← Book details Nana Khadija Part 4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 25 OF 32

Sashe 25

Nana Khadija Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Mi ke wa yayi da ido jajazir ya durfafi hanyar dakinta ,yans tafiya yana hada hanya tamkar wani Dan maye,

Tana zaune kan dadduma bayan ta idar da sallahrta tana lazimi taji ana kokarin bude kofa dake a bude ta bar abarta ,kafin ta an kara Ali yafado dakin Cikin wani irin yanayi,gabanta ya yanke tafadi ,sai kawai tabishi da ido har yaje ya kwanta kan bed din ta ruf da ciki yana sauke wani numfashi mai wahala'

Sam bata kawo Wani abu ba sai ta rinqa tunani ko bashi da lafiya ne sabida tasan dai lafiya kalau yafita,zuba masa ido tayi tana kallo kirjinta yana bugawa,

Yafi minti Ashirin, a kwance taga bai motsa ba,Fargabarta ta karo, sai kawai ta mike daga kan sallayar gami da ninketa ta aje,ta karasa bakin gadon hannuta riqe da carbi bata cire hijab din ba ta zauna kusa da kafafunsa shiru bai motsa ba ,sai ta rinqa leqa fuskarsa ,taga idonsa a rufe ,Amma le6abshi yana bakinshi yana wani ciccije baki, jikinta yafara rawa da kyar tabude baki tace yaya Ali,shiru takara mai mai tawa nan ma shiru ,bai kulata ba alhalin yana jinta,Cikin rawar jiki tahaye gadon tana kokarin daga fuskarshi ,yana jinta sai yakara lanjarewa tamkar wani mattace,sai kokarin daga shi take takasa,sai kawai tasa kuka, cikin kukan tace ya Ali katashi mana ko baka da Lafiya ne ?uhum naga dai lafiya kalau kafita gurin Aiki

*✍🏻,,,,,,,,*
🏵🎗🏵🎗🏵🎗
*🐾NANA KHADIJA*🐾
🏵🎗🏵🎗🏵🎗

*✍🏻WRITTEN BY*
Binta Umar
(MAMAN ABDUL WAHABU)

*🅿203*

Hannunta ya laluba ya riqe gam jin tana kuka da qyar yayi gyaran murya ,yace Uhum! Bani da lafiya khadija ki taimakamin kinji ko

Sai ta qara damqe hannunnasa cikin nata jin yadda tafin hannunshi ya dauki zafi ta yadda bashi da lafiya gaskiya,

Bakinta na rawa tace dame zan tai maka maka ,kuma mai yake damunka?

Bude idonshi daya yayi yana kallonta ,bata Lura ba ,duk ta koma kalar tausayi ,A zuciyarshi yace dama yarinyar nan tana so na haka,

Jin shiru bai ce mata komai ba ta qara maimatwa tana kara damqe masa hannu cikin nata,

Tuni Ali ya soma kaucewa sai yaji kamar tafiyar tsotsa take masa a tafin hannun sabida haka babu shiri ya jiyo gami da bude idonsa waddanda suka kada sukayi jajazir dasu,ya zuba mata su ,

Gabanta ne yafadi ganin yanayin idonshi ,yanda yayi mugun ja' ga jijiyar kanshi duk ta tashi ,sai takara rikicewa tamkar zata fashe da kuka ,tace ko in kira Dr a wayarka? Girgiza kai yayi har yau idonshi a kanta,tace zakaci Abinci to in kawo maka ruwa? Shiru yayi yana kallon bakinta,

Sai tayi shiru kawai ita ma tasa masa nata idon Masu kama da na mai jin bacci,

Dauke nasa idon yayi da sauri yayi mata nuni da kafarsa ,wai ta kwance masa takalma,

A kwan da sauri ta daura kafafunsa kan cinyarta tana kwance masa har safunan sai da ta cire kafar tas da'ita tamkar bata San da kasa ba faratansa babu 'Alamun datti ko daya' A ranta tace gaskiya kafarsa na da kyau,

Yana kallonta duk abinda takeyi, sai yafa yunkurin tashi Zaune yana kokarin cire rigarshi, tayi tsuru tana kallonshi ,yacire rigar yabar singlet da gajeran wando,

Yace zo ki daddana min bayana kinji ko
Ya koma ya kwanta ruf da ciki duk a kokarinshi na kar taga girmanshi,
🏵🎗🏵🎗🏵🎗
🏵🎗🏵🎗🏵🎗

Da sauri tafara matsa masa jiki ya dinga sakin Ajiyar zuciya daki daki ,tafin hannuta sanyi,I ta ko D'ija yanayi zafin jikinshi yabata tsoro , gaskiya, ya jiyo ya birkitota tafado kansa A rikice ya qamqameta yana cuccusa fuskarsa tsakanin wuyanta, Lakwas D'ija tayi a jikinshi gabanta yana faduwa, kokarin cire mata hijab yake yakasa, da qyar yace ,cire wannan Abin naji kinki kinji

Qi tayi gashi takasa tashi a jikinshi,sai ya mike zaune tare da'ita yafara kicikicin cire mata ,ja daya yayiwa zif din rigar ta ta baya, sai ga bayanta ya bayyana ,duk a rikice yake y kwance mata Dan kwali ya jefar dashi a gigice ,ya mai da'ita ya kwantar yana kokarin zare mata doguwar rigarta ta kasan kafafunta, riqe dan tsensa tayi tana kallonshi gami da tutturo bakinta ,tace kai fa kace baka da lafiya ,to mai zakayi min ne?

Ko sauraronta bai yi ba ya fincike rigar ya yar,ya bita ya Danne yana lalubar bakinta, *humm Ali kenan ya riga ya gama gane D'ija*
La kwas tayi lokacin da taji bakinshi cikin nata, yana mata wani Dan banzan kiss mai wuyar samu,bata San sanda ta riqe mai wuya ba gam tana karbar sako,

Ai kuwa Ali ya samu Abinda yakeso ,sai yafara kokarin fara Aiki,tuni hankalinta yadawo jikinta ,sai tafara kokarin kwatar kanta, ta hanyar tuttureshi qirjinshi ,kamar dotse take tabawa domin ko motsi bai yi ba sai da ya mayar da ita cikakkiyar Mace sannan ya sarara mata,kuka take ,A she wahalar jiya shafar mai ce ,duk gadon ya 6aci da jini kaca kaca sai kace Wanda a ka yanka karamar kaza,

A gigice Ali ya sauka ya tattaro Dijan ,yana rarrashi ,Amma ina kuka take masa sosai da sosai, jin wani irin mugun zafi da take ji a kasanta,

Shima hankalinshi ya tashi ganin jinin da yabata gadon ,cikin Ransa yace Allah yasa dai ban ji mata ciwo ba,

Sai tafara kokarin daga mata qafa cikin rashin hayyaci wai zai duba'
Wani Uban ihu ta kurma masa, ta bige hannunsa ,Muryarshi a sarqe yace Allah yabaki hakuri, ba wani abin zan kara dubaki zanyi mugani,

Ni bana so to a raba dani tafada tana share hawaye,

Jikinshi yana kyarma yace to na kyaleki, tashi muje ki shiga ruwan zafi, Ai daga yau kin daina jin zafi ma dama rana daya ce,ko wacce mace sai da ta fuskanci irin wannan halin"

hararsa tayi tana Zu baro baki lailai ma wannan ,fada ma yake daga yau shikkena ,tabdijam ,ita kam ae anyi an gama wallahi,

*✍🏻,,,,,,,*
🏵🐾🏵🎗🏵🐾🎗🐾🏵🎗🐾🏵

Da yaga ko motsi takasa yi sai yafara kokarin daukarta ,aiko ta kwala qara wacce tasa babu shiri ya mayar da ita ya zaunar jiki na 6ari,

Yarfar da hannuwa take irin Abinda yara suke yi in sun ji ciwo Alamun zafi takeji,

Hannuta ya riqe yana mata wani kallo mai dauke da ma'anoni daban daban,Muryarshi A galabaice yace,Menene Uhum? Fada min kinji *Khadijatu na* shima duk ya Lanjare kamar wani Mara lafiya' shi yasan irin wahalar da yasha gami da dadin da bai taba tunani ba A rayuwarshi ,duk wani Abinda take damunshi a mararshi sai da yafita ,Sabida irin gamsuwar da yayi ,gaskiya yarinyar tabashi farin ciki,Shine dalilin da tasa jikinshi yayi wani'irin bala'in mutuwa kamar Wanda a kayiwa Dan banzan duka,jiki babu qwari ya zauna kusa da ita yana mata magana kasa kasa ,Dan sai da ta nutsu sannan taji Abinda yake fada sabida tsabar yadda ya kashe muryarsa,Lallashin ta yake ta tashi suje suyi Wanka Dan Allah sabida zai koma gurin Aiki,

Da qyar tace kaje kayi naka ni in kafito zanyi nawa,

Yace bafa nasan gaddama *Khadijatu* wai a kanki a kafara ne iyi kafinki duban mata sunyi,yafada yana ya mutse Fuska,

Sai tafashe da kuka harda sheshsheqa tace Dan dai bakasan yadda nakeji ba ne wallahi zafi nakeji babu dadi,tafada tana sharar hawaye

Yace to yi hakuri kinji zaki saba,nan gaba ma da kanki zaki zo kina naima Sabida dadi"

Hararashi tayi tana zumboro baki tace Allah yasawaqe min"

Murmushi yayi kadan yace shikkenan ,Mubar maganar A kwai lokaci,

Mi kewa take kokarin yi ta koma ta zauna hawaye yana zuba tace wallahi bazan iya motsa kafata ba bazan iya tafiya yaya Ali

Yace ae shiyasa nace kibari in daukeki kinqi, yafada yana kara yunkurin daukarta a Karo na biyu,

Tamkar Wanda ya dauki kwai haka Ali ya dauki D'ija yana lallabata ,yayin da ita koma tariqe masa Wuya da duk hannuwanta biyu ,Sai kaukauda kai takeyi tana galla masa harara A fai
kace

Shi ko Ali sai faman shima ta Albarka yakeyi kamar babu gobe ,tayi masa banza

To ko A toilet din ma D'ija rikice masa tayi tai ta zubah sangarta son ranta ,Cikin ranta tana kyalkyala masa Dariya in taga jikinshi na kyarma ,tace yanzu a duniya A kwai abinda zai sa mutumin nan laushi Ashe

Da qyar ya lallabata tashiga ruwan zafi tana koke koke, Cikin shagwa6a

Sannan yafara Wanka domin tsarkake jikinshi cikin zuciyarshi yace anya za koma gurin Aiki nan Kuwait,Dan wani irin bacci yakeji gami da wata A zabbabiyar yunwa ji yake kamar Wanda 'A kayiwa yasa A ciki

*✍🏻,,,,,*
🏵🎗🐾🏵🎗🏵
🏵🐾🎗🏵🎗🏵

Jikinshi a mace ya kammala Wanka tas yasa ka soso da sabulu ya wanke Kansas bayan yayi na tsarkin,idonshi a lumshe ya kalleta tayi saurin dauke kanta ,duk da bata yadda sun hada ido ba ,shima haka domin bai yi tube a gabanta ba, muryarshi bata fita sosai yace zaki iya Wanka ko in tsaya in yi miki?shiru tayi mishi tana daddauke kai, yace ko ba kyaji ne? Da kyar tace zan iya Abina, Wani kallo yayi mata mai kama da harara yafice daga toilet din cikin ransa yace kada yarinyar nan ta raina ni Dan naga take takenta,Sai ya wani hade rai tamkar bai taba dariya ba , tafice daga dakin,NASA dakin ya bude ,ya lalubi jallabiya hade da gajeran wando ya saka bayan ya feffeshe jikinshi da turare mai dadi,kai tsaye kchin ya nufa jikunshi na rawa Dan yunwar ce ta taso ma sosai Addu'a yake Allah yasa tayi girgi,Airkuwa yaci sa'a Ga Abinci Nan A hade cikin wasu irin mazubi masu kyau a jere gama warta kenan ta shiga domin yin sallah ,kafin tafito dasu kan dainning, da sauri ya bude ,Farar shinkafa ce ,A babban Fulas din,ya bude sauran ,Miya ce gatanan taji wadattacan Nama sai kamshi takeyi,gefe daya kuma farfesun kifi ne shima yana ta kamshi, sai hadin cowsulow ya sha Bama ,tabe baki yayi domin Sam bai mishi ba Abinci n kadan ya diba,yana ya tsine ya tsine ,wannan Cowsulow din yana nema ya tayar mai da zuciya,

Hannushi riqe da plate yafito falo ya zauna gami da kunna TV yafara cin Abinci,yana kollon sunna TV, wayar Faruk ta shigo,hannushi ya zira ya lalubi wayar cikin Aljihu,
Chapter 25 · 0% Book details