Sashe 26
Nana Khadija Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A kasalance ya dada wayar gami da karata a kunne Faruk yace kana'ina ne? Ko har yanzu kana Asibitin Dr din,
Shuru Ali yayi masa ,sai da yakara maimaitawa, sannan yace ina gida kai tsaye
,Cikin Mamaki Faruk yace kana gida Fa kace ,wane gidan?
Mtsss Ali yaja yace wai meye ne?zaka kira ni kamar wani danka kana tuhuma ta,
Nace ina gida ina hutawa bani da Lafiya
Au kace kawai gida zaka tafi ba kayi min karya da wai zakaje gurin Dr Siyama babu Lafiya ba Faruk din yafada yana kunshe dariya
Ha yayyaqo masa Ali yayi yace karya kake nayi maka karya Wallahi Eh gani a gida bayan na gama da Dr tabbas Abinda kake zato shi nazo nayi sai me Mtsssss
Dariya Faruk din yayi Yace Allah ya huci zuciyar Oga wannan daukar zafin naka fa yayi yawa ko dai bata baka hadin kai bane Alhji naga sai wani huci kakeyi,,
Kashe Wayar Ali yayi ya aje yana Jan tsaki yaci gaba da cin Abincinshi cikin kwanciyar hankali,
Yafi minti Ashirn da kammala cin Abinci D'ija bata fito ba sai ya mike ya shiga dakin Fuskarshi a murtuke,
Tana zaune gefan gadon a takure tana hawaye ,ta shirya tsaf da'ita sai kamshi take, Amma takasa tashi Dan da tafara tafiya take fama wa sai kace wata mai cira a cinyoyi a ddafe ta shirya ta zauna tana tsiyayar da hawaye,
Ya kara bakin gadon gabanshi name faduwa Shifa ya tsani ganin hawayenta ,duk wannan hade fuskar da yayi sai ya ne meshi ya rasa, Ya tsaya a kanta yace kukan me kikayi wake Dan Allah ba kya gajiya da koke koke ne?
Shiru tayi masa ,yace ba tambarki nake ba?
Cikin shagwaba tace zafi , yace to yanzu yaya zan miki ae nabaki hakuri ko, ki tashi muje Dr yabaki Nagani
Bata bari ya rufe baki ba ta ce ni bazan jeba wallahi,
To kiyi mana shiru kinji ko ,Mai kikeso yanzu in je in kawo miki yafada yana zama kusa da ita gami da daura kafadunta kan cinyarshi yana rarrashinta,
*✍🏻✍,,,,,*
🏵🎗🏵🎗🏵🎗
*🐾NANA KHADIJA*🐾
🏵🎗🏵🎗🏵🎗
*✍🏻WRITTEN BY*
Binta Umar
(MAMAN ABDUL WAHABU)
*🅿204*
Shiru tayi masa ,sai da yakara maimatawa ,sannan tace ,ni wayata kawai nake so kabani cikin shagwaba take maganar,
Jikinshi a mace yace ay dama zan baki yau sabuwa ma na siya miki idan ba tai miki ba sai in canja miki wata kin yadda ko?
Daga kai tayi tana kwance a jikinshi yana wasa da kitsonta Wanda ya jiqe sabida wankan da tayi,
Yace yanzu mai zaki ci? Uhum
Bana jin yunwa ,yace A'a ba za'ayi haka ba ae naga kinyi girki ko? Daga kai tayi yace to taso muje falo ko sai kici Abincin ko yaya ne,
Tashi tayi daga jikinshi tana lalubar Dan kwalinta Wanda ya cire mata, ya riqe hannunta yace kibarshi a haka ae a gida kike ba kya ganin kan naki da Dan shi muje falo kawai,
Kokarin tashi take yi takasa ,kawai ya dauke ta gaba dayanta ya sa6a a kafada kamar wata jinjira,bai dire ta a ko ina ba sai a falo ,yana ajeta ya nufi kchin ya hado mata Abinci ,Ya zuba mata farfesun kifin da dama,Dan ya San mutuminta ne,zatafi jin dadinshi fiye da komai,
Ko zama bai ba tace ina wayar tawa?
Ok zan dauko miki ae tana cikin mota na Abinda nake so dake kawai kici Abinci kinji ko,
Kallonshi tayi ganin yadda yake rawar jiki ,duk ya rame lokaci guda sai ya bata tausayi ,tayi daurin dauke idonta ganin sun hada ido dashi,tafara kokarin cin Abin cin,
Fita yayi ganin tafara cin Abinci ya nufi motarsa domin tun lokacin da ya siyi wayar tana ciki a kwalinta ,ya dauko ya mayar da motar ya rufe ,kana ya koma cikin gidan,
🏵🎗🏵🎗🏵🎗
🏵🎗🏵🎗🏵🏵
Hannushi riqe da kwalin wayar ya shigo falon idonshi a kanta yana kallon plate din dake gabanta na Abincin ,hankalinshi ne ya kwanta ganin ta ci Abincin da Dan yawa,yazo ta zauna kusa da ita kafadunsu na gugan juna,Yafara bude wayar cikin Nutsuwa,
Wani dadi ne ya ziyarci zuciyar D'ija ganin wayar sai ta da kata da cin Abin cin tana kallonsa tana Dan ya mutse fuska a zuwan bata damu ba
Wata hadadiyar waya ya fito da'ita Infinx da gani zata ja kudi sosai ,yace ga wayar nan layin ki na ciki ,ae shikkenan ko?
Karba tayi Fuskarta babu yabo babu Fallasa , tafara dubawa, yace A'a ki ajiye ta mana ki gama cin Abincin ko"
A jiye wayar tayi gefan ta taci gaba da cin Abinci a gurguje tana Allah Allah tafara duba wayar,
Shi kuma sai ya sa mata ido yana kallo tamkar Wanda ya samu TV Alhalin ga TV n A kunne,
Tsarguwa tayi ,sai ta aje cokalin tana gyara baki na sabo,Muryarshi kasa kasa yace yaya kika dai na cin Abincin?
Tana zumbura baki tace kallo ne bana so"
Ta6e baki yayi yana wani munafikin Murmushi ya kanne mata ido daya yace ae ki din ce dole a kalle ki a kara kallo,dama haka kike wai?
Sai tarasa Abinda zata ce masa domin maganar tasa tayi kama da mai tambaya,
Sai tafara Nazarin maganar tasa cikin zuciyarta, da qyar tace ban gane Abinda kake nufi ba?
Gyaran murya yayi gami da mike wa tsaye idonshi a lumshe yace mubar maganar ba zaki gane ba sai nan gaba zan shiga ciki bacci zanyi in kin gama kizo kiyi min tausa yafada gami da kama hanyar dakinshi
Harara tabi bayanshi dashi a hankali tace Lallai ae Fa bukatar ta ka biya dole kayi bacci uhumm ya Ali kenan,
Bai ji mai take cewa ba sabida ta zarar dake falon da da Kunan baccinsu,
Tana ganin ya shige dakin ta dauki wayar tana sakin Ajiyar zuciya, tafara laluben numbar Fa'izan ta,
Bugu daya Fa'iza ta daga wayar tana kurma ihu,D'ija tace dallah malama kar kifasa min kunne,
Fa'iza tace lallai Amarci ya kankama tunda gashi har waya an baki ,ae da ya ce babu ke babu riqe waya har Abada
Tsaki D'ija tayi tace Lallai kuwa ,Hummm ae yanzu jikinshi yana Rawa ya bani,
Fa'iza tace ban yadda ba Wallahi yaya Aliyun ne zai yi miki rawar jiki"
Sai kiyi kuma ae ba yaddarki nake so ba D'ijan tafada a hasale,
Dariya Fa'iza tasa tace to meye kuma na saurin Fusata ,Aunty D'ija ta yaya Ali mai komai dozin,
Kasa tayi da Murya tace Wallahi Fa'iza yaya Alin nan ba qara min mugu bane kinga yadda yake ta bani wahala kuwa"ta qarashe maganar kwalla na ta ruwa a kwar min idonta,
Fa'izan tace Ya Ali n ne mugu D'ija?
"To meye da "
"Huum Ki cigaba da kiranshi Mugu ki hadu da fushin Allah domain Duk Abin da yayi miki hakkinshi ne"
*✍🏻,,,,,,,,,,*
🏵🎗🏵🎗🏵🎗
*🐾NANA KHADIJA*🐾
🏵🎗🏵🎗🏵🎗
*✍🏻WRITTEN BY*
_[Binta Umar]_
~MAMAN ABDUL WAHABU~
~MRS AHAMAD GWADABE~
~DEDIGATED TO:~
~MY FAN'S~
*🅿205*
_BISSIMILLAHI RAHAMANIR RAHIM_
Ko lokacin da Siyama ta karasa gidansu Rukyy biyu ta wuce,na rana ana kwallah rana suka fita ,wannan karon ma momyn Siyaman bata ce musu komai ba , kai tsaye wani qauye suka dauki hanya ,a Zaria ,gurin wani qasur gumin Dan bori ,Rukyy tace muje mu gani shi kuma yaya yanayin nashi Aikin yake da fatan dai kin Ruko kudi domin ko,
Siyaman tace nifa kudi ba damuwata bane in dai bukata ta zata boys
Rukyy tace yawwa zamu naimi Aljani A kansa muyi magana dashi ya dafa mana ya rufa mana baya"
Gaban Siyama ya fadi tace kina nufin da Aljan zamuyi magana"
Kwarai kuwa idan kin je a sa'a ma ki samu Ubansu Aikinki zai fi saurin ci sai ki damqa masa Aikinki a hannunshi ,in dai kinayi masa sadake sadake nsa gami da yanke yankensa"
Siyama tace gaskiya Rukyy tsoran Aljanu nake wallahi"
Sai kiyi kuma Ashe ba duniyar kike naima ,Ai kicire tsoro cikin zuciyarki in kina nai man biyan bukatarki ,shiru Siyama tayi gabanta yana faduwa"
Suna zan tuttukansu har suka karasa kauyen , yawanci dangar karare ce sai gona ki kafin kaga gida a gurin Aiki ja ne
Gefe daya suka samu sukayi parking din motar suka fito ,babu kowa a gurin sai kukan tsintsaye da kwariqa, haka suka dinga taka ciyayi da karare har suka karasa bakin bukkar,
Dan boron,
Abin Mamaki tun kafin su karasa suka ga wata mace tafito da. Mugun gudu daga cikin bukkar zigidir babu kaya kanta a tsefe an daura mata wasu tarkacan layu da wasu Abubuwa farare (Wuri) a kanta bakin wani katon Jan gwali gwada(kadangare) tana fizagarsa kamar wacce take cin Nama, ta yanki cikin dajin qauyan da mugun gudu gashi babu kaya ko daya A jikinta
*~MRS AHAMAD GWADABE~*
*~DEDIGATED TO: MY FAN'S~*😘
_Dan Allah duk Abinda zaku karanta cikin wannan labarin kuyi hakuri haka yazo ku sani babu Abinda yake dorewa a doran duniyar nan komai yana da iya ka tabbas sai ka sha wahala San nan dadi yake zuwa kada kuce min kar Asiri yaci Nana Khadija ,zaku sauya min yadda na dauko labarina shiyasa nace muku labarin yana da tsayi tun farko na fada cewa ba soyyaya ce jigon isar da sako na ba,kar Ku damu har kullum Siyama ce a qasan D'ija tunda ita bata riqe ta da wani nufin ba Allah zai dafa mata_
_HUUM WALLAHI ZA KUYI MAMAKIN MAKOMAR SIYAMA ,KUDAI CIGABA DA BINA_
Gaban Siyama ya yanke yafadi tariqe hannun Rukyy gam tana bin matar nan da kallon tsoro,
Rukyy taci dallah ki saki jikinki Aiki take yi mybe wani Aljanin ne yace tayi haka kema idan kika bi Umarninsu zasu dafa miki,
Wata irin qeqashewar zuciya ta zo wa Siyama Fuskarta babu digon Rahama ko kadan suka durfafi karamar bukkar ta Dan borin!
Rukyy tace mushiga da baya da baya kin San shi Aljani baka shigarshi mi shi taga ba,
Ai kuwa ta baya suka shiga dakin,