Sashe 27
Nana Khadija Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yana zaune cikin kayan saqi baki da fari kan shi nan nade da wani Jan saqi wuyanshi jajayen layu ne da(Wuri) ra kwajam idonshi daya yafi daya girma ,Wanda ya fi girman An ramba da masa bakin kwalli ,kanshi A Aske babu digon gashi ko kadan, hanjinshi ko duk a huje yake ya sanyawa hudar wasu irin sarkoki ,cikin kofofin hancin gashi ne cunkus babu kya wun gani
Kallonsu yake daya bayan daya yana zare ido ,cikin muryarshi da bata fita sosai yace da wane Iska ko keso a hada Ku?
Jiki na kyarma Rukyy tace ,Aikinka yana kyau mai fari da ja mai baki da ja mai "yayan turawa Uban Arnaku ,muna so a hada mu da bakin Aljani Na qarshe Wanda bai San meye imani ba Sannan Arne muke so"
Girgiza kai yayi yana kallon tarin (wurin) dake gabanshi ra kwacam ,ya daga Jan yankin da Suke zube a ciki ,sai ga su sun tarwatse sunyi fillafilla, ,Wani Abu ne bakikkirin cikin kayan Wurin yayi tsalle ya dira jikin Siyama!
*✍🏻,,,,,,,*
🏵🎗🏵🎗🏵🎗
*🐾NANA KHADIJA*🐾
🏵🎗🏵🎗🏵🎗
*✍🏻WRITTEN BY*
_[Binta Umar_]
~[MAMAN ABDUL WAHABU~]
~*Mrs Ahmad Gwadabe*~
*🅿206*
Zabura Siyama tayi zata mike Dan borin yayi mata wata guwar tsawa yace ta koma ta zauna,
Ai kuwa jiki na kyarma ta zauna ta na kallon wannan bakin Abun A jikinta
Cikin yanayi maganar mata Dan borin yace ,kin nimi sa'a kin samu gashi nan tun ba'aje ko ina ba, Aljani Dan duna ya kar6i Aikinki gashi nan a jikinki dare dare ,yanzu haka yana jikinki ya zauna daram ,zai tai makamiki a dukkanin Al'amuranki, Amma hanzari ba gudu ba, shi wannan Aljanin ba ya son wasa baya son mantuwa domin kamar yaro yake ,zan kafa miki dokoki mutukar kika kiyaye dasu zaku zauna lafiya dashi "
1 kullum zai dinga zo miki da daddare yana Amfani dake
2 zaki dinga yanka masa bunsuru duk bayan sati daya,ya kasance bakikikirin kwayar idonshi ma baki to yafi son jininshi
3 zaki Aje kayan saqin sa a dakinki sabida duk randa ya bushi iska zai dira a kanki ke kuma dole zaki dauko kayansa zaki saka a jikinki ,sannan zai sauka,
4 wannan Abu mai mutukar wahala ne ,bokan yafa yana zabga musu harara yaci gaba da cewa Mutukar kuka kuskure daya daga cikin Abubuwan nan da na lissafa to babu shakka da ni da Ku sai ya shanye mana jini tass samun kwanciyar hankali shine A samo masa jariri kafa biyu shine fansar kanmu a garshi"
Babu digon Miyau ko miskala zarratin cikin bakin Siyama gaskiya Aikin yayi mata tsauri da yawa kamar tace tafasa sai wata zuciyar tace mata kada ki karaya ki dauki fansa kan D'ija da ta shiga tsakaninki da masoyinki
Ai ko baki na karkarwa tace na yadda Uban Arnaku mai baki da ja mai "yayan turawa ,duk Abinda ka Umarce ni zanyi da izininka,Dan duna ya. Bani sa'a ya dafa min ya rufa min baya"
Wata dariya Dan borin yafara ,hakoranshi duk sun cinye sabida tsabar shan taba da cin goro hatta harshensa bakikikirin yake , Yace kin yiwa kanki gata yarinya , yanzu tashi zakiyi ki tube kayanki tas ,zan saki wani Aiki bisa Umarnin Dan duna"
🏵🎗🏵🎗🏵🎗
~*DEDIGATED TO:MY FAN'S*~
🏵🎗🏵🎗🏵🎗
Faduwar gabanta ne ya tsananta sai ta sanyawa Rukyy ido bakinta na rawa, hararata Rukyy tayi tayi mata Alama ta cika Umarnin da'a kabata , kallon cinyar ta tayi sai taga babu wannan bakin Abun a jikinta sai ta tsorata tamkar ta saki fitsari a wando ,ta mai da idonta kan bokan,
Yayi mata wata mutsiyaciyar Dariya tamkar wani mahaukaci da'alama ma bashi bane,kafin taga ma tunane tunanen sai sukaji wata murya a harharde kwata kwata muryar bata yi kama da ta bil'adam ba ,A kace kuttu6a kuttu6a kuttu6a ,nan ba gurin gadda ma bane tunda kin kawo kanki dole zaki bi Umarninmu da duk Abinda muka saka ki, ki tashi ki yi Abinda na Umarta kiyi yanzu i Dan ba haka ba yanzu in shanye miki kafafu ,hhhhhhhhhh&hhhhhhhh ya fara wata mahaukaciyar dariya,
Jin maganar shanye kafafu yasa Siysma ta mike jiki na kyarma tafara kokarin tube kayan jikinta,
*innalilahi wa'innailaihi raji'un*!!!
Zigidir Siyama tayi haihuwar Uwarta da Ubanta ta tsaya gaban Dan borin
_*Ya Allah ka raba mu da Aikin da na Sani Allah ka karemu daga rudin duniya mugun ji mugun gani Allah ka tsare mu gaba da bayanmu*_
Ya na wannan mahaukaciyar dariyar yayi mata Alama da ta zo ,gareshi A haka ,Ai kuwa babu Alamar tsoro Siyama ta durfafi in da yake zaune zigidir Dan yanzu zuciyarta ta gama qeqashewa,
Taje tayi gurfane a gabanshi tamkar wata mai nai man gafara,
Ya dauko wani mataccan qadangare bakikkirin dashi ya sa mata a baki ,kana ya dauko irin tarkacen da ya daura wannan matar a ka ya daura mata, ita ma a ka, yace ta mike tsaye ,jiki na rawa ta mike ,cikin dariyar dai yace ki fita da gudu kiyi kudi karki sake ki waigo zaki tadda wani katon kogi in kinje gabar kogin kiyi wanka da ruwan sannan ki diba ki sha ,kafin nan ki tattabar kin cinye qadanqaran da ke bakinki"
Daga kai Siyama tayi cike da bin Umarni sannan tayi hanyar Fita da gudu kamar yadda A ka Umarce ta tayi ,domin yanzu Dan tsoran da take ji duk ya kau burinta kawai a yanzu bai wuce taga karshen D'ija ba!
_A kwai tarin kalubale nan gaba A kwai tarin soyyaya mai ban mamaki nan gaba A kwai tarin bakin kishi nan gaba A kwai tarin Rikici nan Gaba , Sadaukarwa tsantsa duk A ciki yanzu a kafara labarin_
*zan da kata tukkuna da yawa daga cikinku basu toru katinsu ba gashi lokaci yayi harda doriya a kai*
_INA SAURARON KU DA RA'AYOYINKU_
~*ANA MUGUN TARE*~😘
*✍🏻,,,,,,,*
🏵🎗🏵🎗🏵🎗
*🐾NANA KHADIJA*🐾
🏵🎗🏵🎗🏵🎗
*✍🏻WRITTEN BY*
*[Binta Umar*]
~*[MAMAN ABDUL WAHABU*~]
~_*MRS AHAMAD GWADABE*~
💝💝💝
*ZAMANI WRITES ASSOSIATION*
💝💝💝
*🅿207*
~*DEDIGATED TO: MY FAN'S*~😘
Rukyy ko ta na zaune babu digon tsoro ko kadan A tare da ita,
Gudu takeyi tun karfinta tun kafin ta kai bakin kogin ta hango wannan matar A yashe a gurin tamkar matacciya ga zigidir hai huwar Uwarta,sai gabanta ya tsannata faduwa haka tazo ta sallake ta takarasa bakin kogin tafara Aikin da'a kasa ta ,Wannan qadangaran kuwa na bakinta Sam bata San sanda ta cinye shi domin tun da tafara gudun take ji tamkar ba'ita ba jikinta yayi mata nauyi gashi kamar janta akeyi,
Tana dagowa bayan tagama Wanka taji kamar an rarradawa kagafunta tabarya sai karkarwa suke kanta tayi bala'in joya wa ji kake timmm tafadi a gurin tamkar gawa tabi sawon wannan matar,
Kamar Wanda A ka tsikara ya mike yana kallon Rukyy ,Cikin yanayi maganarshi yace mata ta biyo bayanshi
Kai tsaye baki ruwan suka nufa tundaga Nesa ya hangesu kwance tamkar mattatu ,da sauri yakarasa gurin hannunshi riqe da jelar kare da wasu tarkacan ya hau zagaye musu a ka yana wani sam batu dashi kadai yasan mai yake fada,
A gigice suka mike dukkaninsu bakinsu sai motsi yake sun gaza furta ko kalma daya
Ya. Mike yace su biyo bayanshi ,Cikin Mawuyacin hali Siyama ta mike da taimakon Rukyy kafafunta dai karkarwa sukeyi
Wai baccin nan da tayi , tayi mafarki da wata irin hallita mai ban tsoro ta haukanta tana saduwa da'ita , Cikin garari da Tashin hankali take kokarin guduwa ,sai taji wannan Mummunar hallitar nace da'ita daga Ya Aureta Shi Mijinta tace,
Kar dai Maganar bokan ya zama gaskiya,
A daddafe suka kara sa dangar Dan bori yace dukkaninsu suka kayansu bukatarsu ta biya tunda Aljani Dan duna ya Auresu yanzu babu sauran komai,
Jiki na rawa suka sanya kayan ,Siyama Cikinta yayi nauyi sosai sai kifta ido take idan ta tonu da sifar da tagani cikin mafarkinta na yanzu sai gabanta ya yanke yafadi
Rukky tafito da Uban kudi ta'aje gabansa tana ta zabga godiya
🏵🎗🏵🎗🏵🎗
~*DEDIGATED TO:MY FAN'S*~
🏵🎗🏵🎗🏵🎗
Ya dauko wani koko Cike da jini bakikkirin dashi ya mika ma Siyama yace gashi nan duk in da kika San da qazanta a gurin nan zaki je ki binne shi gaba da da kokon da Jinin duk ki fadi bukatunki a kan Yarinyar ,
Sannan kar ki kuskura ki ki cika sharudan da na gindaya miki mutukar kika kuskure daya daga ciki to tabbas kuna cikin hadari dake da danginki domin shi Aljani babu ruwanshi da cewa wannan ne yayi min laifi kan mai Uwa da wabi yake yi zai iya karar daku gaba daya ,ni kaina ba zai kyaleni ba
Hannunta yana karkarwa ta karbi kokan Cikin bushewar maqogaro tace Uban duna Mai "yayan turawa zan cika Umarni da izininka Duna ya bani sa'a
A taikace dai anan suka bar wannan matar da tun farkon zuwansu su ka gani da Alama ita ma irin bukatarsu daya da Siyaman,
Da qyar suka fito daga cikin dajin A daddafe Siyama ta shiga mota hannunta riqe da wannan koko sai karkarwa yake,
Rukyy tace yanzu nan zamu sami bola mu biya Almajirai su binne mana Abinda yake hannunki ke kuma dole zaki hau kan bolar kiyi Abinda A ka Umarce ki
Tace kwarai kuwa idan mukace zamu tafi da wannan Abin ina zamu samu bola ni tsoro nakeji ma kar wani tsautsayin ya Afka masa"
Sun Fara shigowa Cikin gari Rukyy ta hango wata tsohowar bola tace kinga wata bola can anan ya da ce mu Ai watar Aikinmu,
Kwarai kuwa to yanzu ina zamu samu Almajiri?Siyaman tafada tana waige waige ta cikin motar
Can suka hango gungun Almajirai sun tawo ko wanne riqe da kwanonshi
Rukyy tace yawwa ga wasu can da sauri tafito daga cikin motar ta jingina a jiki har suka karaso ,ta tsayar dasu cikin sakin fuska ,tace Dan Allah ga Aiki zakuyi min zan baku dubu dai dai kunji"
Da sauri babban cikinsu yace wane irin Aiki ne Hajiya?
Tace waccan bolar zaku tona min tsakiyarta ,zan binne wani Abu,ko tausaya min kishiyata CE tayi min Asiri shine nima zan rama idan dubu dayan tayi muku kadan zan qara muku wata Akai"