rashin sanin darajar Aure a haka kika fito ok dama haka kike yawo a gari salon a dinga zagina ko,

Kanta a sunkuye yake sai hakuri take bashi,ko kallonta bai yi Ba ya wuce ya barta tsaye a gurin Simi Simi tabi bayansa Kamar wata saniya,

Sama sama suka gaisa da Dr kasancewar yana sauri ya kuma gurin Aiki gashi yaga Dr din yana da marasa lafiya,

Dr yace ae tuntuni sakamakon hotan da muka dauka na nahaifarta ta yafito wannan sabgar ce tasa na manta ban yi maka bayani Ba yafada yana laluben takarda Scaining din,

Karbar takardar yayi daga hannun Dr yana dubawa a nutse,

Dr ya kalli Siyama babu yabo babu fallasa yace Madam ina fatan kingama shanye magungu nanki tas yaya kikaji yanayin jikin naki?
🏵🎗🏵🎗🏵🎗

E to Dr da sauqi zan ce,tafada tana wani ya mutse fuska

Yace bayani dallah dallah zakiyi min yanda zan gamsu,shin wannan ruwan ya dai na fita ko kuwa?

Kuma kurajen sun daina fesowa a gurin?

Tace har yanzu inaji gaskiya kuma wannan abin yana fita har yanzu"

Dama Abinda yakeso ya tabbatar kenan tabbas Abinda yake zargi kenan dole sai an daukewa Siyama mahaifa zata samu lafiya in Ba haka Ba wataran mahaifar zata daddege mata a ciki ta ru6e a samu Akasi mybe ma ta mutu,

Ya kalli Ali Wanda ke faman Nazarin takaddar Scaining din yace,Oga madam tadan bamu guri na sallameta,

Ali ya kalli Siyama fuska a murtuke yace , maza ki koma gida yanzu kar ki sake ki tafi gantali,

Mi kewa tayi tana marairace Fuska tace Dan hitman ya Ali zanje in duba nomyna hawan jininta ne ya tashi ka tai maka ka barni,

Jim yayi na minti biyu ya dago kai yana kallonta har yanzu fuskarsa a hade yace kije Amma can kawai na yarje miki duk in da kikaje bayan nan bada yawo na Ba,

Jikinta na rawa tafita daga ofis din bayan tagama rantse rantsen babu inda zataje bayan gidansu

Tun a mota tayi Rukyy waya tace mata gata nan kan hanya,ta zama cikin shiri,cikin maye Rukyyn take Dan bacci takeyi mankas da ita ta mike tafada bandaki jiya kwana tayi tana shayeshayenta shiyasa takasa tashi da wuri , duk sallolinta na jiya babu wacce tayi ,balle a saran zata yi ta yau din,

Dr ya kalli Ali yace cire abar nan fa shi yafi Alkairi domin bar mata a jikinta hadari ne ko ciki tasamu Mahaifar bazata iya daukar nauyin jariri Ba'

Sakin Ajiyar zuciya yayi jikinsa a sanyaye ya mikawa Dr din takaddar dake hannusa'yafi minti uku kan yayi magana, sannan yace ,Allah yasa haka shiyafi Alkairi zan sanar da Abbah da mahaifinta ,Amma na tsayawa yarinyar,

"Yar dariya Dr yayi kadan Shima cikin Nazari yace ae a bar tausayi ce ita , matsala ta rashin haihuwa bata da dadi, Amma kama ta yayi kana samun first born din ka kabata, shi har a bada tun dai a gidanka tahadu da lalurar,
Shiru Ali yayi bai tamkawa Dr din Ba,shi ko Dr tsokana ce ke cinsa yace mybe ma yanzu ka dasa kwanka kyankyasa kawai za'ayi , tabbas nasan Namiji ne cikin mazaje Siyama bazata yi kukan rashin haihuwa Ba,nasan D'ija duk bayan wata Tara zata dinga haihuwa

*✍🏻
🏵🎗🏵🎗🏵🎗
🏵🎗🏵🎗🏵🏵

Tsayawa yayi yana sakin Murmushi ,kana yace wallahi kuwa Allah yasa ma ta dinga yin bibbiyu kasan nifa ina da bala'in son yara wallahi,,

Mi kewa Dr yayi ya biyo bayanshi yana dariya yace ai sai ka bada himma tabbas Haihuwar ta gwaye dama ta Asalin mai sunan ka ne , sayyadina Aliyu ,Allah yasa ka gajeshi

Hannu Ali yabashi su tafa suna dariya cikin dariyar Ali yace Ameen in sha Allah,

Haka dai suka fito suna ta barkwanci Ali yake tambayar Fa'iza ,Dr yace tana nan lafiya Lou' na barta tana yi min rigima wai bazan fito aiki ba,sai bayi hutu n sati biyu,a cewarta sabida musamu damar gwangwaje Amarcinmu, ta6e baki Ali yayi yana kokarin bude mota yace kaji yarinya da kinibibi waye zai kular maka da mara sa lafiyarka dole wani Abin sai an neme ka,Shashasha kawai"

A'a ni ban ga laifinta ba wallahi Dr yafada yaciga ba da cewa tana da gaskiyarta nima daurewa kawai nayi nafito sabida marasa lafiyan da muka kwantar Amma Ace Aure yau kwana uku har kafara fita aiki mai zaka dorar ta bangaran Amarcin,

Tsaki Ali yayi ya kunna mota yace ai sai ka bada himma ,kaci gaba da biye mata zata kai ka taba ro mata ba hankali. Ne dasu ba"

Dariya kawai Dr din yayi ,yana daga wa Ali hannu har motarsa tafice daga cikin Asibitin,sannan ya koma bakin Aiki,

To Ali har ya dauki hanya da nufin ko mawa gurin Aiki,yaji ba zai iya ba domin ko ya koma din babu Abinda zai iya tabukawa, dole ya karya kan motarsa da nufin zuwa gida ,yaga D'ijanshi ,gefe guda kuma wata matsanan ciyar Sha'awa tana sasaqarshi A sabili da Rashin samun,biyan bukartasa na jiya mararshi sai tsunkulinshi take daurewa kawai yake,sai maganarsu da Dr ta yanzu dole fa sai ya budewa D'ija huta sannan zata saba Dan gaskiya shi Haihuwa yake so sosai,
🏵🎗🏵🎗🏵🎗
🏵🎗🏵🎗🎗🏵

Karfe biyu saura ya shiga brack din sabida haka yana gama gyara parking ya nufi masjid domin yin sallah,to ko da yafito daga cikin masallacin a tsaytsaye ya tsaya suka gaisa da mutanan dake gurin ya nufi part din shi ,da sassarafa, ya sanya key yabude , bakinshi dauke da sallama yashiga falon, tsit Falon bakajin sautin komai sai AC sai karan TV dake kunne,D'ija na bedroom dinta domin yin sallah ganin lokaci yayi,

Zama yayi cikin kujera yana shaqar wani mugun kamshi mai dadi ,sai lumshe ido yake nan da nan sha'awarsa takara bun kasa ,ya dinga taune lebanshi yana ciccije Baki, yafi minti biyar da zama D'ija bata fito ba hasali ma bata San ya shigo ba,
Chapter 24 · 0% Book details