Sashe 4
Nana Khadija Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Suna aje Kofi gwoggo n tafara kokarin dama wani wannan Wanda zata damashi kuma da nono ne fari Tass dashi!!
Ko wannenku ya dauka tafada bayan tagama damawa"
Babu Alamun wasa a fuskarta
Hakannan suka dauka suka kafa kai suna Sha cikin "ya mutse Fuska!!
Ba zato sukaga Ali ya turo kofar dakin yashigo da Sallama
Binsu da kallo yake yana kallon hannuwansu Wani Abu yagani jaga jaga a Kofi sunasha
Nan da nan zuciyarshi tafara tashi yai sauri ya dauke kansa cikin "ya mutse fuska yace kai wannan men ene kukesha haka babu kyawon gani!!
Hararasa gwaggo tayi tace babu ruwanka wai wa yace kashigo ne iyi?
"Yace babu kowa naji shiru ne kin sanyasu a daki kin barni inai miki gadi to tafiya ta zanyi inada uzirirrika dayawa
Ki kyalesu haka mutafi ko in tafi sa samu Wanda zai mai dasu gida!
"To Ai sai ka tsaya su kammala Abinda suyi tukkunna!!!
🏵🎗🏵🎗🏵🎗
*🐾NANA KHADIJA*🐾
🏵🎗🏵🎗🏵🎗
*✍🏻WRITTEN BY*
Binta Umar
(MAMAN ABDUL WAHABU)
*🅿168*
"Me sukeyi gasu a zaune wai Dan Allah meye wannan kike dirka musu yafada yana kallonta cike da mamaki"
"Tace babu ruwanka kai ma in kanaso sai in dama maka"
Dariya tashi sosai sabida haka sai da yadara wai shima in yanaso sai ta dama masa Lailai kam ai da ya kwana ciwon jiki qila ma ta kaishi ga kwanciya gadon Asibiti!
"Yace a'a Alhmdullh nagode ni kam yana murmushi kallonsu D'ija yayi Kansu a sunkuye suna faman kurbar magani cikin Damuwa!!
"Yace Wallahi duk wacce a cikinku tazo tana kukan cikinta na ciwo sai naci Ubanta Sosai da sosai kun kama Abu kuna tasha Dan rashin hankali!!
"Gwaggo Altine tace Au zagina kake Ali Dan ina yi musu gata Wanda ta wani bangaran ma kai a kaiwa gata Dan Nema!!
Yo ina ruwanka daza kazo kana tada jijiyar wuya a kai!!
"Yace yaushe kikaji nazage ki gwaggo kefa rigimarki yawa gareta Allah yabaki hakuri bana son muna wannan fadan dake!!
Duba Fa gwaggo da kyau kiga Abinda kika basu suke Sha dagani wannan Abin zai sanya ciwo!!
"Nace kacire bakinka a kan lamarin in kana so mu shirya da kai babu wani ciwo da zai sasu sai dai ya gyara musu jiki ma maganin Sanyi ne ai!!
Shiru Ali yayi yana binsu da kallo Cike da Mamaki!
Gwaggo tace katashi kaje waje yanzu zasu fito Ku tafi sarkin Azzala!!
"Girgiza kai kawai Ali yayi ya mike domin fita dama ko batace yafita ba fita zaiyi sabida daya daga kai ya kalli Abinda yake cikin kofin sai zuciyarsa ta tashi!!
"Yace duk yadda A kai A kwai lauje cikin nadi A lamarin nan tunda ba'a son in gani!!
"Oho maka dai gwaggo tafada "
Bayan yafita gwaggon ta dauko Wani irin turare a kananun kwalabe tace Wannan turaren hadinshi irin namu ne na mutan da Dan yanzu dayawa masu hada turare basu San irin madadurin da'ake amfani dashi ba gurin hadawa kasancewar sabbabin da suka zo!
Ni nashiga kasuwa na nemu kayan hadin na hada muku da kaina sabida haka kar wacce tayi min wasa dashi ko wacce ta dauki bibbiyu Ku tafi da Na'ima ma"
Yadda zakuyii Amfani dashi shine
A ruwan Wanka zaku zubah kadan dominn yana da karfi bayan kun fito daga wankan sai Ku tsiyaya a hannu ko mutsike duk jikinku dashi
Yana kama fatar jiki yakan Dade bai bar jiki ba!!
"Wannan kuma tafada tana jawo wasu kananun bukitai cike da wani irin mulmulallan turare !! Tace na tsugono ne ne kullum ta Allah zakunaa daukar daya kuna turare jikinku dashi!!
"Kun fahimce ni ko?
Gwaggon tafada tana kallonsu
Babu Wacce tayi magana A cikinsu sabida kunya D'ija ko tana can tana Addu'ar Allah yasa kar Ali ya fahimci maganin me sukesha tasanshi da wayo da Saurin Fahimtar Abu ko karya kayi a gaban Ali nan da nan yake ganeka!!!
*MUJE ZUWA*
💋
*MRS AHAMAD GWADABE*👌🏻
🏵🎗🏵🎗🏵🎗
*🐾NANA KHADIJA*🐾
🏵🎗🏵🎗🏵🎗
*✍🏻WRITTEN BY*
Binta Umar
(MAMAN ABDUL WAHABU)
*🅿169*
Sai da suka shanye Tass sannan gwaggo Altine ta kyalesu"
"Tace zanzo gobe ai gurin Nene sai bayan daurin Aure zan dawo sabida haka Ku shirya in nazo gobe wankan magani zan yi muku to kaji!!
"Dija tace kai gwaggo duk Wanda kika bamu bai ishe ki ba"
"Yimin shiru ja'ira yarinya Dan baki San Amfaninsa bane yanzu da an kwana biyu zakizo kina nai ma da kanki"
"Yar dariya sukayi suna mamakin gwaggo Altine bata da rifi ko kadan ita"
Sabida haka basu ce komai ba suka mike suna yi mata sallama!
"Tace ko Abinci yaqi tsayawa kuci sabida tsabar azalzala irin tashi!!
A zaune suka samu Ali yana faman daddana waya!suna fitowa ya mike gami da daukar hularshi ya kafa sai yakara kyau sosai hular tayimasa kyau"
Satar kallonsa D'ija take a fakaice cikin ranta tace shi kowane kaya yasa sai sunyi masa kyau. Yanzu dai sai ya dawo kamar Allu Arjun sunyi bala'in kama da da ake fada bata yadda ba yanzu ko ta yadda Abinda Ali zaifi Allu Arjun dashi tsayi da fadin kirji!!
Saurin dauke kanta tayi sabida kar ya fahimci tana kallonsa"
Abinda bata sani ba kuwa duk yana an kare da irin satar kallonsa da take basarwa kawai yayi
Cikin mutumchi sukayi sallama da mutan gidan suna ta shi musu Albarka har waje gwaggo ta rakosu sai dataga tashin motarsu sannan ta koma cikin gida cike da farin ciki!
Misalin biyu saura suka karasa gida parking ya gyara ko wacce tafara yun kurin sauka ba um ba uhm uhm dama haka suka tawo yana kallo D'ija sai faman sinqe sinqe take a cikin hijab dinta nazarinta kawai yakeyi da Alama bata da gsky
Abin tsautsayi tana kokarin fita daga motar ledar tazame daga cinyarta tafada can qarqashin motar daidai kafafu Ali!!
🏵🎗🏵🎗🏵🎗
*🐾NANA KHADIJA*🐾
🏵🎗🏵🎗🏵🎗
*✍🏻WRITTEN BY*
Binta Umar
(MAMAN ABDUL WAHABU)
*🅿170*
Da Sauri ta sanya hannu tana kakarin dauka ledar Shima ya sanya yana hannun hannuwansu suka hadu da junta!
Riqe ledar tayi kata mau tana zare ido !
Tuntuni Fa'iza tayi ficewarta. Dama!
"Saki muga Abinda kikewa nuqu nuqu a cikin hijab tun dazu in lure da ke yafada yana kokarin kwatar ledar a hannuta"
Ganin zasu yaga ledar yasa ta salar masa domin yaqi Saki sai faman ja yake!
Kwancewa yayi hankalinshi kwance yafara nazarin a binda ke cikin ledar
Wannan turaren ne ya dau hankalinshi bude kwalbar yayi yana shanshanawa
Lumshe ido yayi jin wani kamshi mai sanyi da turaren yakeyi"
Mai da murfin yayi ya rufe ya sanya kwalbar a ljihunshi domin qamshi yay mishi yayi fashin turaran bazai bayar ba!
Wasu dauri kan magani ya dauko ya na kallon D'ija n yace wannan maganinin menene ?
Shiru babu Amsa kanta a kasa tana motsi da baki domin tarasa ma Abinda zatace masa ko me yake nufi dasa turaran a aljihu oho masa!
"Yace tambayarki nake fa"?
"Nima ban Sani ba"
"OK to tunda baki San ko na maye ba kawai a zubar dasu shiyafi yafada yana kokarin tusa ledar ta tagar motar zai cillar!
Da sauri ta riqe hannusa Wanda batasan ma ta riqeba tace Wallahi babu ruwa na gwaggo Altine ne kasan Halinta!"
Eh Ay nasan natane tunda dazu naga ta dama ta Baku kuna Sha Dan rashin hankali!
So nake ki fadamin meye Amfaninshi sai kawai in baki Abinki kiyi tafiyarki!
"Ni kam ban San Amfaninshi ba tafada tana sunkuyar da kai ta lura ya gane ko na menene!
"Yace karya kike yarinya kin San komai ni zaki rainawa hankali!!
Shiru D'ija tayi batace masa komai ba!
Ta6e baki yayi ya aje mata ledar kan cinyarta yace dauki Abinki nama gane ko maganin menene Amma shawarar da zan baki kisha a hankali kinji ko!!
Babu kuzari D'ija tafito daga motar kai a sunkuye babu bakin magana Dan wata kunya ce ta Uzzira mata shine dalilin dayasa ma takasa mayarwa da Ali martani balle ta daga kai ta kalleshi
Simi simi tashige gida tana mamakin Ali!!
Shi ma murmushi yayi yana girgiza kai A fili yace *Khadijatuna kenan manyan mata!*
Tada motar yayi yabar Unguwar ko in ce Kano din domin Abuja ya nufa kai tsaye!!
*To Allah ya tsare hanya Ali*😊😊
*MRS AHAMAD GWADABE*👌🏻
🏵🎗🏵🎗🏵🎗
*🐾NANA KHADJI*🐾
🏵🎗🏵🎗🏵🎗
*✍🏻WRITTEN BY*
Binta Umar
(MAMAN ABDUL WAHABU)
*🅿171*
Gudu ya dinga Fafurawa sabida haka nan da nan yaje Abuja
Faruk yayi wa waya Kafin ya shiga Bracck din nasu yake tambayarshi yana gurin Aiki ko Kuwa!
Faruk yayi Mamakin Wayar Ali domin yau tsawon kwana shida kenan da rabon da yakirashi a waya sai shi jiya da ya kirashi yake masa maganar kama"yan fashin da sukayi!
"Yace Eh ina gurin Aiki mana yau Kaga dama ka kirani ne!
Banza Ali yayi masa yabar Maganar da yake tabi ruwa! Yace yaya kuke ciki da Mutanan ne?
Tsaki Faruk yaja yace ba'an ce da kai kazo ba kaqi OK dazu naji Oga dama yana Maganar zai kiranka A waya kazo sabida dole sai an tsaurara musu zasu fadi inda shugabbannasu yake kanaji bayan fashi da makamin da suka Addabi Al'umar musulmi dashi A she har garkuwa da Mutane sukeyi!!
"Ok Ai yanzu haka ina cikin garin gani a gida ma Siyama babu Lafiya Amma yanzu in nafito zan shi go dole zamuyi Waya da Oga!
"Kana nufin kadawo ne Faruk din yafada"
"Yace E mana ma koma tare jibi kenan nafuskanci Mutannan zasu bamu Wahala fa Ali n yafada
"Kwarai kuwa cewar Faruk din yaci gaba da cewa ga Hidima a gabanmu Mtsssss"
"Dariya Ali yayi kadan yace Wace irin hidima kai hidima take gabanka ni tuntuni nagama tawa hidimar"
Ok kasamu yanzu kenan tunda ka tabbatar da kasamu D'ija A hannu dole ka wanko kafa kadawo mana da da muka kasa gane kanka sai faman dacin rai kake wa mutane har dasu gaba kai ko kunya bakaji ba!!
Mtssss Kaga saurara min malam kasan tsawon shekarun da na dauka ina dakon son yarinyar nan a zuciyata da har zaka dinga daurwa wan can Dan Iskan gindi ya shiga go nar da batashi ba sabida kwata kwata kai dashi Baku San kawaici ba!!