Sashe 11
Nana Khadija Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Dago kansa yayi ya sauke idonsa kanta Hannuta ya tsurawa ido yana kallon Lallan yayi masa kyau sosai ji yake kamar ya kama ya tsun ya tsotsa !
Rai A 6ace yace bar zubah Abincin nan Malama ki wuce daga kan mutane mun gode masa da kanmu"
Allah yasa babu Wanda yaji abinda yace sai ita sabida yanayi yadda yayi maganar kasa kasa
Ko kallonsa Ba tayi bah ta'aje Abinda yake hannuta ta fice daga dakin cikin Wata irin tafiyar da ta qirqire ta domin tsokanah cikin ranta tace kaji da masifarka kayi ka gama mutum yayi ta jin haushinka babu Abinda kayi masa Allah ya KYAUTA
Hankalin Ali ne ya tashi ganin irin tafiyar da Dija take da sauri ya dauke kansa yana satar kallon mutan dakin Allah yasa basu gani bah!
*MRS AHAMAD GWADABE*
🏵🎗🏵🎗🏵🎗
*🐾NANA KHADIJA*🐾
🏵🎗🏵🎗🏵🎗
*✍🏻WRITTEN BY*
Binta Umar
(MAMAN ABDUL WAHABU)
*🅿187*
Captain Labaran ne ya lura da wucewar D'ija cikin sauri yace A'a Amarya yaya zaki fita baza ki tsaya muyi hira bah kai ai kama ta yayi ka gabatar da mu A gurinta yafada yana kallo Ali
Wani kallo Ali ya watsa masa yace "Anqi A gabatar maka da ita din Malam ka saurara min"
D'ija ko da gayya ta tsaya tana Fara'a kadan jin Abinda Captin Labaran yace tace " la sannu ya gida ya Aiki dafatan komai Lafiya "?
Washe baki Captain Labaran yayi yace "komai lafiya Lou Amaryarmu angonki bashi da kirki kinga sai gwale ni yake tundazu "
Ta6e baki D'ija tayi batace komai bah tana tsaye bakin kofar tana wasa da "yan ya tsunta
Ba zato taji A sautin Muryarsa a kunneta yace" *khadijatu* Mai nace da ke ne?
Ke Fa'iza wuce Ku bar dakin nan Yafada yana kallonsu dai -dai da dai dai
Simi simi Fa'iza ta Wuce domin barin barin Daki D'ija ko ta tsaya taki tafiya domin ta bakantawa Ali dama irin wannan damar take nema Cikin nutsuwa ta kalli Captain Labaran a karo na biyu tace baka fada min sunanka bah ai
Dariya yayi yace Amarya Ba kya laifi Sunana Captin Labaran ni Abokin Angonki ne gurin Aikinmu daya dashi ina fatan kin fahimta
"Sosai Mah yaranka nawa?
Kafin Captin Labaran yayi Magana Ali ya mike ya durfafi gurin da take tsaye gabanta ne ya fadi amma sai ta Aro dauriya tana jiran taga mai zai a watar
Hannuta ya damka yariqe cikin nasa yai mata fizga daya sai gata a jikinshi da sauri ya dagata ya jata suka fita daga dakin ran shi A 6ace
🏵🎗🏵🎗🏵🎗
🏵🎗🏵🎗🏵🎗
Suna Fita ya saki hannunta ko kala bai ce mata Ba ya joyawarsa dakin bin bayansa tayi da kallo tana harara Sannan ta murguda baki kamar yana ganinta ta yi gaba cikin ranta tace dubeshi Dan Allah ko meye hakan da yayi oho
A dakin Nene ta samu su Fa'iza nan ta zauna suka cigabah da hirarrakinsu Su Nene kam Ai suna tafaman Aikin Abinci "yan daurin Aure D'ija ta kalli Indo kawarta dake zaune tana bawa danta nono tace "wai yanzu indo yaranki uku gaskiya kin yi saurin haihuwa " indo tace king a D'ija bana son nai man magana da iyayi yo kema kwana nawa ne da harkike wani cika baki!"
Dariya D'ija tayi kadan tace bawani kwana nawane daga zuwana kuma sai in bude ciki in ta haihuwa ko angayamiki haihuwa najeyi Tabb ni tsoran haihuwa ma nakeji wallahi"
Jin Abinda D'ija tace yasa Na'ima maka mata harara tace Wallahi kar in karajin wannan furucin Abakinki Mara hankali kawai maza garin surutunki kifada Nene taji ko shi Ya Ali in banda Abinki meye ribar Auran idan ba'a haihuba ke kinfiye shashanci
Ganin ran Na'ima ya 6aci yasa D'ija ta wayance tace "nifa Ba ca nayi bazan haihu Ba taya Na'ima naga sai faman fada kikeyi cewa nayi tsoran haihuwa nake naji ance da wahala"tsaki Na'ima taja tace babu wata wahala karkisa wannan tunanin cikin zuciyarki ko wace mace haka take haihu wa duk a haka iyayanmu suka taramu"
A jiyar zuciya D'ija ta sauke A zahirin gaskiya ita dai tana bala'in tsoran haihuwa. Sabida jin irin wahalar da mata sukesha wasu har ta kaisu ga rasa rayukansu duk ta dalilin haihuwa idan ta dubah ta hango sai ta riqa Mamaki wai ta wannan mitsitsin gurin yaro zai fito duk a wautarta take wannan tunani yanzu ita yaya zatayi idan tazo haihuwa?
Hakadai suka zauna sukai ta hira har wajan Sha daya na dare sannan ko wacce ta nemi gurin kwanciya indo ma Anan ta kwana tazo taya kawarta Abokiyar fadanta murnar Auranta
To Hausawa suka ce rana bata karya sai dai Uwar diya taji kunya duk Abinda Akasama lokaci idan A kayi hakuri zaizo
Yau Juma'a biyar ga Watan Biyar A ka daura Auran Aliyu Bashir tare da Khadijatu Lawan Na'ima da Faruk Hashim da Fa'iza daurin Auran da yasamu halatar Manya Manyan kasa tare da "yan kasuwa "yan Siyasa manya Manyan Ma'aikata daurin Auran yasamu jama'a sosai Wanda har sai da a katare hanya titin da zai sadaka da layinsu Nene kashe shi a kai domin duk motocin jama'a ne a gurin ga police da a kabaza a gurin sabida tsaro
Angwaye sun Sha kyau sosai su Uku cikin kaya iri daya bakin kowanne a cikinsu yaqi rufuwa suna tsakiyar Abokanan iyayensu ana tafaman photo dasu suna ta musu fatan Alakari maroqa a gurin kamar gori a kai musu sun kai su Ashirin suna ta cin kasuwarsu tabbas garin Dan batta ya San Yau ana gagarimin daurin Aure!!
🏵🎗🏵🎗🎗🏵
🎗🏵🎗🏵🎗🏵
Sai wajan Sha biyu gurin ya fara raguwa Abokannasu Abbah suka fara tafiya Tsirari ne sukai saura makusantansu sosai suna jira sunsu domin tafiya tare!
Kowa yaci ya sha a gurin nan haka ka riqa fito da Abinchi kamar daga hotel domin kunsan dai Nene Akwai iya girki ita da delu ga tsafta komai a kimtse babu wani baragada a bubuwan Sha nan birjik gaskiya dayawa daga cikin Abokansu su Abbah sunji dadi sosai da sosai
Cikin gida ko Amare na zaune cikin daki guda sunyi kyau fadar kyawun ma batawa ne Amma zahirin gaskiya D'ija sai tafita zakka cikinsu kamar wata taurarowa cikin taurari !
Gida ya kaca me anata hada hada Abbah ya shigo cikin babbar riga bakinshi yaqi rufuwa yau Allah ya cika masa burinshi da yajima yana jira yace " Nene yakamata a kinmtsa karfe biyu bayan mun idar da sallahr juma'a sai mu dauki hanya ko?
Nene tace to Ai kuwa domin bana son tafiyar dare bara na sanar musu ko wacce ta kimtsa"
Lokacin da Su Ali suka shigo gidan Faruk da Hashim kowa sai lalube yakeyi ina zaiga Amaryarsa domin da suka leqa dakin Nene Ba sananan Faruk ya gaji Yace Nene Wai INA Amare ne?
Dariya a kasa masa jama'ar dake gurin suna tsokanarsa Nene tace "gasu can cikin daki ai tukkuna yanzu kun ci Abinchi ma sannan ko meye zakuyi sai kuyi Faruk yace wa yake ta maganar Abinchi yanzu Nene farin ciki ne Abincinmu yau ko Ba haka Ali"
Shiru yayi Masa yana ya mutse Fuska Dan gaskiya a zahiri shima ita yakeso yagani Lailai yau Allah yayi Aure da mara kwabo mamaki yake wai D'ija tazama tashi!!
Nene tace A'a baza'ai hakaba Ku idan Farin ciki yacika muku ciki sauran Abokannaku fah Ta kalli su Capitin Labaran ko Ba haka bane yaro?
"Yace kwarai kuwa Nene mukam A hado mana Abinchi muci Munaiwa Angwaye da Amare Fatan Alkairi"
"To To Masha Allah Nene tace kuma munaimuku godiya da kuka sami damar halartar daurin Auran Allah ya mai daku gidajanku lafiya Allah yaqara zumunchi Allah yashi muku Albarka
Ameen Ameen suka rinqa Amsawa
"Faruk yace dole Fah su fito Zamuyi photon tarihi dasu damu da Abokanmu Nene"
"To mai kaji nace Faruku Nene tafada tana kama ha6a! da hannuta ta nuna masa dakin dasuke tace " ga can dakin da suke can a zaune ni kar ka daura min jakar tsabah ooo"
Ku kunya Faruk ya tafi yanawa Nene dariya cikin Ransa
Suna zaune Faruk ya Leqa karaf idonsa ya sauka kan tashi Amaryar suna zaune cikin "yan Uwansu Sa'aninsu wasunsu duk suna da Aure wasu ko "yan matane sai Hira akeyi irin ta Mata ana tafawa!
Da sauri Faruk ya saki labule ganin idon mutanene dake dakin yayo kansa yafito da Waya yakira Na'ima yace mata su fito dukkannisu za'ai photo dasu na tarihi!!
🏵🎗🏵🎗🏵🎗
*NANA KHADIJA*
🏵🎗🏵🎗🏵🎗
*✍🏻WRITTEN BY*
Binta Umar
(MAMAN ABDUL WAHABU)
*🅿188*
Cikin Nutsuwa Na'ima ta kalli su D'ija tace kutashi Muje wai za'ayi photo in ji ya Faruk
Zum6ura baki D'ija tayi tace wane irin photo kuma ni Wallahi banaso in fita ai ta kallonka kunya nakeji dariya a ka sheqe dashi daya daga cikin Mutanan dake dakin tace kyayi kya gama yarinya muma duk wannan Abin sai da mukayi gashi kamar ba'ai bah"
Mikewa Na'ima tayi ganin tana kokarin fita yasa duk suka mike suka rufa mata baya D'ija ce karshen fitowa sai da ta tsaya ta kara kallon kanta a mudubi sosai ta gyara daurin Dan kwallinta yadda ya kamata so take ta nunuwa Ali yanzu fah bakin rijiya Ba gurin wasan Makawo bane Aure dai an daura babu yadda ta iya Amma fa baza ta ta6a yadda yayi Mata Wulaqancinsa Ba dole zata kwatarwa kanta "yanci a cewar ta zata tafi da shirin ko ta kwana in yazo da zaman lafiya zasu zauna idan da tsiya yazo to zata nuna masa tata tsiyar duk irin zaman da Siyama ta so suyi haka za'ayi domin baza saki baki Ba Siyama tayi mata cin kashi!
Ta na Shamqamshi irin na Amare ta fito daga dakin Har anfara ta shiga Ko wane ango da Amaryarsa an musu ya kai kala goma tsakanin Ali da D'ija babu Wanda ya kula Dan uwansa sabanin sauran Angwayen da Amaran sunayi magana sama sama sabida idon jama'a
Kasa da daurwa yayi yarinqa satar kallonta domin ta tafi dashi sosai kwaliyarta tayi masa kyau bai ta6a ganinta da jambaki Ba sai yau dama haka yake mata kyau Lailai yanason irin kwalliyar ta burgeshi